AREWA TECH ACADEMY (ATA). @arewatechacademy1 Channel on Telegram

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

@arewatechacademy1


Wannan Channel ce ta wayar da kai agameda fasahar blockchain technology da kasuwancin Cryptocurrency. Muna koyarda kasuwancin Cryptocurrency na matakin farko kyauta.
🌟Amma munada ajujuwan online Wanda ake biya domin samun ilmi na kwarewa: @alcryptoweyi

AREWA TECH ACADEMY (ATA) (Hausa)

Arewa Tech Academy (ATA) shine Channel mai kayan aiki na wayar da kai da aka samar a cikin fasahar blockchain technology da kasuwancin Cryptocurrency. A wannan Channel, muna koyarda kasuwancin Cryptocurrency ta farko da kyauta. Muna dauke da ajujuwan online da muke biya domin samun ilmi na kwarewa a kan yadda za a iya samar da ayyukan Cryptocurrency da blockchain technology a cikin fasahar. Mun samu cikakken bayani da kuma amfani da bayani ga wadanda suka shafi lissafin wannan cikakkiyar al'ada dominsu su yi amfani da ilimi daban-daban na kwarewa a cikin kasuwanci. Nima ta shirya kwarewa da kuma ɗinkin bayanan koyan lauyoyin Cryptocurrency a cikin fasahar. Muna dauke da Sheikh ga samun kwarewa a saitinmu na twitter: @alcryptoweyi. Mun zo muku, zamu sa mugun koyonmu a kan kamar yadda za a iya samar da Cryptocurrency a cikin fasahar.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

14 Jan, 08:47


A baya Paws sun cire mutanen da basu zama active ba guda 50m, jiya sun ƙara tabbatar da sun sake cire 10m. Duka yanzu wanda zasu sama eligible na airdrop bazasu fi 10m ba. In shaa Allahu za'a samu alkhairi, rage yawan mutanen da basu zama active ba, yana nufin yiwuwar za'a samu allocation mai kyau, samun allocation mai kyau kuma yana nufin za'a samu USDT ba DUST ba. Musamman kuma dama mutanen mu ƴan Arewa active ne, ko OGC da mutane 400k ne kacal suka tsallake, majority duka mune, balle 10m. ❤️✌️

Bye-bye talauci, In shaa Allahu

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

14 Jan, 06:14


Xenia

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

14 Jan, 05:41


VERTUS sunyi Snapshot jiya da dare!

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

13 Jan, 19:05


Not Pixel sunyi wani rabo na $PX, mai suna Benefactor, sun raba PX daga 25 zuwa 100 ga mutane, ina fatar mutanen mu da nasu bai kai 100PX ba su samu don nasu ya cike.

Akwai sauran rewards da basu raba ba sai zuwa gaba, In shaa Allahu zuwa gaba za'a dace mutane su tsallake. Ku duba naku

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

13 Jan, 13:11


👇👇👇
https://www.facebook.com/share/19oUBGAcQ6/?mibextid=W8uxmFoSgGpQ09yd

Ko

facebook.com/HamzaHassanAlCryptoweyi

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

13 Jan, 12:08


Bitget ta sake magana yin posting na PAWS, hakan alama ce ta cewa Bitget tanaso ta kasance cikin jerin exchange da Zasuyi listing na PAWS token.

PAWS 🔥🔥🔥

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

13 Jan, 05:21


Jama'ar ATA ina kwana da fatan duk kuna lapiya.

Inayiwa kowa fatan alkhairi da fatan samun manyan kuɗaɗe cikin wannan shekarar.

Masu neman tsoffin lectures namu toh ga su nan:
https://t.me/ArewaTechAcademy1/2952

Aciki zaku samu tsoffin lectures namu da kuma tattaunawar da mukayi kan wasu al'amura na Crypto tare da manyan Influencers.

Mai son ya riƙi Crypto a matsayin sana'a zaku iya zuwa kuyi register a Online Classes namu domin koyon yadda zaku gudanar da kasuwancin Crypto a ilmance. Zaku sami cikakkun lectures na voice, rubutu hotuna, da Videos tutorial na yadda ake gudanar da komai cikin harcen hausa, sa'annan akwai discussion group inda kake da damar yin tambaya idan akwai abinda baka gane ba:
👇
https://wa.me/2348147503875

Zaka samu ilmin Basic da na Advance duk a farashin 12k kawai. Zaka san sirrin da ke cikin kasuwar , zaka koyi nemo signal masu inganci da kan ka, zaka koyi banbance tsakanin project mai kyawu da mara kyau, zaka koyi yadda ake tattalin Jari da yadda ake bunƙasa shi daga small amount zuwa huge amount.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

13 Jan, 03:45


Ga Daily Combo na VERTUS a yau

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

12 Jan, 20:50


Wani daga cikin influencers namu na Arewa yayi hasacensa akan Note Pixel bayan NotCoin sun fito da wannan hoton! Ga abinda ya faɗa:

"Yanzu Notcoin suka wannan hoton, anan zaka fahimci duk duniyar kan TON Blockchain; Kana cire TON da NOT, $PX zaka saka ana uku, ko Dogs zaizo a bayan $PX ne. Banine na faɗa ba, inji Notcoin acikin wannan hoton.

Market Cap ɗin TON a yanzu haka $13B
Market Cap ɗin NOT a ranar listing $1.2B
Market Cap ɗin Dogs a ranar listing $700M
Don haka Market Cap ɗin $PX a ranar listing zai iya kaiwa $800M "🔥🔥🔥

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

12 Jan, 20:44


💎 PAWS sun tabbatar da zasuyi Voucher. 🔥
💎 Sannan sun tabbatar da sun gama magana da Exchanges manya da zasuyi musu listing. 🔥
💎 Bayan rufewa Paws tsohon account ɗin su a X, sun buɗe sabon account. 🔥

Duka saƙonnin suna cikin wannan hoton na ƙasa.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

12 Jan, 20:38


Masu Note Pixel(waɗanda sukayi mining kuma suka zama eligible) sunata kuranta abin su!😀 hallau wasu daga cikin 'yan PAWS suma suna magana amma ba kamar na 'yan Note Pixel ba!

