Malama Zainab Ja’afar Mahmud @malamazainabjaafar Channel on Telegram

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

@malamazainabjaafar

Wannna channel Mallakar Malama zainab Ja'afar Mahmud, kuma an bude shi ne don yada addinin musulunci

Malama Zainab Ja’afar Mahmud (Hausa)

Mallakar Malama Zainab Ja'afar Mahmud shi ne wannan channel da aka bude don yada addinin Musulunci. Malama Zainab Ja'afar Mahmud shi ne mahaifi mai kyau da wanda ya nuna irin wannan aiki. A wannan channel, za mu samar da karin bayani game da addinin Musulunci da kuma kula da kwarewar da aka nuna a cikin addinin Musulunci. Za mu iya samun lakcoci game da lakulin bayanai da kuma ra'ayoyin jiki game da addinin Musulunci. Da fatan mu, za mu iya zama muku a wannan channel domin samun karin bayani game da addinin Musulunci da kuma zama jin dadinmu a cikin addini. Malama Zainab Ja'afar Mahmud ya kawo mana damar yin yanzu karin bayani daga dukkanin al'adun Musulunci da kuma rikicin ilimin addinin Musulunci. Don haka, ba za mu iya bari asalinta da wasu ahlul ilmi a addininta. Mun gode da ziyarar muku a wannan channel!

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

18 Jan, 10:22

Muhadharar Auren Aisha Dr. Ibrahim Disina
.
.
Daga: Jihar Bauchi
.

Tare da:👉 Malama Zainab Ja'afar Mahmud (Amira Nisa'us Sunnah, Kano)
.

RANAR JUMA'A
10-1-2025 = 10-7-1446H

.

Don Kallon Video kuna iya shiga link dake nan ƙasa 👇🏾👇🏾👇🏾
.
https://youtu.be/U5jL__Gx9fk?feature=shared
.
Don sauke Audio ko sauraro kuna iya shiga link dake nan ƙasa 👇🏾👇🏾

.
https://darulfikr.com/s/198210
.

Kuna iya bibiyar karatuttukan Malama ta Youtube
.

👉🏽YouTube
https://youtube.com/channel/UC8UwVG28xzxuWs7Tkz2eW9g

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

15 Jan, 07:28

https://youtu.be/Lsj1H_PaL4g?si=8xW1gyeaRxsrgaPX

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

11 Jan, 20:41

A kira Manzon Allah Sallallahu alaihi wa sallam cikin girmamawa!
#alafafmedia #malamazainabjaafarmahmud #nigeria #kano #Ramadan

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

11 Jan, 09:27

*Muhadharar Auren Abdurrahim Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo*
.
*Mai Taken: "Nasiha ga Amarya"*
.
Daga: *Rijiyar Lemo, Kano*
.

Tare da:👉 *Malama Zainab Ja'afar Mahmud (Amira Nisa'us Sunnah, Kano)*
.

*RANAR ASABAR*
*28-12-2024*

.

Don Kallon Video kuna iya shiga link dake nan ƙasa 👇🏾👇🏾👇🏾
.
https://youtu.be/0WvivoyYsIs?feature=shared
.
Don sauke Audio ko sauraro kuna iya shiga link dake nan ƙasa 👇🏾👇🏾

.
https://darulfikr.com/s/197938
.

Kuna iya bibiyar karatuttukan Malama ta Youtube
.

👉🏽YouTube
https://youtube.com/channel/UC8UwVG28xzxuWs7Tkz2eW9g

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

11 Jan, 06:56

A kula saboda kar a buɗe ƙofar fitina

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

09 Jan, 10:10

ILLOLIN SOCIAL MEDIA GA MACE MUSULMA 12

https://youtu.be/RfI2Q0XCWuM?si=k8jBaYV1RtEWF94X

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

08 Jan, 09:04

MUHADHARA
.
Mai Taken: "Halayen ma'aurata da ke cikin sa'ada 2"
.
Daga: Potiskum, Yobe State
.

Tare da:👉 Malama Zainab Ja'afar Mahmud (Amira Nisa'us Sunnah, Kano)
.

RANAR JUMA'A
27-12-2024

.

