Africa E-learning Hausa @africa_academyhausa Channel on Telegram

Africa E-learning Hausa

@africa_academyhausa

Africa E-learning Hausa (Hausa)

Koyaya wannan damar da mai suna 'Africa E-learning Hausa', ka duba damar da yake bayar da ilimin kasuwanci ta zama a fadin Afirka ta hanyar Hausa. A wannan damar, za mu kula da sabbin ilimin da ke kunshe da kasuwanci a wadannan lokaci na duniya da kuma a fadin Afirka. Damar ya zama damar da aka bude a matsayin karatun imla a fadin watsa labarai ta Hausa. Daga cikin wadannan karatun, za mu yi bayani game da ihu da kuma dubawa akan filin gudanar da ayyukan kasuwanci a fadin Afirka ta hanyar Hausa. 'Africa E-learning Hausa' ya taimakawa mutane da ke cikin fadin Hausa domin su samar da ilimi da kuma tituna a matsayin kasuwanci. Ka sami damar watsa labarai nashi a fadin Hausa ta Afirka, to fa karanta wannan damar na 'Africa E-learning Hausa'.

Africa E-learning Hausa

20 Nov, 18:02

Shin kuna so a dinga gafarta muku laifukanku a kullum?

Africa E-learning Hausa

20 Nov, 13:02

Duk wanda ya san yana da matsalar sauke satifiket ɗin daurar da aka yi ta hukunce-hukuncen tsarki, to ga bidiyon yadda zai bi ya sauke.

Africa E-learning Hausa

19 Nov, 18:02

Waɗanne kuka sani daga cikin manyan alamomin tashin ƙiyama?

Africa E-learning Hausa

15 Nov, 07:01

Waɗanne lokuta ne ake amsa addu'arka a cikinsu a ranar Juma'a?

Africa E-learning Hausa

11 Nov, 19:01

Su wane ne annabawa? Shin matsayinsu ɗaya ne, ko kuma wasu sun fi wasu matsayi?

Africa E-learning Hausa

11 Nov, 14:00

Assalamu alaikum dalibai masu albarka.

🎤 Duk daliban da suka shiga bitar da aka gabatar 📖, kuma suka yi rijista , kuma suka tabbatar sun rubuta jarrabawar karshe✍️, kuma suka ci sama da maki 50, to sun cancanci su samu takardar shaidar kammalawa 🎓.

📑 Duk wanda ya san ya cika duk sharuɗan da aka ambata a sama, kuma ya kasa sauke satifiken, to ya yi mana magana ta wannan lambar:
+234 904 434 2069 📲.

🙏 Mun gode.

Africa E-learning Hausa

08 Nov, 13:03

Shin ko kun san falalar yi waManzon Allah (S.A.W) salati?!

Africa E-learning Hausa

07 Nov, 08:00

Muna ƙara sanar da ku cewa har yanzu jarrabawa tana nan a buɗe kada ku bari a rufe ba tare da kun yi ba

Ga link ɗin Jarrabawar nan a ƙasa:
https://ha.africaelearning.net/quizzes/final-jarrabawa-tsarki

Africa E-learning Hausa

05 Nov, 10:23

05 Nov, 10:16

📮 Assalamu Alaikum wa rahmatullah wa barakatuh.

Muna yi muku godiya na shiga wannan biyar da kuka yi.

Kuma muna fatan koya zai yada hoton takardar shaidar kammalawarsa ta yanyar yin amfani da hash tag din nan
#bitar_tsarki
#Tsangayar_Africa

🌿 Allah Ya saka wa kowa da alkhairi.

Africa E-learning Hausa

04 Nov, 12:02

📮Ɗalibanmu masu Albarka
🔗 Ga link din Jarrabawar karshe ta bitar hukunce-hukuncen tsarki nan:
https://ha.africaelearning.net/quizzes/final-jarrabawa-tsarki

🛑 Muna kara tunatar da ku game da bitar da aka gabatar.
- Yin rijista wajibi ne matuƙar dai kuna son samun takardar shaidar kammalawa.
Ga Link ɗin yin rajistar nan a ƙasa:
- 🔗 ha.africaelearning.net

Ga bidiyon da yake bayanin yadda ake yin rijistar:

🔗 Yi rijista da Google: https://youtu.be/ehBlU7RKjl8

📲 Rijista ta lambar waya:
https://youtu.be/YoE42Vv5Ito?feature=shared

📆 Za a buɗe Jarrabawar yau Juma'a wato 1 ga watan Nuwamba, har zuwa ranar Laraba 6 ga watan Nuwamba.

