da farko dai wannan App ɗin ba sabon Application bane domin an jima ana amfani dashi kuma har yanzu suna biya
Hanyoyin da ake samun kuɗi dashi guda biyu ne
✅1. na farko zaka shiga cikin App ɗin ka kalli Ads (Wato tallah na video ) zasu baka points wanda zaka tara su idan suka taru zaka iya converting nasu zuwa Sweat Coin wanda a yanzu kuuɗin sa ya $0.01 (₦15)
Ana samun kuɗi Amman gaskiya kuna bukatar kuyi aiki sosai domin samun kuɗin
✅2. Ana gayyato friends suyi register da link ɗinka wanda anfi samun kuɗi ta nan inda suke biya daga $10 - $1,000
Ga link na Application ɗin 👇
swcapp.com/i/sarb_24
Ga videon yadda ake amfani dashi 👇
https://youtu.be/LPf4sIeOKp0
Ga videon yadda ake cire kudi a ciki (Withdraw)👇
https://youtu.be/E6we7cldSM4