Tijjaniya Online @tijjaniyyatv Channel on Telegram

Tijjaniya Online

@tijjaniyyatv


Tijjaniya Online (English)

Welcome to Tijjaniya Online, a dedicated Telegram channel for all things related to the Tijjaniya Sufi order. Whether you are a devout follower or simply curious about Sufism, this channel is the perfect place for you to connect with like-minded individuals, engage in discussions, and expand your knowledge. Tijjaniya Online provides a platform for members to share teachings, resources, and insights into the spiritual practices of the Tijjaniya order

Who is it for?
Tijjaniya Online is open to anyone interested in learning more about Sufism, spirituality, and the Tijjaniya Sufi order. Whether you are a beginner seeking guidance or a seasoned practitioner looking for a community to connect with, this channel is inclusive and welcoming to all

What is it?
Tijjaniya Online offers a wide range of content, including inspirational quotes, videos, articles, and discussions on various topics related to the Tijjaniya Sufi order. Members can participate in live events, webinars, and Q&A sessions with experts in Sufism and Tijjaniya teachings. The channel also provides resources for members to deepen their understanding of Sufi practices and principles

Join Tijjaniya Online today to explore the rich spiritual tradition of the Tijjaniya Sufi order, connect with a vibrant community of like-minded individuals, and embark on a journey of self-discovery and personal growth. We look forward to welcoming you to our channel and sharing the beauty of Sufism with you. Together, let us delve into the teachings of the Tariqa Tijjaniya and experience the transformative power of spiritual practice.

Tijjaniya Online

18 Jan, 18:12


National Mosque Abuja

Karatun Muwaɗɗa Malik
Darasi na 08 A Kitabul Itƙi wal Wala'i
باب مصير الولاء لمن أعنق

Tare da Maulana Sheikh Prof. Ibrahim Maqari (H) Imam National mosque Abuja

Wanda Akagabatar Asabar 18/01/2025

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/17zQGzgJDc/?mibextid=wwXIfr

Tijjaniya Online

18 Jan, 05:52


Khutbar Juma'a mai taken MATSAYIN KYAWAWAN DABI'U A MUSULUNCI

Daga Masallacin juma'a na Sheikh Tijjani Usman dake Nicon Junction Katamfe Abuja.

Tare da Maulana Sheikh Imam Munir Adam Koza

Wanda Akagabatar Juma'a 17/01/2025

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/1KMbmJtcBn/

Tijjaniya Online

18 Jan, 05:52


Kura da fatar Akuya. Me ke faruwa tsakanin Tijjanawa da Shi'a?

Kura da fatar Akuya. Me ke faruwa tsakanin Tijjanawa da Shi'a?

Duk Tare da Maulana Sheikh Imam Abulfathi Sani Attijjany Bauchi

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/1E4jgnscbj/

Tijjaniya Online

18 Jan, 05:50


سلسلة درس كتاب" الشمائل المحمديةDarasi Na (74) Littafin Shama’ilul Muhammadiyya na Imamut Turmuzi

Tare da Maulana Sheikh Imam Junaidu Abubakar Bauchi

Wanda Akagabatar Juma'a 17/01/2024

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/15sxw6d8B5/

Tijjaniya Online

17 Jan, 06:43


MENENE CONTENT CREATION ?

Ilmin fasaha ne wanda ake isar ko aika sakon wayar da kai ga mutane ko al'umma ta hanyar wa'azi, fadakarwa, tallace-tallace, nishadantar da mutane cikin rubutu (writing content), sauti (audio content), bidiyo (video content) zane (visual and design content) da yanda ake yada su a kafar sada zumunta na zamani.

Abubuwan da za'a koyar kamar haka;

1. Audio content
2. Video content
3. Graphic design
4. Writing and blogs content
5. Social media management

Za'a fara darasin a ranar Litinin 27th January, 2025 miladiyya - 27th Rajab, 1446 Hijriyya.

Karfe tara zuwa goma na dare agogon najeriya (9:00pm - 10:00pm) a ranakun Litinin zuwa juma'a (Monday to Friday).

Ga masu bukatan yin register ga link
https://paystack.com/pay/0sfcj-wlgc

Wani amfani ilimin content creation zai min a rayuwa bayan na kammala course ?