Don Kallon Video kuna iya shiga link dake nan ƙasa 👇🏾👇🏾👇🏾
.
https://youtu.be/cgACKOjyxu4?feature=shared
.
Don sauke Audio ko sauraro kuna iya shiga link dake nan ƙasa 👇🏾👇🏾

.
https://darulfikr.com/s/197773
.

Kuna iya bibiyar karatuttukan Malama ta Youtube
.

👉🏽YouTube
https://youtube.com/channel/UC8UwVG28xzxuWs7Tkz2eW9g

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

08 Jan, 07:36

ILLOLIN SOCIAL MEDIA GA MACE MUSULMA 11

https://youtu.be/RfI2Q0XCWuM?si=k8jBaYV1RtEWF94X

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

05 Jan, 08:57

MUHADHARA
.
Mai Taken: "Halayen ma'aurata da ke cikin sa'ada 1"
.
Daga: Unguwar Sabuwar Gandu, Kano
.

Tare da:👉 Malama Zainab Ja'afar Mahmud (Amira Nisa'us Sunnah, Kano)
.
RANAR JUMA'A
20-12-2024

.

Don Kallon Video kuna iya shiga link dake nan ƙasa 👇🏾👇🏾👇🏾
.
https://youtu.be/SbQhxVCE-3I?feature=shared
.
Don sauke Audio ko sauraro kuna iya shiga link dake nan ƙasa 👇🏾👇🏾

.
https://darulfikr.com/s/197674
.

Kuna iya bibiyar karatuttukan Malama ta Youtube
.

👉🏽YouTube
https://youtube.com/channel/UC8UwVG28xzxuWs7Tkz2eW9g

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

03 Jan, 16:28

Addu'a daga majlisin tafsirin Ramadana(4)

A wannan yammacin Juma'a mai albarka, muna roƙon Allah da ya amsa mana addu'o'inmu na alkhairi amin.

#alafafmedia #malamazainabjaafarmahmud #nigeria #kano #amin #Ramadan #friday

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

03 Jan, 09:10

MUHADHARA
.
Mai Taken: "Siffofin mace ta musamman a wurin Miji 2"
.
Daga: Potiskum
.

Tare da:👉 Malama Zainab Ja'afar Mahmud (Amira Nisa'us Sunnah, Kano)
.

RANAR ALHAMIS
26-12-2024

.

Don Kallon Video kuna iya shiga link dake nan ƙasa 👇🏾👇🏾👇🏾
.
https://youtu.be/rl8llo591l0?feature=shared
.
Don sauke Audio ko sauraro kuna iya shiga link dake nan ƙasa 👇🏾👇🏾

.
https://darulfikr.com/s/197532
.

Kuna iya bibiyar karatuttukan Malama ta Youtube
.

👉🏽YouTube
https://youtube.com/channel/UC8UwVG28xzxuWs7Tkz2eW9g

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

03 Jan, 08:05

LADUBBAN ADDU'A 05| Malama Zainab Ja'afar Mahmud

#alafafmedia #malamazainabjaafarmahmud #nigeria

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

01 Jan, 21:02

06 ILLOLIN SOCIAL MEDIA GA MACE MUSULMA
#alafafmedia #malamazainabjaafarmahmud #subscribe

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

31 Dec, 18:49

NASIHA A MINTI ƊAYA (24)| Malama Zainab Ja'afar Mahmud

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

30 Dec, 20:20

05 ILLOLIN SOCIAL MEDIA GA MACE MUSULMA

https://youtu.be/OVvm-DVgZUo?si=_8ad0gIbzQ0JoZrZ

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

30 Dec, 09:19

ILLOLIN SOCIAL MEDIA GA MACE MUSULMA 09

https://youtu.be/9jycjYyM1hQ?si=8MzBbdUpMmjoMzWK

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

28 Dec, 19:44

Lecture promo: Siffofin mace ta musamman a wurin miji (2)

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

27 Dec, 16:01

Addu'a daga majlisin tafsirin Ramadana(3)

A wannan yammacin Juma'a mai albarka, muna roƙon Allah da ya amsa mana addu'o'inmu na alkhairi amin.

