Airdrops Hausa @airdropshausachannel Channel on Telegram

Airdrops Hausa

@airdropshausachannel


Channel din Airdrops Hausa an kirkiro ta ne dan bayar da ilimi akan yadda ake neman Airdrops, mining, farming, dss da kuma kawo sababbin Airdrop masu ingancin gaske. Tashar zata mayar da hankali sosai wajen kawo muku su akai akai.

Airdrops Hausa (Hausa)

Tashar Airdrops Hausa ta nuna wasu yadda za a iya samun Airdrops, mining, farming, dss, da kuma sababbin Airdrop masu ingancin gaske. Kan tashar nan, zaku iya samun bayanai da ilimi akan yadda za a iya samun Airdrops da kuma yadda za a iya gane su. Tashar zata taimaka musu daga cikin dukkan masu ingancin gaske da suka shiga cikin harshe akan ayyukan Airdrop. Don haka, idan kana son samun bayanai masu ingancin gaske kan Airdrops, tashar 'Airdrops Hausa' shi ne wajibi a kowace rana. Yi hakuri saboda zai bamu damar cigaban ingancin gaske da kamfanin Abokan ciniki.

Airdrops Hausa

21 Feb, 22:07


Paws sun tsaida duba allocation, suna gyara akai. Wasu basu samu abinda ya dace ba, za'a ฦ™ara musu. ๐Ÿ”ฅ

Airdrops Hausa

21 Feb, 20:39


An fara duba allocation na Paws.
๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ
https://paws.community/app?tab=claim
Nawa kuka samu?

Airdrops Hausa

21 Feb, 20:32


Jama'a har yanzu fa Temu suna bada kaya kyauta ษ—azu order ta yazo wallahi
Ga link: https://temu.com/u/GlpdFkcFbwRgntNP

https://temu.com/u/xUZJz1OMNWacu

https://temu.com/u/tAi6AGZNgUFq5C5

Airdrops Hausa

21 Feb, 15:01


Masu wayar Solana mai suna Saga, zasu samu airdrop ษ—in Paws. ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ

Airdrops Hausa

21 Feb, 06:05


๐Ÿณ ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿณ๐Ÿ‘จโ€๐Ÿณ

๐Ÿ‘€
Wait for it...โณ

Airdrops Hausa

20 Feb, 20:10


Alhamdulillah. Chikakken bidiyon yanda ake amfani da kasuwar crypto ta CoinW ya hau YouTube channel dinku mai albarka ta SCTv Africa. Achikin bidiyon na nuna lungu da sakon muhimman abubuwan da CoinW ta kunsa, dama bayani akan coin dinsu na CWT. Domin kallon bidiyon ku shiga link dake kasa ๐Ÿ‘‡

https://youtu.be/sEvfH3XdwUE

Wayanda basuyi rijista da kasuwar CoinW ba, ga link dinta a kasa ๐Ÿ‘‡

https://www.coinw.com/frontweb/invitePublicity?r=2831674&language=en_US

Referral Code: 2831674

Airdrops Hausa

20 Feb, 16:02


๐๐จ๐œ๐ค๐ž๐ญ ๐…๐ข ๐ก๐จ๐ญ ๐ฎ๐ฉ๐๐š๐ญ๐ž ๐Ÿ”ฅ:

An fara staking pocket fi, kamar yadda kuka gani a hoton nan sun bude staking kala 4;

โ–ช๏ธDana wata 3, wanda za a sami APR 56% ( maโ€™ana duk abinda kayi staking zaka sami karin kaso hamsin da shida na sa) amma zaka biya kudin staking Ton 2.5.

โ–ช๏ธDana wata 3, wanda za a sami APR 26% ( maโ€™ana duk abinda kayi staking zaka sami karin kaso ashirin da shida na sa) amma shi free ne ba gas fee.

โ–ช๏ธDana wata 6, wanda za a sami APR 32% ( maโ€™ana duk abinda kayi staking zaka sami karin kaso talatin da biyu na sa) amma shi free ne ba gas fee.

โ–ช๏ธDana Shekara 5, wanda za a sami APR 40% ( maโ€™ana duk abinda kayi staking zaka sami karin kaso arbaโ€™in) amma zaka biya kudin staking Ton 2.49

Mafi karantar abunda mutum zai iya staking shi ne Switch 10.

Amma fa ni ba abinda zan yi staking a yanzu ๐Ÿ˜…
Dinyar makaho!

Kamar yadda bayani ya gabata cewa daga burning sai staking sai kuma listing dan haka kowanne lokaci za mu iya jin bayanin listing

Congratulations guys ๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰

Dan Allah a sami wani jajirtaccen โ€˜dan baiwa yi gwada mana na Shekara 5 ๐Ÿ˜…

โœ๏ธSadeeq Yusuf Gwagwarwa

Airdrops Hausa

20 Feb, 15:43


Gobe za'a buษ—e allocation checker na Paws ๐Ÿพ a website ษ—in su

Airdrops Hausa

20 Feb, 14:21


CoinW update

Kuyi kasuwanci ku Samu kyaututtuka masu gwabi a coinw exchanger mu da muka yi partnership da ita
An bude kasuwancin Pi yanxu haka xaku iya siya ku siyar a spot and future trade

