Mu Koma Tsangaya @mu_koma_tsangaya Channel on Telegram

Mu Koma Tsangaya

@mu_koma_tsangaya


Don Al-Qur'ani Da Ahlul Qur'an. 💯

Mu Koma Tsangaya (Hausa)

Mu Koma Tsangaya Channel din mu kuma shi ne 'mu_koma_tsangaya', wanda ya kamata a yi aiki da su Don Al-Qur'ani Da Ahlul Qur'an. A kan haka, shi ne hanyoyin kyauta da aka bayar a kan al'adun Musulunce da ke da rikicin Al-Qur'ani da kuma manufar da suke yi a kan Ayyukan Ahlul Qur'an. Mu Koma Tsangaya Channel din mu an tanade masu ziyara a kan karin bayanai da suka hada da al'umma da dama daga cikin irin wannan shiri. Ta hanyar wannan channel, za a iya sauraran wasikar manufofin 'yan Mata a kan Al'umma ga kullum. Kuma, a nan zaku iya samun kalmomi da dumi-dumi a kan muhimman matsalolin addini da aka yi a kan Al-Qur'ani da goyon bayan rayuwar Musulunci. Manyan 'yan uwa da suka yi aiki da manufofin manufar yi da suka fara shirin, za su iya ziyarar Mu Koma Tsangaya Channel don samun labarai da kuma bayanai game da al'adun Musulunci da suka yi a kan rikicin Al-Qur'ani da kuma Ayyukan Ahlul Qur'an. Don haka, tuntubarmu kanana kan wadannan kananan 'yanar gizonmu da suke da aiki a kan hukumar tuntubar da Al'umma ta Musulunci. A nan zaku iya samun sauran bayanai da kuma shirye-shiryen da suka hada da labarai a kan fadin Duniya da Musulunci.

Mu Koma Tsangaya

22 Jan, 13:46


كم عدد كلمة اولوا الالبب في القرآن الكريم

Mu Koma Tsangaya

16 Jan, 07:03


Zuwan Su Prof. Garkuwa Tsangayar Mu ta garin Bojude Wadda Gomna Inuwa Yahya yake Ginawa. 💕💯✔️

Mu Koma Tsangaya

30 Dec, 07:41


Masha Allah tare da Manyan Gwanayen Al-Qu'rani Su Imam Goni isa kashahara Sarki, da su Goni ibrahim mai Dahara da su Goni Alin dawanau, da sauran yan uwa Ahlul Qu'ran a wajen Musaffa da Hidimar Mauludi da Daurin Auren dan uwa Goni Mika'ilu Kwadan da akayi jiya a Garin Kwadam dake nan jahar Gombe. 👏🏻🩵

Allah ya sanya Albarka ya bada zaman lafiya da zuriiyah masu Albarka Ahlul Qu'ran. 🤲🏻

Mu Koma Tsangaya 28/12/2024 ✍🏽

Mu Koma Tsangaya

27 Dec, 09:02


Goni lawan Shugaba

Mu Koma Tsangaya

27 Dec, 09:02


كم عدد كلمة القيمة في القرآن الكريم؟

Mu Koma Tsangaya

27 Dec, 09:00


Bayani Akan Adadin Kalmar (Masha Allah) da Kuma (In sha Allah) Sau nawa sukazo cikin Al-Qu'rani.?

Mu Koma Tsangaya

27 Dec, 08:55


Makarantar Allo wata Babbar Jãmi'ace ta ilimi da bata gaza irin ta bature komai da komai ba na tsarin karatu. 💯😘

inji Malam Albani Zaria. Allah ya gafarta masa.

Mu Koma Tsangaya

20 Dec, 06:36


Qu'rani akwai dadi.

Mu Koma Tsangaya

20 Dec, 06:36


Goni Alin dawanau

Mu Koma Tsangaya

20 Dec, 06:35


Goni Ari banga

Mu Koma Tsangaya

20 Dec, 06:35


😅😅

Mu Koma Tsangaya

20 Dec, 06:35



Mu Koma Tsangaya

20 Dec, 06:35


Mallam Sahabi Mhd Auwal Bojude kenan, Allah ya kara Basira

Mu Koma Tsangaya

20 Dec, 06:33


Gwani Malam Lawali Dan Mado A Wani Qauye Mai Suna Raba Akasar Niger🇳🇪💕.

