BRITec | Announcements @britecafricachannel Channel on Telegram

BRITec | Announcements

@britecafricachannel


BRITEC is a hub for cryptocurrency trading, offering expert trading signals, strategies, and in-depth knowledge for both beginners and advanced crypto traders. We cover everything from blockchain fundamentals to advanced crypto trading techniques.

BRITec | Announcements (English)

BRITec | AnnouncementsnLanguage: EnglishnnAre you looking to dive into the world of cryptocurrency trading? Look no further than BRITEC. BRITEC is a hub for cryptocurrency trading, offering expert trading signals, strategies, and in-depth knowledge for both beginners and advanced crypto traders. Whether you are just starting out or looking to take your trading skills to the next level, BRITEC has got you covered

At BRITEC, we are committed to providing our members with the latest insights and trends in the world of cryptocurrency. From blockchain fundamentals to advanced trading techniques, our team of experts is here to guide you every step of the way. Our goal is to help you make informed decisions and maximize your trading potential

Join our Telegram channel, @britecafricachannel, to stay updated on all the latest announcements, news, and insights in the world of cryptocurrency trading. Don't miss out on this opportunity to connect with like-minded individuals, share ideas, and learn from the best in the industry

Whether you are a beginner looking to get started in cryptocurrency trading or an experienced trader looking to sharpen your skills, BRITEC is the place for you. Join our community today and take your trading to the next level with BRITEC.

BRITec | Announcements

29 Jan, 15:57


AUREVIA AIRDROP

Aurevia zasu bayar da kashi 60% na $VIA ($10M) ga masu amfani da mini app airdrop nasu.

Mafi sauƙin airdrop na Aurevia shine, ba ka buƙatar ziyarta app din kullum. Zai yi aiki ta automatic kowace rana.


https://t.me/AureviaBot/mine?startapp=MB7U79

BRITec | Announcements

29 Jan, 15:08


Back To Spot Trading 😎🤭😁

BRITec | Announcements

28 Jan, 22:59


Menene view ɗinku akan $GOAT?

Dukda munsan yanzu 90% na memecoins faɗuwa suke yi (mutuwa) ƙila kuma sun mutu kenan amma zamu iya ganin bounce back at anytime.

My own view...

Technically $GOAT a 1D TF tayi forming falling wedge chart pattern, wanda yana nuna mana akwai alamun reversal in har support ɗin da take kai ya riƙe ta.

Gaya mana me kake tunani akan wannan token ɗin a comment section 👇

#Fulatan

BRITec | Announcements

28 Jan, 16:24


Spot trade signal


Buy $MOCA

BRITec | Announcements

28 Jan, 16:16


FcfpZqTyU5Z5oJSouPMoz1KGW4Swig4DTofKZbxppump

DEGEN play

BRITec | Announcements

28 Jan, 09:49


The market has been rough on AI for weeks now, and there’s no point in constantly posting the same chart and shouting “buy” as prices keep dipping.
Right now, it’s more important to identify key support levels and exercise patience rather than trying to catch every dip.
No matter how much confidence you have in a particular coin, if the market isn’t backing your play, it’s a losing battle.
That said, I’m bullish on $ALCH and a bit surprised at how low it’s dropped. The 50M level seems to be critical support.

BRITec | Announcements

28 Jan, 08:46


🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

27 Jan, 23:01


Agentfk87X48g37uPprEZaQtizDvnSQVeTqVjAtmbhd3

BRITec | Announcements

27 Jan, 20:21


eL5fUxj2J4CiQsmW85k5FG9DvuQjjUoBHoQBi2Kpump


Buy the dip

BRITec | Announcements

27 Jan, 19:12


Long $TRUMP

BRITec | Announcements

27 Jan, 15:46


3x 😂😂😂😂

BRITec | Announcements

27 Jan, 15:31


EGW9GToW3KPSsynmS8VNvRchLLXQh4mitikveh9Lpump

Degen play

BRITec | Announcements

27 Jan, 14:45


https://t.me/solana_trojanbot?start=r-britecafrica

BRITec | Announcements

27 Jan, 14:44


Alright 👍

BRITec | Announcements

27 Jan, 14:24


🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

27 Jan, 14:17


UcG568xghf8kHkG1WXmhze9QYb7oTEzVFbXc4Qspump

Degen play

BRITec | Announcements

27 Jan, 13:54


Long Fartcoin

BRITec | Announcements

27 Jan, 13:12


Good. Kun fara daukar haske

BRITec | Announcements

27 Jan, 13:03


Long Griffain

BRITec | Announcements

21 Jan, 18:35


Listed on Coinbase

BRITec | Announcements

21 Jan, 16:33


BARKA DA RANA

In Sha Allah zamu fara Live da akan Web 3.0 da kuma sauran abunda suka shafi Blockchain, damin kwarewa.

BRITec | Announcements

21 Jan, 13:31


Good entry here 😁

BRITec | Announcements

20 Jan, 19:47


Get ready 💪

BRITec | Announcements

20 Jan, 13:16


7bEkQEmWrEYkWA79oY1kpWCAsZ7ccSAjRoYbXcq7pump

Degen play

BRITec | Announcements

20 Jan, 11:06


0x18eF464fD73Ed484c12339eAa5d5E3C8f6C48180

BRITec | Announcements

20 Jan, 10:33


AUREVIA AIRDROP

Aurevia zasu bayar da kashi 60% na $VIA ($10M) ga masu amfani da mini app airdrop nasu.

Mafi sauƙin airdrop na Aurevia shine, ba ka buƙatar ziyarta app din kullum. Zai yi aiki ta automatic kowace rana.


https://t.me/AureviaBot/mine?startapp=MB7U79

BRITec | Announcements

20 Jan, 10:23


Sai fa da nace an daina saka Signal a group ɗinnan, amma wallahi mun kasa dainawa. Da alama akwai wanda yake mana addu'a.....🤣🤣🤣

BARKA DA SAFIYA

BRITec | Announcements

20 Jan, 00:20


Finally 😁😁😁

BRITec | Announcements

20 Jan, 00:11


🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

19 Jan, 23:28


🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

19 Jan, 22:37


10 BILLION BY MORNING 💝🌄

BRITec | Announcements

19 Jan, 22:18


🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

19 Jan, 22:08


🔥🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

19 Jan, 22:04


Ko kabi trend, ko atafi abarka. Dex ba ruwanta dawani iliminka.