GA kuma wani event da suka bude ga jerin mutane hudu zaa Fara ne yau 20 GA watan nan zuwa 7 ga watan March
Garabasar zata kasance GA jerin mutane hudu
โœ… Sababbin bude coinw maana Wanda suka Fara trading yau xasu dace da Samun $200 usdt a matsayin kyauta
โœ… Wanda suke top a leading board zasu dace da kusan $15000 usdt
โœ… Mutum goma na sama Wanda suka siya xaa Basu Kashi goma na Abinda suka siya
โœ…Sai Wanda suka fi Samun mutane duka zaa Basu $10000 usdt ku shiga yanxu domin Samun kyaututtuka masu gwabi
Ku Sani Babu Wanda xai dace da wannan garabasar sai Wanda y shiga da wannan link din
https://www.coinw.com/frontweb/invitePublicity?r=2831674&language=en_US

Airdrops Hausa

20 Feb, 14:15


Binance tace:

โ€œHappy Love Your Pet Dayโ€


๐Ÿพ. ๐Ÿ‘€

Airdrops Hausa

20 Feb, 14:12


Animals are done! Itโ€™s PAWS Season

๐Ÿพ

๐Ÿ–ฒ๐Ÿค

Airdrops Hausa

20 Feb, 12:46


Yanda zakuyi activity check na PAWs ๐Ÿพ

โ€ขDa farko zaku shiga website ษ—in Paws ๐Ÿ‘‡

https://paws.community/

โ€ขSai kuyi Sign in/ Verifying da:
-Telegram ษ—inku ko
-Phantom wallet ko
-Ton walet ษ—in da kuka yi connecting a baya

โ€ขDaga nan sai ku shiga wajen claim daga ฦ™asa zakuga inda aka rubuta "activity check" sai ku taษ“a shi zai ษ—an yi loading sai ya kawo maka "prove that you're not a robot" sai ku danna in kuka yi passing reCaptcha shikenan zai yi ticking

Airdrops Hausa

20 Feb, 12:08


Wanda baiyi ba ya hanzarta kafin a rufe.
โณ

๐Ÿ”ฅ
๐Ÿ”ฅ

Airdrops Hausa

20 Feb, 11:42


Pi (ฯ€) yayi sharar fage ya buga $10B market cap, Paws ๐Ÿพ yana tafe... ๐Ÿช‚๐Ÿ”ฅ

Airdrops Hausa

20 Feb, 11:38


Ga Report Card ษ—in Mango Testnet

โ€ขAdadin plugin wallets ษ—in da akayi downloading: 500,000+

โ€ข ฦ˜arin yawan mutanen da suka yi joining discord channel ษ—insu: daga 20,000 zuwa 555,000+

โ€ข ฦ˜arin followers na X handle ษ—insu: daga 60,000 zuwa 710,000+

โ€ข Telegram channel followers: daga10,000 zuwa 570,000+

โ€ข Interactions (swapping, bridging, buy & sell) da akayi na Testnet: Miliyan 120

โ€ข Mango Testnet ya zo na ษ—aya a trending list na Rootdata

Airdrops Hausa

20 Feb, 09:32


Ga wasu bayanai da Pi Network suka fitar:

Yawan abinda aka yiwa mutane migration: 6.3B wanda shine yayi daidai Circulating supply.

Cikin waccen adadin na sama anyi locking ษ—in 4.7B na mutane. Wannan ya saka abinda yake a buษ—e na Pi wanda ba'a kulle ba 1.59B ne.

Total supply na Pi 9.7B ne, total supply kuma 100B.

Daga bayanan nan, abinda na kula 1.59B ne zai shiga kasuwa yau, kenan dai zamu iya ganin price a $1 idan Market cap ya doki $1.59B, wannan yafi daidai da abinda zai faru sama da $6B da mukayi hasashe kwanaki, idan akayi sa'a Pi ya taษ“a market cap ษ—in 6B, za'a iya ganin $4, wanda ba abun mamaki bane a Crypto, amma dai da wuya.

Airdrops Hausa

20 Feb, 09:17


Congratulations ๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰ Pioneers

Airdrops Hausa

19 Feb, 21:44


Ari Testnet Quiz
19/02/2025
Answer: C

Airdrops Hausa

19 Feb, 21:43


Airdrops Hausa pinned ยซAri testnet- @Arichain_ TestNet Update ๐Ÿšจ โ€ข Airdrop confirmed โœ… โ€ข Ana tara Ari Points = $ARI Airdrop ๐Ÿช‚ Yanda zaku yi $ARI airdrop shine: 1. Da farko zakuyi downloading Wallet ษ—in: โ€ข Ga masu Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=aricโ€ฆยป

Airdrops Hausa

19 Feb, 20:53


Gobe da safe ฦ™arfe 9:00 na agogon Nigeria za'ayi listing ษ—in Pi a Exchanges.

