Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo @fatawoyinrahama Channel on Telegram

Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

@fatawoyinrahama

Amsa Fatawoyin Da Suka Shafi Addini Da Rayuwa Wanda Al-Duktuur Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Yake Amsawa a Kowane Mako

Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo (Hausa)

Fatawoyin Rahma - Tare da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar LemonnFatawoyin Rahma wani lambar hira a kan Telegram da ke dauke da manyan malaman addinin musulunci. Kamar yadda sunan ya bayyana, amsa fatawoyin da suka shafi addini da rayuwa ne a kan hanyoyin farko wanda Al-Duktuur Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo ya sanya su amsawa a kowane mako.

Fatan Al-Duktuur Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo shine ne marubuci da ke cikin harshen Hausa da ke bayyana manyan fatawoyin addinin musulunci da suka shafi hanyar mai fatawa na sauran shugabannin addini. A kan wannan Telegram channel, za mu iya samun manyan fatawoyin da suka hada da salubata, kasuwanci, rayuwa, da kuma dalilin addini daga Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo.

Idan kana da damar samun kayan fatawa da suka shafi addini da rayuwa a harshen Hausa, to a kana bukatar a ziyarci wannan channel. Shiga cikin wannan barazanar zama na fatawa da ya zo da kai da muke so, da kuma karanta manyan fatawoyin da dama da suka shafi al'adu da addini, ko kuma za ka iya tambayoyin ka ga Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo.

Muna rokon Allah ya taimake ka da zama waƳan aiki amsa har ya furta. Barka da zuwa a kan Fatawoyin Rahma - Tare da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Telegram channel!

Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

05 Jul, 21:07

Tsokaci Da Jan Hankali Game Da Yarjejeniyar SAMOA

Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON

Daga Masallacin Uthman Bn Affan Gadon Kaya, Kano

Domin sauraron cikakken bayani 👇

https://youtu.be/tyiVdEub6EU

Ayi sauraro lafiya

Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

10 Jun, 18:17

Hukuncin Azumin Arfa Ranar Asabar Daga Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

👇👇👇
https://youtu.be/ZKLMJ0IvT1o

Ayi Sauraro Lafiya

Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

20 Mar, 11:44

*RAMADAN TAFSEER 1445/2024*
      _(Suratul Muminun)_
📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖

Tareda: _Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo  (Hafizahullah)_

Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar ranar 02/Ramadan/ 1445 a Babban Masallacin Juma'a na Gwallaga dake nan cikin garin Bauchi.

👉 https://youtu.be/vX0qf19Z478

👉https://darulfikr.com/s/180377

Kucigaba da Kasancewa damu Domin Samun Karatukan Malam Da zaran An Kammala

Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

01 Mar, 14:31

Kira ga mahukunta kan hana ɓarna a Jihar Kano

Associate Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo. OON

👇👇
https://youtu.be/lPhlpNpnxCI

Khudubar Jumma'a Daga Masallacin Dorayi Karama

Yau 20/08/1445 - 01/03/2024

26 Jan, 20:28

Khudubar Jumma'a Daga Masallacin Dorayi Karama

Tare Da

Associated Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo. OON

Domin sauraro danna link dake kasa 👇
https://youtu.be/yy_6K00Is5E

Ayi sauraro lafiya

Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

26 Jan, 20:28

https://youtu.be/yy_6K00Is5E

Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

29 Dec, 13:23

Khudubar Jumma'a Daga Masallacin Dorayi Karama 

                         Tare Da

Associated Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo. OON

Domin sauraro danna link dake kasa 👇https://youtu.be/GhEigogSp5Q

Yau 15/06/1445 - 29/12/2023.

Ayi sauraro lafiya

Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

24 Dec, 14:37

- ShinYa hallata mutum ya sayi kaya da ake 'bonanza' lokacin Kirsimeti?

Tare Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio Kano  👇

https://youtu.be/FuEzEtXODs8

Ayi sauraro lafiya

Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

06 Dec, 20:36

Saƙon Jaje da Ta'aziyyar Musulmai da aka Káshe a Kaduna Da Jan hankali Ga Mahukunta

Daga Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

Cikakken bayani danna link dake kasa 👇https://youtu.be/3HVwjJKByo4

1. Muna mika ta’aziyyar mu da duk yan’uwa da abokan arzuki da ilahirin  Musulmin Nijerya bisa ga abin bakin cikin da ya faru ranar Lahadi da ta gabata, na harin da ake zargin jirgin yakin sojojin Nijeriya ya kai wa wasu Musulmi a Kaduna, wanda ya jayo asarar rayuwa masu yawa, baya ga wadanda aka ji wa raunuka. Muna addu’a Allah ya gafarta musu, ya sanya Aljanna ce makomarsu.