BRITec | Announcements

19 Jan, 21:48


She's here

BRITec | Announcements

19 Jan, 21:46


FUAfBo2jgks6gB4Z4LfZkqSZgzNucisEHqnNebaRxM1P

BRITec | Announcements

19 Jan, 20:59


1x 🔥🔥

BRITec | Announcements

19 Jan, 20:53


CgTaneATgahD4QZSHEPAB8SrsqHJazgdZ4iRN442m3CL

BRITec | Announcements

19 Jan, 18:14


LIMIT ORDER

RAYDIUMUSDT

SELL/ SHORT📉📉

ENTRY: 7.3833

Sl ❌️: 7.8248 (5.96%)

TP✅️: 5.7994

Gata happy Vawulence...😂😂😂

BRITec | Announcements

19 Jan, 18:01


Faka_Faka Ku Siya Nayi Rugfull...😂😂😂

BRITec | Announcements

19 Jan, 17:48


3 🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

19 Jan, 17:41


1x 🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

19 Jan, 17:35


6maQPYrfqzAQLFHeF69isfDPMoof6uHQHZ1wfmHFpump

Look for entry

BRITec | Announcements

19 Jan, 17:30


9Fwwre5uwjqqTkB9yBNjyuuDy8j38i5gyBjoKAwApump


DEGEN. Tom

BRITec | Announcements

19 Jan, 09:56


So many good calls today, but we're having a DRAMA on Facebook. 💃💃

BRITec | Announcements

19 Jan, 05:50


🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

19 Jan, 05:49


🔥🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

14 Jan, 19:27


6Q3ja1UrhVdsdQxGD1Xp5kkuca6YmbbXuJqJP56Apump


DEGEN

BRITec | Announcements

14 Jan, 19:25


Wannan Itace Official Admission Latter da Certificate na BRITec Academy.

Already muna bayar Certificate ga duk daliban mu,amma Admission Latter zamu fara bayarwa ne ga sabbin daliban mu da muka dauka yanzu da na gaba.

Design By: Imamu Sheka

BRITec | Announcements

14 Jan, 13:51


🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

14 Jan, 11:05


0x0e975ca68a7cad7607271c173c784d34aaaeb1116e4887901a8bafef5732c6bf

BRITec | Announcements

14 Jan, 09:39


🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

14 Jan, 09:32


SCAM ALERT!!!

Akwai wani gaye biyoni ta whatsapp akan wani yayi amfani da irin sunana da photona a telegram ya damfareshi shine yake cewa nine na damfaareshi kuma sai na biya shi kudinsa ko kuma kotu ce zata rabamu, inaso yasan cewa wannan gayen bani bane scammer ne kawai wanda yayi amfani da irin sunana (kamar yanda na masa reply),

  Duk wanda suka jima a Telegram sunsan irin wadannan group din na scammers (P2P Exchange) wanda suke cewa zasu saya ko sayar maka da USDT a price lowest sosai akan price din kasuwa wanda idan kai mai hankali ne kana gani kasan scam ne.

  Sannan kuma ni bana saya ko sayar da USDT, Zan iya cewa sau daya na taba cewa zan sayi USDT a group din nan shine ranar da akayi listing din DOGS kuma shima saya nace ba sayarwa ba kamar yanda a chatting dinsu shi saya yajeyi aka scammed dinsa wanda ni kuma idan har sayarwa zanyi toh direct exchanger zan tafi nayi P2P. kuma shima idan banda shi taya kaga sunana kuma ka turawa wani kudinka wanda ba sunana bane?🤔 Maganar kuma cewa zai  kai kotu toh ya kai kotun America idan yanaso.

Ga chat dinsu a photunan nan zaku gani kamar yanda ya turomin.

Mutune sai su kiye kar suma su fada tarkonsu!


#MarwanMuhdJunaid✍️

BRITec | Announcements

14 Jan, 08:35


Karatun da zamu fara a BRITec na dare,ba online bane. Physical Class ne, mun buɗe shi saboda yan kasuwa da basu da lokaci da rana.

BARKA DA SAFIYA

BRITec | Announcements

13 Jan, 19:35


Sabon Physical Aji Na Dare Na BRITec Academy

Sakamakon ƙorafe-ƙorafe da muke yawan samu na yan kasuwa akan basu da lokaci, wannan yasa Team na BRITec Academy muka bude sabon aji wanda zamu nayi na dare.

Zamu dinga yin karatu ne a sati sau biyu duk bayan Magriba, kuma koyarwa zata fara ne tun daga farkon yadda ake amfani da wallet har zuwa Technical Analysis.

In Sha Allah zamu fara karatu sati mai zuwa, mai so zai iya mini magana ko yayi mini magana ta WhatsApp 08134047428, ko 09069554226.

BARKA DA DARE

#Imamu_Sheka

BRITec | Announcements

02 Jan, 21:42


https://www.facebook.com/share/p/1Sypzbmzqn/?mibextid=oFDknk



Aje a karanta

BRITec | Announcements

02 Jan, 17:15


5x 🔥🔥🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

02 Jan, 13:13


https://t.me/solana_trojanbot?start=r-britecafrica

Ina yan Facebook and Twitter anan?

BRITec | Announcements

02 Jan, 12:42


The Is going BILLION.

Griffain crossing 100m volume today

Will be close to 500m+ with Binance future

more T1 listings spot + perps

BRITec | Announcements

02 Jan, 10:17


8x 🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

02 Jan, 09:39


🔥🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

02 Jan, 08:56


Wai ba nace mun daina bayar da signal bane...🤣🤣🤣

BARKA DA SAFIYA

BRITec | Announcements

02 Jan, 08:19


I told you 🔥🔥🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

01 Jan, 23:52


4x ❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥

BRITec | Announcements

01 Jan, 22:15


Live stream finished (1 hour)

BRITec | Announcements

01 Jan, 21:06


Live stream started

BRITec | Announcements

01 Jan, 20:38


DePIN 💔💔 🔥🔥

BRITec | Announcements

01 Jan, 18:44


6x 🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

01 Jan, 17:30


7x 🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

01 Jan, 16:28


9x🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

01 Jan, 13:22


TRADELINK JANUARY SEASON HAS STARTED. REGISTER VIA WHATSAPP .
09167682198
09069554226

BRITec | Announcements

01 Jan, 11:34


🤱🤱🤱🤱🤱🤱🤱🤱🤱🏋️‍♂️🏋️‍♂️🏋️‍♂️🏋️‍♂️🏋️‍♂️😎😎😎😎😎
....