Shin ko kun san me wannan wallet ษ—in..?๐Ÿ˜…๐Ÿ˜‰

Airdrops Hausa

06 Feb, 21:52


Ari Testnet Quiz
6/3/2025

Answer: D

Airdrops Hausa

06 Feb, 20:15


Harpie Airdrop Update ๐Ÿšจ

โ€ข Sunyi Raising: $4.5M

Source: @harpieio
Tsarin da suka zo dashi shine focusing wajen samar da security solutions ma Web3 space. Ga easy guide na yanda zaku sami gurbi a airdrop ๐Ÿ‘‡ ๐Ÿช‚

Visit:

https://harpie.io/refer/Jlumt2

โ€ข Sai ayi submiting email
โ€ข Sai connecting EVM wallet (Metamask, trust wallet..)
โ€ข Linking na X account
โ€ข Sai kuma Scanning wallet wanda shi kullum ake so ayi
โ€ข Use the Harpie 2FA
โ€ข Done โœ…

Airdrops Hausa

06 Feb, 19:50


๐Ÿ’Ž PAWS ONE LAST RIDE ๐Ÿ’Ž

Eligibility check na ฦ™arshe wanda dole ne is live!

Yin wannan task ษ—in shine zai baka damar zama daram!

Kowa yaje PAWS Web & ya duba..

https://paws.community/app

๐Ÿง

P.S. Special roles for holding 10+ Vouchers are now available in PAWS Discord! ๐Ÿพ

#PAWS HIGHER ๐Ÿถ

Airdrops Hausa

06 Feb, 18:17


Idan kaga haka koda baka kai 300,000 Paws points ka dama Eligible ka Jira Allocation naka Sannan ka karasa Rushe-rushen yanda ya kamata.

Babu laifi zaka iya karbo bashi Daga CBN ๐Ÿ™Œ๐Ÿ’š๐Ÿฅด

Bbajo

Airdrops Hausa

06 Feb, 12:34


An gama season 1 na tapswap sunce mu jira season 2 Yana nan tafe, koh ya bayanin listing kuma?

Airdrops Hausa

06 Feb, 11:07


๐Ÿš€ Bitget HodlerYield is an innovative product designed for tokens that generate yield. Users can earn passive returns by holding these tokens and may receive additional rewards by participating in activities. The product supports various holding types and offers one-stop yield management services. Currently, the WEETH recharge and holding activity is ongoing.

๐Ÿ”ฅ Key Benefits
โ€ข Benefit 1: Instant earnings upon holding, more asset appreciation: Users who hold WEETH (spot or futures) on Bitget can share in the 500,000 ETHFI reward pool with an APR of up to 18%! For more details, check the HodlerYield activity page: https://www.bitget.com/events/holderyield
โ€ข Benefit 2: On-chain net recharge for extra rewards: Recharge WEETH and deposit it on Bitget through the official website. After holding for 14 days, youโ€™ll receive additional rewards. A total of 500,000 ETHFI rewards will be distributed to new WEETH holders during the event! Learn more on the ETHERFI official site: https://www.ether.fi

๐Ÿ“… Event Dates: January 27, 2025 to February 16, 2025

#BGHodlerYield #ETHERFI #WEETH

Airdrops Hausa

06 Feb, 04:56


Kar kuyi interacting da sabon coin ษ—in da aka saka a X account ษ—in PIN AI da muke mining a Teleg.ram, akwai yiyuwar anyi ha cking ษ—in account ษ—insu ne.

Stay safe ๐Ÿ’—๐Ÿ™

Airdrops Hausa

06 Feb, 04:56


PIN AI

AI project NE da ya Sami funding daga a16z ventures tier 1 VCs dama wasu projects din, sunyi raising ษ—in $10m, kuma Crunchbase sun tabbatar da hakan.

Sannan ya shiga cikin jerin projects da a16z suka saka wanda sukayiwa suna da (CXS) crypto startup accelerator. Tsari ne da VC group din suka fitar domin taimakon developers tare da Basu funding na kudi domin Gina project nasu

Misali kamar BINANCE fundlab da suke tsarin incubation na project ko coinmarketcap suma sunayin irin wannan tsarin.

Sun kawo tsarin Airdrop nasu a telegram mini app. Sai dai Basu CE Kai tsaye ba wannan shine abinda zasu bada Airdrop dashi ba. Wannan Kuma normal ne akan wasu projects din. Akwai tasks da akeyi ana tara points sosai.

Ga link indai baku gaji ba:


https://t.me/hi_PIN_bot/app?startapp=p9etRnh

Airdrops Hausa

05 Feb, 10:20


Ari Testnet QUIZ
5/3/2025
Answer: C

Airdrops Hausa

05 Feb, 10:11


Game da wannan Ton Airdrop ษ—in a yanzu tokens ษ—in da suke bayarwa na Testnet ne.

Airdrops Hausa

05 Feb, 05:55


๐Ÿ’Ž GA WANI FREE TON GIVEAWAY

Yanda yake:
1๏ธโƒฃ Zaku samu 0.02 TON instantly idan kukayi joining
2๏ธโƒฃ Sai kuyi sharing referral link ษ—inku
3๏ธโƒฃ Zasu baku 0.01 TON a duk referral ษ—aya
4๏ธโƒฃ Idan ka haษ—a 0.05 TON zaka iya withdrawing

โœจGa Features:
- Payments nan take
- Automatic referral tracking
- Direct TON wallet withdrawals


Start? ๐Ÿ‘‰

https://t.me/TonTestAirdropBot?start=7121434519

Airdrops Hausa

04 Feb, 22:50


๐Ÿšจ $PAWS ๐Ÿพ
Sunce: suna jiran feedback daga wajen Exchanges akan maganar listing ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ

