Kaitaonline Tech @kaitaonlinetech Channel on Telegram

Kaitaonline Tech

@kaitaonlinetech


Assalama Alaikum warahamatullah wabarakatuhu 
Welcome to kaitaonlinetech home of technology and online business updates.

Kaitaonline Tech (English)

Welcome to Kaitaonline Tech! Are you interested in staying updated on the latest in technology and online business trends? Look no further, as our Telegram channel, @kaitaonlinetech, is here to provide you with all the information you need to stay ahead in the fast-paced world of tech and online business.

Whether you're a tech enthusiast looking for the newest gadgets and innovations, or an entrepreneur seeking insights on digital marketing and e-commerce strategies, Kaitaonline Tech has got you covered. Our experienced team of moderators curates and shares valuable content on a regular basis, ensuring that you receive timely updates on the most relevant topics in the tech and online business world.

From reviews of the latest smartphones and laptops to tips on optimizing your online presence and growing your business, Kaitaonline Tech offers a diverse range of content to cater to your interests and needs. Join our growing community of like-minded individuals who share a passion for all things tech and online business, and engage in discussions, share insights, and learn from industry experts.

Don't miss out on the opportunity to expand your knowledge and connect with fellow enthusiasts and professionals in the field. Join Kaitaonline Tech today and embark on a journey of continuous learning and growth in the dynamic world of technology and online business. Assalama Alaikum warahamatullah wabarakatuhu!

Kaitaonline Tech

04 Dec, 18:57


@pocketfi_bot t.me/pocketfi_bot/Mining?startapp=1170451149

Kaitaonline Tech

04 Dec, 17:58


PocketFi sun tabbatar da coins dinsu babu conversion Abinda ka tara shine coins dinka.


Shagali๐Ÿ˜€

Kaitaonline Tech

03 Dec, 08:07


4th December zaโ€™agama mining na DOCTORX. Dafatan kungama duk wani abu da akace?

Kaitaonline Tech

03 Dec, 07:17


Barkan mu da safia

Kaitaonline Tech

03 Dec, 06:58


Sabon Tasks A PAWS

1- Open the @PAWS bot

2- kushiga kowane bangare inorder

2.           1.            2.          3.         
Leader - Home - Leader - Vote
  5.
-Tasks

Kaitaonline Tech

02 Dec, 06:13


Circulating Supply na ONX billions 117B (117,000,000,000) baiyi yawa ba kusan irin na Notcoin 101B Idan har ONX

yasamu MC 100M Kowani daya zai fara da $0.0008 Idan Kuma 10M MC ya Samu kowanni guda daya Zai Iya kama a $0.00008.

Khairan Insha Allah Muna fatan samun sama da $100M MC, Allah ya kawo alhairi ga duk Wanda sukayi mining din ONX.

Kaitaonline Tech

02 Dec, 06:10


Last week nayi magana Akan wannan posting events din mutum nawa ne sukayi kuma mutum nawa yayi reaching wani target daga cikin guda ukun nan please idan kayi ka min magana domin a saka maka reward naka ??

Kaitaonline Tech

02 Dec, 06:06


Vertus Combo.
2nd December, 2024.

Kaitaonline Tech

02 Dec, 06:03


Last week nayi magana Akan wannan posting events din mutum nawa ne sukayi kuma mutum nawa yayi reaching wani target daga cikin gudan ukun nan ??

Kaitaonline Tech

01 Dec, 22:41


UPDATE โ€” Q4 December timeline for, TGE, LISTING & Vesting Unlock.

- December 02:
$ONX listing
- December 05:
$GOATS listing
- December 16-23: $MemeFi staking unlocks
- December 20:
$TOMA listing
- December 22:
$WAT staking unlocks
- December 26:
$BIRD Listing

By God's grace, our financial freedom is coming

Kaitaonline Tech

01 Dec, 15:14


Sabo fil a ledaa
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://t.me/Stars_MeBot/stars?startapp=1170451149

