Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya. @cibiyarhadeethinsalafiyyah Channel on Telegram

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

@cibiyarhadeethinsalafiyyah

Understanding Sunnah According to the Salaf (Pious Predecessors of Islaam).

cibiyarhadeethinsalafiyyah (Hausa)

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya. Al’umma nan take cibiyarhadeethinsalafiyyah a cikin WhatsApp da kuma Telegram, don kallon annabawa da adawa da ra’ayoyin da suka mutu sunnah a tarihin Salaf. Akan wannan cibiyar, za ka samar da bayyane game da sunnah, cikakke wajen fahimtar sunnah a kan Salaf, kuma ka sanya bayanan da suke aiki da sunnah a zaman mu. Da farko, wannan cibiyar yana cikin zanga-zanga da su sunnah daban-daban da suka gabata, domin duk wanda ke so ya fahimci sunnah a kan Salaf, wannan cibiyar shine lokaci mai gabatarwa domin yin hakan. An kuma samar muku ra'ayoyin da suka nuna cewa sunnah ce wurin fahimtar Islami a kan Salaf, kamar yadda aka cin karewinmu a zamanin mu. Saboda haka, idan kana bukatar bayanai da yawa game da sunnah a kan Salaf, ko kuma kana son kallon bayanai ne daban-daban da suke daidaitawa a kan Salaf, to ina masoya wannan cibiyar za ka yi aiko da shi. Cibiyarhadeethinsalafiyyah itama, ta taimake ka da hanyar saurari ra'ayoyin da suka nuna cewa sunnah ce wurin fahimtar Islami, domin a cikin wannan zamani da galibi ake da wani lokaci mai baninsu da ra'ayoyin da basu dauko lokaci dan haka suka kama su, Don haka, za ka iya samun wannan cibiyar ta duniya game da sunnah a kan Salaf, domin akwai ra'ayoyi da suka nuna cewa sunnah ce wurin fahimtar Islami a kan Salaf. Samun wannan cibiyar a WhatsApp ko Telegram don karfafa ra'ayoyin da suka nuna cewa sunnah ce wurin fahimtar Islami a kan Salaf.

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

31 Dec, 08:31

Share 'حسن الخلق للسعدي.pdf'

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

23 Dec, 08:11

Share 'شرح الأصبهانية.pdf'

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

25 Nov, 21:29

Karatun Littafin SHARHIN MU'ALLAKATU ANTARAH IBNU SHADDAAD ALABSIY.
Daga na ɗaya zuwa na Tara. Inshaa ALLAAH.

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

25 Nov, 21:17

NASIHA GA ƊALIBIN ILIMI DAGA JIHAR KANO KWANAR ƊAN GORA

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

25 Nov, 19:13

Understanding Sunnah According to the Salaf (Pious Predecessors of Islaam).

*UMDATUL AHKABIL KUBRA*

*Darasi na 4*

*Sheikh Bashir Bello Assalafy Zaria*
_Hafizahullah_

Domin samun karatuktukan malam zaku iya bibiyar shafuka kamar haka
👇👇👇👇👇
~Telegram~
https://t.me/Cibiyarhadeethinsalafiyyah

~Facebook~ 
https://www.facebook.com/profile.php? In=100065168372514&mibextid=ZbWKwL
*Domin Tallafawa Da'awarmu da karatuttukanmu.

Account Details :

Account Name : Bashir Bello (Under Review of Change of Name. )

Jaiz Bank :0006958558

~Tik tok~
https://tiktok.com/@wasiyyah1

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

25 Nov, 14:35

Audio from Bashir Bello Assalafy

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

25 Nov, 14:33

Audio from Bashir Bello Assalafy

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

25 Nov, 14:33

Tambaya Akan Ilimin USUULUL FIQH wato Kimiyyar Shari'ah da Sirrinta. Babin Ta'alilul Ahkam.

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

24 Nov, 11:57

Audio from Bashir Bello Assalafy

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

24 Nov, 11:55

Audio from Bashir Bello Assalafy

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

24 Nov, 11:29

Ku ne masana fannin ilimin Hadisi, mene za ka ce game da wannan maganar prof.?

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

18 Nov, 18:59

Understanding Sunnah According to the Salaf (Pious Predecessors of Islaam).

*UMDATUL AHKABIL KUBRA*

*Darasi na 4*

*Sheikh Bashir Bello Assalafy Zaria*
_Hafizahullah_

Domin samun karatuktukan malam zaku iya bibiyar shafuka kamar haka
👇👇👇👇👇
~Telegram~
https://t.me/Cibiyarhadeethinsalafiyyah

~Facebook~ 
https://www.facebook.com/profile.php? In=100065168372514&mibextid=ZbWKwL
*Domin Tallafawa Da'awarmu da karatuttukanmu.

Account Details :

Account Name : Bashir Bello (Under Review of Change of Name. )

Jaiz Bank :0006958558

~Tik tok~
https://tiktok.com/@wasiyyah1

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

18 Nov, 12:42

ADDU'AR Babban Malamin Hadeethi na Afrika da kewaye Asst Prof. Sani Umar Rijiyar Lemu. HAFIZAHULLAAH Ga Manzumar Da na rubuta akan Ilimin Hadeethi a Bangaren ilal.