Airdrops Hausa

04 Feb, 22:45


๐Ÿ”ด Ecosapiens $MEGA is Coming
๐Ÿ‘‰ SIGN UP FOR THE EARLY ACCESS $MEGA TGE AIRDROP CAMPAIGN (waitlist)
@everyone

๐Ÿ”ธ Ga link https://ecosapiens.xyz/pages/airdrop?ref_id=52T14LGVE
๐Ÿ”ธ Zaku saka Email da EVM Address โœ…
Shikenan sai aje ayi referring wasu a jira next Update ๐Ÿ‘Œ

Airdrops Hausa

04 Feb, 20:07


Ari Testnet QUIZ
04/02/2025

Answer: A

Airdrops Hausa

04 Feb, 18:37


Tapswap sun sanar cewa saura awoyi kalilan su rufe wani bangare na tapping din su xasu rufe ne Ranar 6 GA watan nan da muke ciki wato jibi sannan daga karfe 1 na Rana agogon Nigeria xuwa karfe 1 na Ranar 7 GA wata xasu rufe komai nasu Dan haka suke wa kowa tuni yaje yaci gajiyar abubuwan da bai karasa ba congratulations tapswappers ๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€๐Ÿ˜„

Airdrops Hausa

04 Feb, 01:39


An shiga next level a Cap ๐Ÿงข
Wanda suka kira chapter 0 "STAKE"


Wa'adin da suka ษ—auka na mining ya ฦ™are za kuga kwanakin da countdown sun ษ—auke.


Sannan sunce yau mini-app ษ—insu zai buษ—e next level.

Za'a buษ—e kyaututtuka 7 na farko wanda wasu na nan tafe.. kamar yadda suka ce๐Ÿช‚
Su wannan gifts ษ—in zaku STAKING sai a jira what's next to come ๐Ÿซด


Tickets will come in handy very soon ๐ŸŽ

Airdrops Hausa

03 Feb, 20:28


Not pixel za suyi buyback ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ

Airdrops Hausa

03 Feb, 20:28


Saura awanni kadan a rufe duk wani activities na paws sannan a nunawa kowa final allocation din sa na paws

Airdrops Hausa

20 Jan, 17:41


Crypto da Tattalin Arzikin Kasashe. Yanda Kasarmu Nijeriya Zata Amfana.

America itace kasar da tafi kowacce kasa morar crypto a duniya. Crypto ya taimakawa America wajen habbakar tattalin arzikinsu sosai, hakan kuma yasa kasar ta America ta zama gatan crypto a duniya. America ta dokantar da crypto a kasarta tamkar yanda ake dokantar da bankuna a kasashen duniya, ta yanda duk wata kasuwar crypto da take aiki a kasar America saita yadda da tsarin dokokin da America ta kebancewa crypto. Haka abin yake akan dubunnan coins da tokens da ake dasu a duniyar crypto. Duk wani crypto da za'ayi trading dinsa a America, sai an bawa kwararru sun tantanceshi, sai anyi masa rijista a hukuma a America, sannan sai masu token din sun saka hannun akan wayancan kebantattun dokokin crypto na America. Hakane ma yasa wasu daga chikin kasuwannin crypto da suke aiki a kasar America saida saida suka samar da platform na yan America kadai. Misali, kasuwar Binance tana app daban da suka warewa yan kasar America, don haka Binance da muke amfani da ita a Nijeriya da sauran kasashe, ta banbanta da Binance da ake amfani da ita a America. Binance ta America ba kowanne coin ko token ake samu achikinta ba, sai iya wayanda suka chika ka'idojin America. Hakane ma idan zamu sayi wasu tokens musamman akan Dex, sai suce mana wannan tokens din ba'a trading dinsa a kasar America. Hatta Worldcoin da muke claiming duk wata, zamuga suna gargadinmu cewa ba'a trading dinsa a America.

USDT, USDC, DAI, FDUSD, TUSD, da sauransu dukkansu stablecoins ne da akayi pegging dinsu da American Dollar. Ma'ana, anyi musu tsarin da kowanne lokachi zasu kasance daidai da darajar Dollar ta zahiri da muke gani. Wannan stablecoins da ake amfani dasu a duniya sunyi matukar taimakawa Dollar America wajen kara mata daraja, domin kuwa suna taimakawa Dollar ta zahiri yin karanchi a duniya, kuma hakan yake sawa kullum chikin nemanta ake aduniya, kuma dai mun sani duk abinda ake bukatarsa amma kuma yayi karanchin samu dolene yayi daraja.