Kaitaonline Tech

01 Dec, 07:45


https://zigchain.com/seekers/?z=51nzWTD08R


Enter only mail address
Zigchain waitlist


Wannnan Email dinku kawai zaku saka kuyi joined *Quest*

Whitelist ne na ZIGCHAIN

ALLAH yataimaka

Kaitaonline Tech

01 Dec, 07:07


Fatan kowa yayi verified yayi adding wallet a doctorX

Kaitaonline Tech

30 Nov, 16:52


NEUTON UPDATE
Newton ya shiga kasuwa amman basu bawa manners deman claiming nasu ba tun, mun jiran su any moment

Anyi listing din Neuton a farashin $0.000002 a Kasuwar Bitmart, an Saki Neuton billion 246B a kasuwa Circulating Supply, tare da FDMC $3M.

Idan kana da Neuton million 1M zaka samu $3.4 Idan kasayar Idan kana da Neuton million 10M zaka samu $34.8 Wanda yake da Neuton million 100m Kuma Zai tashi da $341, saidai anyi listing batare da Community ba batare da ansaki miners ba, basu faษ—i yaushe zasu tura wa Community hakkinsu ba, basu sanar official ba amma dai Muna jiransu su fitar. ALLAH yasa mu dace

Kaitaonline Tech

30 Nov, 13:57


TAKAITACCEN BAYANI AKAN TOURNAMENT NA NOTPIXEL.

Shi wannan battle ษ—in wata gasa ce da aka sanya domin kowane mutum yayi paint (fenti) akan wani hoto.

An zaษ“i hotuna guda Guda 1,024 amma guda 512 ne zasuyi nasara a wannan zagayen, ma'ana rabi zasuyi nasara rabi zasu fadi.

Akwai kyauta da za'a bawa wanda suka yi nasara kamar haka.
-Wanda ya ฦ™irฦ™iri hoton da yayi nasara za'a bashi 600,000 $PX
Sannan mutanen da suka yi paint a jikin wannan photon da yayi nasara za'a basu kyautar $PX suma.
Daga na 1-8 300,000 $PX
Daga na 9-16 150,000 $PX
Daga na 17-32 80,000 $PX
Daga na 32-64 40,000 $PX

Abinda zaisa kayi nasara shine, ka tabbatar duk hoton daka zaba zakayi fenti akan sa, kana yin fentin dai-dai.
Duk fenti idan kayi dai-dai za'a baka maki ษ—aya, iya yawan makin daka tara iya matsayin da za'a ajiye ka daga na daya zuwa na ฦ™arshe.

NOTPIXEL sunce wannan gagarumar dama ce ga masu mining.

Yanzu ana round one, watakila sauran rounds ษ—in suzo da wani salon na daban

Kaitaonline Tech

30 Nov, 13:40


BREAKING โ€” $BIRD postponed their Listing to 26th, December.

Fassara : $BIRD sun ษ—aga Listing daga yau zuwa ranar 26 ga watan Disamba.

Ok....

