Arewa24 @arewa24tv Channel on Telegram

Arewa24

@arewa24tv


Arewa24 (English)

Are you a fan of African entertainment? Look no further than Arewa24! Arewa24 is a Telegram channel dedicated to showcasing the best of African movies, music, and culture. With a focus on the Arewa region, which encompasses the northern part of Nigeria, Arewa24 offers a unique and vibrant perspective on African entertainment. From blockbuster movies to chart-topping music videos, Arewa24 has it all. Whether you're from the Arewa region yourself or just interested in exploring African culture, Arewa24 is the perfect channel for you. Join us on Arewa24 today and immerse yourself in the rich and diverse world of African entertainment!

Arewa24

18 Dec, 19:36


https://youtu.be/AErmOhQe8Ykl

Arewa24

08 Dec, 21:07


https://youtu.be/efR63zlPt8M?si=yJUdDiTcrF1aLrvS

Arewa24

05 Dec, 07:50


https://youtu.be/zz7ijlkt1I8

Arewa24

08 Nov, 20:14


https://youtu.be/7P9UcNkCeyU?si=OWic8SWR2GwZDsMQ

Arewa24

22 Sep, 14:00


Circle 🔥🔥🔥🔥

Indai kana yin Major, to ka tabbatar kanayin Circle, sunzo da kusan tsari ɗaya, suna bada points ɗinsu mai suna spark guda 600 idan kayi register.

https://t.me/sparkscirclebot?start=ref324497
Major ya kusa shiga kasuwa, a abinda ya baiyana kuma zasu bawa ƴanbaiwa kuɗi idan ka kalli tsarin su, da kuma tazarar da take tsakanin Influencer da Ɗanbaiwa ba mai yawa bace. Ana gamawa da Major, Circle ne na gaba:

https://t.me/sparkscirclebot?start=ref324497

Arewa24

22 Sep, 13:50


https://t.me/sparkscirclebot?start=ref324497

Join me in Circle and try your luck to earn $CIRCLE tokens soon!
✴️ 100 sparks bonus for you.
✴️ 500 sparks bonus if you have Premium.

Arewa24

28 Aug, 18:48


https://t.me/tgresistancebot/letter
Join the #DigitalResistance. Sign the Open Letter to #FREEDUROV.

Arewa24

26 Aug, 15:59


t.me/catsgang_bot/join?startapp=-yHzhbqOg4Bs_Be6AyIB1
Meow, lets see who is OG 😼

Arewa24

18 Aug, 15:57


HIPO TELE.GRAM MINING.

Ba'a gaji ba a dawo aɗora inda muka tsaya, idan kana son tantance wannan posting kashiga cikin Telegram community na Tom Ecosystem kaduba post na 15th August zaka wannan hoton aciki

Yau kwana 3 kenan da Launching wannan Tap Tap, karku yi wasa dashi

https://t.me/HipoGangBot/join?startapp=1540248834

Arewa24

18 Aug, 15:49


https://t.me/HipoGangBot/join?startapp=1540248834

Earn $HPO Airdrops with me in the First DeFi Tap-to-Earn Game on TON!

💸 5k coins as a first-time gift
🔥 25k coins if you have Telegram Premium

Arewa24

20 Jul, 19:52


https://www.facebook.com/mustapha.ibrahim.965928?mibextid=ZbWKwL

Arewa24

20 Jul, 19:52


https://www.facebook.com/mustapha.ibrahim.965928?mibextid=ZbWKwL

Arewa24

20 Jul, 19:51


Follow this link for more updates


fb://profile/100008014272956

Arewa24

20 Jul, 19:50


fb://profile/100008014272956

Arewa24

15 Jul, 13:03


Breaking news...

Bitget Exchange sun sanar da cewa ranar 18 ga wannan watan zasu listing pixelVerse da misalin 1:00 na Rana agogon Nigeria.....

Sedai Har yanzu da nake wannan rubutun su pixelVerse din basu yi magana akan claiming din Airdrop ba.....

