ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية) @alqawareeracademy Channel on Telegram

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

@alqawareeracademy

Makaranta ce ta mata a yanar gizo, hadafinta shine koyar da mace musulma abubuwan da bai kamata ta jahilcesu ba na Addini da kuma wayar mata da kai a kan kalubalai da abubuwan da suka shafi rayuwarta ta hanyar Karantarwa, Daurori da kuma Tattaunawa.

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية) (Hausa)

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية (القناة الرسمية) shine hanyar da aka bada albarkatun karatun jami'a da ke fadin Najeriya. Kananan hanyar zai taimaka musulmi ce a matsayin tsofaffin ilimin sauran yanar gizo, tare da yarda da su yi nasara a kan hanyar ilimi, addini da sauran asalin ilimin jami'a

Alqawareer Academy yana bada hanyar da za ka iya samun bayani game da abubuwa da suka shafi rayuwa a cikin ilmin addini da sauran asali. Hanyar ta kasancewar al'amurran jami'a da kuma cikakkun asalin addinin musulunci. Musamman, hanyar ta ba da layin da za ka iya samun bayani game da aure, tarihin ilimi, da sauran abubuwan da suka shafi rayuwa

Nan take dangantaka ne a kananan hanyar da ba ka iya samun bayani da suka shafi rayuwa a kan abubuwan da suka kasance a kalubalen jami'a. Haka kuma, za ka iya samun bayani game da dari da ka iya samun komai a kan matsalar ilmi na Najeriya da sauran kasashe da dama

Alqawareer Educational Foundation tana da amfani da tsofaffin ilimi ta kan hane-hane a tsarin dakin sa da kuma aiki. Ya zama hanyar da za ka iya samun bayani game da ayyukan ilimi, ayyukan tarihi, da sauran abubuwan da za ka iya samun bayani game da su a kan dakin sa. A haka kuma, za ka iya samun bayani game da cutar Afirka, wadanda a cikin su za su gyara ilimin Afirka ta hanyar samar da abubuwan da suka shafi rayuwa ta hanyar ilmin addini

Don haka, idan kana so ka fahimci abubuwan da suka kawo bayani a kan iliminta da ilimi ga kwararru da ke fadin Najeriya, kada ka ziyarci 'alqawareeracademy' ta hanyar Telegram. Ka samu bayani game da abubuwan da suka shafi rayuwa a kan iliminta da ilimi a matsayin musulmi. A nan kuma, za ka iya samun bayani game da hujjar da suka taho a kan kananan hanyar

Haka kuma, ka danna ziyarci kananan hanyar domin samun bayani game da tallafin da suka kasance a kan matsalar ilmin Najeriya. Alqawareer Academy, hanyar ilimi ta kan hane-hane a tsarin dakin sa da aiki!

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

06 Jan, 17:58

Yan uwa an dan samu kuskuren link din da aka tura na shiga Multaqa dazu, amma yanzu an gyara ga link dinnan ku kara cikewa https://forms.gle/WXK99q4k3GHMNtwdA

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

05 Jan, 00:15

Assalamu alaikum
Yan uwa da suka samu shiga Multaƙa suyi kokari su je su duba ajin Multaƙa, an tura da saƙon jona sub-groups din Multaƙa a cikin channel din. Wanda basu riga sun jona ba suyi kokari su jona kafin karshen yau, wanda kuma sun riga da sun jona su taimaka su ankarar da yan uwansu da suka san sun shiga Multaƙa amma basu jonanaub groups din Multaƙan ba domin su jona suma, saboda za'a goge list din jona sub-groups din anjima da yamma.

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

02 Jan, 15:18

ABUBUWAN DA YA KAMATA KI SANI AKAN MULTAQA DALIBATIL QAWAREER.

*Manufar Multaqa* : Ilimantarwa, tsarkake zukata, ƙarfafa imani da kuma yan uwantaka na addini tsakanin dalibai.

*Hadafin da akeso a cimma a wannan Multaqa:*

1. Ilimantar da mata Musulmi gameda ginshikai na Ibada da Imani.

2. Tunatar da Mace gameda muhimmaci da kuma rawar da ta ke takawa wajen inganta rayuwar Al'ummar Musulmi.

3. Ɗaukaka 'yan'uwantaka ta Musulunci tsakanin dalibai, da tsarkake zukata.

4. Haɓaka yarda da kai ta hanyar ƙarfafan ɗalibai akan tattaunawa, da kuma gabatar da seminer.

*Hanyoyin cimma wadannan manufofi:*

1. Gabatart da Muhadarori.
2. Taron karawa juna sani/bita(Seminer)
3. Gasa(Musabaqa)
4. Daurori
5. Tattaunawa.(Disscussion)

*Masu damar sharakawa a Multaqa:* Daliban Alqawareer, Dufaa na farko da na biyu na uku da na hudu.

*RANAKUN GUDANARWA:*

Za'a fara Ranan 06/January zuwa ranan 12/January
Kullun daga karfe *8:00-9:40* na dare a tsawon kwanaki Bakwai.

