Hikimomi da kalaman Magabata @hikimomidakalamanmagabata Channel on Telegram

Hikimomi da kalaman Magabata

@hikimomidakalamanmagabata

Hikimomi da kalaman Magabata (Hausa)

Hikimomi da kalaman Magabata, wani Telegram channel da aka samar da wasu adadin samfuran da suka hada da labarai, tarihi, da kuma bayanan kai a kan Magabata. Kanal ya bayyana bayanai dangane da irin mutane da suka fito daga shekaru, su, da kuma adadin su. Hikimomi da kalaman Magabata shi ne kanal da aka yi amfani da shi don samun bayanai game da hanyoyin da aka hada da Magabata a tarihin kasar Hausa. Kanal ya bayyana hanyoyin nasara da aka samu a kan yadda Magabata ke amfani da hanyoyin shi a kan tarihin Hausa. Don haka, idan kana so ka san cewa yadda Magabata ke aiki, to Hikimomi da kalaman Magabata shi ne kanal da za ka samu bayanai daga cikin makala da suka hada da zargin samun Magabata. Idan kana son ganewa a kan adadin kungiyar Magabata tare da bayanan kai, zama a cikin kanal na Hikimomi da kalaman Magabata zai taimaka maka a samun kwayoyin samun kawai. Zama a kanal na, za ka iya ganin labarai masu dacewa a kan zargin ayyukansu da kuma tabbatar da hadin kai a kan cewa ayyukansu da suka yi amfani da wani hanyoyin da zai iya taimaka wa su a samar da nasarar su. Zama a kanal na Hikimomi da kalaman Magabata, zama a wurin samun bayanan kai da kuma sababbin bayanan a kan Magabata.

Hikimomi da kalaman Magabata

15 Feb, 12:59

Saura kwanaki 14 mu riski watan Ramadan.
Allahumma Balligna Ramadan
.
#ramadan
#hikimomi
#ahmadalialiyu
#islamicgraphicsdesigners
#islamicgraphics
#alhawali

Hikimomi da kalaman Magabata

14 Feb, 07:18

Saura kwanaki 15 mu riski watan Ramadan.
Allahumma Balligna Ramadan
.
#ramadan
#hikimomi
#ahmadalialiyu
#islamicgraphicsdesigners
#islamicgraphics
#alhawali

Hikimomi da kalaman Magabata

13 Feb, 19:34

Saura kwanaki 16 mu riski watan Ramadan.
Allahumma Balligna Ramadan
.
#ramadan
#hikimomi
#ahmadalialiyu
#islamicgraphicsdesigners
#islamicgraphics
#alhawali

Hikimomi da kalaman Magabata

12 Feb, 07:21

Saura kwanaki 17 mu riski watan Ramadan.
Allahumma Balligna Ramadan
.
#ramadan
#hikimomi
#ahmadalialiyu
#islamicgraphicsdesigners
#islamicgraphics
#alhawali

Hikimomi da kalaman Magabata

11 Feb, 21:20

AZUMIN FARAREN KWANAKI (AYYAMUL BHIDH) NA WATAN SHA'ABAN, 1446 A.H
.
Daga Abu Huraira (R.A) Yace: "Badaɗi na yayi min wasiyya da abubuwa guda uku, ba zan bar su ba har na mutu; azumin kwanaki uku a kowane wata, sallar walaha da kuma yin wutiri kafin nayi bacci" (Bukhari)
.
Manzon Allah (S.A.W) Yace: "Azumin kwanaki uku a kowane wata har zuwa Ramadan, yana dai dai da Azumin shekara" (Muslim, 1162)
.
Azumin zai kama
Laraba 12-2-2025
Alhamis 13-2-2025
Juma'a 14-2-2025
.
Mai nuni zuwa ga aikin alheri kamar mai aikatawa ne.
#hikimomi
#azumi
#ahmadalialiyu

Hikimomi da kalaman Magabata

09 Feb, 18:27

Azumin Gobe Litinin ga wanda Allah Ya bawa iko
.
#azumi
#ramadan
#hikimomi
#ahmadalialiyu
#islamicgraphicsdesigners
#islamicgraphics
#alhawali