Idan akwai Wasu tasks daka San bakayi ba acikin to kaje ka karasa...idan kuma baka fara ba ga link nan ka shiga don ka samu rabonka

https://t.me/pixelversexyzbot?start=1540248834 Let's fight for rewards together! Take your welcome bonus: 💸 2,000 Coins + 2X multiplier for the first 24 hours 🔥 10,000 Coins + 3X multiplier if you have Telegram Premium

Allah yasa muji alkairi 🤲🏼

Arewa24

11 Jul, 23:41


Notcoin sun kara bada dama a karo na biyu idan kasan kayi missing mining din notcoin a baya ka shiga yanxu kayi register domin kaima ka samu rabon ka.
👇

https://t.me/notcoin_bot?start=er_29658996

Arewa24

11 Jul, 14:42


LALLAI DOGS SHINE IRIN NAMU A CIKIN KASA DA SATI DAYA AN FARA MAGANAR LISTING

Idan baka fara ba ga link nan tunda ba dadewa zaayi anayi ba, da wuri zaa shiga kasuwa a kwashe sulalla...

https://t.me/dogshouse_bot/join?startapp=rdNngQ-iT3iLu81ReNgf9w


Project din yana samun kulawar Pavel Durov mai Telegram

Arewa24

11 Jul, 14:40


https://t.me/dogshouse_bot/join?startapp=rdNngQ-iT3iLu81ReNgf9w
Who let the DOGS out?

Arewa24

07 Jul, 08:21


ATHENE UPDATE 🔥🔥🔥

Tara $GEM ɗin (Athene Network) har guda 300K ba ƙaramin abu bane, amma sai gashi yanzu dawo warsu telegram kana register zasu baka 300K kyauta nan take.

Wanda zaka iya converting dinsa kaje p2p dinsu ka siyar. Gaskiya hakan babban cigaba ne. Wanda haryanzu bai karɓi rabonsa ba, to yayi sauri yashiga ya karɓa kafin a rufe.

Claim Here:
https://t.me/athene_official_bot?start=inviteCode_8916cbdfddda

Maganar gaskiya hakan naɗan lokaci ne, nan gaba sai sun daina bayarwa. Domin yayi yawa sosai. Hakan nake tsammani.

https://t.me/athene_official_bot?start=inviteCode_8916cbdfddda

Allah ubangiji yasa mudace

Arewa24

07 Jul, 08:19


https://t.me/athene_official_bot?start=inviteCode_8916cbdfddda

Arewa24

06 Jul, 10:27


MAJOR TELEGRAM STAR....

Tun a yanzu kunga farashin da ake siyen STARS din Telegram, 100 Stars suna a farashin N3,229.00 amma idan kayi rigista ta wannan link din zaka samu Stars guda goma sha biyar a kyauta sannan duk wanda ka gayyata yayi amfani da link dinka zaa kara baka Stars guda sha biyar idan yana da premium a baka guda hamsin...

Ayi kokari a tara Stars masu yawa tun yanzu kafin nan gaba su rage yawan Stars din da zasu dinga bayarwa...

https://t.me/major/start?startapp=1540248834


Har TON zaka iya siya da STARS din da ka tara

Arewa24

06 Jul, 10:26


https://t.me/major/start?startapp=1540248834

👑Help me to become best of the best in @Major and get some Stars!
15⭐️ invite bonus for you
50⭐️ if you are Premium Major

Arewa24

02 Jul, 08:27


SOLSTONE TELEGRAM MINING....

Bayan kammala mining na Aqua protocol Wanda mukayi akan Gleam..

Yanzu ga wani project din Shima dai kamar Aqua protocol ne...

Bugu da Kari shi SOLSTONE Dex ceh me zaman kanta a kan Solana Blockchain

https://t.me/solstonebot?start=1540248834

A jarraba Allah ya bamu saa 🤲🏼🤲🏼

Arewa24

01 Jul, 11:50


TON BOOSTS MINING....

A Telegram ake yinsa sai dai yana kan tsarin daga buhu sai tukunya indai har kayi aiki tukuru to nan take zaka samu damar Claiming din NOTCOIN da TON ga kuma Tokens dinsu da zaka samu...

Sai ka tara 0.45 na TON sannan zaka iya withdraw wanda hakan ke nufin sai anyi aikin tara referral shine zaa amfana da project din, shi kuma Notcoin sai an tara guda 600 sannan zaa iya withdraw....

Indai zaka iya samo referral goma zuwa sama zaka iya amfana da project amma idan kasan baka da hanyar samo referral to a gaskiya ba zaka amfana sosai ba gaskiyar magana kenan....

Ga link din idan kasan a shirye kake
👇
https://t.me/tonboost_app_bot?start=531eccef

Allah ya bamu sa'a.....