Tsakanin Note Pixel da PAWS wanne kuke ganin zaifi bada alkhairi ga mutane?

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

12 Jan, 18:18


Da alama KuCoin exchange zasuyi listing na PAWS 😀

PAWS 🔥🔥🔥

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

12 Jan, 15:46


An fara duba Eligibility na PAWS!

Ciwa yaje ya duba ko yazama eligible

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

12 Jan, 10:54


Amsar Xenia na yau

Wanda baiyi register ba ga link:
https://xenea.app/register/16749sQI4a

Invitation Code: 16749sQI4a




Masu sha'awar ciga premium classes kuje ku seyi Ticket za'a baku link da zai kaiku cikin Aji:
https://paystack.com/buy/arewa-techa-cademy-bkrefa

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

12 Jan, 10:53


DuckChain zai ciga kasuwar Gate.io

DuckChain 🔥🔥🔥

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

12 Jan, 05:45


Yescoin mai golden color suka ce mu jira kaɗan labari mai daɗi na nan zuwa 😀

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

12 Jan, 05:43


Bitget sukace duk wanda ya tura VERTUS nasa zuwa exchange nasu toh free ne babu charges sa'annan kuma zai samu kyauta aƙalla na $5 har zuwa $100.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

12 Jan, 05:42


Daily Combo na VERTUS a yau

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

12 Jan, 05:36


Masu tambaya kan yadda zasu yi earning not pixel a pool.

Ga yadda zaka yi : katura TON ko guda ɗaya ne zuwa TON KEEPER naka bayan Ka tura Ka danna wanna link ɗin 👇

https://t.me/earn/join?startapp=j_4_r_NF8yMTc3Mzcw

In ka danna link ɗina sai kayi connecting wallet naka zaka dinga earning PX dinka,

Idan kuka duba mai hoton nan yana holding 7 TON Amma yayi earning kusan 248 Pixel, yafi Wanda yayi mining ⛏️

Yau saura Kwana biyu a gama Pool din

Domin ciga Channel namu t.me/ArewaTechAcademy1 🙏

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

11 Jan, 19:26


Yau sai yanzu na gano Combo na VERTUS 😀

Kuyi sauri ku saka kafin lokaci ya wuce

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

05 Dec, 20:38


Daga karshe dai $PANDAS sun yaudare mu, sun gudu ba Listing ba update ko daya.

Sheggu banza, TON suke son zuqa 😂
✌🏻 Don't Forget Stars Is On Way :
https://t.me/Stars_MeBot/stars?startapp=1976549865

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

05 Dec, 17:11


President-elect Donald Trump ya taya investors murnar da ganin Bitcoin a farashin $100k 🔥🔥🔥

Allah ɗaya gari ban-ban, Shugaba Biden yana gani sabon shugaba yana gaida 'yan Crypto a kasar sa kuma babu halin ya hana hakan!😀


Da akwai wani yaro da ake yiwa lakabi da "Ɗan gani kacenin Bitcoin" da Amurka ta kama ta daure tun a baya wanda muka sanar a wannan channel, shin ya kuke ganin batun fitowar sa zaiyu kuwa domin dama shi Trump ɗin yayi alƙawarin hakan a lokacin yaƙin neman zaɓe. Zamu ga banbancin Amurka wa da 'Yan Nigeria wajen cika alƙawarin da suke dauka a yayain gudanar da yaƙin neman shugabaci.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

05 Dec, 15:30


Not pixel secret Code:

Kp8Xt7L

Wanda baiyi Register ba ga link.
👉Not Pixel

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

05 Dec, 15:27


Facebook Account ɗina yana cikin matsala ina neman taimako don Allah kuke kuyi mentioning ɗina a comment section na wannan post 🙏

Hamza Hassan Alcryptoweyi

Yadda zakuyi shine idan kukaje comments ɗin sai ku danna "@" zakuga sunayen mutane dayawa ciki har sunana sai ku danna akan sunana shiken.

Idan kuka danna "@" kuma sunana baizo cikin jerin sunayen da zasu zo ba toh sai ku rubuta complete "@Hamza Hassan Alcryptoweyi" zakuga zai zo sai ku danna akai.

Don Allah a taimaka kar na rasa account ɗin🙏

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

05 Dec, 15:21


Za'a fara bunburutu a Time Farm next week kamar yadda suka faɗa

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

05 Dec, 11:34


Masu yin WCoin ku dinga ciga kuna receiving rewards naku don gudun kada a kwacemuku (Burning) balance naku.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

05 Dec, 10:59


Yadda zakayi claiming airdrop naka na XION

Kana bukatar Shiga wannan link din

believe.xion.burnt.com

Zakayi register da wannnan link Nasu na Mainnet

Yadda ake login tesnet haka Ake wannan Mainnet din

Sai verity owner ship da zaka hada tesnet da Mainnet kayi connecting zainunama allocation naka

Saikayi claim katura exchange kasiyar

Ance harda final checker duka results din na hade

Saidai anyimusu yawa sunma Daina Tura OTP ta email

Zaku iya cigaba da gwadawa insunturamuku OTP ta email kushigar kuyi claim

Duk Xion Daya Yana $7 a kasuwa

Allah tabbatar mana da alheri

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

05 Dec, 10:20


XION ya ciga kasuwa yanzu yana $8🔥🔥

XION nawa aka baka a Airdrop?

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

05 Dec, 10:19


Anyi listed na GOATS 🔥🔥 nawa ka samu?

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

05 Dec, 08:57


Ya Tabbata za'ayi listing na Pocketfi cikin wannan Watan na December

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

05 Dec, 07:16


PAWS sun saka sabon task na samun 10k paws kuje kuyi

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

05 Dec, 05:55


GOATS sun kammala Distribution na tokens nasu sun turawa kowa inda ya bukata.

Ko akwai wanda haryanzu nashi bai sauka ba?