Hikimomi da kalaman Magabata

08 Feb, 08:35

Saura kwanaki 21 mu riski watan Ramadan.
Allahumma Balligna Ramadan
.
#ramadan
#hikimomi
#ahmadalialiyu
#islamicgraphicsdesigners
#islamicgraphics
#alhawali

Hikimomi da kalaman Magabata

07 Feb, 07:05

Saura kwanaki 22 mu riski watan Ramadan.
Allahumma Balligna Ramadan
.
#ramadan
#hikimomi
#ahmadalialiyu
#islamicgraphicsdesigners
#islamicgraphics
#alhawali

Hikimomi da kalaman Magabata

06 Feb, 09:05

Saura kwanaki 23 mu riski watan Ramadan.
Allahumma Balligna Ramadan
.
#ramadan
#hikimomi
#ahmadalialiyu
#islamicgraphicsdesigners
#islamicgraphics
#alhawali

Hikimomi da kalaman Magabata

05 Feb, 06:58

Saura kwanaki 24 mu riski watan Ramadan.
Allahumma Balligna Ramadan
.
#ramadan
#hikimomi
#ahmadalialiyu
#islamicgraphicsdesigners
#islamicgraphics
#alhawali

Hikimomi da kalaman Magabata

04 Feb, 07:54

Saura kwanaki 25 mu riski watan Ramadan.
Allahumma Balligna Ramadan
.
#ramadan
#hikimomi
#ahmadalialiyu
#islamicgraphicsdesigners
#islamicgraphics
#alhawali

Hikimomi da kalaman Magabata

03 Feb, 09:30

Saura kwanaki 26 mu riski watan Ramadan.
Allahumma Balligna Ramadan
.
#ramadan
#hikimomi
#ahmadalialiyu
#islamicgraphicsdesigners
#islamicgraphics
#alhawali

Hikimomi da kalaman Magabata

02 Feb, 09:01

Saura kwanaki 27 mu riski watan Ramadan.
Allahumma Balligna Ramadan
.
#ramadan
#hikimomi
#ahmadalialiyu
#islamicgraphicsdesigners
#islamicgraphics
#alhawali

Hikimomi da kalaman Magabata

31 Jan, 07:40

Saura kwanaki 29 mu riski watan Ramadan.
Allahumma Balligna Ramadan
.
#ramadan
#hikimomi
#ahmadalialiyu
#islamicgraphicsdesigners
#islamicgraphics
#alhawali

Hikimomi da kalaman Magabata

30 Jan, 14:43

Saura wata ɗaya mu riski watan Ramadan.
Allahumma Balligna Ramadan
.
#ramadan
#hikimomi
#ahmadalialiyu
#islamicgraphicsdesigners
#islamicgraphics
#alhawali

Hikimomi da kalaman Magabata

29 Jan, 12:29

Azumin Gobe Alhamis ga wanda Allah Ya bawa iko
.
#azumi
#ramadan
#hikimomi
#ahmadalialiyu
#islamicgraphicsdesigners
#islamicgraphics
#alhawali

Hikimomi da kalaman Magabata

29 Jan, 10:23

Saura kwanaki 31 mu riski watan Ramadan.
Allahumma Balligna Ramadan
.
#ramadan
#hikimomi
#ahmadalialiyu
#islamicgraphicsdesigners
#islamicgraphics
#alhawali

Hikimomi da kalaman Magabata

27 Jan, 08:40

Saura kwanaki 33 mu riski watan Ramadan.
Allahumma Balligna Ramadan
.
#ramadan
#hikimomi
#ahmadalialiyu
#islamicgraphicsdesigners
#islamicgraphics
#alhawali

Hikimomi da kalaman Magabata

26 Jan, 15:04

Azumin Gobe Litinin ga wanda Allah Ya bawa iko
.
#azumi
#ramadan
#hikimomi
#ahmadalialiyu
#islamicgraphicsdesigners
#islamicgraphics
#alhawali