BRITec | Announcements

31 Dec, 23:17


HAPPY NEW YEAR🎊🥳🎊🥳

2025....💃🕺💃🕺

#SOLANA

BRITec | Announcements

31 Dec, 23:03


HAPPY NEW YEAR TO YOU ALL 🥳🎉

BRITec | Announcements

31 Dec, 22:09


Live stream finished (1 hour)

BRITec | Announcements

31 Dec, 13:12


👍👍👍👍👍👍👍👍

BRITec | Announcements

31 Dec, 13:08


👍👍👍👍👍

BRITec | Announcements

31 Dec, 13:04


👍👍👍 👍👍👍

BRITec | Announcements

30 Dec, 18:58


Yau 30th December 2024

"Wannan zai zama posting dina na ƙarashe a wannan Channel ɗin a cikin shekarar 2024"

Ina mai takaicin faɗa muku daga rana irin ta yau mun gama saka "Signal daga Hallarar TradeLink", zamu dinga saka signal ne kawai a Tradelink.

Sannan a cikin wannan group ɗin zamu bawa abubuwa kamar haka mahimmancin gaske:

1. Retroactive
2. Standard Airdrop
3. Tasks Based Airdrop
4. Loyalty
5. Governance
6. Stakes
7. Contents

Maybe lokaci zuwa lokaci zan dinga ƙoƙarin na saka signal na Futures Trading, amma tabbas Trading zamuyi focusing ne kawai a Tradelink.

Munyi nasarar saka ɗaruruwan Signal na DEX, FUTURES da SPOT, kuma a Trading namu akwai 85% success rate. Wannan ba ƙaramin nasara bane.

A bangaren Airdrop da mining munyi nasarar kwashe kuɗi a irin su;

1. PORTAL
2. GMRX
3. PARAM
3. EVERYWORLD
4. COINLIVE
5. KIP
6. UPROCK
7. BLOCK
8. PIXIZ
9. XION
10. MOONCOIN
11. ATHENE
12. MOJO
13. HAMSTER
14. LINGO

Wasu a ciki mun samu kuɗaɗe da yawan gaske, wasu kuma bamu samu sosai ba. Wasu kuma buburutunsu mukayi muka samu na kashewa.

BISSALAM

30th DECEMBER 2024

BRITec | Announcements

29 Dec, 22:28


2025.
BRITEC Web 3.0 & 4.0

Wannan sabuwar Shekara dazata shigo , insha'Allah zamu maida hankali akan janyo mutanenmu zuwa Web3 da Web4.

Wannan tafiya ce me tsayi. Tafiya ce da bata bukatar mutum me rauni ko sanyi jiki. Tafiya ce ta masu ilimi, hazaka , jajircewa dakuma naci. Tafiya ce dazata yaye DAN BAIWA daga Dan Baiwa mara abin hannu zuwa Dan BAIWA mai cin KASHIN KANSA. Tafiya ce ta FINANCIAL FREEDOM. Tafiyace ta RESISTANCE. tafiyace ta yin KAFADA DA KAFADA DA UBAN KOWA a duniyar yanar GIZO. Tafiyace ta samun kudi cikin sauki amma sai an jajirce.

BRITEC Zata dau Nauyi koyarda kowa a KYAUTA a ONLINE NA tsawon wata guda.
Sannan PHYSICAL KUMA mutum sai ya biya. ONLINE KYAUTA NE, PHYSICAL KUMA SAI KABIYA.

ABUNDA ZAMUYI FOCUSING AKAI SHRINE

1 RETROACTIVE
2 STANDARD AIRDROP
3 TASKS BASED AIRDROP
4 LOYALTY
5 GOVERNANCE
6 STAKES
7 CONTENTS

Duk wadannan hanyoyi ne da kowa zai samu akalla $5000 per year indai da jajircewa.

Abu uku hudu kawai mutum yake bukata a wannan sabgar
.
1 SMART PHONE
2 COMPUTER
3 DATA
4 $10-50

Sai abu nakarshe, idan kasan bakajin turanci ko kuma baka fuskantar turanci to don Allah ka tsaya a mining dinka. Ko kuma katafi Jammaje Academy.


- BRITEC:-
1. ACADEMY
2. WEB 3.0 & WEB 4.0
3. TRADING CLUB

-TRADELINK : Will focus only on;
1 TRADING SIGNALS ( DEX, FUTURES, SPOT)
2. Portfolio management

More information will follow insha'Allah.

BRITec | Announcements

29 Dec, 21:36


5x continue laughing. This is your last DEX trade here . 💃💃💃💃💃

BRITec | Announcements

29 Dec, 21:30


GoUdECde7wHJp6qm8fYrZDwiYhmSy3r1VrJh74bCMK5V

BRITec | Announcements

29 Dec, 20:29


BeigvgUX12whTyotve6C2EhGKmBtHhjP3qxqLtDapump


Degen play 10 dollar only

BRITec | Announcements

29 Dec, 19:19


Focus on web3 .

BRITec | Announcements

29 Dec, 16:13


🔥🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

29 Dec, 11:28


🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

28 Dec, 21:21


Idan kana da $0 a cikin jakar hannunka, ya kamata ka yi la’akari da wannan.

Wannan project din sun tara jimillar $13M, tare da Coinbase a matsayin masu babban Jari aciki

---🚦 https://t.me/MidasRWA_bot/app?startapp=ref_f5635715-9b5c-49d6-8ff6-6fc0b7675fc2

Kullum za a shiga ayi Tapping 16 x3
Sai ayi connecting da Tonkeeper wallet, ko telegram wallet

BRITec | Announcements

28 Dec, 20:40


My wallet right now.

BRITec | Announcements

28 Dec, 17:37


Wanne darasi muka koya anan😂😂🙈🙈🙈🙈

BRITec | Announcements

28 Dec, 15:57


4uwUCkqdT1h75BjDwDkvztXvgtjANeCyBHsEEdz6pump


DEGEN play

BRITec | Announcements

28 Dec, 15:19


Get ready



https://t.me/solana_trojanbot?start=r-britecafrica

BRITec | Announcements

28 Dec, 15:19


https://t.me/solana_trojanbot?start=r-britecafrica

BRITec | Announcements

28 Dec, 14:12


🔥🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

28 Dec, 08:23


IDAN KANA UXUY WALLET YAKAMATA KASAN WANNAN

Ga Wanda Bai Fara Ba Link Ya Fara: https://t.me/UXUYbot/app?startapp=A_1849316790_inviteEarn

Bari muyi duba na tsanaki mu fahimci UXUY WALLET da kuma tsare tsarenta:

UXUY wallet ce, idan nace wallet ina nufin kamar dai yadda su PHANTOM WALLET da su MEATAMASK suke, sai dai su saɓanin application su akan Telegram suke.

Kafin su fito akwai manya masu kuɗin Crypto da suka tara musu kudade da gudanar da ayyukan wallet ɗin, da kuma kirkiro coin na wallet ɗin sama da $10Million.