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

05 Dec, 05:53


Daily Combo na VERTUS a yau

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

05 Dec, 05:46


Yau muna 5 December Bitcoin yana farashin $103,359🔥🔥🔥 Shekara da ta gabata a rana irin ta yau 5 December 2023 Bitcoin yana farashin $44,158. Toh kamar haka duk wani project mai kyawu yake ƙara girma saboda haka ka nemi Coins/Tokens masu inganci kayi Holding zaka samu alkhairai|Barka da safiya jama'a

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

04 Dec, 20:56


Sababbin tasks sun bayyana a NotPixel. Ku daure kuyi su.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

04 Dec, 20:54


AMA Batayiwa wasu dadiba, ni kuma nace da December da January duk ɗayane abinda kawai mukeso shine Allah yasa a lokacin mu kasance a raye da kuma lapiya.

TimeFarm sun tabbatar dacewa sai farkon shekaran 2025 zasuyi listing na token dinsu maisuna $SECOND acikin exchange .

Sannan sukace sati maizuwa zasubawa kowa daman sayarda token dinsa ga Miner Dan uwansa ma'ana za'a fara kasuwar bayan fage kaman yadda akayi ta NotCoin Voucher da X-empire Voucher, idan sunfarane zasu saki Tecnomics wanda zaibamu daman sanin Total supply da Community Allocation.

TIME FARM basu kasance farau ba wajen ɗaga ranar listing domin farkon mining na Tab to earn shine NotCoin kum su ma sun taɓa ranar listing kuma da sukazo yin listing ɗin bai hana token nasu yin daraja ba. Watakila hakan alkhairi ne garemu.
Allah yasa munada rabo mai amfani.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

04 Dec, 20:19


Yanzu lokacine da ya kamata ku mu tsaya mu tara points sosai cikin TASSBEEH Mining amma sai kaga wasu suna wasa:
https://t.me/TassbeehBot/miniapp?startapp=1976549865

Haka ma Captain Tsubasa:https://t.me/TsubasaRivalsBot/start?startapp=inviter_id-1976549865

Insha Allah zanyi muku bayanin irin tsare tsaren da suke da, don ku tabbatar da cewa lallai basu zo da wasa ba.

Make best use of your time and finger to earn a huge amount of points in Tassbeeh and Tsubasa mining insha zamu sha jar miya😀

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

04 Dec, 18:06


Gameness Airdrop backed by Binance!

Allocation naka ya danganci daɗewar Telegram naka. Kar kuyi wasa da shi yakusa ƙarewa: https://t.me/GamenessBot/app?startapp=ref_XY2ZK2

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

04 Dec, 17:24


GOATS suna sauka a inda aka tura su. Shin naka ya sauka ne?

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

02 Dec, 07:32


Jiya da dare na ganshi ya tsallake Solana yaje na 4, zuwa yanzu kuma yana na 3🔥🔥🔥

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

02 Dec, 07:31


XRP ya samu rank na kasancewa top 3 a Market Cap bayan Bitcoin da Ethereum sai shi. Congratulations idan ka sayi XRP tun lokacin da na nuna abinda na siya don Holding a farashin $0.6🔥🔥🔥

Ga post ɗin da nayi alokacin:https://www.facebook.com/share/1C5LGNX12y/

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

02 Dec, 07:07


Amsar TIME FARM na yau shine 20 July 2020


Kuyi register domin samun kyautan MAJOR token: https://t.me/Stars_MeBot/stars?startapp=1976549865

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

02 Dec, 04:03


Stars sun sanar cewa zasu bada Airdrop ga duk wanda ya taɓayin MAJOR: https://t.me/Stars_MeBot/stars?startapp=1976549865

Shawara ko baka taɓa yin MAJOR ba kayi don zaka iya samu

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

02 Dec, 03:59


Yadda zakayi mastery quest kasamu 7k $PAWS

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

02 Dec, 03:59


Daily Combo na ya Tsubasarival:

https://t.me/TsubasaRivalsBot/start?startapp=inviter_id-1976549865

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

01 Dec, 21:44


Yau sai yanzu muka samu Daily Combo na VERTUS 😀

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

01 Dec, 13:37


FINTOPIO sun fito da Tokenomics nasu.

Q1 2025 za'ayi listing 🔥🔥🔥

Me ka fahimta gameda wannan Tokenomics ɗin.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

01 Dec, 11:55


GOATS withdrawal fa yau ne rana ta ƙarce 👂

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

01 Dec, 09:32


AREWA TECH ACADEMY (ATA). pinned «Ina masu son ciga Premium Class namu amma basu da kuɗi? Ina masu son ciga ATA Mentorship Class namu amma basu da kuɗi? Ga yadda zakayi ka samu ciga Classes ɗinnan duka biyu ba tare da ka biya kuɗi ba, amma fa aiki Zakayi! Premium Class: ana biyan kuɗi…»

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

01 Dec, 09:30


Ina masu son ciga Premium Class namu amma basu da kuɗi?

Ina masu son ciga ATA Mentorship Class namu amma basu da kuɗi?

Ga yadda zakayi ka samu ciga Classes ɗinnan duka biyu ba tare da ka biya kuɗi ba, amma fa aiki Zakayi!

Premium Class: ana biyan kuɗi N15,000 kafin a ciga amma idan zaka iyayin inviting na 100 members toh zaka samu ciga.

ATA Mentorship Class: Ana biyan kuɗi $50 kafin a ciga amma idan zaka iyayin inviting na 400 members toh zaka iya ciga.

Wannan tsarin ya fara daga yau.


Inaso Zanyi aikin

Idan kazo DM ɗina toh kayi bayanin gameda tsarin da kakeson yi sai abaka link naka.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

01 Dec, 09:17


Farashin GOATS a Premarket cikin kasuwar KuCoin.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

01 Dec, 08:24


Acigaba da yin mining na musulmai, ayi tassbeehi:https://t.me/TassbeehBot/miniapp?startapp=1976549865

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

01 Dec, 04:58


Waɗanda suke son ciga Premium Class amma basu da 15k da zasu biya kuɗin registration toh ga wata dama ta sake zuwa!


Har da masu son ciga ATA Mentorship Class amma basu da $50 da zasu biya kuɗin registration toh ku ma ga wata dama ta zo muku!

Indai zaka iyayin inviting na members zuwa nan Arewa Tech Academy toh tabbas zaka samu ciga ko wanne daga classes ɗinnan biyu!