Hikimomi da kalaman Magabata

19 Jan, 15:20

Azumin gobe Litinin ga wanda Allah Ya bawa iko
.
#azumi

Hikimomi da kalaman Magabata

15 Jan, 15:41

Azumin gobe Alhamis ga wanda Allah Ya bawa iko
.
#azumi

Hikimomi da kalaman Magabata

12 Jan, 14:58

Azumin gobe Litinin ga wanda Allah Ya bawa iko
.
#azumi

Hikimomi da kalaman Magabata

12 Jan, 13:10

AZUMIN FARAREN KWANAKI (AYYAMUL BHIDH) NA WATAN RAJAB, 1446 A.H
.
Daga Abu Huraira (R.A) Yace: "Badaɗi na yayi min wasiyya da abubuwa guda uku, ba zan bar su ba har na mutu; azumin kwanaki uku a kowane wata, sallar walaha da kuma yin wutiri kafin nayi bacci" (Bukhari)
.
Manzon Allah (S.A.W) Yace: "Azumin kwanaki uku a kowane wata har zuwa Ramadan, yana dai dai da Azumin shekara" (Muslim, 1162)
.
Azumin zai kama
Litinin. 13-1-2025
Talata 14-1-2025
Laraba 15-1-2025
.
Mai nuni zuwa ga aikin alheri kamar mai aikatawa ne.
#hikimomi
#azumi
#ahmadalialiyu
#bhidh

Hikimomi da kalaman Magabata

08 Jan, 11:16

Azumin gobe Alhamis ga wanda Allah Ya bawa iko
.
#azumi

Hikimomi da kalaman Magabata

29 Dec, 09:24

Azumin gobe Litinin ga wanda Allah Ya bawa iko
.
#azumi

Hikimomi da kalaman Magabata

13 Nov, 14:19

Makon Azumi a watan Jimada Ula, 1446 (Nuwamba, 2024)
.
#azumi
#mako

Hikimomi da kalaman Magabata

27 Oct, 12:59

Azumin gobe Litinin ga masu begen ƙofar rayyan
#azumi

Hikimomi da kalaman Magabata

16 Oct, 14:29

Azumin Gobe Alhamis ga wanda Allah Ya bawa iko

#azumi
#alhamis
#hikimomi
#ahmadalialiyu

Hikimomi da kalaman Magabata

13 Oct, 14:45

Azumin Gobe Litinin ga wanda Allah Ya bawa iko

#azumi
#litinin
#hikimomi
#ahmadalialiyu

Hikimomi da kalaman Magabata

09 Oct, 20:03

Azumin Gobe Alhamis ga wanda Allah Ya bawa iko

#azumi
#alhamis
#hikimomi
#ahmadalialiyu

Hikimomi da kalaman Magabata

02 Oct, 14:30

Azumin gobe Alhamis ga masu son Allah Ya nesanta fuskarsu daga wuta tsawon tafiyar shekaru 70
.
#azumi
#alhamis
#ahmadalialiyu
#hikimomi

Hikimomi da kalaman Magabata

29 Sep, 15:57

Ka ji yunwa ka kuma ji ƙishirwa saboda Allah, don kuwa abin sha a gobe (Ƙiyama) Alkausara ne, mashiga kuma kofar Rayyan ce (Ƙofar masu Azumi).
.
#Azumin gobe Litinin

Hikimomi da kalaman Magabata

22 Sep, 09:03

Azumin Gobe Litinin ga wanda Allah Ya bawa iko

#azumi
#litinin
#hikimomi
#ahmadalialiyu

Hikimomi da kalaman Magabata

18 Sep, 21:31

Azumin Gobe Alhamis ga wanda Allah Ya bawa iko
.
#azumi

Hikimomi da kalaman Magabata

15 Sep, 14:21

AZUMIN FARAREN KWANAKI (AYYAMUL BHIDH) NA WATAN RABI'UL AUWAL, 1446 A.H
.
Daga Abu Huraira (R.A) Yace: "Badaɗi na yayi min wasiyya da abubuwa guda uku, ba zan bar su ba har na mutu; azumin kwanaki uku a kowane wata, sallar walaha da kuma yin wutiri kafin nayi bacci" (Bukhari)
.
Manzon Allah (S.A.W) Yace: "Azumin kwanaki uku a kowane wata har zuwa Ramadan, yana dai dai da Azumin shekara" (Muslim, 1162)
.
Azumin zai kama
Litinin. 16-9-2024
Talata 17-9-2024
Laraba 18-9-2024
.
Mai nuni zuwa ga aikin alheri kamar mai aikatawa ne.
#hikimomi
#azumi
#ahmadalialiyu