Da yawa ma kuwa, daga ciki akwai:

1. Za ka samu 'orientation' sosai a kan amfani da social media (Facebook, YouTube, Tiktok, Telegram Dss).

2. Zaka koyi yanda ake daukan karatu ko gyara karatun kana turawa yan'uwa (as a document).

3. Za ka iya ƙirƙirar contents kowanne iri ta cikin wayar hannunka cikin sauki.

4. Za ka iya haɗa tallace-tallacen kasuwancin ka cikin sauƙi ta wayar hannunka.

5. Za ka ƙarawa kanka visibility a social media, tare da tallata basirarka a fadin Africa dama duniya.

6. Ana samun kuɗin shiga ta hanyar ƙirƙirar contents a social media (Monetazation).

Wasu wurare musamma kudancin Nigeria ana biyan kudi sama da 50k, 100k, 200k, 300k, courses daya

Domin neman ƙarin bayani, +234 803 269 3340 (WhatsApp) +234 806 991 7239 (Call).

16th January, 2025
Babangida Alhaji Maina
Founder CEO/MD Fityanu Media

Tijjaniya Online

16 Jan, 06:22


karatun Tukuici Zuwa ga Hon. Lawan triumph Zama na 29

Karatun Bulugl Maram
Zama na 28

Daga Masallacin Marigayi Alh Hamza Maiturare dake Ɗandinshen Yamma Filin Ƙuli 10

13-01-2025

Duk Tare Da Maulana Sheikh Abbas Sadauk Kano

Ga masu tambayar karatun tudaga Zama na farko duka za su samesu a group na telegram ga link nan ashiga a duba duk akwai su aciki👇🏻👇🏻

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://t.me/SheikhAbassHusainiSadaukiKano

Tijjaniya Online

13 Jan, 23:06


Muhadarah daga garin Osogbo Osun State

Tare da maulana Sheikh Imam Prof Ibrahim Ahmad Maqari (H)

Wanda Aka gabatar Asabar 11/01/2025

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/1PuadB1d7g/

Tijjaniya Online

13 Jan, 23:05


NATIONAL MOSQUE ABUJA

Karatun Sunanut Thirmizy Darasi na 15 Kitabul Buyu'i

Tare da maulana Sheikh Imam Mustapha Adinga

Wanda Akagabatar Lahadi 12/01/2025

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/15uyLFsnAC/?mibextid=wwXIfr

Tijjaniya Online

13 Jan, 23:04


Karatun Maulud Daga Gidan Alhaji Muhammad Khalifa Rajab Lokoja Kogi State 12-01-2025

Muhadhara Daga Lokoja Central Mosque Kogi State 11-01-2025

Duk Tare da maulana Sheikh Imam Junaidu Abubakar Bauchi

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/18Di426Dxt/

Tijjaniya Online

13 Jan, 23:04


KARATU MAITAKEN (TSAN-TSAN FALALAR HAILALA) GA AL-UMMAR ANNABI S.A.W.

TARE DA MAULANA SHEIKH BURHANUDDEEN SHEIK AMINU MALAM GOJE BAUCHI NIGERIA

GA MASU BUKATAR KARATUN SHEIKH BURHANUDDEEN GA Link NAN NA TELEGRAM A SHIGA ZA A SAMU A CIKI 👇🏻👇🏻

AYISAURARO LAFIA👇🏻👆
https://t.me/SheikhBurhanuddeen

Tijjaniya Online

11 Jan, 21:20


NATIONAL MOSQUE ABUJA

Karatun Sunanut Thirmizy Darasi na 14 Kitabul Buyu'i

Tare da Maulana Sheikh Imam Mustapha Adinga Da Sheikh Imam Nur Muhammad Arzai
Kano

Wanda Akagabatar Asabar 11/01/2025

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/1FiiafxJpj/

Tijjaniya Online

11 Jan, 07:08


Muhadarah daga garin Osogbo Osun State

Tare da Maulana Sheikh Imam Munir Adam Koza da Sheikh Dr. Idrees Hadejia

Wanda Akagabatar Juma'at 10/01/2025

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/12KHZghvWtd/

Tijjaniya Online

11 Jan, 07:08


Bunsuru yazo bar-bara ya koma da ciki. Sako zuwaga Honorable Triumph.

Reshe ya Juye da Mujiya. Honorable Triumph ya kafirta Ibn Taimiyya da Albani.

Jafaru Ya ba mabiyansa lasisin Kashe Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinibu.