#alafafmedia #malamazainabjaafarmahmud #nigeria #kano #amin #Ramadan #friday

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

27 Dec, 10:56

Halaccin nusar da dan'uwanka musulmi sharrin wani lokacin da ya tunkaroshi

https://youtu.be/fuTGfwNnYDc?si=lnSSsEQ92fdhefb3

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

25 Dec, 21:35

LADUBBAN ADDU'A 04| Malama Zainab Ja'afar Mahmud

#alafafmedia #malamazainabjaafarmahmud #nigeria #Gombe

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

25 Dec, 15:49

https://youtu.be/Vjf_AKVKCgI?si=Y5rcm9SdzHNAAqoz

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

24 Dec, 09:23

MUHADHARA
.
Mai Taken: "Siffofin mace ta musamman a wurin Miji 1"
.
Daga: Wajen Walimar Auren 'Ya'yan Prof. Shehu Abdurrahman (VC Federal University of Nasarawa State, Lafia)
.

Tare da:👉 Malama Zainab Ja'afar Mahmud (Amira Nisa'us Sunnah, Kano)
.

RANAR ALHAMIS
19-12-2024

.

Don Kallon Video kuna iya shiga link dake nan ƙasa 👇🏾👇🏾👇🏾
.
https://youtu.be/cewlocVR3Jk?feature=shared
.
Don sauke Audio ko sauraro kuna iya shiga link dake nan ƙasa 👇🏾👇🏾

.
https://darulfikr.com/s/196905
.

Kuna iya bibiyar karatuttukan Malama ta Youtube
.

👉🏽YouTube
https://youtube.com/channel/UC8UwVG28xzxuWs7Tkz2eW9g

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

23 Dec, 08:38

Me musulmi zai yi in yayi mafarki?

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

22 Dec, 07:00

Lecture promo: Siffofin mace ta musamman a wurin miji (1)

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

21 Dec, 08:28

04 ILLOLIN SOCIAL MEDIA GA MACE MUSULMA

https://youtu.be/onJLqzUd3ok?si=QbRZEFnj2ZdefgDm

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

17 Nov, 08:46

*MUHADHARA*
.
*Mai Taken: "Fa'idodi da illolin shafukan sada zumunta a rayuwar Musulma "*
.
Daga: *Al-istiqama University Sumaila, Kano*
.

Tare da:👉 *Malama Zainab Ja'afar Mahmud (Amira Nisa'us Sunnah, Kano)*
.

*RANAR LAHADI*
*10-11-2024*

.

Don Kallon Video kuna iya shiga link dake nan ƙasa 👇🏾👇🏾👇🏾
.
https://youtu.be/_xJ1vx2cRm8?feature=shared

.
Don sauke Audio ko sauraro kuna iya shiga link dake nan ƙasa 👇🏾👇🏾

.
https://darulfikr.com/s/193762
.

Kuna iya bibiyar karatuttukan Malama ta Youtube
.

👉🏽YouTube
https://youtube.com/channel/UC8UwVG28xzxuWs7Tkz2eW9g

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

16 Nov, 20:20

WATA A DARE IRIN NA YAU!

Na ɗaga kaina nayi dubi zuwa ga sararin samaniya, wata ya cika yayi haske gwanin daɗin kallo.
Sai na tuna da faɗin Manzon Allah Sallallahu alaihi wa sallam a cikin hadisin da Imamul Bukhari ya fitar: "Lallai za ku ga Ubangijinku kamar yadda kuke ganin wannan watan, babu wata turereniya da za ku yi wajen ganinShi...."

Sai na ji shauƙi da kwaɗayin samun kaina cikin wanda za su samu wannan falala da ni'ima.
Ya Allah Ka azurta mu da ɗanɗanar daɗin ganin fuskarKa mai tsarki.

-Zainab Ja'afar Mahmud
15th Jumada-ula 1446A.H
15th November 2024

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

16 Nov, 20:20

Addu'a ibadar salihan bayi

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

16 Nov, 08:35

*MUHADHARA*
.
*Mai Taken "Muhimmancin Da'awah ga mata"*
.
Daga: *Institute for Education and Development, Tawakkaltu, Kirikasamma L.G, Jigawa State*
.