Anjuma zanyi bayanin yadda tsarin yake masu rabo sai su jaraba. Barkan mu asuba jama'ar ATA ku fara shan shayi tukun

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

30 Nov, 20:38


Am fara withraw na GOATS zuwa exchange kuke ku duba.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

30 Nov, 16:49


AREWA TECH ACADEMY (ATA). pinned «Naso ashe members ɗin wannan Channel sukai ko da 4k ne sai na gabatar da wasu darrusa masu matukar muhimmanci ga 'yan-baiwa amma haryanzu mun maƙale a 2k members. Community namu munada ƙarfin da zamu iya tura wannan Channel zuwa ko 10k members ne! Kunsan…»

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

30 Nov, 16:49


TAKAITACCEN BAYANI AKAN TOURNAMENT NA NOTPIXEL.

Shi wannan battle ɗin wata gasa ce da aka sanya domin kowane mutum yayi paint (fenti) akan wani hoto.

An zaɓi hotuna guda Guda 1,024 amma guda 512 ne zasuyi nasara a wannan zagayen, ma'ana rabi zasuyi nasara rabi zasu fadi.

Akwai kyauta da za'a bawa wanda suka yi nasara kamar haka.
-Wanda ya ƙirƙiri hoton da yayi nasara za'a bashi 600,000 $PX
Sannan mutanen da suka yi paint a jikin wannan photon da yayi nasara za'a basu kyautar $PX suma.
Daga na 1-8 300,000 $PX
Daga na 9-16 150,000 $PX
Daga na 17-32 80,000 $PX
Daga na 32-64 40,000 $PX

Abinda zaisa kayi nasara shine, ka tabbatar duk hoton daka zaba zakayi fenti akan sa, kana yin fentin dai-dai.
Duk fenti idan kayi dai-dai za'a baka maki ɗaya, iya yawan makin daka tara iya matsayin da za'a ajiye ka daga na daya zuwa na ƙarshe.

NOTPIXEL sunce wannan gagarumar dama ce ga masu mining.

Yanzu ana round one, watakila sauran rounds ɗin suzo da wani salon na daba.

Idan bakamfara ba ga link:

https://t.me/notpixel/app?startapp=f1976549865

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

30 Nov, 16:41


BIRD sunyi postponed na listing date nasu.

Zamu jira muji sai yaushe zasuyi

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

30 Nov, 12:14


Naso ashe members ɗin wannan Channel sukai ko da 4k ne sai na gabatar da wasu darrusa masu matukar muhimmanci ga 'yan-baiwa amma haryanzu mun maƙale a 2k members.

Community namu munada ƙarfin da zamu iya tura wannan Channel zuwa ko 10k members ne! Kunsan ta yaya???

Cikin mutane 2k da suke nan idan za'a samu mutane 500 kowa yayi inviting na 20 members toh zasu iya kawo 10k members, kuma kunsan abinda zaibaku mamaki gameda hakan? A wuni guda zaku iyayin aikin😀

Sai dai ganda da sonkai bazai bar wasu suyi ba😀

Da ashe za'ayi abinda na gaya ɗinnan da zan bada ilmin begginers, Intermediate zuwa Advance duk a kyauta ga 'yan-baiwa!

Ana registration 15k kafin a aciga, yanzu an ce ka gayyato 20 members kawai a maimakon kuɗin kazo kasha ilmi, amma ɗan-baiwa haryanzu gani yake kamar aikin yafi ƙarfin sa😀

Biyan kuɗi 15k yayimka yawa, gayyato 20 members shima yayimaka girma, anya kuwa Ɗan-baiwa ka shirya zama ɗan-crypto na gasken kuwa?😀

Allah ya taimake mu.

Masu son ciga channel namu ga link: t.me/ArewaTechAcademy1

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

21 Nov, 10:04


Allocation ɗina ba kyan gani🤦

Amma ban damu ba domin insha Allah zamu samu agaba

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

21 Nov, 10:03


Wau sun ɗan samu wasu kuma ba magana😀

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

21 Nov, 08:37


Allocation na Major ya fita. 🔥🔥

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

21 Nov, 08:20


Daily Combo na VERTUS a yau.


https://t.me/vertus_app_bot/app?startapp=1976549865

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

21 Nov, 08:08


TADA MINI yanada Total Supply na 50,000,000 da FDV na 10m (price $0.2🔥)

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

21 Nov, 07:50


GOATS sun fito da Tokenomics nasu:

🔥75% na Community ne
- Babu Vesting
- Babu Presale
- Duka za'a sakewa Community, baza'ayi locking na komai ba.

💼 5% na Team nasu
- Za'ayi Locked na abinda aka ba Team ana sakarmusu kɗan kɗan har izuwa shekara guda(watanni 12).

💧10% Zasu sakashi a matsayin Liquidity da kuma abinda zasuba exchanges da da sauran...

🚀 10% na Marketing da Development

GOATS nawa ka tara?

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

21 Nov, 06:42


Paws Update 🔥:
Yadda zaku samu 1 million point kuje kuyi invite na 3 friends idan kunada telegram account guda uku zaku iya
Aje ayi da sauri saura 11 hours yakare

https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?startapp=1kIAeb1e


Ku jaraba watakila Allah zai saka kuci task ɗin

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

21 Nov, 06:32


Su wanene sukayi sabon register da GRASS amma haryanzu shiru bai fara connecting ba?

Kuzo mu duba muku ko Allah zai taimake mu. Ku ciga dashboard naku kuyi yadda na faɗa sai kuyi screenshot ku turamana ta comment na wannan post na duba na gani.

Wanda baiyi Register ba ga link:
https://app.getgrass.io/register/?referralCode=6DcA4jRREJe1Zzy

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

21 Nov, 06:27


Wannan shine short video da Gameness suka saka yana ɗauke da rubutun (It's Finally December) akasan video wajen rubutu suna cewa "If you know you know!"

Kar kacemin haryanzu bakayi GAMENESS ba!

Bakayi Latti ba zo kaje ka karbi Airdrop naka kaima kafin lokaci ya ƙure: https://t.me/GamenessBot/app?startapp=ref_XY2ZK2

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

21 Nov, 06:16


TADA MINI sun fara raba Airdrop nasu suna turawa zuwa wallet da kayi connected.

