Karatun Littafin Almuttajirur Rabihu Kenan Wanda ake gabatar wa kowace Ranar Attanin tsakani sallar Magariba da Isha'ih anan Masallacin Khalidu Bin Waleed Shiyyar Ni'ima Jega.
Wanda:- *Ash-Sheikh Abbas Muhammad Jega* yake Gabatarwa.
Darasi Na 43 _Cigaba Da Babenda Ke Bayanin Falalar Kiyamullaili (Sallah Dare) Da Bayanin Yadda Magabatan mu suka tsare Ibadar su Tareda Babenda Ke Bayanin Falalar Tsare Sallah Duha_
Telegram Channel
: Zauren Sheikh Abbas Jega
https://t.me/SheikhAbbasJega
Facebook Live:
https://fb.watch/pBha5D-P8T/?mibextid=Nif5oz
Darul Fikr: https://darulfikr.com/s/196908
04 / Sha'aban / 1446 H.
03 / February / 2025 M.
Attanin.
ayi Sauraro lafiya
๐๐๐๐