Duk Tare da Maulana Sheikh Imam Abulfathi Sani Attijany Bauchi

Ayisauraro Lafia👇🏻👆

Tijjaniya Online

11 Jan, 07:07


سلسلة درس كتاب" الشمائل المحمديةDarasi Na (73) Littafin Shama’ilul Muhammadiyya na Imamut Turmuzi

Tare da maulana Sheikh Imam Junaidu Abubakar Bauchi

Wanda Akagabatar Juma'at 10/01/2025

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/18UoYnT4jT/

Tijjaniya Online

22 Dec, 20:15


NATIONAL MOSQUE ABUJA

Karatun Sunanut Thirmizy Darasi na 12 Kitabul Buyu'i

Majlisin Walimar Raɗin Suna Daga Fyne Stone Estate Gwarinpa

Duk Tare Da Maulana Sheikh Imam Mustapha Adinga

Wanda Aka gabatar Lahadi 21/12/2024

Ayisauraro Lafia👆👇🏻
https://www.facebook.com/share/v/1DDaufYLwD/?mibextid=WC7FNe

Tijjaniya Online

21 Dec, 21:25


Karatun Littafin *Mulhatul I'irab* Zama Na 01 Zuwa Na 07

Tare Da Sheikh Idris Gyal Gyal Sokoto

Ayisauraro Lafia👇🏻👆

Tijjaniya Online

21 Dec, 14:02


سلسلة درس كتاب" الشمائل المحمديةDarasi Na (71) Littafin Shama’ilul Muhammadiyya na Imamut Turmuzi

Tare da maulana Sheikh Imam Junaidu Abubakar Bauchi

Wanda Aka gabatar Juma'a 20/12/2024

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/e7SThWVKY97NEhGt/

Tijjaniya Online

21 Dec, 14:00


TUKUICI ZUWA GA LAWAN TRIUMPH

KARATU NA 26

TARE DA MAULANA SHEIKH ABBAS SADAUKI KANO

AYISAURARO LAFIA👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/Vxup3sHs6LdhHthD/

Tijjaniya Online

21 Dec, 13:59


Karatun Sahihul Bukhari.
Kitab Al Isti'izaan كتاب الاستئذان

Karatu Na 33

Alhamis 19th, December, 2024

Karatun Sahihul Bukhari.
Kitab Al Isti'izaan كتاب الاستئذان

(باب من أجاب بلبيك وسعديك)
( Hukuncin Amsa Kira da LABBAIKA )

Karatu Na 32

Alhamis 06th, December, 2024

Duk Tare da maulana Sheikh Dr Shehi Shehi Mustapha Mai Jamaa

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/wCkskJnoCrXqZxFC/

Tijjaniya Online

21 Dec, 13:58


NATIONAL MOSQUE ABUJA

Karatun Sunanut Thirmizy Darasi na 11 Kitabul Buyu'i
Da Ma'anar Ihtikaãr

Tare da maulana Sheikh Imam Mustapha Adinga

Wanda Aka gabatar Asabar 21/12/2024

Ayisauraro Lafia👆👇🏻
https://www.facebook.com/share/v/5se3gciRKS4CWCEb/

Tijjaniya Online

03 Dec, 17:38


Monthly Maulid
Fassarar Daibatul Garra
Darasi Na (01)

Tare da maulana Sheikh Imam Munir Adam Koza

Wanda Akagabatar Litini
02/12/2024

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/QbHCRsJYTaawm6fg/

Tijjaniya Online

02 Dec, 05:58


NATIONAL MOSQUE ABUJA

Karatun Sunanut Thirmizy Darasi na 07 Kitabul Buyu'i

Tare da maulana Sheikh Imam Mustapha Adinga

Wanda Akagabatar Lahadi 01/12/2024

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/p5KbUQzitnQsAyPR/

Tijjaniya Online

02 Dec, 05:58


KARATUN MAULUD DAGA IDI ARABA SURU LERE LAGOS STATE

MUHADHARA DAGA IDI ARABA CENTRAL MOUSQUE SURU LERE LAGOS

TARE DA MAULANA SHEIKH IMAM JUNAIDU ABUBAKAR BAUCHI

WANDA AKAGABATAR ASABAR 31/11/2024

AYISAURARO LAFIA👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/xSVfN5hMsABvNB1V/