Yanda tsarin stablecoin yake shine, ba'a kirkirar stablecoin ayi pegging dinsa da kudin wata kasar dole saida yardar kasar. Dukkan stablecoins dana lissafa a sama ba'a kirkiresu ba saida yarda kasar America. Yanda tsarin yake shine, aduk adadin stablecoin da akayi minting akan blockchain, dolene kamfanin wannan stablecoin coin din ya nemo kudin zahiri (na takarda) ya kai wannan kasar ya ajiye a babban bankinsu (central bank). Misali, aduk 1 USDC da akayi minting akan blockchain, dolene kamfanin Circle (kamfanin Circle shine mamallakin USDC stablecoin) ya nemi Dollar ta zahiri yakai American Central Bank ya ajiye. Yanzu haka akwai 48.07B USDC da yake yawo a kasuwannin crypto wanda akayi minting gaba daya (source: CoinGecko), don haka dolene kamfanin Circle ya ajiye 48.07B Dollar ta zahiri a babban bankin America. Idan kuma kamfanin Circle zasu kara minting 1M USDC, dolene sai sun fara nemo $1M ta takarda sunkai babban bankin America kafin abasu dama. Haka zalika idan kamfanin Circle yana son rage yawan USDC da take yawo a kasuwannin crypto, saiya turasu a burning address, sannan yaje babban bankin America ya amshi kudadensa daidai da adadin USDC daya rage a kasuwa.

Zanchi gaba....

Sunusi Danjuma Ali
Web3 Advocate II Founder, SCTv Africa

Airdrops Hausa

20 Jan, 16:21


Ga wanda basu gaji ba ga wani mining โ›๏ธ na Aurevia

https://t.me/AureviaBot/mine?startapp=U4W5BC

โ€ขSun ware 60% na $Via token ga community don Airdrop ($10M)
โ€ขKuma bashi da wahala automatically yake mining

Airdrops Hausa

20 Jan, 16:10


"Jan 22"
Ta tabbata 22 ga watan nan dai....
Ko?!

Airdrops Hausa

20 Jan, 13:57


Waitlist: Na LootGO
๐Ÿ” Register : https://www.lootgo.app/?ref_id=K2GY70D5N


Sai ku saka Email kuyi Joining
- Shikenan
..๐Ÿ‘Œ

Airdrops Hausa

20 Jan, 10:24


Sabon update a cikin fentin not pixel har da date 22 January, mey kuke tunanin hakan yake nufi ๐Ÿ•บ๐Ÿ˜…๐Ÿ”ฅ

Airdrops Hausa

20 Jan, 09:11


Live stream finished (59 minutes)

Airdrops Hausa

20 Jan, 08:18


Matakin ฦ˜arshe wanda daga shi sai listing yana tafe, inji Paws. ๐Ÿ”ฅโœŒ๏ธ

Final mandatory criteria check approaching.

*Abun da ya ษ—an bani tsoro shine: roman numbers na wajen signature..
IV = 4
I = 1
XXV = 25
Kar suce April fa suke nufi ๐Ÿ˜†๐Ÿคจ

Airdrops Hausa

20 Jan, 08:13


Kowa yayi tambayar da ta shige masa duhu a kasan rubutun nan na dan amaasu a live

Airdrops Hausa

20 Jan, 08:11


Live stream started

Airdrops Hausa

20 Jan, 07:27


Shagali ๐Ÿ•บ

Airdrops Hausa

19 Jan, 23:55


To fa har not pixel sun yi minting PX kamar yadda suka sanar miliyan 250
Da alama dai za su bar paws a baya ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ

Airdrops Hausa

19 Jan, 18:23


Ga Wanda suke da Bitget Exchanger suje su cike UID dinsu a wannan foam ษ—in:๐Ÿ‘‡
https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLScNRXpQq1rfUjvrf7h-SK3Ff0s0iXHo5OEQOhEu9rKTatvZ3A/alreadyresponded?pli=1&pli=1&fbzx=6001425984628661590

Wanda basu da ita Kuma zasu iya rejista ta nan..๐Ÿ‘‡

https://partner.bitget.ng/bg/G4YH91


Airdrop HAUSA language

Airdrops Hausa

18 Jan, 13:13


Paws update ๐Ÿ”ฅ:

Pre-market maโ€™ana kasuwar bunburutu ta fara nunawa a paws amma basu bude ba tukunna, shin za ku ci kasuwar naku ne yanzu, ko kuma zaku jira sai anyi listing? ๐Ÿ˜…

Airdrops Hausa

17 Jan, 11:26


An saka sabon task a paws

Airdrops Hausa

17 Jan, 00:26


๐Ÿ˜‰๐Ÿ˜ถ

Airdrops Hausa

17 Jan, 00:00


Mey ya fara zuwa ran ka da kaga hoton nan ๐Ÿ˜…

Airdrops Hausa

16 Jan, 22:17


Suma kuma kuma paws sun ce ku jira su ๐Ÿ˜…

Airdrops Hausa

16 Jan, 22:15


Not Pixel sun gama rabo, zaku iya shiga duba report na final abinda kuka samu. ๐Ÿ”ฅโœŒ๏ธ

Airdrops Hausa

15 Jan, 16:40


Ya kuke tunani conversion ษ—in $PX Zai kasance?


1 $PX : ๐Ÿ’ญ

๐Ÿคก

Airdrops Hausa

15 Jan, 16:34


Shin kun shiryawa $PX ? ๐Ÿ”ณ

Watakil zaa iya TGE 13 ga Feb ko Kuma nan da kwanaki 13 masu zuwa daga Yau...

Ko Kuma dai wani abun daban suke nufi, me kuke tunani suke nufi? ๐Ÿ‘€ Mu hadu a comments


(Harsashe ne duka..)

Airdrops Hausa

15 Jan, 16:18


An fara duba "Token Allocation" ษ—in da $Jupiter zasuyi raba.