Ga yadda tsarin points ($UP) da UXUY yake:

1. Shi wannan points ɗin shine sun kirasa da " Proof Of Contribution" ma'ana shaidar ka taimakawa UXUY wallet tun a farko, dan haka sai suka ce a nan gaba kadan.

Akwai tsare-tsaren da zasu fito dasu kamar kyautuka, samun free coins, sannan dashi wannan points ɗin naka da kake tarawa a UXUY zaka iya shiga TGE na tokens Airdrop.

2. UXUY itama dai BinanceLab ne ya samar da ita, sannan kuma suka saka kuɗin su a cikinta. Akwai sama da Transaction na mutane miliyan hudu, da Network na Blockchain kala-kala.

UXUY sunyi niyyar anan gaba duk wannan Points ɗin da muke tarawa na ($UP), zasu raba mana duk ribar da suka samu ta hanyar Airdrop. Gwargwadon Points din da kake dashi.

3. Zaka iya samun points na ($UP) ta hanyar yin Trading a cikin Wallet ɗin UXUY, Inviting na mutane da kuma yin Task kala-kala da akeyi a wallet ɗin.

BARKA DA SAFIYA!

BRITec | Announcements

07 Dec, 13:43


🚗🚗🚗🚗🚗🚗🚗 pump it

BRITec | Announcements

07 Dec, 09:30


🔥🔥🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

07 Dec, 08:20


8iQCQd8TwARsBGyB7zUvEQqU3LCWXRFPmaKvyTPytPCP

BRITec | Announcements

07 Dec, 08:19


0xd8203d55cd8CEDcd7B5c3cef35D93F755b5D4647

BRITec | Announcements

07 Dec, 06:50


LIMIT ORDER

SHORT SELL📉📉📉

STMXUSDT

ENTRY: 0.009250

SL: 0.009522 (2.94%)

TP: 0.008297

Apply proper risk management

BRITec | Announcements

07 Dec, 06:50


LIMIT ORDER

SHORT SELL📉📉📉

ENAUSDT

ENTRY: 1.1374

SL: 1.1503 (1.13%)

TP: 1.0847

Apply proper risk management

BRITec | Announcements

06 Dec, 22:49


KENJSUYLASHUMfHyy5o4Hp2FdNqZg1AsUPhfH2kYvEP



Wannan zaije 200MC. Just hold

BRITec | Announcements

06 Dec, 22:19


HNg5PYJmtqcmzXrv6S9zP1CDKk5BgDuyFBxbvNApump


Wannan ajiya ya sakko asamu Entry me kyau.

200M easily.

BRITec | Announcements

06 Dec, 22:16


0xca7af58da871736994ce360f51ec6cd28351a3df

BRITec | Announcements

06 Dec, 21:27


Hold your EVAN, 100MC . 🔜

BRITec | Announcements

06 Dec, 19:29


💃💃💃💃💃💃💃💃

BRITec | Announcements

06 Dec, 07:06


Fun your wallet 🤗

https://t.me/solana_trojanbot?start=r-britecafrica

BRITec | Announcements

06 Dec, 06:53


LIMIT ORDER

LONG/BUY 📈📈📈

GRTUSDT

ENTRY: 0.31867

SL: 0.30431 (4.51%)

TP: 3.500

Apply proper risk management

BRITec | Announcements

06 Dec, 06:53


MARKET ORDER

BUY LONG 📈📈📈

LINAUSDT

TP✅️: 0.008500


Sl❌️: 0.007774

Apply risk management

BRITec | Announcements

06 Dec, 06:01


Good Morning 🌄 🌌☀️

BRITec | Announcements

05 Dec, 20:10


💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃

BRITec | Announcements

05 Dec, 20:07


Get ready 🏋️‍♂️

https://t.me/solana_trojanbot?start=r-britecafrica

BRITec | Announcements

05 Dec, 18:21


🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

05 Dec, 15:35


🔥

BRITec | Announcements

05 Dec, 13:00


4x . 🔥

BRITec | Announcements

05 Dec, 09:41


0xA6f774051dFb6b54869227fDA2DF9cb46f296c09




https://t.me/based_eth_bot?start=r_BRITECafrica

BRITec | Announcements

05 Dec, 06:46


🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥




https://t.me/solana_trojanbot?start=r-britecafrica

BRITec | Announcements

04 Dec, 19:03


Zamu Buɗe Branch Na "BRITec Africa" A Bauchi, Wanda Yake Haɗe Da TradeLink...😎😎😎

BRITec | Announcements

04 Dec, 18:17


Higher 🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

04 Dec, 17:35


🔥🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

04 Dec, 15:39


6x 🔥🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

04 Dec, 15:27


2zrH2jE542mzB4HABgBjdWMQPtNC5H12pwo1iLpfpump



Use 10 dollar 💵

BRITec | Announcements

04 Dec, 10:54


This Is The Reality Of Trading...😂😂😂

Me ka fahimta a wannan video...?

BRITec | Announcements

04 Dec, 10:07


"The older you get, the more quiet you become. Life humbles you so deeply as you aged, you realize how much nonsense you wasted time on, and start to accept things for what they are"

GOOD MORNING 🌞🌄

#Imamu_Sheka

BRITec | Announcements

09 Nov, 17:08


A matsayin ka na wanda yake so ya goge a trading, karka maida hankalin ka akan kana so sai ka mayar da $100 zuwa $2k

Wannan sam baze taimake ka ba ko kaɗan, sedai ma ya ɓata maka psychological capital ɗinka.

Kamata yayi ka mayar da hankali akan bin tsarin trading da ka ɗaukar ma kanaka (trading plan) consistently ko da faɗuwa ko riba tafi yawa.

Idan kuma baka samu irin setup ɗin da ya dace da tsarin ka ba (trading plan) toh karka ce dole sai ka shiga kasuwa, ka koma gefe ka ci gaba da neman irin setup ɗin ka har sai ka samu.

Sannan ka dinga recording (rubuta) trades ɗin da kayi, riba ko asara saboda hakan ne zai sa kayi learning da kuskuren ka na baya sannan kayi improving. Dss

💡Irin wannan abubuwan ne ya kamata ace ka mayar da hankali akan su ba saurin tara kuɗi na, wannan duk zai zo daga baya in ka dage.