Kuke kuyi Claim naku.

TADA COIN nawa aka baka?

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

21 Nov, 05:25


BTC/USDT ya kafa sabon ATH (All Time High) na $97.5k

Kun cika wallet naku da guziri ko dai haryanzu kuna jira?🤔

Kasuwa ta nufi duniyar wata domin faranta wa 'yan baiwa

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

21 Nov, 05:19


Not Pixel sun bayyana cewa sun gano Bot account na mutane miliyan 5 da suke farming din Not Pixel, suna shawarar ko dai su ƙone points din su duka ko su rabawa community, wanne zai fi?

Toh amma tambayar anan ita ce; a ganin ku zaiyu ashe cikin 22 millions users da Not Pixel suke da zaiyu asami Bots har 5 millions ne?🤔

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

21 Nov, 05:15


Update daga VERTUS:

Labari mai daaɗi yana nan tafe!

Tabbas muna gina abinda kuke tsammani, kuma munji daaɗin haƙurin ku domin yanzu mun kusa kammala gyaran kayan mu. Team namu suna aiki babu dare babu rana don ganin komai ya tafi daidai, muna ƙoƙarin ƙaro wasu futures masu ƙarfi da amfani da zai iya taimakawa Project namu ya tsaya da kafar sa kamar yadda kuke kyautata mana zato.

🗒️Waɗannan gyare-gyaren zasu kammala nan kusa daga nan zamu tafi ga gaɓa na ƙololuwa watau batun Listing!💎

Muna godiya da kasancewar ku tare da mu a wannan tafiyar. Ku ne dalilin kasancewar mu a wannan matakin, kuma zamu rama muku wannan halaccin da kukayi mana!

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

20 Nov, 22:21


Madallah garaɓasa ya ƙare!


Kuɗin registration ya koma normal.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

20 Nov, 21:18


Daily Combo na VERTUS a yau

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

20 Nov, 21:00


Bayan kace nace game da wata magana mai kamar tasks da ya bayyana cikin Not Pixel, karshe dai wani tuntuɓi ɗaya daga cikin moderators nasu kuma aka tambaye shin wannan ambaton 100k da akayi na iya Tournament ne ko dai Criteria na samun Airdrop nasu ne? Yace wannan 100 points na sharaɗin samun Airdrop nasu ne!

Idan abinda moderator nasu yafaɗa ya tabbata toh dayawan mu bazamu samu Airdrop na Not Pixel ba. Allah ya kiyaye yasa su canza shawara.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

20 Nov, 20:55


Daren Yau OGC zasuyi Snapshot

💎 Ku tabbata kun shiga mafi ƙaranci sau ɗaya daga farkon wannan watan zuwa yau

💎 Muna bibiyar OGC a Teleg.ram, X da kuma Discord.

💎 Kunyi adding EVM address ɗin ku, EVM shine wallet address na Trust Wallet, ko Metamask na Ethereum.

Mutane da sukayi OGC basu da yawa, in akayi sa'a za'a samu alkhairi sosai.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

20 Nov, 20:54


Bitget Exchange sun saki Video akan Paws, inda sukayi bayanai sosai, aciki sai suka ambaci cewar Paws masu Notcoin ne da Dogs suka samar dashi, a ƙarƙashin tw££t ɗin Dogs da kuma Notcoin suka ƙaryata haka. Kalaman su sunyi tsauri da sukayi amfani dasu.

Paws sun karya records da yawa wanda Teleg.ram mini apps basu cimma su ba cikin sati uku:

42M Users Joined  
17M Wallets Connected    
15M TG Subscribers     

A yanzu haka sune sukafi kowanni app yawan Monthly users a Teleg.ram

https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?startapp=1kIAeb1e



https://app.getgrass.io/register/?referralCode=6DcA4jRREJe1Zzy

Don haka duk da abinda ya faru, babu mamaki Paws ya bada mamaki, ko kuma yabi sahun su Wcoin. Zamuyi mu dai, bamu san ya zata kasance ba!!!

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

20 Nov, 17:40


AREWA TECH ACADEMY (ATA). pinned Deleted message

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

16 Nov, 13:59


Nawa ne allocation naka a MEMEFI?

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

16 Nov, 13:52


Major Update

$Major sun tabbatar da cewa total supply ɗinsu 100,000,000 ne. Ranar 28 ga wannan watan ita ce ranar da za a yi listing ɗin tokens ɗin, halin yanzu exchanges 6 suka tabbatar za su yi listing ɗin $Major sune; OKX, BYBIT, BITGET, KUCOIN, MEXC, GATE wasu kuma nan tafe.

Daga ranar 20 ga wannan watan za a daina farming ɗin $Major, farming zai tsaya. Don haka yanzu kwana 6 ya rage mana.

Idan suka fitar da allocations wa mutane za su yi analysis akan shi. $Major dai akwai haske akai InshaAllah.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

15 Nov, 22:07


Yau muna fuskantan matasalar Network a garin mu, tun magrib haryanzu network bai tsaya ba balle muyi karatu.

Sabbin ɗalibai kuyi haƙuri zuwa gobe da safe idan network ɗin ya daidaita zan sakamuku lectures ɗin insha Allah.

Tsoffin dalibai ku ma kuyi haƙuri zuwa gobe wllh haryanzu network bai tsaya ba ta wajen mu.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

15 Nov, 22:04


Wadanda sukayi CELIA su bi ta cikin wannan link din zai kaiku telegram sai kusaka email naku da password xakuga Allocation naku

https://t.me/celia_mini_bot

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

15 Nov, 17:35


Yau angama Farming na TON STATION. Muna jiran batu na gaba.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

15 Nov, 17:33


TOMARKET sun bayyana Tokenomics nasu, amma basu bayyana Total Supply na token ɗin ba!

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

15 Nov, 16:19


Major NFT Claim

Code ɗin shine TON

Kuyi sauri kuke kuyi Claim

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

15 Nov, 15:05


Kyautn $5 ga masu amfani da Binance exchange kawai!