Tijjaniya Online

02 Dec, 05:57


NUJUMUL HUDA DARASI NA 27

Tare da maulana Sheikh Amb Nasir Sheikh Ado Musa Tfwbl Bauchi

Wanda Akagabatar Asabar 31/11/2024

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/Ga6y9qtNmkFaPtAX/

Tijjaniya Online

30 Nov, 17:30


QÂFILATUL MAHABBA

Ziyara Da Majlisi daga Fadar Hakimin Deidei Abuja

Tare da maulana Sheikh Imam Prof Ibrahim Ahmad Maqari (H)

*Sheikh Imam Mustapha Adinga

*Sheikh Imam Munir Adam Koza

Wanda Akagabatar Juma'a 29/11/2024

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/sxBF7T6nU9q9sBBU/

Tijjaniya Online

30 Nov, 17:29


National Mosque Abuja

Karatun Muwaɗɗa Malik
Darasi na 06 A Kitabul Itƙi wal Wala'i
باب ما يجوز من العتق في الرقاب

Tare da maulana
Sheikh Prof. Ibrahim Maqari (H) Imam National mosque Abuja

Wanda Akagabatar Asabar 30-11-2024

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/19iKgUViRX/?mibextid=WC7FNe

Tijjaniya Online

30 Nov, 17:29


Darasi Na 44 Daga Littafin #IHYA'U #ULUMIDDEEN
Na Al-Imam Abu Hameed Muhammad Algazali

Tare da maulana Sheikh Imam Prof Ibrahim Ahmad Maqari (H)

Wanda Akagabatar Alhamis 28/11/2024

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/Sq4BwDHWpFHBREGA/

Tijjaniya Online

30 Nov, 17:13


Khudbar Juma'a mai taken
DA KYAUTATAWA IYAYE AKE RISKAR DUKKAN MURADI

Tare da maulana Sheikh Imam Munir Adam Koza

Wanda Akagabatar Juma'a 29/11/2024

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/6tTcFEpa7ejtpwNZ/

Tijjaniya Online

13 Nov, 10:30


TUKUICI ZUWA GA LAWAN TRIUMPH
KARATU NA 23

MAULID DAGA GARIN BICHI

TARE DA MAULANA SHEIKH ABBAS SADAUKI KANO

WANDA AKAGABATAR TALATA 12/11/2024

AYISAURARO LAFIA👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/87zqPoPPkVrNHMLs/

Tijjaniya Online

13 Nov, 10:28


Maulidin SAYYIDUNA RASULUL LAHI SallalLahu AlaiHi wa Sallam

Daga Garin Tama Bindawa l.g.a katsina State

Tare da maulana Sheikh Imam Mustapha Adinga

Wanda Akagabatar Talata 12/11/2024

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/PFKTY3e8ebX8nJs6/

Tijjaniya Online

12 Nov, 17:29


سلسلة درس كتاب" الشمائل المحمديةDarasi Na (67) Littafin Shama’ilul Muhammadiyya na Imamut Turmuzi


Karatun Maulud Daga Gidan Alhaji Danladi Mai Gado Yan Tifa Daga Jos Jihar Plateau

Tare Da maulana Sheikh Imam Junaidu Abubakar Bauchi

Wanda Akagabatar Juma'a 08/11/2024

https://www.facebook.com/share/v/3RCNveF7tPQsPURi/

Tijjaniya Online

12 Nov, 17:28


Program kai tsaye daga USAKO FM radio Jimeta Adamawa

Muhadarah Daga Jimeta Adamawa

Ziyarar Ta'aziyya ga Maulana Sheikh Harisu Salihu Jos

Duk Tare da maulana Sheikh Imam Munir Adam Koza Da Sheikh Dr. Idris Usman Hadejia

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/pwaTKbeuxk9URHwR/

Tijjaniya Online

10 Nov, 21:49


NATIONAL MOSQUE ABUJA

Karatun Sunanut Thirmizy Darasi na 06 A Kitabul Buyu'i

MASALLACIN DEIDEI ABUJA

Darasi na 11 Cikin Karatun Littafin MUQADDIMATUL IZIYYA

Duk Tare Da Maulana Sheikh Imam Mustapha Adinga

Wanda Akagabatar
Lahadi 10-11-2024

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/NX2oaJV5EJX9iZ71/

Tijjaniya Online

09 Nov, 21:06


Program daga NAS radio Jimeta Adamawa

Muhadarah daga Masallacin Juma'a na Nasarawo Special hospital junction Jimeta, Yola