#Fulatan

BRITec | Announcements

08 Nov, 08:08


Take partial profits and breakeven now

BRITec | Announcements

08 Nov, 02:16


Active and in profit 📈 🔥

BRITec | Announcements

07 Nov, 09:33


LIMIT ORDER

SHORT SELL 📉📉📉

TONUSDT

ENTRY: 4.9731


TP: 4.8075


SL: 5.0248 (1.04%)

https://partner.bybit.com/b/87383

BRITec | Announcements

07 Nov, 09:16


9PR7nCP9DpcUotnDPVLUBUZKu5WAYkwrCUx9wDnSpump

BRITec | Announcements

05 Nov, 16:28


🔊🔊SANARWA SANARWA SANARWA 🔊🔊


✳️ AMA Akan Genius Terminal


Wato wani trading platform ne da zaka iya trading MEMECOIN Akan kowani NETWORK alokaci duga batare da wahalar maida kudi daga Solana zuwa Base zuwa BSC ba da sauransu.🔥🔥🔥🔥



💸 GIVEAWAY: $35


📍WURIN AMA: https://t.me/Genius_discussion


LOKACI : GOBE(TUESDAY) KARFE 9PM NA DARE


☀️SANNAN AKWAI SABON GIVEAWAY GA WA INDA SUKA FARA AMFANI DA GENIUS TERMINAL BAYAN AMA DIN

☀️SANNAN KUMA ZAMUYI WEEKLY GIVEAWAY HARNA TSAWON WATA DAYA

BRITec | Announcements

04 Nov, 13:21


Idan Kun Shirya, Muma Mun Shirya...😎😎😎

Dama babba da kowa zai iya fitowa ya bayar da gudummawa ta ilimi, da kuma gogewar sa a duniyar Intanet da Blockchain gabaki dayanta...🔥🔥🔥

BARKA DA RANA

BRITec | Announcements

04 Nov, 07:11


MAI TAMBAYA: TOH SU TAYAYA AKE SUKE MAYAR DA WANNAN MAHAUKATAN KUƊAƊEN DA SUKE SAWA AKE BAWA MUTANE FREE...?

AMSA: Na faɗa muku cewa kuɗin crypto hawa yake da sauka ko? Toh mutane sune suke zama sanadin hawan nan nashi da sauka, yayi da suka dinga siya toh farashi zai tashi yayin da sukayi ta siyarwa toh farashi zai sauka.

Toh karka manta coin ɗin da akayi mining dole yana da mutane bila'adadin da suka san shi, dan haka akwai mutanen da muke kira da Traders da kuma Holders a crypto. Da zarar sun samu labarin coin ɗin zasu fara saka kuɗi, hakan zai sa ya dinga tashi.

Ta yiwu an saka shi a ₦100 duk guda daya, toh bayan Traders da Holders sun fara siya sai kaji farashin ya dawo ₦800. Su kuma wannan manyan masu kuɗin crypto da kasuwannin dama an basu guda dubu 500k, kamar yadda aka musu alkawari.

Sune suka saka masa kuɗi ya fito a farashin ₦100, kaga kenan idan suka siya a ₦100, sai dai ma su faɗi basu ci riba ba. Amma da sun tsaya yaje farashin ₦800, toh yanzu ya ninka musu kuɗin su x7. Kaga suna cikin riba.

Akwai coins da yawa a kasuwar crypto, yanzu haka akwai guda sama da dubu 30k. Dan haka babban abinda kowanne project na crypto suke nema shine a sansu, ba kuma za'a san su ba sai mutane sun san su. Hakane yasa suke neman mutane suyi mining ko task.

Yin wannan mining ɗin da task ne yake sawa duniyar crypto ta san project din, tunda maybe dubbunai ko miliyoyin mutane ke mining ɗin ko task. Dan haka da zarar ya fito, Traders da Holders na crypto suke fara siyansa. Wannan ke sawa farashin sa ya tashi.

BARKA DA SAFIYA

BRITec | Announcements

04 Nov, 07:11


4. Sai kuma IFO "Initial Farming Offering", shi kuma sani tsari ne da akeyi wanda za'a ce ka sayi wani coin da tuntuni yana kasuwar crypto ka ajiye sa, za'a dinga baka wannan sabon coin ɗin da bai shigo kasuwa ba kyauta.

5. Sai na ƙarshe sanda yafi kowanne ruɗarwa shine IAO "Initial Airdrop Offering". Shi kuma coin ɗin ake rabawa kyauta ga mutane, amma fa dabara ce da ake amfani da ita dan tara mutane. Misalin irin wannan tsarin, akwai mining da mukeyi.

Suna dabara su tara mutane ta hanyar alkawarin zasu basu coin ɗin su kyauta, sai su ce musu suyi wani aiki. Lokacin da wa'adi ya cika, dama a chan gefe guda akwai wasu manya masu kuɗin crypto da kasuwanni da zasu ga. Ai project kaza yana da mutane da yawa.

Dan haka sai su dauki kudinsu su saka a matsayin Liquidity a sa coin ɗin a kasuwa, su kuma sai a basu wani adadi na coin ɗin, misali coin ɗin guda miliyan daya ne, sai a basu dubu 500k. Sai ace to a hankula zuwa wani lokaci zasu siyar da coin ɗin da aka basu.

BRITec | Announcements

04 Nov, 07:11


MAI TAMBAYA: MENENE CRYPTOCURRENCY...?

"Yana da matukar muhimmanci idan kana crypto ka karanta wannan rubutun, sannan dan Allah kayi share dan wasu su ƙaru"

AMSA: Ka ƙaddara a ranka crypto wani kuɗi ne na intanet, kamar dai yadda kuɗin takadda yake, sai dai kawai shi banbancinci da kuɗin takadda shine shi a intanet yake. A maimakon kuɗin takadda da gwamnatin ƙasa ke da iko dashi, to shi crypto yana aiki ne akan wani tsarin intanet mai ƴanci wadda ake kira da "Blockchain".

Akan wannan tsarin intanet ɗin na Blockchain ake ajiye bayanan komai na kuɗin crypto, duk wanda ka turawa kuɗin crypto konya turo maka idan aka duba zaayga wannan bayanan akan intanet na Blockchain. Tsarin intanet na Blockchain yana da tsananin tsaro fiye da normal intanet da muke dashi.

Banbancin tsarin Intanet na Blockchain da kuma Normal Intanet da muke amfani dashi shine: Misali kamar facebook yana kan normal intanet da muke amfani dashi, dan haka duk wanda yake amfani da facebook toh facebook suna da cikakken iko dashi.

Toh da ace facebook akan tsarin intanet na Blockchain yake toh facebook basu da wani iko dakai. Wannan dalilin yasa ake wa tsarin intanet na Blockchain laƙabi da "Intanet Mai Ƴanci", kana da damar yin komai naka ba tare da tsangwama ba.

