Renta Network Details:
-Symbol: RENTA
-Network URL:
https://rpc.renta.network
Chain ID: 73682
-Network Name: Renta Network
-Block Explorer URL:
https://explorer.renta.network:443
Ka ɗauki waƴannan information ɗin yanzu-yanzu kaje cikin MetaMask ɗinka kayi adding Renta Network.
Indai ka samu Renta Token Allocation, to nan take zakaga abunda suka baka.
An fara turawa zuwa (Bitmart Exchange), zaku iya turawa zuwa can ana listing sai ku siyar ko kuyi holding.
Yana ɗaukar lokaci kafin ya sauka a Bitmart sosai. Amma idan kukai hakuri zai sauka.
Nima na tura nawa jiya, yafi kusan 6hours bai sauka ba, amma cikin dare ina dubawa naga yaje.
Mutanan da basuyi Testnet ɗinsu ba tare da Claiming RDAO Points, to da yawansu basu samu ba.
Domin sun faɗa muma mun faɗa akan cewa kowa yayi sauki yaje yayi claiming RDAO Points ɗinsa.
Lokacin da akeyin Testnet ɗinsu kuma har Video nayi akan yadda akeyi.
Renta ƙaramin project ne, amma muna saran samun kuɗi koda babu yawa sai mu godewa Allah bisa abunda ya bamu.