Mu Koma Tsangaya

20 Dec, 06:32


https://youtu.be/V3tE6Q0PWaM

Mu Koma Tsangaya

20 Dec, 06:31


https://youtu.be/V3tE6Q0PWaM

Mu Koma Tsangaya

19 Dec, 12:47


Goni shu,aibu mai karama

Mu Koma Tsangaya

19 Dec, 12:46


kaga yar baiwa ta haddace waqen jan Zawaidi

Mu Koma Tsangaya

19 Dec, 12:46


Goni lawan Shugaba

Mu Koma Tsangaya

19 Dec, 12:42


كم عدد(فإن تولوا، وإن تولوا، فإن توليتم، وإن توليتم، في القرآن الكريم.؟

Mu Koma Tsangaya

17 Dec, 20:04


https://youtu.be/Cfs9PqgQVzU?si=AOSrBpY7cs2-pS6Y

Mu Koma Tsangaya

14 Dec, 10:19


Goni lawan Shugaba

Mu Koma Tsangaya

07 Dec, 08:05


https://youtu.be/dQKkA3n5sT0?si=llXlvTRJXZjRTIiV

Mu Koma Tsangaya

07 Dec, 07:57


Goni Nafiu muhammad Bojude kenan yake Rera mana Tilawar Suratul bakara muna sauraro

Mu Koma Tsangaya

03 Dec, 21:25


Adadin kalmar Summa da hatta a cikin Qu'rani.?

Mu Koma Tsangaya

03 Dec, 21:25


Bayani akan Aya Daya Mai Wakafi guda 9, Alif Jã Guda 9, Kaulasan Guda 9, Mi'ara guda 9, Hãbabba guda 9, Duk Acikin Aya Daya.! 🤔

Tare da Almajirinku Yahya Mhd Auwal Bojude, Mu Koma Tsangaya

Mu Koma Tsangaya

03 Dec, 21:21


كم عدد صم بكم عمي في القرآن الكريم؟

Mu Koma Tsangaya

03 Dec, 21:20


كم عدد والله مع الصبرين في القرآن الكريم؟

Mu Koma Tsangaya

08 Nov, 23:20


Bayani Kan Sunayen Kafirai Guda 7 Da Allah Ya kira Sunayensu a Cikin Al-Qu'rani Mai Girma.

Mu Koma Tsangaya

08 Nov, 23:17


goni lawan Shugaba

Mu Koma Tsangaya

08 Nov, 23:15


ba Goni Arma Maliya

Mu Koma Tsangaya

08 Nov, 23:13


goni Salisu Nguru

Mu Koma Tsangaya

08 Nov, 23:12


Imam goni isa Kashahara

Mu Koma Tsangaya

08 Nov, 23:11


Kalmar hunalika sau nawa tazo a cikin Al Qu'rani.?

Mu Koma Tsangaya

07 Nov, 07:15


Live stream finished (11 minutes)

Mu Koma Tsangaya

07 Nov, 07:04


Live stream started

Mu Koma Tsangaya

07 Nov, 07:03


Marigayi Goni muhammad borno kenan, Allah ya masa Rahama yasa Aljannace makoma

Mu Koma Tsangaya

07 Nov, 07:01


Goni Abubakar a salam kenan yake tilawa yayin Ziyara da suka kawo mana Tsangayar mu ta garin bojude dake nan jahar gombe Nigeria

Mu Koma Tsangaya

04 Nov, 12:01


Goni lawan Shugaba kenan yayin da yazo mana Ziyara Tsangayar mu ta garin bojude dake nan jahar gombe Nigeria

Mu Koma Tsangaya

04 Nov, 12:01


Mahaddata Al-Qu'rani Mutanene Masu Daraja Sosai A Addinin Musulumci.

Shaikh Goni barr Ishaq Adam kano

Mu Koma Tsangaya

04 Nov, 11:58


Bayanin sunan annabi musa da annabi ibrahim a cikin shirin Mu Koma Tsangaya na gidan Radio Jewel FM Gombe

Mu Koma Tsangaya

04 Nov, 11:52


Goni Alh hamisu kenan tare da dansa a garin madina. 💕

Mu Koma Tsangaya

04 Nov, 11:52


Goni Yakubu Dogon Tilawa

Mu Koma Tsangaya

04 Nov, 11:50


كم عدد ويقولون متى هذا الوعد ان كنتم صدقين في القرآن الكريم؟

Mu Koma Tsangaya

04 Nov, 11:48


Goni Shu'aibu mai karama

Mu Koma Tsangaya

04 Nov, 11:46


Sau nawa Kalmar Qalil da Kaseer sukazo a cikin Qu'rani.?

Mu Koma Tsangaya

19 Oct, 09:04


Karatun Musaffar Auren Goni Aminu Darakta kano

Mu Koma Tsangaya

09 Sep, 17:03


koyawa yara Qu'rani abu ne mai muhammanci

Mu Koma Tsangaya

09 Sep, 17:03


Bayani akan Ayoyi guda biyu da suka tattaro kowane harafin Dake cikin Qu'rani a cikin su.

Mu Koma Tsangaya

06 Sep, 08:37


Gwani Safiyanu Kura Mp3 Qulman Yarzuqukum

Mu Koma Tsangaya

05 Sep, 07:08


كم عدد كلمة (بينهما بينكم بينهم) في القرآن الكريم؟