2. Sannan muna kira ga mahukunta cewa, lalle su gudanar da bincike a kan dalilan faruwar irin wannan aika-aika da wadanda suke da hannu a ciki, da daukan kwakkwaran mataki da zai dakatar da ci gaba da faruwar hakan a nan gaba.

3. Sannan lalle wajibi Gwamnati ta biya diyyar wadanda suka rasa rayukwansu da kuma wadanda aka ji wa raunuka.

4. Allah ya kawo mana zaman lafiya mai dorewa a kasarmu da sauran kasashen Musulmi baki daya. Amin.

Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

02 Dec, 19:41

Fatawoyin Rahma Asabar 02-12-2023

Daga Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio Kano

Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/bSu2mKg09-0

Ga mai son aikawa da tambaya sai ya rubuta ta saƙon kar ta kwana (text) ko saƙon WhatsApp ta 07036041455 ko ta email ta [email protected]

Ayi sauraro lafiya

Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

01 Dec, 13:08

Khudubar Jumma'a Daga Masallacin Dorayi Karama

Tare Da

Associated Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo. OON

Yau 17/05/1445 - 01/12/2023.

Domin sauraro danna link dake kasa 👇
https://youtu.be/i8g-s4QMowo

Ayi sauraro lafiya

Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

22 Nov, 16:39

Karatun Littafin Uddatus Sabireen, Na Ibnul Kayyim.
Darasi 06a

Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo OON

Masallacin Modibbo K/Kaura, Katsina

Domin sauraro danna link dake kasa 👇
https://youtu.be/8JQKXyNJAOk

Ayi sauraro lafiya

Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

18 Nov, 18:57

Fatawoyin Rahma Asabar 18-11-2023

Daga Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio Kano

Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/zHaHYcqeQq0

Ga mai son aikawa da tambaya sai ya rubuta ta saƙon kar ta kwana (text) ko saƙon WhatsApp ta 07036041455 ko ta email ta [email protected]

Ayi sauraro lafiya

Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

18 Nov, 08:33

Tafsirin Alqur'ani Surah Ali Imran Aya 59 Darasi 47

Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo OON

Daga  Masallacin Uthman Bn Affan Gadon Kaya, Kano.

Domin sauraro danna link dake kasa 👇

https://youtu.be/N7zEZlMVdhY

Ayi sauraro lafiya

Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

10 Nov, 21:53

Khudubar Jumma'a Daga Masallacin Dorayi Karama

Tare Da

Associated Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo. OON

Daga Masallacin Almuntada Dake Unguwar Dorayi Karama Kano

Yau 26/04/1445 - 10/11/2023.

Domin sauraro danna link dake kasa 👇
https://youtu.be/II7O3vyzaDk

Ayi sauraro lafiya

Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

30 Oct, 20:21

Karatun Littafin

الوابل الصيب
Drs na 180

Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON

Daga Masallacin Markazul Imamil Bukhari R/Zaki, Kano.

30/10/2023

Domin sauraro danna link dake kasa 👇https://youtu.be/dZ1xUcZIb5w

Ayi sauraro lafiya

Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

29 Oct, 09:14

Fatawoyin Rahma Lahadi 29-10-2023

Daga Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio Kano

Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/5TOjh2uY3tE

Ga mai son aikawa da tambaya sai ya rubuta ta saƙon kar ta kwana (text) ko saƙon WhatsApp ta 07036041455 ko ta email ta [email protected]

Ayi sauraro lafiya

Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

22 Oct, 16:36

Fatawoyin Rahma Lahadi 22-10-2023

Daga Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio Kano

Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/7O2S4e70Yxw

Ga mai son aikawa da tambaya sai ya rubuta ta saƙon kar ta kwana (text) ko saƙon WhatsApp ta 07036041455 ko ta email ta [email protected]

Ayi sauraro lafiya

2,939

subscribers

19

photos

24

videos