*DOKOKIN MULTAQA*

*KI TABBATA ZAKI IYA BIN WADANNAN DOKOKI KAFIN KI CIKE FORM DIN RAJISTA. IDAN BAZAKI IYA BIN DOKOKIN BA GABADAYA, KADA KIYI RIJISTA.*

1.Dole me sharakawa ta kasance Dalibar Alqawareer, imma duf'a na farko, ko na biyu ko na uku ko na hudu.
2. Dolene halartan Multaqa na tsawon kwana bakwai babu fashi.
3. Dolene Ki aiwatar da duk wani aiki da aka baki a wannan Multaqa.
4. Dolene ki sharaka a cikin majmu'arki a lokacin tattaunawa.

5. Dolene bada hadin kai wa Mushrifan majmu'a da kuma sauran yan uwa na Majmu'a domin cimma hadafin da ya hadamu a wannan Multaqa. Domin yana daga cikin hadafin wannan Multaqa karfafa yan uwantaka domin Allah a tsakanin dalibai.

IDAN KIN TABBATA ZAKI BI WADANNAN DOKOKI, ZAKI IYA CIKE FORM DIN RIJISTA, WANDA ZA A BUDE ANJIMA DA MISALIN KARFE 8:00 BAYAN ISHA'I

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

01 Jan, 20:11

Albishirinku Daliban Wannan Makaranta Mai Albarka.

Ko kun shirya tsaf, domin karbar wannan Albishir din?!

A wannan karon makaranta ta shirya muku wani gagarumin shiri, domin Ilmintar da ku, Nishandantar daku, Karfafa kauna da yan uwantaka na Addinin Musulunci tsakaninku, Raya himma a zukatankaku, karfafarku akan tunani da tattaunawa, da kuma uwa uba tsarkake zukata.

Dukkanin wannan dama kari, duk a cikin shirin MULTAQA DALIBATIL QAWAREER
Wanda ze fara daga Ranar 6/January/2025 - 12th January 2025.

Za'a bude kofan rijista a Multaqa Ranar Alhamis 02/January/2025 (GOBE)

Sannan Za'a Rufe Kofar da Zaran Adadin Masu Cikewa ya Cika (300)

Ana bukatan adadi 300 ne kacal daga dukkan daliban Makaranta tsoffi (Duf'a ta daya, ta biyu, ta uku) da kuma masu karatu yanzu(Duf'a ta Hudu).

Ki hanzarta kiyi Rajista da zaran an bude kofar rijista domin ki kasance cikin wadanda za'ayi wannan gagarumin shiri dasu.

Allah ya bada sa'a

#Alqawareeracademy

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

27 Dec, 11:00

Fawa'id daga karatukan seerah da hadith

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

05 Dec, 21:43

Live stream finished (2 hours)

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

05 Dec, 20:32

https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSfJ3VYjuB51FwDadGespCPyvVaxtCugnAS9yeMBQd30mKBsEQ/viewform?usp=header

Assalamu alaikum wa rahmatullah

Yan uwa masu tambaya za su iya turawa a nan

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

05 Dec, 18:56

Live stream started

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

05 Dec, 18:16

📢

YAN UWA MASU ALBARKA KAR A MANTA A FITO KAN LOKACI KARFE TAKWAS 8:00PM DAIDAI DOMIN CIGABA DA KWANKWADAR ILIMIN TARBIYYA DAGA BAKUNAN MALAMANMU MASU ALBARKA

Barakallahu Feekum

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

05 Dec, 12:43

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION TANA FARIN CIKIN GAYYATAR YAN UWA MAZA DA MATA DAURA DATA SHIRYA MUSU TA KWANA BIYU MAI TAKEN:

Matakan ingantacciyar tarbiyya

خطوات عملية لتربية إسلامية صحيحة

Steps to a correct islamic parenting

WANDA ZAI GUDANA A SHAFIN MAKARANTA NA MU'ASSASATUL QAWAREER DAKE TELEGRAM

MASU GABATARWA:

ASS. PROF. ABDUL-QADIR ISMA'IL
MALAM NURA SANI AL'FURQAN

RANA: LARABA DA ALHAMIS
03&04 JUMADAL ULA, 1446 ( 04&05 DEC, 2024)

LOKACI: KARFE TAKWAS NA DARE 8:00PM TO 10:00PM

LINK DIN AJIN👇🏻

https://t.me/Alqawareeracademy

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

05 Dec, 06:24

Fawa'id daga Labarin Ashabul Kahfi

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

04 Dec, 21:53

Live stream finished (2 hours)

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

04 Dec, 21:52

ALLAH YA SAKA MUKU DA ALKHAIRI

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

04 Dec, 20:31

https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSfJ3VYjuB51FwDadGespCPyvVaxtCugnAS9yeMBQd30mKBsEQ/viewform?usp=header

Assalamu alaikum wa rahmatullah

Yan uwa masu tambaya za su iya turawa a nan

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

04 Dec, 18:56

Live stream started

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

02 Dec, 09:59

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION TANA FARIN CIKIN GAYYATAR YAN UWA MAZA DA MATA DAURA DATA SHIRYA MUSU TA KWANA BIYU MAI TAKEN:

Matakan ingantacciyar tarbiyya

خطوات عملية لتربية إسلامية صحيحة

Steps to a correct islamic parenting

WANDA ZAI GUDANA A SHAFIN MAKARANTA NA MU'ASSASATUL QAWAREER DAKE TELEGRAM

MASU GABATARWA:

ASS. PROF. ABDUL-QADIR ISMA'IL
MALAM NURA SANI AL'FURQAN

RANA: LARABA DA ALHAMIS
03&04 JUMADAL ULA, 1446 ( 04&05 DEC, 2024)

LOKACI: KARFE TAKWAS NA DARE 8:00PM TO 10:00PM

LINK DIN AJIN👇🏻

https://t.me/Alqawareeracademy

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

20 Nov, 18:24

Assalamu Alaikum warahmatullaah.

'Yan uwa muna masu Baku haquri, yanzun nan muka samu saqo daga Malaminmu mai gabatar da Daura cewar wani uzuri mai qarfi ya bijiro masa baze samu damar gabatarwa ba.

Muna qara bada haquri akan hakan muna kuma fatan Allah yasa shi ne mafi alkhayri.

Sanarwa zata fito da zarar an tsayar da lokaci na gaba in sha Allah.

Jazakumullaahu khayran.

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

20 Nov, 14:12

TUNATARWA 📌📌

Yau ne DAURAN ( MATAKAN INGANTACCIYAR TARBIYYA) In sha Allah 🎉🎉🎉
Ku shirya alarm, a saka notes a gefe domin rubuta fa'idojin daura

Lokaci: 8:00- 10pm

Link din channel 👇
https://t.me/Alqawareeracademy

BARAKALLAHU FEEKUM🌸

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

15 Nov, 09:11

Fawa'id daga karatukan Seerah da Hadith

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

13 Nov, 18:57

AN DAGA DAURA ZUWA SATI ME ZUWA ⭕️⭕️⭕️⭕️⭕️⭕️⭕️⭕️⭕️

📌18th & 19th Jumadal awal 1446
20th & 21st November 2024

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

13 Nov, 18:56

Assalamu alaikum warahmatullah
⭕️⭕️⭕️⭕️⭕️⭕️

MUNA BADA HAKURI YAN UWA DA JINKIRIN CIRE MUKU SANARWA 🙏🙏🙏

MALAM YA SAMU UZURI DA YA RIKESA
ZA'A DAGA DAURA ZUWA GA SATI ME ZUWA LARABA DA ALHAMIS 18TH & 19TH JUMADAL AWAL 1446/20TH & 21ST NOVEMBER IN SHA ALLAH

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

10 Nov, 10:42

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION TANA FARIN CIKIN GAYYATAR YAN UWA MAZA DA MATA DAURA DATA SHIRYA MUSU TA KWANA BIYU MAI TAKEN:

Matakan ingantacciyar tarbiyya

خطوات عملية لتربية إسلامية صحيحة

Steps to a correct islamic parenting

WANDA ZAI GUDANA A SHAFIN MAKARANTA NA MU'ASSASATUL QAWAREER DAKE TELEGRAM

AL'MUDARRIB/TRAINER:
MALAM AL'AMIN AHMAD HAMZA

RANA: LARABA DA ALHAMIS
11&12 JUMADAL ULA, 1446 ( 13&14 NOV, 2024)
LOKACI: KARFE TAKWAS NA DARE 8:00PM TO 10:00PM

LINK DIN AJIN👇🏻

https://t.me/Alqawareeracademy

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

05 Nov, 08:12

Fawa'id daga karatukan Hadeeth da
Seerah

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

24 Oct, 21:03

GAYYATAR MUHADARA A YANAR GIZO

DANDALIN ALQAWAREER LADIES FORUM NA FARIN CIKIN GAYYATAR ƳAN UWA MATA ZUWA GAGARUMAR MUHADARA DA TA SHIRYA MUSU, MAI TAKEN:

ADDU'A TAKOBIN MUMINI.

MAI GABATARWA: MALAMA: MURSHIDA KHALID.

RANAR LAHADI: 24/RABI'U THANI/1446, dai-dai da: 27/10/2024

WURI: SHAFIN ALQAWAREER LADIES FORUM (TELEGRAM)

LOKACI: 8:00PM.

GA LINKAU ƊIN DANDALIN 👇

https://t.me/+D84PgXZ3LslkNDZk

Kada a manta cewar muhadarar da zauren duka na Mata ne kadai.

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

20 Sep, 12:00

Assalamu Alaikum warahmatullah.

En uwa Ga katin daurin Auren Malama Alfirdaus (Shugabar Makarantar Alqawareer)

Muna tayata Murna, muna kuma yi Musu fatan Alkhayri.

🌹🌹

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

16 Sep, 19:42

Fawa'id daga karatun Fiqh da Aqeeda

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

14 Sep, 09:14

Fawa'id daga darussan Fiqh da Aqeeda

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

12 Sep, 07:47

Fa'idoji daga karatun Fiqh da Aqeeda