Sheikh Abdullahi Uwais Limanci Kano @sheikhabdullahiuwais Channel on Telegram

Sheikh Abdullahi Uwais Limanci Kano

@sheikhabdullahiuwais


Zauren Karatuttukan Musulunci Na Sheikh Abdullahi Uwais Limamin Kano, Nigeria.

Zauren Karatuttukan Musulunci Na Sheikh Abdullahi Uwais Limamin Kano, Nigeria (Hausa)

Zauren Karatuttukan Musulunci Na Sheikh Abdullahi Uwais Limamin Kano, Nigeria, shine wani mujallarmu da aka buga kai kan karatuttuka da suka hada da Musulunci, malaman karatunsa, da kuma 'yan uwa da suka yarda su tambaye tambaya akan Musulunci. Sheikh Abdullahi Uwais Limanci, wanda ana amfani da sunansa a cikin aiki a fadin Kano, shine Limamin Kano da ya fi kowa a gida zuwa sana'a zuwa addini. Sheikhan ya fitar da labarai masu cinikayi da karatu tun duniya ta hanyar shafukan sada zumunta da suka faru bayan lakancin cikin sauran sada zumunta a cikin duniya. Kada ku danna cikin hanyoyin da zai sa a samun tambayoyin ka akan Musulunci da kuma karatuttukan addini daga Sheikh Abdullahi Uwais Limanci, 'yanayi cikin me zai bata wa 'yan uwa da suka fi karatunsa shi ne kawai. Kada ku yi wannan karatun da bai sa damar daukan ka da ilimin Musulunci a bayan kai, inda zaku samu tushen karatu, hoton karatu, da kuma wasu manya musulunci da suka hada da karatutukan Musulunci na Sheikh Abdullahi Uwais Limanci.

Sheikh Abdullahi Uwais Limanci Kano

17 Feb, 13:40


Karatun littafin

. Al - kaukabus Saɗi'u
الكوكب الساطع
. (68 - 79)

Wanda

Maulana Imam Sheikh Abdullahi Uwais Limanchi
Yake gabatarwa duk Sati a gidansa dake Limancin. Kano State

Sheikh Abdullahi Uwais Limanci Kano

30 Jan, 18:40


https://www.facebook.com/share/v/15TnuBoiht/

Sheikh Abdullahi Uwais Limanci Kano

25 Jan, 20:36


Assalamu alaikum ana sanar da Ƴan'uwa baza a zauna karatun safe ba a gobe lahadi amma za a zauna karatun dare da ake gabatarwa Allah ya karawa shehi lafiya

Sheikh Abdullahi Uwais Limanci Kano

24 Jan, 14:58


Assalamu alaikum ana Sanar da yan uwa Insha Allah Za'a zauna Karatun bukhari A yau

Sheikh Abdullahi Uwais Limanci Kano

24 Jan, 10:32


A madadin Maimartaba Sarkin Kano kuma Khaliphan Tijjaniyya na Nigeria Mal. Muhammadu Sanusi II, Maigirma Shugaban Majalisar Shura ta Darikar Tijjaniyya Khalipha Sheikh Sani Shehu Maihula yana farin cikin gayyatar Al'ummar Musulmi musamman 'yan Darikar Tijjaniyya taron Zikirin Juma'a da Majalisi a fadar Maimartaba Sarkin Kano.
Rana: Yau Juma'a 24/1/2025
Lokaci: 4:30 na yamma.

Sheikh Abdullahi Uwais Limanci Kano

23 Jan, 05:22


Kadan daga Cikin Hoton zaman Ranar Laraba 22-1-2025 na Makon Shehu Allah ya Amfanar damu da Abinda mukaji

Sheikh Abdullahi Uwais Limanci Kano

03 Jan, 12:12


Ziyarar Makarantar Sheikh Aminu Suleiman da suka kawowa Shehi domin Neman Albarka

Sheikh Abdullahi Uwais Limanci Kano

03 Jan, 09:10


Wanann Ƙasida ce wadda Sheikh Aminu Suleiman yayiwa Shehinsa Sheikh Uwais Abba Muhd Abba Limanchi Allah ya Jaddada Musu Rahama. Allah ya Kara yarda a gare su

Sheikh Abdullahi Uwais Limanci Kano

02 Jan, 20:54


Tarihin Sheikh Uwaisu Abba Limanci , Walidin Maulana Sheikh Imam Abdullahi Uwais

Sheikh Abdullahi Uwais Limanci Kano

02 Jan, 05:17


Hadarar gidan maulanmu shehu mai hula tana farin cikin gayyatar yan uwa tijjanawa zuwa wajan maulidin
SHEHU IBRAHIM INYASS
A Yau Alhamis 2-Rajab-1446AH 2-1-2025 Wanda Sheikh Mal Adamu Ibrahim (Mal Labaran) zaigabatar da lecture Akan Tarihin Maulanmu Sheikh Uwais Muhd Abba Limanchi