Check here: https://jupuary.jup.ag/

Ka ษ—auki link ษ—in ka shiga cikin (Phantom Wallet Browser) ษ—inka, sai kayi connecting Wallet ka duba.

Akwai bukatar sai kayi creating profile. Zaka saka Email Address ษ—inka, zasu turoma da Verification Code sai ka ษ—akko ka saka.

Amma a yanzu naga ana samun Errors sosai gurin claiming ษ—in. Zuwa anjima idan an samu sauki komai zai dawo normal.

Nawa kuka dace da shi?

Airdrops Hausa

15 Jan, 16:14


Muyiwa Engr Msageer solidarity don yayi wining, muma kuma zamu iya samun airdrop.

Za'a cika wannan goggle form ne:
https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSch_qF03p7BVYBS8tQrYX-4O028EGxYJAfZxlnz8P_B_oKHOw/viewform?usp=send_form

Wajen: Who do you think was the best educator of 2024? (link their X account)
Sai a saka : https://x.com/Msageer_

Wajen: What was the best educational piece you read this year? (link the thread, article, video, etc)
Sai a saka: https://x.com/Msageer_/status/1870958413393305778?t=IJxLRNlswFIq2Fj8LsNk7A&s=19

Bayan ka danna next za'a kaika inda zaka saka wallet address, saika saka wallet ษ—inka na Solana daga Phantom Wallet. ฦ˜ila muma mu dace da Airdrop.

Airdrops Hausa

14 Jan, 19:13


PAWS ๐Ÿพ Sun saka sabon task

"NO TIME TO RUSH"

Airdrops Hausa

14 Jan, 19:09


Not Pixel suna ta rabon $PX ๐Ÿ”ณ

Muna fata waษ—anda basu zama eligible ba a baya yanzu su zama eligible

Fatan alkhairi ga kowa da kowa๐Ÿ™

Airdrops Hausa

14 Jan, 19:02


Saura kwana goma sha bakwai a gama mining Zoo FamilyโŒ›

Robus na yau: Cheetah
Riddle: Flamingo

Airdrops Hausa

14 Jan, 17:22


Roadmap ษ—in Timefarm a wannan shekarar, zasuyi launching kowanne lokaci daga yanzu zuwa watan April. Kamar yadda zaku gani a early 2025, TGE kawai abinda muke jira ayi yanzu, kuma sai anyi shi kafin a tsallake zuwa sauran

Idan kana so zaka siya Timefarm $Seconds ๐Ÿ‘‡: http://wa.me/2348165073244

Airdrops Hausa

14 Jan, 17:18


An gama farming ษ—in $PX da akayi a Earn, sun tabbatar mana da za'ayi claimin a January, ba'ayin claimin abu onchain face anyi official listing daga project ko ranar listing, wannan yana nuna mana cikin January za'ayi listing $PX In shaa Allahu. Probably 23rd January.

Cc: Engr Adam

Airdrops Hausa

14 Jan, 10:23


$PX ๐Ÿ”ณ
๐Ÿ‘€
๐Ÿคฃ

Airdrops Hausa

14 Jan, 08:33


No-Coiner shine mutumin da bashi da coin (Ko $BTC) ko guda daya

HumpBack Kuma shi ne wanda ya mallaki adadin da ya kai daga dubu biyar..


In baka da Bitcoin har yanzu karka damu ka cigaba da gwagwarmaya wataran zaka dace...

"You're still early in the ecosystem"

BARKAN MU DA SAFIYA

Airdrops Hausa

13 Jan, 23:33


๐Ÿ’Ž PAWS ROAD TO A BILLY! ๐Ÿ’Ž


Mutum miliyan hamsin green menace ya cinye wa PAWS dinsu, an sallamesu

Yanzu, wasu mutum miliyan goma an kara cire su basu zama eligible ba.

Gaba dai gaba dai eligible PAWS players





#PAWS HIGHER ๐Ÿถ

Airdrops Hausa

05 Jan, 14:59


Ga yanda nayi. "EASY PAWS Web Access" task na PAWS ๐Ÿพ

DA FATAN KUNA CLAIMING UXUY POINTS
โณ5days ya rage a gama farming ๐Ÿงบ

https://t.me/UXUYbot/app?startapp=A_7121434519_inviteEarn

Airdrops Hausa

05 Jan, 14:53


Vertus Daily Combo Code na Yau: [January 5, 2025]

Code: 1,1,3,4

๐Ÿ›ซPIN AI Agent ๐Ÿ”Ž
https://t.me/hi_PIN_bot/app?startapp=p9etRnh

Airdrops Hausa

05 Jan, 14:34


Ga Soul Bound Token SBT aje ayi claiming:

https://t.me/theontonbot/event?startapp=a187de03-3c9c-4842-a605-be7d6e46236f

Password: 2025
Ayi amfani da VPN*

Airdrops Hausa

05 Jan, 11:54


Zan yi video insha Allah

Airdrops Hausa

05 Jan, 11:24


Mango Blockchain Testnet

โšก๏ธ Kwanaki 45 kacal zaโ€™ayi anayinsa. Yau ake chikin rana ta hudu, zaโ€™a kammala a ranar 14th February, 2025.

โšก๏ธ Zaifi kau kuyi da PC (computer) Idan kuna da ita domin yafi sauki. Idan akan waya zakuyi, akwai bukatar ku mayarda wayarku zuwa desktop site.