Tare da:👉 *Malama Zainab Ja'afar Mahmud (Amira Nisa'us Sunnah, Kano)*
.

*RANAR ASABAR*
*9-11-2024*

.

Don Kallon Video kuna iya shiga link dake nan ƙasa 👇🏾👇🏾👇🏾
.
https://youtu.be/DZZ4CT_wgUY?feature=shared

.
Don sauke Audio ko sauraro kuna iya shiga link dake nan ƙasa 👇🏾👇🏾

.
https://darulfikr.com/s/193697
.

Kuna iya bibiyar karatuttukan Malama ta Youtube
.

👉🏽YouTube
https://youtube.com/channel/UC8UwVG28xzxuWs7Tkz2eW9g

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

15 Nov, 07:00

Ya ku ma'abota addini ku yaɗa koyarwarshi a media

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

14 Nov, 06:29

Mata a kula da wannan sirrin

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

13 Nov, 06:59

NASIHA A MINTI ƊAYA (14)

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

12 Nov, 08:38

Lecture promo

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

06 Nov, 15:07

NASIHA A MINTI ƊAYA (13)

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

04 Nov, 21:11

Wasiyyar Salihin bawa Luƙman ga ɗan sa (1)

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

30 Oct, 11:53

NASIHA A MINTI ƊAYA (12)

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

28 Oct, 20:37

DOLE TASA ZA A ƊAUKI MATAKI

Sama da shekara kenan ana fama da wanda suka buɗe wannan shafin a kan su daina amfani da wannan sunan da kuma nunawa mutane cewa kamar su ne masu sunan amma abin ya gagara, bal ma dai sai blocking duk wanda ya yi musu magana a kan hakan da suke yi, da kuma cigaba da aikata abubuwa a fili da ma ta inbox wanda ba tsarina ba ne sam.

A bisa wannan dalili shawara ta kaya a kan lallai a ɗauki matakai a kan su, wanda daga cikinsu akwai yayatawa mutanen kirki da ake tare da su a wannan saha domin su taya mu IMPERSONATION REPORT a kan su.
Kai ƙararsu zuwa kotun ƙoli domin samun hukuncin da ya dace da su bisa cikakken adalcin da babu irinsa, domin tabbas sun cutar da gangan kuma babu nadama balle niyyar dainawa.
Da ma wasu matakan da ban lallai in bayyana su a nan ba.

Allah Ya tsare mana imaninmu da mutuncinmu Ya kiyashemu sharrin mutum da aljan amin.

Ya bayin Allah a taya mu reporting wannan shafi👇🏽👇🏽

https://www.facebook.com/profile.php?id=100081258008489

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

28 Oct, 19:23

*TARON WAYAR DA KAN MATA GAME DA SANKARAR MAMA (BREAST CANCER)*

.
Daga: *Masallacin Juma'a na Usman Bin Affan, Gadon Ƙaya, kano*
.

Tare da:👉
.
*Al-Afaf Humanitarian Foundation*
.
Ƙarƙashin jagorancin
.
*Malama Zainab Ja'afar Mahmud (Amira Nisa'us Sunnah, Kano)*
.

*RANAR ASABAR*
*19-10-2024*

.
Lakca ta biyar mai taken: Kansar bakin mahaifa

tare da: *Dr. Fatima Ibrahim Mukhtar*

Don kallon Bidiyo shiga link dake nan ƙasa
.
https://youtu.be/OyDe97jLPc0?feature=shared

.
Don sauraron sauti ko sauke Audio kuna iya shiga link dake nan ƙasa
👇🏾 👇🏾 👇🏾
.
https://darulfikr.com/s/192853

.
Kuna iya bibiyar karatuttukan Malama ta Youtube
.

👉🏽YouTube
https://youtube.com/channel/UC8UwVG28xzxuWs7Tkz2eW9g

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

28 Oct, 09:49

*TARON WAYAR DA KAN MATA GAME DA SANKARAR MAMA (BREAST CANCER)*

.
Daga: *Masallacin Juma'a na Usman Bin Affan, Gadon Ƙaya, kano*
.