Tare da Sheikh Imam Munir Adam Koza Da Sheikh Dr. Idris Usman Hadejia

Wanda Akagabatar Asabar 09/11/2024

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/kFtBeZPCDddfw2iY/

Tijjaniya Online

09 Nov, 21:05


NATIONAL MOSQUE ABUJA

Karatun Sunanut Thirmizy Darasi na 05 A Kitabul Buyu'i

Tare da maulana Sheikh Imam Mustapha Adinga

Wanda Akagabatar Asabar 09/11/2024

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/5sUuBiBTa4F1D6Va/

Tijjaniya Online

09 Nov, 10:51


RASUULUN AMEENUN
Mukabala Tsakanen Sunnah Da Yan Qurani Zalla

Maulud daga garin Jingir, Plateau State

ZAWIYYA MAULUD RESHEN FADAMAR MADA 2024

TATTAUNA MAS'ALAR ISTIGATHA (Neman Taimakon Annabi S.a.w).
MAULUDIN GOMBE 2024

Duk Tare da maulana Sheikh Amb Nasir Sheikh Ado Musa Tafawabelewa Bauchi


Ayisauraro Lafia👇🏻

Tijjaniya Online

08 Nov, 07:41


MAULIDIN SAYYIDUNA RASULILLAHI SALLALLAHU ALAIHI WA ALIHI WA SALLAM

DAGA GARIN FUFORE L.G.A, ADAMAWA STATE

Darasi Na 41 Daga Littafin #IHYA'U #ULUMIDDEEN
Na Al-Imam Abu Hameed Muhammad Algazali

Ziyarar Masarautar Ribadu, Fufore LG Adamawa State

Duk Tare da maulana Sheikh Imam Prof Ibrahim Ahmad Maqari (H)

Wanda Akagabatar Alhamis 07/11/2024

Ayisauraro Lafia👇🏻👆 https://www.facebook.com/share/v/QxKFxkDvcZFETtvd/

Tijjaniya Online

08 Nov, 07:41


Karatun Littafin Ash-shifa Darasi na 18 A Qismi na 02 Cigaban =>
علامة محبته صلي الله عليه وآله وسلم.

Tare da maulana Sheikh Imam Mustapha Adinga

Wanda Akagabatar Laraba 05/11/2024

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
Masallacin Juma'a Wuse Zone 5 Abuja

https://www.facebook.com/share/v/QwtkoBM3EYL9zp2x/

Tijjaniya Online

26 Oct, 18:30


National Mosque Abuja

Karatun Muwaɗɗa Malik
Darasi na 02 A Kitabul Itƙi wal Wala'i

باب الشرط في العتق.

Tare da maulana Sheikh Prof. Ibrahim Ahmad Maqari (H) Imam National mosque Abuja

Wanda Akagabatar Asabar 26-10-2024

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://fb.watch/vsVPG7rWv5/?mibextid=NnVzG8

Tijjaniya Online

25 Oct, 05:55


Karatun Littafin #IHYA'U #ULUMIDDEEN
Darasi Na 39

Tare da maulana Sheikh Imam Prof Ibrahim Ahmad Maqari (H)

Wanda Akagabatar Alhamis 24/10/2024

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://fb.watch/vqV1aKa7yT/?mibextid=ZbWKwL

Tijjaniya Online

25 Oct, 05:54


Karatun Riyadhus Saliheen Zama Na 005

Tare da Maulana Sheikh Imam Munir Adam Koza

Wanda Akagabar Alhamis 24/10/2024

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://fb.watch/vqo6SIjGDA/?mibextid=NnVzG8

Tijjaniya Online

25 Oct, 05:54


Karatun Ash-shifah Zagaye na biyu Halqah ta 19

Tare da maulana Sheikh Imam Munir Adam Koza

Wanda Akagabatar Laraba 23/10/2024

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://fb.watch/vpC5J5bQ9i/?mibextid=ZbWKwL

Tijjaniya Online

25 Oct, 05:54


Maulidin sayyiduna Rasulillahi AlaihisSalam
Daga garin ka'inji

Tijjaniya Online

25 Oct, 05:53


Karatun Littafin Ash-shifa Darasi na 16 A Qismi na 02 cigaban =>
علامة محبته صلي الله عليه وآله وسلم.