Ku shiga cikin Reward Hub a Binance zaku ga wannan Task in kuyi Click akan sa. Idan kana da $10 kayi Trading USDT/USDC sau biyar zai baka Trading Volume na $50 sai ka dawo kayi Claiming Free $5


Wataƙila Binance tana rage takunkumi da tayiwa 'yan Nigeria ne.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

15 Nov, 12:15


Cikin awa ashirin da huɗu da suka rage kafin a sakewa kowa allocation nashi MEMEFI sun sake bayyanar da wani sabon shago kuma na ninka allocation idan aka bada 800 wanda yake daidai da N32,000.

Wanda yakeda hali zai iyayi tunda yanzu haka mining ɗin ya koma.

NFA! DYOR!

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

15 Nov, 12:02


Anyi Snapshot na MEMEFI saura mu jira muji sanarwar daga garesu idan har akwai sauran wani abu da Yakamata ayi.

Congratulations MEMEFI miners 🔥🔥

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

15 Nov, 10:16


Amsar Timefarm ta yau:
January 14, 2016.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

15 Nov, 09:48


Bitget suna backing akan Not Pixel

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

15 Nov, 06:36


Wannan mining ne na App wanda ICE Network suka kawoshi tun da daɗewa, yanada wuyan samu!

SunWave shine token na farko da za'a fara ɗorashi akan Blockchain ɗin ICE wanda ya fara aiki jiya Alhamis. A yanzu naga sun saka tasks dayawa da idan kayi zaka iya samun coin 50k saboda haka ko bakayi kayi sauri kayi register domin wannan babbar dama ce: https://sunwavestoken.com/@alcryptoweyi

Reffarel Code: @alcryptoweyi

Sai da muka shafe kusan watanni biyar zuwa 6 sa'annan muka iya tara 10k Coins a SunWave amma yanzu da suka kawo tasks ɗinnan zakayi Register yanzu kayi tasks ɗin abaka fiye da 50k Coins. Sa'annan kusani mining ɗin yazo ƙarce domin a karshen wannan shekarar ne zasu gama.

https://sunwavestoken.com/@alcryptoweyi

Reffarel Code: @alcryptoweyi

Kar kuyi wasa da wannan damar.

Note: App nasu zaka sauke a play store sa'anan kazo kayi register.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

15 Nov, 06:28


https://sunwavestoken.com/@alcryptoweyi

🌟 One of the biggest and oldest electronic music festivals in the WORLD is launching their token on #IceOpenNetwork

🎁 Join Sunwaves and receive 500 SW coins when you sign-up.

🎶 Music is the anSWer

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

14 Nov, 21:39


Wcoin sunyi partnership da OKX, har ma sun kawo task da ake saka UID.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

14 Nov, 20:20


22% Profit in less than 15 minutes

🔥🔥🔥

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

14 Nov, 20:14


ICE Blockchain ya fara aiki a yau, Alhamis 14 Nov 2024.

Wannan yana nufin an samar da Genesis block akan chain.

Wanda yake son zama validator akan ICE chain (ION) yana buƙatan yayi staking akalla ICE guda Miliyan 3, wadanda kudin su ya kai Dala dubu 23,100 (kimanin Naira Miliyan 40,000,000 a kudin Nigeria).

(0.0077 × 3m = 23,100).

Sun ce wanda yake da kayan aikin kuma yake da kwarewa zai iya hada Nodes da komai ya fara, wanda ba zai iya ba ya tuntubi technical team dinsu domin samun cikkan bayani.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

14 Nov, 20:08


Gobe insha Allah zanyi Video na yadda ake tara Points a VOOI



Idan akwai wanda baiyi Register ba yayi: https://t.me/VooiAppBot/vooi?startapp=frenIDK5KEzQJ

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

03 Nov, 10:30


The first Reel on our page: https://www.facebook.com/reel/1060994952173227?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

03 Nov, 09:20


Taspwap zasuyi listing 24 ga watan November, Bitget Exchange ne suka tabbatar da hakan. 🔥🔥

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

03 Nov, 07:13


$DuckChain zasuyi Snapshot ɗinsu ranar 18th November ɗinnan. Wanda baiyi participating ba haryanzu ya han zartayi kafin wannan Eggs da suke rabawa ya ƙare.

Idan kuma kayi participating, Faka-faka yanzu kaje kayi claiming kafin ya ƙare. Sunce eggs shine Key to Airdrop ɗinsu. Hakan yana nufin idan bakayi claiming ba, to baza ka samu Airdrop ɗinsu ba.

Claim here: https://t.me/DuckChain_bot/quack?startapp=nUTn82ns

$DuckChain shine the first
TON Consumer Layer, connecting TON with EVM, BTC, and more! Idan Allah yasa komai ya tafi daidai za'a samu alkhairi da Airdrop ɗinsu.

Allah ubangiji yasa mudace.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

03 Nov, 07:08


Zuwa yanzu slots na mutane 5 ne kawai ya saura a rufe registration na premium Class of 2024C, daga nan kuma sai next year (2025). Masu sha'awar ciga kuyi kokarin ciga kafin slots ɗin ya cika.
👇
Inaso Zanyi Register

Note: kuɗin registration 15k ne, babu ragi amma zaka iyayin biya biyu. Karatu daga matakin begginers zuwa Intermediate, zuwa Advance class.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

03 Nov, 07:02


Amsar Timefarm ta yau:
November 29, 2017.

Barka da safiya.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

02 Nov, 19:44


WCoin sun fito da Tokenomics nasu inda sukayi bayanin cewa Token nasu 70% na Community ne.

Team nasu basuda coin ko guda

Ragowar 30% ɗin sukace da shi da shi zasuyi amfani wajen ɗaga darajar token nasu; Tallatawa da kaishi kasuwanni daban daban da dai sauransu...

WCoin suka ce mu kasa kunne mu ɗan saurara domin listing ya gabato saura su faɗi rana kawai.