Kaitaonline Tech

30 Nov, 10:23


๐ŸŒฑ SEED Video Code : Part 1

๐Ÿ’  Title : Learn Blockchain in 3 mins
๐Ÿ”‘ Code ๐Ÿ‘‰ Blockchain

๐Ÿ’  Title : Crypto vs Blockchain
๐Ÿ”‘ Code ๐Ÿ‘‰ Cryptocurrency

๐Ÿ’  Title : Hot vs Cold Wallet
๐Ÿ”‘ Code ๐Ÿ‘‰ Wallet

๐Ÿ’  Title : What is Airdrop?
๐Ÿ”‘ Code ๐Ÿ‘‰ Airdrop

๐Ÿ’  Title : Coin vs Token
๐Ÿ”‘ Code ๐Ÿ‘‰ Tokens

๐Ÿ’  Title : What is TON?
๐Ÿ”‘ Code ๐Ÿ‘‰ TON

๐Ÿ’  Title : News affecting the BTC price
๐Ÿ”‘ Code ๐Ÿ‘‰ BTCTOTHEMOON

๐Ÿ’  Title : On-chain vs Off-chain
๐Ÿ”‘ Code ๐Ÿ‘‰ TRANSACTION

๐Ÿ’  Title : CEX vs DEX
๐Ÿ”‘ Code ๐Ÿ‘‰ OKXEED

๐Ÿ’  Title : Bullish & Bearish
๐Ÿ”‘ Code ๐Ÿ‘‰ BULLRUN

๐Ÿ’  Title : Pre-market Explained
๐Ÿ”‘ Code ๐Ÿ‘‰ BRESEED

๐Ÿ’  Title : What is NFT?
๐Ÿ”‘ Code ๐Ÿ‘‰ GETGEMS

๐Ÿ’  Title : SEED NFT Introduction
๐Ÿ”‘ Code ๐Ÿ‘‰ BIRDIE

๐Ÿ’  Title : SEED NFT Introduction
๐Ÿ”‘ Code ๐Ÿ‘‰ MARKETMAKER

๐Ÿ’  Title : What is Tokenomics?
๐Ÿ”‘ Code ๐Ÿ‘‰ SEEDNOMICS

๐Ÿ’  Title : BTC Price Prediction
๐Ÿ”‘ Code ๐Ÿ‘‰ 200KBTC

๐Ÿ’  Title : What is Listing?
๐Ÿ”‘ Code ๐Ÿ‘‰ SEEDTOKEN

๐Ÿ’  Title : What Affects Token Price?
๐Ÿ”‘ Code ๐Ÿ‘‰ POSINEGATIVE

๐Ÿ’  Title : What is Market Maker?
๐Ÿ”‘ Code ๐Ÿ‘‰ WAVEMAKER

Kaitaonline Tech

30 Nov, 10:22


https://t.me/bums/app?startapp=ref_ORl4kJVl Hey buddy! Check out BUMS!

Join now and level up from a bum to the king of the streets!

Kaitaonline Tech

11 Nov, 21:06


BTC ya tafi baya jin kira Shin adadin Coins nawa ka siya domin bull run
#Hamza_kaita
#Hamza_Ak_kaita
#kaitaonlinetech

Kaitaonline Tech

11 Nov, 08:28


Xaka iya siyen komai kakeso da card din nan online

Kaitaonline Tech

10 Nov, 06:17


๐Ÿช™  Major Today Combo ( November 10 ) ๐Ÿ“†

๐Ÿช™ Major Today YouTube Video ๐Ÿค

๐Ÿ“น Shorts #6 Code : 241086

๐ŸฅนI would be happy if you react to the post ๐Ÿˆโ€โฌ›

๐Ÿ“Š Activate Major I ๐Ÿช™ Open Now



#Major #Majorcombo #Combo
 

Kaitaonline Tech

09 Nov, 20:54


Sun cire ya cika

Kaitaonline Tech

09 Nov, 20:28


Major sun saka Sabon achievement ga amsoshin

Kaitaonline Tech

09 Nov, 03:45


An bude claiming na $MOON, yanzu haka yana farashin $0.0000065. Shin kunyi claiming naku? Adadi nawa suka baku?

Kaitaonline Tech

09 Nov, 03:23


https://t.me/Gamee/mining?startapp=43
Keep mining before the budget is over

Kaitaonline Tech

09 Nov, 03:21


Shin last week race a kilometers nawa ka tsaya .. ? And sake saka sabon gasa ana so ka kai 50k kilometers kamar yadda akayi na last week Allah ya namu sa'a amin

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://t.me/gamee/start?startapp=ref_1170451149

Kaitaonline Tech

09 Nov, 03:06


https://t.me/geeks_house_bot/geeks?startapp=M3204H9N1170451149

Kaitaonline Tech

08 Nov, 11:00


๐ŸŽ Tomarket 8th Nov

Ga masu tamabaya gashi

Kaitaonline Tech

08 Nov, 07:37


08/Nov/Friday

Kaitaonline Tech

08 Nov, 07:34


Salam Ina kwannan mu barkan mu da jumaโ€™at

Kaitaonline Tech

07 Nov, 21:59


Shin har yanzu kuna claiming AZC kuwa
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://azcoiner.com/invite?user=kaitaonlinetech

Zaa fara KYC on 22 wannan watan Allah ya bamu sa'a amin

Kaitaonline Tech

07 Nov, 16:33


๐ŸŒ‘ MoonCoin Sun Saki Tokenomics ๐ŸŒ‘

๐ŸŒ‘ Zamu iya cewa yau aka kammala mining na MoonCoin. Gaba daya wata biyu akayi ana mining dinsa (8 weeks).