โšก๏ธ Kuyi amfani da Chrome browser dinku.

Yanda Ake Mango Blockchain Testnet

โœจ Ku bude link dake kasa, sannan kuyi adding Mango wallet extension. Bayan kunyi adding Mango wallet extension akan chrome dinku, sai kuyi creating wallet din. Ku tabbatar kun adana recovery phrase dinku.

https://chromewebstore.google.com/detail/mango-wallet/jiiigigdinhhgjflhljdkcelcjfmplnd?pli=1

โœจ Bayan kunyi creating wallet, ku taba CLAIM FAICET domin samun $MGO testnet token. Ku taba claim faucet akalla sau 4 domin samun 2 $MGO testnet token.

โœจ Ku bude link dake kasa akan chrome dinku.

https://task.testnet.mangonetwork.io/?invite=b27eyZ

Bayan ya bude kuyi connecting Mango wallet dinku, sannan ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ

โœจ Kuyi binding twitter dinku
โœจ Kuyi binding discord dinku
โœจ Kuyi binding telegram dinku
โœจ Kusa referral code b27eyZ
โœจ Ku taba join

โœจ Idan kun kammala wayannan ๐Ÿ‘†๐Ÿฝ zaku samu 200 points.

โœจ Ku taba wajen EVENTS
Akwai tasks guda biyar da akeyi kullum har zuwa ranar kammala, kowanne task da points dinsa.

โœจ Mango swap: Zaku samu points 3 kullum idan kuna yin wannan. Swap uku zakuyi anan, duk wanda kukayi sai kuyi submitting dinsa.

โœจ Mango Bridge: Zaku samu points 10 kullum idan kuna yin wannan. Bridge 3 ne 4 zakuyi anan, duk wanda kukayi sai kuyi submitting dinsa.

โœจ BeingDex Beta Dapp: Zaku samu points 15 kullum idan kuna yin wannan. Za kuyi Buy/Sell na AI. Zakuyi submitting transaction din.

โœจ Discord task: Zaku samu points 5 kullum idan kuna yin wannan. Zasuyi redirecting dinku zuwa discord. A discord, kuyi tagging @mgo-faucet, sai kuyi pasting Mango wallet address dinku. Shikenan, sai kuyi submitting shima.

Airdrops Hausa

05 Jan, 11:17


https://t.me/theontonbot/event?startapp=c2f51b25-b561-44da-b20b-fa2eb09952d0

Password ๐Ÿ”‘: notcoin

Airdrops Hausa

05 Jan, 11:15


Ga Soul Bound Token SBT
Aje ayi claiming:

http://t.me/theontonbot/event?startapp=947eb45d-dcb5-43c9-8a72-d96896be68c3

Password ๐Ÿ”‘: MEMEPADS-ON-TON

Airdrops Hausa

05 Jan, 11:03


PAWS sun kawo wani verification din, shikuma yadda akeyinsa shine, idan kashiga paws dinka kaje wajen Earn.

Bayan kaje zae nuna maka "Easy web access" seka danna, bayan yakaika web dinsu zasu nunama sunaso ne kayi adding na PAWS a home screen na wayarka.

Yanda ake adding shine:
Zaka shiga menu na browser, bayan ka shiga daga kasa zakaga "add to home screen" seka shiga.

Bayan kashiga zakaga anrubuta "paws" daka kasa kuma anrubuta "add"seka danna add din.

Bayan kadanna seka fita kakoma home screen din wayarka zakaga Paws yayi adding seka shiga tanan yakara kaika web dinsu, shikenan kayi verification din.

Seka koma cikin mini app na paws dake telegram sekaje wajen EARN kayi reload zaekawo claim sekayi claim shikenan.

Task na biyun kuma baka buqatar yin komai, kawai jira zakai.

Airdrops Hausa

05 Jan, 10:16


"Ita fa nasara tana tare da hakuri"
"Good things takes time"

Karku Yau dari kanku da quick rich offers na "wasu". Baa yin kudi dare daya, Amman hakan baya nufin bazai iya faruwa ba.

Barkan mu da safia

Airdrops Hausa

05 Jan, 09:06


Kamar yadda kuka gani a wannan bidiyo haka nasara take zuwa amman sai an yi hakuri, an jure, an jajirce.

Airdrops Hausa

05 Jan, 08:59


Ku kalli irin cigaban da Artificial Intelligence (AI) Ya samu a cikin shekara biyu kacal ๐Ÿ‘€

Duka videos guda biyu an generating da AI ne

#AI #TECHNOLOGY

Airdrops Hausa

05 Jan, 08:29


https://youtube.com/shorts/fjGnVApf9JM?si=1RymQYqEm950vIIh

Airdrops Hausa

04 Jan, 23:53


Bisa ga dukkan alamu daga maganganun da ๐Ÿพ sukayi...
Akwai yiwuwar Paws zasu bayar da dama ayi Voucher.

Sannan Paws zasu kalli abubuwa da yawa wajen bada airdrop ษ—in su, don haka akwai yiwuwar allocation zasu bamu ba coins ษ—in mu za'ayi converting ba kai tsaye.

Allah Ya sa mu dace...