Kuyi following namu a duka handles namu:

FACEBOOK X-TWEETER

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

02 Nov, 18:50


Binance sunyi 'burning' ɗin BNB guda 1.77M, darajar wannan BNB ɗin ta 1 Billion Dollar. 🤯

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

02 Nov, 15:10


Mining na Major zai tsaya a ranar 8 November.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

02 Nov, 13:40


Price Action Trading
Price action trading nau'in scalping trading ne wanda Ɗan kasuwa zai
dinga amfani da alamomin gane alƙiblar tafiyar farashi wajen gane
lokacin da farashi zai tashi sai ya saya da kuma lokacin da farashi zai
sauka sai ya sayar. Daga cikin nau'ikan candlestick patterns ɗin da a ke
amfani da su wajen gudanar da irin wannan salo na price action trading
akwai bullish hammer da bullish Marubozu.
● Hammer hammer: nau'in candle ne da ke nuni da chajawar
tafiyar farashi. Yana bayyana ne a lokacin da farashin coin ke
sauka (Downtrend ), a matsayin alamar da ke nuna farashin ya
gama sauka daga nan zai fara tashi.
Idan bullish hammer ya bayyana a karshen tafiyar farashi
lokacin da farashi ke sauka, Ɗan kasuwa zai yi sauri ya sayi coin
ɗin, ya jira farashin ya fara tashi sai ya sayar ya samu ribar
bambancin da ke tsakanin bayyanar hammer ɗin zuwa inda ya
sayar da coin ɗinsa bayan farashin ya tashi.

● Bullish Marubozu: candle ne da ke bayyana a lokacin da masu
saye suka rinjayi masu sayarwa sosai, bayyanarsa alama ce da
ke nuni da farashi zai tashi sosai.
Masu amfani da wannan salo suna saurin sayen coin ne da zarar
suka ga bullish Marubozu ya fara bayyana sannan su saita sell-
order a daidai close price na candle ɗin. Suna saye a lower price
na bullish Marubozu sannan suna sayarwa higher price na shi,
bambancin farashin da ke tsakanin lower price da higher price
shi ne ribar da su ke samu a kowanne trade.

Haryanzu zaka iya zuwa kayi register a makarantar mu:

INASO ZANYI REGISTER

Note: kuɗin registration N15,000 ne.


Kuyi Following namu a
👇
FACEBOOK X- TWEETER

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

02 Nov, 11:27


A sabon update ɗin da Fintopio sukayi, yanzu idan mutun ya fasa 🪨, ba iya 💎HP za'a ke bashi ba, zai iya dacewa da Voucher mai ɗauke da $TON ko $USDT.

Aje a fasa dutsen FINTOPIO! Wanda bai fara ba ga link:
👇👇
https://fintop.io/TVCZZAvD

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

02 Nov, 10:33


Masu Grass kar amanta aje ayi Claim

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

02 Nov, 10:32


💸 CZ attended the Binance Blockchain Week event, where he shared his thoughts on crypto and more:

🔴 Noted that cryptocurrencies first became a significant topic in the run-up to the November 5 elections, demonstrating increased public interest in digital assets;

🔴 CZ is confident in Bitcoin's growth in the long term, citing its four-year cyclicality;

🔴 He does NOT intend to return to the helm of Binance and has also denied suggestions that he plans to launch a new exchange;

🔴 While he was in prison, two guards kept asking him what coins they should buy;

🔴 Zhao noted that the European MiCA regulation could become the basis for a global regulatory framework in the field of crypto assets;

🔴 According to him, not only Donald Trump, but both US parties have expressed support for cryptocurrencies.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

02 Nov, 10:27


'The Open Platform' sun tabbatarwa da duniya cewa sunyi Investing a Blum biyo bayan kwanaki idan baku manta ba Binance Labs suma sunyi Investing a Blum ɗin.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

02 Nov, 10:26


MAJOR

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

02 Nov, 10:24


Amsar Timefarm ta yau:
October 13, 2020.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

02 Nov, 09:17


Labaran yau suna nan tafe.......

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

01 Nov, 17:37


A Airdrop da muka yi season 1 na CSPR, 1,000,000 CSPR suka raba, yanzu a season 2 sukace 2,000,000 CSPR zasu raba😀:

https://t.me/csprfans_bot/csprfans?startapp=930644807

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

01 Nov, 17:27


CSPR suka ce yau ɗinnan kowa zai karɓi Airdrop nashi da yayi a season 1, sai dai sukace ya danganci location ɗin da kake ne, don haka na wasu zai iya kaiwa gobe haka suka ce.

A yanzu wa da wa suka karɓi nasu?

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

01 Nov, 17:25


Major Update!

Major sun sanar da cewa ranar 08/11/2024 za a daina farming ɗin tokens ɗinsu.

Sannan kuma sun tabbatar da cewa a wannan watan dai zasu listing ɗin tokens ɗinsu

Barkanku da Juma,a Yan Uwa 🎣



Ku riƙe 👉 BIRD


Ku riƙe👉 PAWS

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

01 Nov, 16:24


Sabon page da aka kirkira domin bada labarai gameda kasuwancin Cryptocurrency:
👇👇
LABARAN CRYPTO

Yanada kyawu mu bibiyi page ɗin

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

28 Oct, 15:27


Ana Claiming na Grass fa shin kunyi claim naku ne?

We're live [grassfoundation.io/claim](https://www.grassfoundation.io/claim) <:grassThumbsUp:1206770193330737192>

CA: Grass7B4RdKfBCjTKgSqnXkqjwiGvQyFbuSCUJr3XXjs

Be cautious

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

28 Oct, 15:22


CROS Airdrop fa haryanzu bamu gani ba!

A ranar da suka ɗaga suka ce sai on 28 October haka suka ce, toh kuma yau 28 October ne amma shiru kake ji, sai dai naga da suka sake magana suka ce Airdrop ɗin zai fara ne daga ranar 28 October zuwa 1 November! Kuma bana tsammanin akwai wanda ya samu Cross ɗinnan a yau dai kam.

Shin akwai wanda aka turawa ne?

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

28 Oct, 08:48


🌿 Yau za'ayi launching Grass da misalin 3pm, za'a fara claiming 2:30.

🌿 Mu tanadi gas fee na Solana koda na $0.1 ne domin claiming Grass dinmu. Wayanda Grass dinsu bashi da yawa, zasu iya jira suga farashin da zaizo dashi. Idan sunga da fita sai su sayi gas fee suyi claiming.