Tare da Maulana Sheikh Imam Mustapha Adinga

Wanda Akagabatar Laraba 23/10/2024.A
Masallacin Juma'a Wuse Zone 5 Abuja

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://fb.watch/vpC-XzY6zQ/?mibextid=ZbWKwL

Tijjaniya Online

23 Oct, 09:34


Karatun Mauludi Kai Tsaye Daga Jihar Kano Unguwar Rijiyar Lemo Gidan Alhaji Musa Matazu Nigeria


Karatun Mauludi Kai Tsaye Daga Masallacin Imam Aliyu Cissey Yan Kaba, Kano Nigeria

Karatun Mauludi Kai Tsaye Daga Garin Abaji Local Government, Abuja Nigeria

Duk Tare da maulana Sheikh Imam Junaidu Abubakar Bauchi



Ayisauraro Lafia👇🏻

Tijjaniya Online

23 Oct, 09:06


QÂFILATUL MAHABBA

Ziyara ta Musanman Da Tawagar Qafila ta Kawowa Daya daga Limaman Garin Abuja Sheikh Nuru Khalid

Ƙarƙashin Jagorancin Imam Sheikh Ibrahim Ahmad Maqari (H)

Wanda Akagabata Lahadi 20/10/2024

Ayisauraro lafia👇🏻👆
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=1200794701032257&id=100045046392750&mibextid=ZbWKwL

Tijjaniya Online

22 Oct, 20:44


Dr. Jaki Almajirin Dujal.


Bayyana Jahilcin Dr. Abubakar Sani Birnin Kudu zama na 2.
Makiya ANNABI S.A.W ku karba da hakuri.

Dr. Jaki ya kafurta Ibn Taimiyya da sahabban ANNABI S.A.W.

Karatun Ash-shifa Zama Na 18

Gajeren Sako zuwa ga Ml. Bin Usman

Duk Tare da Maulana Sheikh Imam Abulfathi Sani Attijjany Bauchi

Ayisauraro Lafia👇

Tijjaniya Online

17 Oct, 20:08


FASSARAR HAMZIYYA DAGA MASALLACIN MARIGAYI ALH. BELLO DAN BATTA GWAMMAJA

TUKUICI ZUWA GA LAWAN TRIUMPH
KARATU NA 19

DAGA KASUWAR SABON GARI ƳAN TAKALMA

TARE DA MAULANA SHEIKH ABBAS SADAUKI KANO

AYISAURARO LAFIA 👇👆🏻
https://www.facebook.com/share/v/Vm9VuDc2TCHuWnsF/

Tijjaniya Online

16 Oct, 21:03


QAFILATUL MAHABBAH

Ziyara ta masanman Ga Babban Limamin Masallacin tunawa da Alh Sanusi Ɗantata Imam Sheikh Muhammad AbdulLahi Suru
Daga Tawagar Qafila Qarqashin Jagorancin Shugabanta Na Qasa.

Tare da Maulana Sheikh Imam Prof Ibrahim Ahmad Maqari (H)

Wanda Akagabatar Laraba 16/10/2024

Ayisauraro Lafia 👇👆🏻
https://www.facebook.com/share/v/d8Wsk6sF5yaxgzmf/

Tijjaniya Online

15 Oct, 20:10


FATAWOYIN MALAMAN WAHABIYYA AKAN CHALBI

ƘADIYYAR CHALBI KO HASSADA (Addini Da Dalili 07)

DUK TARE DA MAULANA SHEIKH AMB NASIR SHEIKH ADO MUSA TFBW BAUCHI

WANDA AKAGABATAR TALATA 15/10/2024

AYISAURARO LAFIA 👇👆🏻
https://www.facebook.com/share/v/27ojRGUjNNdKUzuV/

Tijjaniya Online

15 Oct, 20:09


Wahabiyya kar ku gudu, RADDI akan Abubakar Sani Birnin kudu.

Tare da Maulana Sheikh Imam Abulfathi Sani Attijjany Bauchi

Wanda Akagabatar Talata 15/10/2024

Ayisauraro Lafia 👇👆🏻
https://www.facebook.com/share/v/NCypaP5WWuFDYGgc/

Tijjaniya Online

14 Oct, 09:11


FASSARAR DIWANIN LUNGUN MARKAZ 2024

TARE DA MAULANA SHEIKH ABBAS SADAUKI
DA SHARIF AHMAD MUKADDAM

Wanda Akagabatar Lahadi 10-R-Thani-1446
13-10-2024

Ayisauraro Lafia 👇👆🏻
https://www.facebook.com/share/v/fr5jg9epwNt4Dh1p/