Tare da:👉
.
*Al-Afaf Humanitarian Foundation*
.
Ƙarƙashin jagorancin
.
*Malama Zainab Ja'afar Mahmud (Amira Nisa'us Sunnah, Kano)*
.

*RANAR ASABAR*
*19-10-2024*

.
Lakca ta biyar mai taken: Wadda ta kamu da sankarar mama ta warkr
tare da: *Nurse Maryam Abdullahi*

Don kallon Bidiyo shiga link dake nan ƙasa
.
https://youtu.be/HnJBiWe2DWc?feature=shared

.
Don sauraron sauti ko sauke Audio kuna iya shiga link dake nan ƙasa
👇🏾 👇🏾 👇🏾
.

https://darulfikr.com/s/192842
.
Kuna iya bibiyar karatuttukan Malama ta Youtube
.

👉🏽YouTube
https://youtube.com/channel/UC8UwVG28xzxuWs7Tkz2eW9g

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

27 Oct, 19:11

*TARON WAYAR DA KAN MATA GAME DA SANKARAR MAMA (BREAST CANCER)*

.
Daga: *Masallacin Juma'a na Usman Bin Affan, Gadon Ƙaya, kano*
.

Tare da:👉
.
*Al-Afaf Humanitarian Foundation*
.
Ƙarƙashin jagorancin
.
*Malama Zainab Ja'afar Mahmud (Amira Nisa'us Sunnah, Kano)*
.

*RANAR ASABAR*
*19-10-2024*

.
Lakca ta huɗu mai taken: Muhimmancin tsafta yayin jinin al'ada
tare da: *Dr. Hannatu Nuhu*

Don kallon Bidiyo shiga link dake nan ƙasa
.
https://youtu.be/sEkgMyXlBQY?feature=shared

.
Don sauraron sauti ko sauke Audio kuna iya shiga link dake nan ƙasa
👇🏾 👇🏾 👇🏾
.

https://darulfikr.com/s/192824
.
Kuna iya bibiyar karatuttukan Malama ta Youtube
.

👉🏽YouTube
https://youtube.com/channel/UC8UwVG28xzxuWs7Tkz2eW9g

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

27 Oct, 09:26

*TARON WAYAR DA KAN MATA GAME DA SANKARAR MAMA (BREAST CANCER)*

.
Daga: *Masallacin Juma'a na Usman Bin Affan, Gadon Ƙaya, kano*
.

Tare da:👉
.
*Al-Afaf Humanitarian Foundation*
.
Ƙarƙashin jagorancin
.
*Malama Zainab Ja'afar Mahmud (Amira Nisa'us Sunnah, Kano)*
.

*RANAR ASABAR*
*19-10-2024*

.
Lakca ta uku mai taken: Yaya zan gane Mamana na da matsala?
tare da: *Dr. Fatima Gaya*

Don kallon Bidiyo shiga link dake nan ƙasa
.
https://youtu.be/xde_qA_eyM4?feature=shared

.
Don sauraron sauti ko sauke Audio kuna iya shiga link dake nan ƙasa
👇🏾 👇🏾 👇🏾
.
https://darulfikr.com/s/192791

.
Kuna iya bibiyar karatuttukan Malama ta Youtube
.

👉🏽YouTube
https://youtube.com/channel/UC8UwVG28xzxuWs7Tkz2eW9g

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

26 Oct, 16:34

*TARON WAYAR DA KAN MATA GAME DA SANKARAR MAMA (BREAST CANCER)*

.
Daga: *Masallacin Juma'a na Usman Bin Affan, Gadon Ƙaya, kano*
.

Tare da:👉
.
*Al-Afaf Humanitarian Foundation*
.
Ƙarƙashin jagorancin
.
*Malama Zainab Ja'afar Mahmud (Amira Nisa'us Sunnah, Kano)*
.

*RANAR ASABAR*
*19-10-2024*

.
Lakca ta biyu mai taken: Menene sankarar Mama?
tare da: *Dr. Rukayya Zakari*

Don kallon Bidiyo shiga link dake nan ƙasa
.
https://youtu.be/FJickMJSsDs?feature=shared

.
Don sauraron sauti ko sauke Audio kuna iya shiga link dake nan ƙasa
👇🏾 👇🏾 👇🏾
.
https://darulfikr.com/s/192778

.
Kuna iya bibiyar karatuttukan Malama ta Youtube
.