๐ŸŒ‘ Sunyi snapshot yau da misalin 11am. Sunce gaba daya users dinsu mutane 400k, achikinsu mutane 7,203 ne suka sayi NFT dinsu. Rashin sayen NFT ba yana nufin mutum bazai samu kasonshi ba, a'a saidai wayanda suka saya zasufi samun kaso mai tsoka.

๐ŸŒ‘ Gobe da misalin 10am kowa zai duba adadin daya samu, kuma har ya iya claiming. Sun fitar da checker (zan sashi a comment), wanda ta chikinsa ne kowa zaiga abin daya samu, kuma yayi claiming a gobe.

๐ŸŒ‘ Ga bayanin tokenomics dinsu

โœจ๏ธ Sunan Token: MoonCoin

โœจ๏ธ Token Ticker: MOON

โœจ๏ธ Blockchain: Eclipse

โœจ๏ธ Total Supply: 108 Billion

โœจ๏ธ Adadin da Zasu Rabawa Miners: 86.4 Billion

โœจ๏ธ Liquidity: 21.6 Billion

โœŒ๏ธ Kenan dai zasu rabawa miners 80% na token din (MOON), sannan sauran 20% din sun barshi domin liquidity.

โœŒ๏ธ Basu fadi lokachin da za'a fara trading dinsa ba, amma sunce chikin awa 24 masu zuwa zasu fitar da Contract Address (CA) dinsa, da kuma Liquidity Pool (LP). Hakan na nufin za'a iya fara swapping/trading dinsa chikin 24 hours.

Ga checker dinsu ๐Ÿ‘‡
https://airdrop.mooncoin.co

Kaitaonline Tech

07 Nov, 08:07


Duckchain Snapshot 18th November โœ…โœ…๐Ÿ””
https://t.me/DuckChain_bot/quack?startapp=uelaVDBG

Kaitaonline Tech

07 Nov, 08:05


Memefi sabon update ya baiyana .. Allah sa baza a kara dagawa ba daga wanan.

Kaitaonline Tech

07 Nov, 06:55


Akan me zamu tattauna yau ?

Kaitaonline Tech

07 Nov, 06:54


Kwana biyu busy ya min yawa sakamakon wasu ayyuka da nikeyi

Kaitaonline Tech

07 Nov, 06:54


Salam ina kwanan mu ina ma kowa fatan Alkairi Allah yasa mana albarka a cikin rayuwar mu baki day Allah yasa muyi kyakyawan karshe amin

Kaitaonline Tech

06 Nov, 07:00


๐ŸŽ Vertus 6th Nov

๐ŸŽฎTo access the screen with the code, simply swipe left from the main city tab.

Kaitaonline Tech

02 Nov, 07:54


Major

Kaitaonline Tech

02 Nov, 07:47


Zamu ci gaba da kawo maku jobs opportunities dayawa ku dage kuna cikewa dai dai da qualifications naku in sha Allah za'a dace

Kaitaonline Tech

02 Nov, 07:44


Masu son aikin NGO zaku iya Jara wannan Allah ya bada sa'a amin

NGO's Position

Implementation Research Manager at Family Health International (FHI 360).
Apply via the link in the #everyone

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://opportunitieshub.ng/implementation-research-manager-at-family-health-international-fhi-360/

Kaitaonline Tech

02 Nov, 06:08


Nawa ka samu a Toma naka ??

Kaitaonline Tech

02 Nov, 06:00


Salam fatan kowa ya tashi lafia

Kaitaonline Tech

02 Nov, 06:00


Morning

Kaitaonline Tech

01 Nov, 20:39


https://t.me/csprfans_bot/csprfans?startapp=318593973. Season 2 shin kun samu nasarar damar sakun shiga rikinun waanda zasu samu

Kaitaonline Tech

01 Nov, 13:29


๏ทฝ
Oh Allaah bless us in whatever we do, protect us wherever we go, light up every road we take with Your mercy and guidance, make our hopes and aspirations become reality and help us in every difficulties that comes our way., grant us the good of this world and not deny us the good of hereafter.