🎞 A sama kuma ga bidiyon da yake koyar da yadda ake rubuta jarrabawar nan, da kuma yadda ake fitar da satifiket.

Africa E-learning Hausa

03 Nov, 20:04

📮Ɗalibanmu masu Albarka

🔗 Ga link din Jarrabawar karshe ta bitar hukunce-hukuncen tsarki nan:

https://ha.africaelearning.net/quizzes/final-jarrabawa-tsarki

Africa E-learning Hausa

02 Nov, 12:02

📮Ɗalibanmu masu Albarka

🔗 Ga link din Jarrabawar karshe ta bitar hukunce-hukuncen tsarki nan:

https://ha.africaelearning.net/quizzes/final-jarrabawa-tsarki

Africa E-learning Hausa

01 Nov, 09:38

28 Oct, 10:30

📮Ɗalibanmu masu Albarka
🛑 Muhimmiyar Tunatarwa game da bitar da aka gabatar.
- Yin rijista wajibi ne matuƙar dai kuna son samun takardar shaidar kammalawa.

Ga Link ɗin yin rajistar nan a ƙasa:
- 🔗 ha.africaelearning.net

Ga bidiyon da yake bayanin yadda ake yin rijistar:

🔗 Yi rijista da Google: https://youtu.be/ehBlU7RKjl8

📲 Rijista ta lambar waya:
https://youtu.be/YoE42Vv5Ito?feature=shared

- Yanzu mun kammala dukkanin karatuttukan wannan bitar.

- 📮 Zamu turo muku da cikakken littafin bitar, tare da link ɗin dukkanin bidiyon da aka yi. Abin da ake buƙata shi ne ku zage damtse wajen yin bita har zuwa lokacin da za a buɗe jarrabawar ƙarshe ta bitar.

- 📆 Za a buɗe Jarrabawar ranar Juma'a mai zuwa wato 1 ga watan Nuwamba, har zuwa ranar Laraba 6 ga watan Nuwamba.

Africa E-learning Hausa

28 Oct, 10:30

Ga bidiyon da yake koya mana yadda zamu rubuta jarrabawar ƙarshe, tare da fitar da satifiket

Africa E-learning Hausa

28 Oct, 10:30

Ga cikakken littafin bitar da aka gabatar.

Ga link ɗin dukkanin laccacin da aka gabatar nan a wannan bitar:
https://youtube.com/playlist?list=PL1DhEhM2AMjSW6Kiis3Zmb-Yi8dUgU2xa&si=v7qZ-vxoxkd7XKwg

Africa E-learning Hausa

26 Oct, 14:00

https://youtu.be/BFfEUDvBeWs?si=dnhKcxHEwjoQIcBt

Africa E-learning Hausa

26 Oct, 14:00

📚Daurar Fiƙihun Tsarki:
Darasi Na 11:
Wanda Sh. Dr. Shu’aibu Abubakar Zai Gabatar.
Gaɓoɓin darasin:

- Halayen Mai Jinin Cuta (Istihala)
- Mas’aloli A Kan Jinin Cuta.
- Jinin Biƙi.
- Tsawon Lokacin Jinin Biƙi.
- Daga Cikin Hukunce-Hukuncen Jinin Biƙi.
- Abin Da Ya Haramta Ga Mai Haila Da Jinin Biƙi.
- Abin Da Ya Haramta Ga Mai Haila Da Jinin Biƙi.