Airdrops Hausa

04 Jan, 23:44


Q: Wen TGE?

A: Aikin PAWS yana canzawa zuwa sabon mataki a shirye-shiryen TGE. Wanda yana ษ—aukan lokaci, domin muna son tabbatar da cewa komai yana cikin kyakkyawan tsari! (Haka kuma, wannan tambayar yana yiwuwa an amsa ta a cikin sakonninmu na bayaโ€ฆ)

Q: Menene ka'idodin samun airdrop?

A: Sabon sabuntawa zai zo nan ba da daษ—ewa ba wanda zai shafi gidan yanar gizon PAWS, inda za mu bayyana ka'idodin samun airdrops.

A yanzu, za mu iya tabbatar da cewa ษ—aya daga cikin ka'idodin shine: dole zai zama adadin mafi yawan tasks ya kammala (ba dukkan su ba), wanda shine dalilin da ya sa muke ci gaba da sakin sababbin ayyuka.

Q: Me yasa nake ganin katon dutse maimakon PAWS? ๐Ÿ˜ก

A: Mun fahimci cewa da yawa daga cikinku ba ku ji daษ—i ba game da juya PAWS ษ—inku zuwa dutse, amma wannan shine yadda ake a yanzu.

Grinch yana taka rawa wajen taimaka mana mu rarrabe masu aiki daga wadanda basa aiki, wanda hakan yana ba mu damar ฦ™ara lada ga wadanda ke aiki sosai!

Q: Nawa zan karษ“a idan ina da 100k PAWS points?

PAWS points za su canza zuwa tokens na aikin bisa wasu abubuwa kamar haka:

โ€ข Yawan ayyukan da aka kammala;
โ€ข Halartar ayyukan da aka lissafa a cikin PAWS Roadmap;
Da sauran su...

Kowane daga cikin waษ—annan abubuwan zai shafi yawan ฦ™arshe na tokens da za a iya karษ“a!

Allah Ya bamu saa

Airdrops Hausa

04 Jan, 23:44


๐Ÿคน๐Ÿฟโ€โ™‚๐Ÿ’ŒDAGA PAWS ๐Ÿพ

Mun yi aiki mai yawa a cikin watanni biyu da suka gabata, kuma ku ma kuna aiki tuฦ™uru wajen samun PAWS ta hanyar kammala ayyuka daban-daban.

Muna so mu ษ—auki lokaci mu gode muku duka saboda juriya da jajircewar ku! ๐Ÿถ

Ga wasu tambayoyi da amsoshi daga tawagar PAWS!

โฌ‡๏ธโฌ‡๏ธโฌ‡๏ธโฌ‡๏ธ

Airdrops Hausa

04 Jan, 22:17


PIN AI

AI project NE da ya Sami funding daga a16z ventures tier 1 VCs dama wasu projects din, sunyi raising ษ—in $10m, kuma Crunchbase sun tabbatar da hakan.

Sannan ya shiga cikin jerin projects da a16z suka saka wanda sukayiwa suna da (CXS) crypto startup accelerator. Tsari ne da VC group din suka fitar domin taimakon developers tare da Basu funding na kudi domin Gina project nasu

Misali kamar BINANCE fundlab da suke tsarin incubation na project ko coinmarketcap suma sunayin irin wannan tsarin.

Sun kawo tsarin Airdrop nasu a telegram mini app. Sai dai Basu CE Kai tsaye ba wannan shine abinda zasu bada Airdrop dashi ba. Wannan Kuma normal ne akan wasu projects din. Akwai tasks da akeyi ana tara points sosai.

Ga link indai baku gaji ba:


https://t.me/hi_PIN_bot/app?startapp=p9etRnh

Airdrops Hausa

04 Jan, 17:35


Siigma sun hada kudin da yakai kusan dala miliyan hudu da dubu dari biyu ๐Ÿ‘€
Ku dage ko mutum goma ne kuyi referring baa san me zai faru ba...


https://t.me/sigmatonbot/app?startapp=ref_39rx21j

Airdrops Hausa

04 Jan, 16:59


Ga wadanda suke tambaya yanda ake onchain transaction na UXUY wallet video guide
In baku fara ba ga link nan saura kasa da sati daya a gama farming ๐Ÿงบ


https://t.me/UXUYbot/app?startapp=A_7121434519_inviteEarn

Airdrops Hausa

04 Jan, 14:26


Ga Sigma fa zai iya yin abun kiriki

Get ready for the Sigma Airdrop ๐Ÿš€
Kawai shiga link din kasa zakuyi kuyi connecting wallet din da kuke amfani da ita

Donโ€™t miss out! Join here:
๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ
https://t.me/sigmatonbot/app?startapp=ref_39rx21j

Airdrops Hausa

04 Jan, 10:41


Update akan Nodepay TGE da Claiming

- Za ayi LISTING : 6th January
- TGE : 6th January (possible)
- Zaku bukaci Gas fee : na $1-5$ Gas Fee a Solana
- Exchanges : Bitget / MEXC ( Till Now )
- Allocation Check na season 2: Yau ko Gobe

Karku manta da farming UXUY Points saura kwana 6 a gamaโณ
https://t.me/UXUYbot/app?startapp=A_7121434519_inviteEarn
t.me/zoo_story_bot/game?startapp=ref7121434519nn