Good Morning
&
Jummu'at Mubaraq

Kaitaonline Tech

01 Nov, 13:29


Major Update!

Major sun sanar da cewa ranar 08/11/2024 za a daina farming ษ—in tokens ษ—insu.

Sannan kuma sun tabbatar da cewa a wannan watan dai zasu listing ษ—in tokens ษ—insu

Barkanku da Juma,a Yan Uwa ๐ŸŽฃ

Kaitaonline Tech

01 Nov, 03:11


Gamee sun sake saka sabon task inda sukeson 50K (km  speed) idan ka samu ka shiga cikin Wanda motar su tayi gudun 50k km zaka iya samun kyautar Ton sun ware ton guda 100 domin rabashi

Ya Dan ganta da a cikin wane sahu level ka tsinci kanka
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://t.me/gamee/start?startapp=ref_1170451149

Sannan zaka iya daily Spin domin jaraba sa'arka shima idan ka samu $$ indai sun kai 10$ zaka iya withdraw zuwa ton waller kyauta. Allah yasa mu dace amin

Kaitaonline Tech

01 Nov, 03:02


$SEED ALL YOUTUBE CODES ๐Ÿณ

t.me/seed_coin_bot/app?startapp=1170451149

๐Ÿ“ธLearn Blockchain in 3 mins.
Code๐Ÿ‘‰๐Ÿฝblockchain

๐Ÿ“ธCrypto vs Blockchain?
Code ๐Ÿ‘‰๐Ÿฝ cryptocurrency

๐Ÿ“ธHot vs Cold Wallet?
Code๐Ÿ‘‰๐Ÿฝwallet

๐Ÿ“ธWhat is Airdrop?
Code ๐Ÿ‘‰๐Ÿฝ airdrop

๐Ÿ“ธCoin vs Token?
Code๐Ÿ‘‰๐Ÿฝ tokens

๐Ÿ“ธWhat is TON?
Code ๐Ÿ‘‰๐Ÿฝ ton

Kaitaonline Tech

01 Nov, 02:41


https://t.me/gate_official_bot/miniapp?startapp=665XRUgYTN1ykJeEnNXooUzMrW6JijgHIqpZpxXwU8zEfyPoVjBO6WJ7W7Exy3lLiwFF5ecjQFtd8NFTJ
Join the Gate.io Mini Program Event! Help me get 100 USDT. Simple tasks, and you can win 100 USDT too! ๐Ÿ’ฐ

Kaitaonline Tech

31 Oct, 18:37


$TOMA currently trading at $0.001 on Gateio pre-market ๐Ÿ”ฅ

Kaitaonline Tech

31 Oct, 18:37


Laifin dadiโ€ฆ ๐Ÿ˜ญ
An kammalla komai na Tomatir sun yi snapshot.
Kamar yadda suka sanar a baya yanzu haka sun shiga maintenance dan haka ba abunda zai cigaba da aiki.

Kowa ya jira yaga mai zai samu nan da 2 ga wata mai kamawa.

Allah yasa muji Alkhairi ๐Ÿคฒ

Kaitaonline Tech

31 Oct, 13:53


๐Ÿ… Tomarket Daily Combo!

For Today Oct 31

๐Ÿ’ก Image No. : 10-12-2

โ—๏ธNote : Complete All Tasks First & then apply ๐Ÿ‘

Kaitaonline Tech

31 Oct, 08:42


Inafata baku manta da ONUS ba ?

Za'a gama Mining 24 November
Za'a fara Withdrawal On-chain/off-Chain 26 November
Za'a fara hada hadan kasuwanci na $ONUS (Trading) 29 November

๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ
https://t.me/onus_tap_tap_tap_bot/join?startapp=1720749166925

Kaitaonline Tech

31 Oct, 06:01


Yan baiwa wane coins ne kuke tina nin idan ta faahe zaku iya ma wani kyauta 10k daga cikin kudin da kuka samu ??