Africa E-learning Hausa

25 Oct, 17:14

https://youtu.be/krWLDB0nT-I?si=r8aAcXFN2_yxBDPz

Africa E-learning Hausa

25 Oct, 17:06

https://youtu.be/NWf7Bk0mavg?si=rH0YqNKizX8TkFQP

Africa E-learning Hausa

25 Oct, 14:17

☹️ Muna dai kara ba ku hakurin jinkirin saukar darasin bidiyo da sauti, sakamakon matsalar network, amma zamu sako muku su gabaɗaya daga baya in sha Allah.

🙏Mun gode.

Africa E-learning Hausa

25 Oct, 14:01

Darasi Na 10:
Wanda Sh. Dr. Shu’aibu Abubakar Zai Gabatar.
Gaɓoɓin darasin:

- Farillan Taimama.
- Abubuwan Da Suke Ɓata Taimama.
- Mas’aloli A Kan Taimama.
- Haila Da Jinin Cuta Da Na Biƙi.
- Siffar Yadda Jinin Haila Yake.
- Shekarun Fara Jinin Haila
- Tsawon Lokacin Haila.
- Mas’aloli A Kan Jinin Haila.
- Wasu Daga Cikin Hukunce-Hukuncen Haila.
- Hukuncin Yayyankewar jinni.
- Jinin Cuta (Istihala).
- Ma’anar Jinin Cuta (Istihala)
- Bambanci Tsakanin Jinin Haila Da Jinin Cuta.
- Halayen Mai Jinin Cuta (Istihala)

Africa E-learning Hausa

24 Oct, 23:01

📮 Barkanku dalibai masu albarka.

⚠️ Muna kira ga dukkanin dalibai su tabbatar sun yi rijista domin samun yin jarrabawa, da kuma samun takardar shaidar kammalawa.

🔗 Ga link ɗin yin Rijistar bita a kan hukunce-hukuncen tsarki nan:
https://ha.africaelearning.net

Ga bidiyon da yake bayanin yadda ake yin rijistar
🔗 Yi rijista da Google: https://youtu.be/ehBlU7RKjl8

📲 Rijista ta lambar waya:
https://youtu.be/YoE42Vv5Ito?feature=shared

📢 Sannan kuma muna sanar da ku cewa yau za a fara karatu in sha Allah.

🙏 Mun gode.

Africa E-learning Hausa

24 Oct, 14:37

☹️ Muna baku hakurin jinkirin saukar darasin bidiyo da sauti, sakamakon matsalar network, amma zamu sako muku daga baya in sha Allah.

🙏Mun gode.

Africa E-learning Hausa

24 Oct, 14:01

Darasi Na 9:
Wanda Sh. Dr. Shu’aibu Abubakar Zai Gabatar.
Gaɓoɓin darasin:

- Wanka.
- Abubuwan Da Suke Wajabta Wanka.
- Mas’aloli A Kan Wanka.
- Saduwa (Jima’i).
- Yadda Ake Yin Wanka.
- Abin Da Ya Haramta A Kan Mai Janaba.
- Wankan Mustahabbi.
- Abubuwan Da Basu Dace Ba Ga Mai Janaba:
- Taimama.
- Hukuncin Taimama.
- Dalilan Yin Taimama.
- Hikimar Shar’anta Taimama.
- Lokutan Da Shari’a Ta Ba Da Damar A Yi Taimama
- Yadda Ake Taimama.

Africa E-learning Hausa

23 Oct, 14:00

https://youtu.be/uWfeorUQXdc?si=Rp8xqPg4YtlQR7GF

Africa E-learning Hausa

23 Oct, 14:00

Darasi Na 8:
Wanda Sh. Dr. Shu’aibu Abubakar Zai Gabatar.
Gaɓoɓin darasin:

- Abubuwan Da Ba Su Kamata Ba A Alwala.
- Shafa Akan Huffi Da Safa Da Karan-Ɗori Da Bandeji Da Makamantansu.
- Hukuncin Shafa a kan huffi da safa.
- Sharuɗɗan Shafa a kan huffi da safa.
- Yadda Ake Shafa A Kan Huffi Da Safa.
- Tsawon Lokacin Shafa A Kan Huffi Da Safa.
- Yadda Ake Lissafa Lokacin Shafa.
- Abubuwan Da Suke Ɓata Shafa A Kan Huffi Da Safa.
- Hukuncin Shafa A Kan Karan-ɗori, da Bandeji, da Filasta.
- Sharuɗɗan Shafa A Kan Karan-Ɗori Da Bandeji Da Filasta.
- Yadda Ake Shafa A Kan Karan-Ɗori Da Bandeji.