Hikimomi da kalaman Magabata

08 Sep, 19:09

Azumin gobe Litinin ga masu son Allah Ya nesanta fuskarsu daga wuta tsawon tafiyar shekaru 70
.
#azumi
#litinin
#hikimomi

Hikimomi da kalaman Magabata

25 Aug, 20:03

Azumin Gobe Litinin ga wanda Allah Ya bawa iko
.
#azumi

Hikimomi da kalaman Magabata

23 Aug, 09:32

Ni ina tare da kai
.
#aiki
#kabari
#hikimomi

Hikimomi da kalaman Magabata

23 Aug, 09:32

Daga Sunnonin Juma'a
.
#jumaa
#sunnoni
#hikimomi
#ahmadalialiyu

Hikimomi da kalaman Magabata

21 Aug, 18:54

Azumin Gobe Alhamis ga wanda Allah Ya bawa iko
.
#azumi
#hikimomi

Hikimomi da kalaman Magabata

19 Aug, 23:13

"Katako ba shi da wata ƙima a lokacin da ya zama akwai zinare, amma a lokacin da mutum ya tasamma nutsewa a ruwa kuwa lissafin canjawa yake"
#hikimomi
#ahmadalialiyu

Hikimomi da kalaman Magabata

18 Aug, 17:19

Azumin gobe Litinin
#azumi
#hikimomi

Hikimomi da kalaman Magabata

17 Aug, 21:50

AZUMIN FARAREN KWANAKI (AYYAMUL BHIDH) NA WATAN SAFAR 1446 A.H
.
Daga Abu Huraira (R.A) Yace: "Badaɗi na yayi min wasiyya da abubuwa guda uku, ba zan bar su ba har na mutu; azumin kwanaki uku a kowane wata, sallar walaha da kuma yin wutiri kafin nayi bacci" (Bukhari)
.
Manzon Allah (S.A.W) Yace: "Azumin kwanaki uku a kowane wata har zuwa Ramadan, yana dai dai da Azumin shekara" (Muslim, 1162)
.
Azumin zai kama
Lahadi 18-8-2024
Litinin 19-8-2024
Talata 20-8-2024
.
Mai nuni zuwa ga aikin alheri kamar mai aikatawa ne.
#hikimomi
#azumi
#ahmadalialiyu

Hikimomi da kalaman Magabata

20 May, 17:35

AZUMIN FARAREN KWANAKI (AYYAMUL BHIDH) NA WATAN ZUL-ƘA'ADA, 1445 H
.
Daga Abu Huraira (R.A) Yace: "Badaɗi na yayi min wasiyya da abubuwa guda uku, ba zan bar su ba har na mutu; azumin kwanaki uku a kowane wata, sallar walaha da kuma yin wutiri kafin nayi bacci" (Bukhari)
.
Manzon Allah (S.A.W) Yace: "Azumin kwanaki uku a kowane wata har zuwa Ramadan, yana dai dai da Azumin shekara" (Muslim, 1162)
.
Azumin zai kama ranakun:
Talata 21-5-2024
Laraba 22-5-2024
Alhamis 23-5-2024
.
Mai nuni zuwa ga aikin alheri kamar mai aikatawa ne.
#hikimomi
#azumi
#ahmadalialiyu
#bhidh

Hikimomi da kalaman Magabata

21 Apr, 19:38

Ka kuwa azumci kwanaki 6 na watan shawwal?
.
Idan baka kammala ba, kayi maza ka yi a kwanakin da suka rage don kuwa azumtarsu bayan Ramadan kamar azumtar shekara ne kuma dama ce da ba lallai ka ƙara samunta ba.
.
#azumi
#shawwal