"Idan nace iko ina nufin: Facebook nada ikon rufe ma account naka, restriction dinsa, hanaka comments dss"

Toh su wannan kuɗin crypto ɗin akan tsarin intanet na Blockchain aka gina su, shiyasa suma ake musu laƙabi da "Kuɗi Masu Ƴanci". A maimakon yanzu idan kana da kuɗi a bankinka, toh bankin nada iko dakai, toh su kuɗin crypto idan ka mallake su ka mallaka kenan ba wanda ya isa dasu in ba kai ba.

MAI TAMBAYA: TAYAYA KUƊIN CRYPTO SUKA ZAMA KUƊI DA HAR KAKE IYA CHANZA SU KA KARƁI NAIRA....?

AMSA: Kana ji yanzu idan na kirkiri kuɗin crypto akan Blockchain, da farko zan fara bashi adadi. Misali na kirkiri coin ɗin mai suna $ORC, dana tashi kirkirar sa sai na kirkiri guda 1Million. Toh da farkon lokaci dana kirkiri sa ba komai bane shi illa numbobi.

Lokacin da nake so ya zama kuɗi akwai hanyoyi guda 3 zuwa 5 da ake bi ya zama kuɗi, na 5 ɗin shine wanda yafi rikitarwa:

1. Na farko akwai abinda ake cewa ICO (Initial Coin Offering) ko kuma ace IPO (Initial Public Offering). Shi yadda tsarin yake shine: Zan dauki wannan coin ɗin nawa dana kirkira guda 1million mai suna $ORC, sai na bawa jama'ar gari dama akan su zo su sayi coin ɗin. Wannan kuɗin da zasuyi amfani dashi gurin siyan coin ɗin, shine kuɗin da zai zama abinda ake kira Liquidity.

"Liquidity: kowanne kuɗin crypto na buƙatar shi, Liquidity shine yake baka damar idan kana da kuɗin crypto ka iya chanza shi a baka Dollar ko Naira. Toh wannan kuɗin da ake karba na ICO shi ake amfani dashi guri Liquidity"

MAI TAMBAYA: TOH DAN ALLAH KAFIN KA TAFI NA 2, INA SON KA FAƊA MINI SU WAƊANDA SUKA SAYI COIN ƊIN A "ICO" TAYAYA SUKE CIN RIBA, KO KAWAI SAKAWA SUKE SHIKENAN KUƊIN SU YA TAFI A WOFI..?

AMSA: Shi kuɗin crypto yana hawa da sauka ne, misali idan na sayi coin a ICO yana kan a ƙaddara ₦10, to yayin daya shigo kasuwa mutane suka fara siye da siyarwa dashi. Farashin sa zai iya tashi ya zama ₦50, kaga kenan naci riba ko.

2. Bayan ICO, abu na biyu akwai abinda muke kira da IEO "Initial Exchange Offering", shima dai kamar ICO yake. Sai dai shi a maimakon zuwa da zakayi ka sayi coin direct ta hannun masu coin ɗin, shi IEO a kasuwannin crypto akeyin sa irin su Binance, Kucoin, CoinEx, Bitget dss.

3. Akwai kuma IDO "Initial Dex Offering".

"A crypto akwai tsarin gurin siyayya guda biyu, na farko akwai CEX "Centralized Exchanges" su gurin siyayya ne na crypto da suke aiki kamar banki, sai kayi KYC kayi komai kafin ka fara amfani dasu. Akwai kuma DEX "Decentralized Exchanges" asalin tsarin crypto kenan, shi kuma ba abinda ake buƙata kawai budewa zakayi ka fara amfani dasu"

Toh IDO anayin sa ne a gurin musayar crypto na DEX, shima duk yana aiki ne irin yadda ICO da IEO suke.

BRITec | Announcements

03 Nov, 19:18


On Set "TradeLink"...🔥🔥🔥

BRITec | Announcements

03 Nov, 15:21


I can't believe I designed this certificate by myself 🔥❤️‍🔥

BRITec To The Moon...📈📈

BRITec | Announcements

03 Nov, 07:33


IDAN KAI CRYPTO TRADER NE KOMA FOREX TRADER

"Ka Saurara Zan Faɗa Maka Wasu Abubuwa Da Tabbas Zasu Chanza Maka Tunanin Yadda Ka Fahimci Trading A Baya"

1. Idan kazo T.A ana kallon abu 4 ne, Na farko akwai Price, Na Biyu akwai Momentum, Sai kuma Volume da Time Frame. Waɗannan abubwan sune Trading ɗin.

2. Duk wani professional Trader da ka sani a duniya abu 2 yake son cimmawa, ya tabbatar ya kuɗaɗensa basu ƙone a Trading ba, sannan kuma abu na biyun shine yaci riba.

3. Da yawan mutane abun da suka fi so suji game da trading shine: Yana da sauƙi sosai, kuma zaka iya samun miliyoyi a lokaci kaɗan. Wannan karya ne completely, sannan asalin shirme ne.

4. Yin Trading ba tare da tsoro ba, wannan shine sirrin da yasa kake ganin kullum akwai wasu shahararrun Traders da suke cin riba a koyaushe. Daga lokacin daka fahimta, kaima ka gama zama shege.

5. Maganar gaskiya Trading fa ba chanki-chanki bane, a zahiri idan kana son zama profitable Trader, dolenka ne ka naƙalci sirrin iya kiyaye faɗuwa a Trading fiye da sirrin cin riba.

6. Abokina dole fa a Trading sai kaje matakin da kana murnar faɗuwar ka kadan, fiye ma da ace sau tari ribar kaci. Dolen ka fa dai ka chanza abinda ka fahimta game da faduwa da cin riba a trading.

7. Kallon Youtube video, ko koyar sababbin Price Action da Indicators kaɗai bashi ne zai gogar dakai a iya Trading ba. Kai koda ace wani Trading Strategy ka rike, bai isa ya saka ka gware ba. Idan kana son gogewa a Trading to ka duba kuskuren ka na baya sai ka gyara a gaba.

BARKA DA DARE!

#Imamu_Sheka

BRITec | Announcements

02 Nov, 15:46


We Are Traders, We Are Also:

~BRITec Africa
~BRITec Academy
~TradeLink
~Oracle Talk

BRITec | Announcements

02 Nov, 14:35


Sabuwar Design Ɗin Rigar Britec 😁

BRITec | Announcements

02 Nov, 13:52


LIMIT ORDER

SHORT SELL📉📉📉

AGLDUSDT

ENTRY: 1.1325


TP: 1.0649


SL: 1.1549 (1.98%)

Ga wata ma daga hallarar TradeLink 😎

BRITec | Announcements

31 Oct, 07:37


BARKA DA SAFIYA TRADERS

Yau ina tashi da safiya nace bari na hau TIA/USDT, nan da nan na watsa masa wata $400. In less than 2minute har yayi 16% ina dubawa sai naga har na samu $65, sai kawai na fita.