Africa E-learning Hausa

23 Oct, 12:02

📮 Barkanku dalibai masu albarka.

⚠️ Muna kira ga dukkanin dalibai su tabbatar sun yi rijista domin samun yin jarrabawa, da kuma samun takardar shaidar kammalawa.

🔗 Ga link ɗin yin Rijistar bita a kan hukunce-hukuncen tsarki nan:
https://ha.africaelearning.net

Ga bidiyon da yake bayanin yadda ake yin rijistar
🔗 Yi rijista da Google: https://youtu.be/ehBlU7RKjl8

📲 Rijista ta lambar waya:
https://youtu.be/YoE42Vv5Ito?feature=shared

📢 Sannan kuma muna sanar da ku cewa yau za a fara karatu in sha Allah.

🙏 Mun gode.

Africa E-learning Hausa

22 Oct, 18:40

Africa E-learning Hausa pinned «📮 Barkanku dalibai masu albarka. ⚠️ Muna kira ga dukkanin dalibai su tabbatar sun yi rijista domin samun yin jarrabawa, da kuma samun takardar shaidar kammalawa. 🔗 Ga link ɗin yin Rijistar bita a kan hukunce-hukuncen tsarki nan: https://ha.africaelearning.net…»

Africa E-learning Hausa

22 Oct, 14:00

📚Daurar Fiƙihun Tsarki:
Darasi Na 7:
Wanda Sh. Dr. Shu’aibu Abubakar Zai Gabatar.
Gaɓoɓin darasin:

- Alwala.
- Hukuncin Alwala.
- Falalar Alwala
- Siffar Yadda Ake Alwala.
- Sharuɗɗan Alwala.
- Farillan Alwala.
- Sunnonin Alwala.
- Abubuwan Da Suke Warware Alwala.
- Mas’aloli A Kan Awala.

Africa E-learning Hausa

22 Oct, 14:00

https://youtu.be/QHWE7Xvuusc?si=XB4vO1Fbi7b5GC8H

Africa E-learning Hausa

21 Oct, 14:00

📚Daurar Fiƙihun Tsarki:
Darasi Na 6:
Wanda Sh. Dr. Shu’aibu Abubakar Zai Gabatar.
Gaɓoɓin darasin:

- Tsarkin Ruwa Da Tsarkin Hoge.
- Hukuncin Tsarkin Ruwa Da Tsarkin Hoge.
- Hikimar Yin Tsarkin Ruwa Da Na Hoge.
- Sharuɗɗan Abin Da Ake Tsarkin Dutse Da Shi.
- Hukuncin Yin Tsarki Da Hannun Dama.
- Sunnonin Fiɗira.
- Fa’idojin Aswaki.
- Fa’idojin aske gashin mara.

Africa E-learning Hausa

21 Oct, 14:00

https://youtu.be/3DThAqjU3IE?si=4WEBudeyktpMnTiU

Africa E-learning Hausa

21 Oct, 12:14

📮 Barkanku dalibai masu albarka.

⚠️ Muna kira ga dukkanin dalibai su tabbatar sun yi rijista domin samun yin jarrabawa, da kuma samun takardar shaidar kammalawa.

🔗 Ga link ɗin yin Rijistar bita a kan hukunce-hukuncen tsarki nan:
https://ha.africaelearning.net

Ga bidiyon da yake bayanin yadda ake yin rijistar
🔗 Yi rijista da Google: https://youtu.be/ehBlU7RKjl8

📲 Rijista ta lambar waya:
https://youtu.be/YoE42Vv5Ito?feature=shared

📢 Sannan kuma muna sanar da ku cewa yau za a fara karatu in sha Allah.

🙏 Mun gode.