👉🏽YouTube
https://youtube.com/channel/UC8UwVG28xzxuWs7Tkz2eW9g

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

26 Oct, 16:33

*TARON WAYAR DA KAN MATA GAME DA SANKARAR MAMA (BREAST CANCER)*

.
Daga: *Masallacin Juma'a na Usman Bin Affan, Gadon Ƙaya, kano*
.

Tare da:👉
.
*Al-Afaf Humanitarian Foundation*
.
Ƙarƙashin jagorancin
.
*Malama Zainab Ja'afar Mahmud (Amira Nisa'us Sunnah, Kano)*
.

*RANAR ASABAR*
*19-10-2024*

.
Lakca ta farko
*Malama Hauwa Muhammad Baƙo*

Don kallon Bidiyo shiga link dake nan ƙasa
.
https://youtu.be/7duLFR6HiI4?feature=shared
.
Don sauraron sauti ko sauke Audio kuna iya shiga link dake nan ƙasa
👇🏾 👇🏾 👇🏾
.
https://darulfikr.com/s/192753

.
Kuna iya bibiyar karatuttukan Malama ta Youtube
.

👉🏽YouTube
https://youtube.com/channel/UC8UwVG28xzxuWs7Tkz2eW9g

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

24 Oct, 21:06

Ki ji a ran ki...

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

21 Oct, 23:07

Taron wayar da kan mata game da sankarar mama

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

19 Oct, 14:57

*MUHADHARA*
.
*Mai Taken "Da'awar mata a musuluncu, ƙalubale da hanyoyin samun nasara"*
.
Daga: *Masallacin Sheikh Ja'afar, Potuskum*
.

Tare da:👉 *Malama Zainab Ja'afar Mahmud (Amira Nisa'us Sunnah, Kano)*
.

*RANAR LAHADI*
*6-10-2024*

.

Don sauke Audio ko sauraron sauti kuna iya shiga link dake nan ƙasa 👇🏾👇🏾👇🏾
.
https://darulfikr.com/s/192571

.
Don kallon Bidiyo shiga link dake nan ƙasa

.
https://youtu.be/pgQpD0gdFOc?feature=shared
.

Kuna iya bibiyar karatuttukan Malama ta Youtube
.

👉🏽YouTube
https://youtube.com/channel/UC8UwVG28xzxuWs7Tkz2eW9g

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

18 Oct, 13:09

Gobe Asabar in sha Allahu

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

16 Oct, 10:34

*SAURA KWANA 3 IN SHA ALLAH*

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

15 Oct, 15:38

NASIHA A MINTI ƊAYA (11)

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

14 Oct, 19:59

Mata a kula da shigar da ake yi gaban muharramai

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

14 Oct, 19:53

*SAURA KWANA 5 IN SHA ALLAH*

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

12 Oct, 18:13

*ASABAR MAI ZUWA IN ALLAH.*
*PLS SHARE*

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

12 Oct, 12:06

ASABAR MAI ZUWA IN ALLAH.

PLS SHARE

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

08 Oct, 15:55

*Domin samun cikakken bayani a dakace mu*

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

08 Oct, 04:43

NASIHA A MINTI DAYA (10)

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

07 Oct, 19:14

https://youtu.be/pgQpD0gdFOc?si=TX0tEeMNP8qLWiC1

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

07 Oct, 03:04

NASIHA A MINTI DAYA (9)

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

04 Oct, 11:26

NASIHA A MINTI DAYA (8)

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

03 Oct, 15:21

Kiji a zuciyar ki ke mai cikakken yanci ce

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

03 Oct, 15:20

NASIHA A MINTI DAYA (7)

https://youtu.be/o53eOAyhmng?si=pWzkWMStPeYWrkFi

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

02 Oct, 12:05

NASIHA A MINTI DAYA (6)

https://youtu.be/o53eOAyhmng?si=pWzkWMStPeYWrkFi

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

01 Oct, 15:42

Illolin social media

Malama *Zainab Ja'afar Mahmud Hafizahallah*