Na gama cin kasuwar yau kuma, sai gobe idan Allah ya kaimu. A wannan rayuwar dole ka samu ka riƙe Trading, shine kawai gatanka a crypto dama Nigeria din.

Da yawan ku abinda kuke missed understanding shine crypto sana'a ce, ka cire kuɗinka ka nemi ilimi. Sannan ka nemi kudi ka zuba a ciki kana Trading da Investing.

Mu kan mu asali a crypto kuɗin mu muka fara zubawa, wanda muka neme su da gumin mu. Mu dama bamu shigo crypto da mindset ɗin harkar free ba.

Ga Wanda Bashi Da CoinEx Faka-Faka Yaje Yayi Downloading Yayi Register: https://www.coinex.land/register?refer_code=6g2hs

We Move.!🫡

#Imamu_Sheka

BRITec | Announcements

30 Oct, 20:20


HAR YANZU ANA REGISTRATION NA TRADELINK

Mun rage kuɗin Registration daga 50k zuwa 10k, wanda hakan ua biyo bayan ganin Intrest da mukayi na mutane amma basu da kuɗin shiga.

Dan haka mukayi ragin kwana biyu, wanda har yanzun haka bamu gama ba. Saboda yawan mutane, mai so kuma har yanzum da nake magana zai iya yi.

Abubuwan Da Zamu Gabatar:

1. Koyar da yadda ake shiga Trading na CEX da DEX, kafin mu fara bayar da signal. Wacce zata kasance na wata ɗaya.

2. Koyarwar Online ta tsawon sati biyu, inda za'a nunawa kowa yadda ake basic abubuwa na Trading. Dan gujewa asara idan an baka signal.

3. Daga cikin abubuwan da za'a koyar akwai: Basic Technical Analysis, Fundamental da Onchain Analysis. Banda haka kuma akwai yadda ake amfani da Bots na trading.

Ga Wanda Yake So Zai Iya Magana Da Wannan Numbar: 09069554226

"Kar manta, wannan kawai na tsawon wata ɗaya ne. Gaba ba haka zamu dinga yi ba"

BARKA DA DARE!

#Imamu_Sheka

BRITec | Announcements

30 Oct, 14:41


TRADING ƊIN YAU KENAN

Jiya na baku strategy, sannan still jiya da dare da kuma yau nayi amfani da wannan strategy ɗin. Inda na dinga Scalping ina ragewa a $VISTA.

#Imamu_Sheka

BRITec | Announcements

30 Oct, 08:16


CI GABAN VIDEON KARATUN

Video Na 3

Full Video On Facebook: https://www.facebook.com/share/v/y2TkTpvRwTtUG9qV/

BRITec | Announcements

29 Oct, 21:34


Here We Are...😎😎😎

BRITec | Announcements

29 Oct, 20:42


ALBISHIRIN KU...😁😁😁

"Muna Gabatar Muku Da Sabon Shirin Da Zamu Na "Talkshow" Wanda Mukayiwa Laƙabi Da "Oracle Talk"

Shirin tattaunawa ce ta musamman da zamu dinga yi dan gabatar da sabbi da tsofaffin fuskoki, dan su nuna kansu sannan su bayar da gudunmawar su.

Akwai mutane da yawa da suke da gudunmawar da zasu iya bayarwa a hallarar crypto da Blockchain, amma babu damar hakan. Wannan show ɗin zai mayar da hankali sosai akan su.

Menene Ra'ayin Ku, Da Shawarar Ku.?

BARKA DA DARE

BRITec | Announcements

29 Oct, 07:18


GA WATA DABARA DA NAKEYI IDAN ZANYI SPOT/TRADING

Wannan shine coin ɗin da na hau jiya da dare karfe 12:00, sunan sa GURU/USDT. Yana nan a CoinEx, sannan yana da M.C $26Million. Daga jiya zuwa yau ya bani 35% na riba.

Yadda Nakeyi Nemo Coins Ɗin:

1. Da farko nakan fara neman Exchanger wacce take da ƙananun tokens a cikinta, akasari ni da CoinEx nake amfani saboda tana da su sannan tana da Liquidity mai kyau.

2. Da dare yayi wajen kamar karfe 10:00 har zuwa ƙarfe 1:00 na dare, toh a wannan circle ɗin ne coins masu ƙananun karfi suke fara tashi.

3. Nakan tsaya nayi identifying wane coins ne a wannan lokacin suke tashi, idan na tabbatar dasu. Sai na danyi T.A mai sauki akai.

Yadda Nake Technical Analysis Mai Sauƙi:

1. Da farko nakan duba Price Action na coin ɗin, zan duba Support da Resistance. Akasarin coins din, zaka tarar dasu ne a Resistance. Amma ba matsala, zan kawai tabbatar a uptrend muke.

2. Next sai na duba Momentum na coin ɗin, na duba yana kan tafiya hanyar Over sold ne. Idan bai ƙarasa 70 ba, yana around 60 ko 50 toh haka dama nake so.

3. Daga nan sai na duba the most important shine Volume, zan tabbatar volume ɗin baiyi ƙololuwa ba. Yana tafiya amma dai baiyi yawa ba.

4. Abu na ƙarshe ina amfani da Volitity Indicator, akasari nafi amfani da SAR saboda tafi reacting to price. Dan haka da ita zan nemi Intry.

"Coin ɗin da zaka shiga, ka tabbatar dama tashi yake yi. Sannan the most important, ya zamana ƙarami ne ba babba ba."

Ga Wanda Bashi Da CoinEx Faka-Faka Yaje Yayi Downloading Yayi Register: https://www.coinex.land/register?refer_code=6g2hs

BARKA DA SAFIYA TRADERS

#Imamu_Sheka

BRITec | Announcements

29 Oct, 06:52


LIMIT ORDER

LONG BUY 📈📈📈

SOLUSDT

ENTRY: 178.07


TP: 183.00


SL: 176.92 (0.65%)

Faka-Faka Yau Solana Zamu Hau

BARKA DA SAFIYA


https://partner.bybit.com/b/87383

BRITec | Announcements

28 Oct, 08:31


Ga wadanda basuyi register din shiga Signal Group na TradeLink, suyi magana da wannan numbar. Saura kwana biyu mu fara.