Africa E-learning Hausa

20 Oct, 14:01

https://youtu.be/Gjp4c6WIRCo?si=J5B59Udpw8X9044d

Africa E-learning Hausa

20 Oct, 14:01

📚Daurar Fiƙihun Tsarki:
Darasi Na 5:
Wanda Sh. Dr. Shu’aibu Abubakar Zai Gabatar.
Gaɓoɓin darasin:

- Kwanuka DA Hukunce-Hukuncensu.
- Abin Da Ya Wajaba Yayin Biyan Buƙata.
- Abin Da Ya Haramta Yayin Biyan Buƙata.
- Hatsarin Yin Fitsari a cikin ruwan da ba ya gudu.
- Abin Da Ba A So Yayin Biyan Buƙata.
- Hukuncin Yin Fitsari A Tsaye.

Africa E-learning Hausa

19 Oct, 14:01

📚Daurar Fiƙihun Tsarki:
Darasi Na 4:
Wanda Sh. Dr. Shu’aibu Abubakar Zai Gabatar.
Gaɓoɓin darasin:

- Daga cikin Nau’ukan Najasa.
- Mas’ala a kan Giya da Turare
- Alkahol ana samu shi ne daga giya.
- Hanyoyin Tsarkaka Daga Najasa
- Tsarkake ruwa Mai najasa.
- Hukuncin Fatar Mushen Dabbar Da Ba A Cin Namanta..
- Yadda Ake Tsarkake Najasa
- Mas’aloli Akan
- Sauran Ruwan Da Aka Yi Amfani Da Shi.

Africa E-learning Hausa

19 Oct, 14:01

https://youtu.be/8DHFyX77Fgw?si=VhnmqsdTTXU3KqOy

Africa E-learning Hausa

19 Oct, 13:23

📮 Barkanku dalibai masu albarka.

⚠️ Muna kira ga dukkanin dalibai su tabbatar sun yi rijista domin samun yin jarrabawa, da kuma samun takardar shaidar kammalawa.

🔗 Ga link ɗin yin Rijistar bita a kan hukunce-hukuncen tsarki nan:
https://ha.africaelearning.net

Ga bidiyon da yake bayanin yadda ake yin rijistar
🔗 Yi rijista da Google: https://youtu.be/ehBlU7RKjl8

📲 Rijista ta lambar waya:
https://youtu.be/YoE42Vv5Ito?feature=shared

📢 Sannan kuma muna sanar da ku cewa yau za a fara karatu in sha Allah.

🙏 Mun gode.

Africa E-learning Hausa

18 Oct, 14:18

https://youtu.be/DdgrJSnjFrg?si=ZjqKAjHmfP5QXgXL

Africa E-learning Hausa

18 Oct, 14:01

📚Daurar Fiƙihun Tsarki:
Darasi Na 3:
Wanda Sh. Dr. Shu’aibu Abubakar Zai Gabatar.
Gaɓoɓin darasin:

- Ruwan Da Ya Gauraya Da Abu Mai Tsarki.
- Canzawar Ruwa.
- Ruwan Da Ya Gauraya Da Najasa Amma Ba Ta Canza Shi Ba.
- Ruwa Mai Najasa.
- Mas’aloli.
- Hukunce-hukuncen Najasa.
- Nau’ukan Najasa.
- Hukuncin fitsari da kashin dabbar da ake cin namanta.

Africa E-learning Hausa

18 Oct, 09:59

Shin kuna yin wasu daga cikin waɗannan kusakuran a ranar Juma'a?!!!

Africa E-learning Hausa

17 Oct, 14:00

📚Daurar Fiƙihun Tsarki:
Darasi Na 2:
Wanda Sh. Dr. Shu’aibu Abubakar Zai Gabatar.
Gabobin darasin:

- Tsarki Da Ruwa
- Rabe – Raben Ruwa.
- Ma’anar Tsarki
- Kashe – Kashen Tsarki
- Hukuncin Ruwan Da Aka Yi Amfani Da Shi.

Africa E-learning Hausa

17 Oct, 14:00

https://youtu.be/1oAud1ohWt0?si=8e3nSy4_g6wyyL1n

Africa E-learning Hausa

16 Oct, 14:00

https://youtu.be/PsXDGoNPzVk?si=4qvDBpLI4PSXAPP0