Kaitaonline Tech

26 Oct, 06:29


VIDEO YADDA ZAKA YI CONNECTING MEMEFI NAKA DA OKX WEB3 WALLET.. CHIZO 1 GERMANY ๐Ÿ‡ฉ๐Ÿ‡ช YAYI

Kaitaonline Tech

26 Oct, 05:37


TADA UPDATE

Zasuyi distribution base on rank ษ—inka, zasu bamu Token ษ—insu mesuna
$JMVL a farkon watan NOVEMBER
Zamuyi connecting wallet dimmu kafin Distribution insha Allah, kowa zai iya zuwa ya duba Rank ษ—inshi a Leaderboard
. https://t.me/TADA_Ride_Bot/join?startapp=ref_5rFwEXPEw1

Allah yasa mu dace

Kaitaonline Tech

26 Oct, 05:36


Salam barkan mu da safiya

Kaitaonline Tech

25 Oct, 22:29


anon space tare muka fara su da Ton stations guda nawa ka tara

https://t.me/AnonEarnBot/app?startapp=4ArzwJyFC8NYpLTFRkDt4K

Kaitaonline Tech

25 Oct, 21:58


โ‡๏ธ Rating Daily Combo 25th Oct

โญ๏ธโญ๏ธ Link - https://t.me/rating/app?startapp=ref_b205ec1170451149

โœ…๏ธ Rating is promoted by Major

Kaitaonline Tech

25 Oct, 21:56


โ‡๏ธ Tomarket Combo 25th Oct

โžก๏ธNote > at first, complete Youtube task in tasks section and claim the reward after that combo will work

Kaitaonline Tech

25 Oct, 08:39


Zaa gama 15 next month na kawo shi da dadewa ina fatan kun tara dayawa

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://t.me/tonstationgames_bot/app?startapp=ref_rxxz8gne716kimrgug6vas

Allah yasa mu dace

Kaitaonline Tech

25 Oct, 08:20


Kodai baku fahimci yadda ake mining cikin shi ba sai na maku video nayi maku daya daya dashi kowa ya fahimta

Kaitaonline Tech

25 Oct, 08:19


Wannan sabon mining ne suka bayan an gama watcoin yana da kyau muna duba shi munayi Allah yasa mu dace amin

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://t.me/gamee/start?startapp=ref_1170451149

Kaitaonline Tech

25 Oct, 08:17


Nan ma a gamee mutane da dama Badu bashi muhimmanci kuma shima suna saka airdrop masu kyau kuma basu dadewa ake shiga kasuwa

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://t.me/gamee/start?startapp=ref_1170451149

Kaitaonline Tech

25 Oct, 08:10


Mutane suna bani mamaki zaka iya bata lokaci kayi registration na update amma bazaka iya bata lokaci kayi task ba duk Wanda bai hada sama da 10,000 points ba ku sani bazaka samu wannan airdrop din ba

Abu abu da suka zama dole kayi idan kana so ka samu airdrop na CSPR fans

1- Connecting wallet
2- Kayi a task sosai
3- Dole sai kanada points sama da 10,000

A kula da kyau task din nan duk kyauta ne to me zai hana mu yi

Allah yasa mu dace amin

Kaitaonline Tech

25 Oct, 08:07


CSPR SUN SAMU 4 MILLION MEMBERS

Kaitaonline Tech

25 Oct, 07:09


๐ŸŽ Vertus Daily Combo 25th October

๐ŸŽฎTo access the screen with the code, simply swipe left from the main city tab.

Kaitaonline Tech

25 Oct, 07:09


๐ŸŽ TapCoins 25th October Combo

Kaitaonline Tech

25 Oct, 07:09


๐ŸŽ Major Puzzle 25th October

MAJOR

Kaitaonline Tech

25 Oct, 07:08


โ‡๏ธ MEMESLAB 25th October

Answer: GAS

Kaitaonline Tech

25 Oct, 06:50


Ya Allah, make everything easier for us in this life and provide us with the easiest way to earn lawful food. Stand for us where we can not stand. Protect us against our enemies. A very good morning to you and your family. Happy juma'at Kareem

Kaitaonline Tech

24 Oct, 21:43


Grass zai shiga kasuwa bybit on 28