09069554226

BRITec | Announcements

27 Oct, 19:18


🔥

BRITec | Announcements

27 Oct, 18:35


2TobzM4NNpEvyVAEpFC8AkxJGBHz8fFgMksK1gBy5dub


Trade wisely

BRITec | Announcements

27 Oct, 14:53


Matsalar shine mutum zai iya koyar dakai T.A kuma bai iya Trading ba, kawai dai yasan yadda S&P, Candlestick, Indicators, Fib da sauran Tools suke aiki.

Amma ko kadan bashi da experience akan Trading, Dan haka zaka gama koya amma baka gane komai ba. Musamman irin koyarwa Online ɗinnan.

Ni idan zaka koyi crypto zanfi maka recommending na ka koya daga mentor a zahiri, sannan ko a koyarwar Physical ɗin akwai matsaloli da yawa sosai.

Crypto is beyond abunda zaka koya a sati daya, ko wata kai kodai wani dan kankanin lokaci. You need mentorship, sannan dole sai ka saka kudinka a ciki.

Kar a manta muna koyarwa Both online da offline, muna video sannan muna bayar da signal. Banda haka muna mentorship na Trading. Dan haka we speak from experience.

"A Crypto Mu Yan Technical Analysis Ne"

BARKA DA RANA

#Imamu_Sheka

BRITec | Announcements

26 Oct, 18:16


Toh Ai Shikenan.....🤑🤑🤑

BRITec | Announcements

26 Oct, 17:25


MARKET ORDER

LONG BUY 📈📈📈

AEVOUSDT

ENTRY: MARKET PRICE


TP: 0.3604


SL: 0.3059

BRITec | Announcements

26 Oct, 12:00


$BURGERETH back to entry zone, you can HODL or BE

BRITec | Announcements

25 Oct, 10:13


Live stream finished (1 hour)

BRITec | Announcements

25 Oct, 09:00


Live stream started

BRITec | Announcements

25 Oct, 06:28


ALHAMDULILLAH

Naci $MEW, Bari Muga A Cikin Mutanen Mu Su Waye Suka Shiga.

BARKA DA SAFIYA

BRITec | Announcements

25 Oct, 05:30


MARKET ORDER

SHORT SELL📉📉📉

MEWUSDT

ENTRY: MARKET PRICE (CMP)


TP: 0.009191


SL: 0.011404


Apply risk management.

Use only 10% of your Available balance

BRITec | Announcements

24 Oct, 22:40


DAN BAIWA TSAYA DA ƘAFARKA...🤣🤣🤣

BRITec | Announcements

24 Oct, 21:02


Live stream started

BRITec | Announcements

24 Oct, 20:36


Signal

Buy $BURGERETH

Entry: market

Don't be greedy.

NFA, DYOR, GOODLUCK.

BRITec | Announcements

24 Oct, 08:37


Already 47% in SUI/USDT, Waɗanda Suka Shiga Su Ajiye Nasu PnL ɗin...😂😂😂

BRITec | Announcements

24 Oct, 08:10


LIMIT ORDER

LONG BUY 📈📈📈

ICPUSDT

ENTRY: 7.975


TP: 8.455


SL: 7.845 (1.63%)

BRITec | Announcements

24 Oct, 08:09


LIMIT ORDER

LONG BUY 📈📈📈

CATIUSDT

ENTRY: 0.3747


TP: 0.4287


SL: 0.3667(2.14%)

Faka_Faka

Ga Wata Ma, Karku Manta Duk Daga Hallar TradeLink Ne....😁

BRITec | Announcements

24 Oct, 07:51


Mutane da yawa sun nuna Intrest nasu akan Signal Group namu TRADELINK, Sai dai a yanayin ana ta ƙorafin Economy. Dan hakane jiya mukayi magana da King Cash yake ce mini me zai haka muyi discount.

Dan hakane muka yanke shawarar zamuyi ragi daga kan 50k, zuwa 20k. Amma fa wannan na iya wata daya ne, daga nan idan anyi building mutum ya riga ya san dadin hakar sai ya ci gaba.

Su kuma waɗanda sukayi payment, mun ja ƙara musu 2month akan aihanin lokacin da zasu yi. Sannan mun basu access na free mentorship, da sauran wasu abubuwan da zamu sanar nan gaba.

"Wannan Ragin Na Iya Kwana 3 Ne Kawai"

BARKA DA SAFIYA!

#Imamu_Sheka

BRITec | Announcements

24 Oct, 07:20


MARKET ORDER

SHORT SELL📉📉📉

SUIUSDT

ENTRY: MARKET PRICE (CMP)


TP: 1.6635


SL: 2.1877


Apply risk management.

Ga Wata Signal Din Ma, Itama Daga Hallarar TradeLink 😎

BRITec | Announcements

24 Oct, 06:58


LIMIT ORDER

LONG BUY 📈📈📈

CATIUSDT

ENTRY: 0.3747


TP: 0.4287


SL: 0.3667(2.14%)

Faka_Faka

BRITec | Announcements

23 Oct, 21:45


Live stream finished (44 minutes)

BRITec | Announcements

23 Oct, 21:01


Live stream started

BRITec | Announcements

23 Oct, 19:26


ALHAMDULILLAH

Mun fara daukar Ɗalibai na karo na 4 a cikin wannan, ga waɗanda suke ta tambayata akan cewa yaushe za'a fara toh already gashi nan mun fara.

Ga Yadda Muke Tafiyar Da Koyarwar Mu:

1. A Britec muna da tsarin koyarwa na Basic ne, da kuma Advanced class. Sai kuma tsarin Trading club, wanda tuni shi munyi ma nisa.

2. Basic Class ana yin sati 8 ne zuwa sati 10, shi kuma Advanced Class muna iya daukar Sati 20 zuwa sama ma. Ya danganta da mayar da hankalin da dalibai sukayi.

3. Banda haka muna da tsarin Accomodation ga waɗanda suke daga nesa, akwai gurin kwana na daliban mu da suke da niyyar tahowa.

4. Tsarin koyarwar mu bama daukar Ɗalibai da yawa, muna daukar dalibai kadan ne, munfi mayar da hankali akan quality na karatun da zamu bayar bawai kudin da zamu samu ba.

5. Muna da gurin koyarwa mai kyau sosai tare da dukkan abinda mutum yake so, tun daga kan AC, fanka, Network na Starlink da banɗakuna har da gurin Sallah. Muna da standby wuta 24/7.

5. Tsarin koyarwar mu muna tafiya da practical ne, inda muke koyarwa sannan at the same time muke Trading domin ɗalibai su goge sosai yadda yakamata.

Duk wanda yake da ra'ayin shiga zai iya yin magana ta wannan numbar 09069554226, ko kuma yaje yayiwa Abdullahi Fulatan magana ta DM.

#Imamu_Sheka