❄️ Haka zalika, a yaune CROS sukace zasu raba mana airdrop dinmu. Allah yasa su chika alkawari, sannan su bamu da yawa. Yanzu haka dai CROS yana farashin $0.1.


A maida hankali akan:

~ CATS & DOGS

~ BIRD

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

28 Oct, 07:46


https://youtu.be/28G0aPbF3ns?si=bfTYLiWoLRmKiCBd

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

28 Oct, 04:44


X EMPIRE suka ce ranar 31 October zata kasance ta ƙarce da za'a iya Converting na Voucher zuwa $X tokens. Don haka idan akwai wanda baiyi Converting na Voucher nasa ba toh yayi ƙoƙari yayi kafin 31 October.

Zaku iya tura shi zuwa exchange amma lallai ya kasance wallet ɗin da kukayi Connecting da shi yayin mining ne. Suka ce idan kukayi submitted na withdrawal ɗin zai sauko cikin wallet naku ko exchange naku cikin 24 Hours


Jama'a ina kwana

Kar kuyi wasa da👉 CATS & DOGS

Kar kuyi wasa da👉 BIRD

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

28 Oct, 03:02


Kunga wani Fundamental da na gani anan? Kasuwar Crypto ta Bitget ce take backing akan wannan project mai suna Cats & DOGS! Wannan tabbaci na cewa sunada goyon bayan exchanges da Zasuyi listing nasu kenan.

HURRY UP and Join it: https://t.me/catsdogs_game_bot/join?startapp=1976549865

Ni da na ciga suka bani zaɓi DOGS na zaɓa domin CATS basu tsinanamin komai ba! Shi wannan ba mining bane farming ne.https://t.me/catsdogs_game_bot/join?startapp=1976549865


Kar kuyi wasa da 👉 BIRD

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

27 Oct, 20:25


TADA Mini Airdrop update 🔥:

Yadda Reward zai kasance
5% for 1-10 Rank
22% for 11-100 Rank
29% for 101-10k Rank
44% for 10k-100k Rank

Idan kana cikin Top 100k, you are eligible

Yadda zaka duba:

Ka hau TADA mini

Sai ka danna “Leaderboard” daga kasa bangaren dama

Daga sama hannun ka na haggu zaka ga rank din ka.

Kamar yadda suka sanar idai kana yi zaka kasance a sama da 100,000 a rank, indai ka kasance to baka da case ka dace.

Sannan sun ce za ayi claiming a farko farkon November, wanda suka zama eligible za a bude musu wajan da za suyi connecting wallet.

Sannan sun ce ba kwa bukatar gas fee wajan claiming sun dauke muku.

Congratulations guys 🎉

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

27 Oct, 20:21


Arewa Tech Academy makarantar koyar da yadda ake gudanar da kasuwancin cryptocurrency.

Ajin 2024 B ya cika har mun fara karatu tare da dalibai. Masha Allah.

Mun bude registration na Ajin 2024 C ya fara daga yau, wanda ke bukata zai iya zuwa yayi register.

Inaso zanyi REGISTER

Amma za'a rufe registration ɗin kwanannan saboda babu isasshen lokaci.

Note: kuɗin registration N15,000 ne, babu ragi amma zaka iyayin biya biyu.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

27 Oct, 20:14


W-Coin sunyi Snapshot!

Kuma sukace listing sai December.

Ku riƙe👉 BIRD

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

27 Oct, 19:37


Not Pixel 100% Airdrop for community 😘

A riƙe BIRD hannu bibbiyu

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

27 Oct, 16:44


X Empire sukace a ranar 31 October zasu dakatar da yin withraw na tokensl nasu. gareku waɗanda basuyi ba idan da hali ku sauke kayan ku kafin 31 October.


Kar kuyi wasa da 👉 BIRD

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

27 Oct, 16:37


TOMARKET ba listing zasuyi a ranar 31 October ba, TGE Zasuyi.

Menene TGE?

TGE: yana nufin Token Generation Event watau zasu tsaida mining ne su sallami kowa yaga abinda yayi mining, wannan rabon shi ake kira TGE a takaice.

Listing kuma shine cigar da coin a kasuwa a fara hada-hadan sa ana siya ana siyarwa.

Kar ku manta da👉 BIRD

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

27 Oct, 16:32


BLUM suna bada kyautan DOGS, suna sakashi ne cikin Game nasu da muke bugawa. Idan kana ganin wannan cikin wallet naka na BLUM toh kaima za'a baka DOGS idan kana playing Game ɗin.

Kar ku manta da 👉 BIRD

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

27 Oct, 16:27


Anjima da misalin ƙarfe 09:00pm W-Coin zasuyi Snapshot!

Suka ce idan coins naka yana under staking toh kar ka damu duk da shi zasu lissafa.

Kar ku manta da 👉 BIRD

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

27 Oct, 16:01


Masu Tomarket

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

27 Oct, 08:31


Amsar Timefarm ta yau:
February 04, 2020.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

27 Oct, 05:02


Da yawan mutane suna yiwa BIRD kallon ba komai ba saboda rashin sanin masu project ɗin da waɗanda suke goyon bayan su!

Ni kaina banji daaɗi ba da sai yanzu na fahimci manufar BIRD, amma tunda dai akwai sauran lokaci toh zanyi iya bakin ƙoƙarina naga na tara dayawa kafin masu shi su dakatar:

https://t.me/birdx2_bot/birdx?startapp=1976549865

Jama'a BIRD ba ƙaramin project bane don haka ne ma nake ganin kamar zaiyi wuya mu samu project na Tap to Earn da zai bada kuɗi kamar BIRD bayan NotCoin da DOGS!

Saboda haka zan dinga takuramuku har sai kowa yayi register ya fara mining, don Allah idan baka son BIRD, toh ni Inaso🙏 idan kayi ka bani idan aka kaishi kasuwa zan Siyar sa'annan kuma zan godema ka.

AREWA TECH ACADEMY (ATA).

26 Oct, 17:57


Claim na Grass ya fara nuna countdown. Alamu sun nuna cewa za'ayi claiming mintuna talatin kafin launching. Ma'ana za'ayi claiming ne 2:30pm.