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

18 Nov, 10:51

Cigaba da Karatun NAZMUL WARAQAAT

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

09 Nov, 09:07

Daga Jihar Bauchi

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

09 Nov, 09:07

Fatawa akan Yawan Mantuwa da Wasu wasi da Sauransu

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

08 Nov, 18:48

Audio from Bashir Bello Assalafy

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

08 Nov, 18:48

Audio from Bashir Bello Assalafy

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

08 Nov, 18:43

Audio from Bashir Bello Assalafy

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

08 Nov, 18:42

Tambayar Ɗan Uwa Malam Muhammad Umar Gashua kan ilimin Tahqeeqin Littattafai da Sauransu.

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

08 Nov, 18:41

Audio from Bashir Bello Assalafy

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

08 Nov, 18:40

Audio from Bashir Bello Assalafy

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

08 Nov, 18:40

Bayani akan Ikhtisaarin Littattafan Malamai Magabata. Hatsarinsa da Cutarwarsa ga Ɗaliban ilimi

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

08 Nov, 18:39

Photo from Bashir Bello Assalafy

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

04 Nov, 12:13

Understanding Sunnah According to the Salaf (Pious Predecessors of Islaam).

*UMDATUL AHKABIL KUBRA*

*Darasi na 3*

*Sheikh Bashir Bello Assalafy Zaria*
_Hafizahullah_

Domin samun karatuktukan malam zaku iya bibiyar shafuka kamar haka
👇👇👇👇👇
~Telegram~
https://t.me/Cibiyarhadeethinsalafiyyah

~Facebook~ 
https://www.facebook.com/profile.php? In=100065168372514&mibextid=ZbWKwL
*Domin Tallafawa Da'awarmu da karatuttukanmu.

Account Details :

Account Name : Bashir Bello (Under Review of Change of Name. )

Jaiz Bank :0006958558

~Tik tok~
https://tiktok.com/@wasiyyah1

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

02 Nov, 21:41

Understanding Sunnah According to the Salaf (Pious Predecessors of Islaam).

*TASEER SURATU QAFIR*

*Darasi na* 3

*Sheikh Bashir Bello Assalafy Zaria*
_Hafizahullah_

Domin samun karatuktukan malam zaku iya bibiyar shafuka kamar haka
👇👇👇👇👇
~Telegram~
https://t.me/Cibiyarhadeethinsalafiyyah

~Facebook~ 
https://www.facebook.com/profile.php?=100065168372514&mibextid=ZbWKwL
*Domin Tallafawa Da'awarmu da karatuttukanmu.

Account Details :

Account Name : Bashir Bello (Under Review of Change of Name. )

Jaiz Bank :0006958558

~Tik tok~
https://tiktok.com/@wasiyyah1

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

02 Nov, 20:54

Audio from Bashir Bello Assalafy

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

02 Nov, 20:40

Audio from Bashir Bello Assalafy

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

31 Oct, 13:08

ƘARANCIN ILIMIN LUGAH WAJEN MASU RUBUTA LITTAFI, 02.

Cigaban Tsokacinmu akan AL'IMAAMU ABU ISHAAQASH SHAƊIBIY RAHIMAHULLAAH.

03. Duk wanda ya karanta Littafin Al'imaamu Abu Ishaaqash Shaɗibiy mai Suna Al'Muwaafaqaat Fi Usuulish Shari'ah Zai ga Abin Mamaki da Al'ajabi. Wajen Ƙarfin ilimin Lugar Larabci, Tahqeeqinsa Mai Zurfin Gaske wajen Tattauna Mas'aloli na Ilimin Shari'ah Bangaren Manufofin Shari'ah da Qa'idojin Usuul.
Mu Ɗauki Bangaren LUGAH.

A Yau zaka ga Ɗalibin ilimi wanda bai kai ko ina ba a Harkar Larabci Amma Har ya Rubuta Littafi. Wasu ma Littattafai Masu Yawa sosai.
Shiyasa Larabcin kawai in ka fara karantawa sai kaga Shirɓagiya da Shirme masu yawa a ciki; Sakamakon Jahilcin da aka Maida shi ilimi. Wato Ɗalibin ilimi bai sani ba, Sannan ya maida Rashin sanin sa a Matsayin ilimi. Muji Tsoron ALLAAH Gaba daya Mu tashi Mu yi karatu a Gaban Malamai Masana. Wanda suma suna da Malamai.
Ga kaɗan daga cikin Littattafan da akeson Ɗaliban ilimi su sani Ɓangaren LUGAH.

١.كتاب الزهد
٢. الوعيظي
٣. طنطراني
٤. بردة البصيري
٥. بردة كعب بن زهير
٦. همزية البوصيري
٧. همزية طيبة الغراء
٨. العشرينية للإمام الفازازي ثم الوترية
٨. القصائد العشريات للإمام الفازازي
٩. مقصورة ابن دريد
١٠ الدالية لليوسي
١١. معلقات الجاهلية : وهي أمرؤ القيس العربي ،علقمة بن العبدة التميمي ،زهير بن أبي سلمى ،نابغة الذبياني ، عنترة بن شداد العبسي، طرفة بن العبد البكري ، لبيد بن ربيعة العامري، الحارث بن الحلزة، ميمون بن قيس الأعشى.
١٢. مقامات الحريري البصري ثم مقامات الهمذاني.
١٣. لامية العرب للشنفرى.
Waɗannan Littattafan duk Ɗalibin ilimin da ya iya su sosai, Toh Ya koyesu a gaban Malamai Masana wanda suma koyansu sukayi. Inso Shine samu ya Haddacesu Gaba ɗaya ko Mafi yawansu. Wannan zai mai da su wadannan Littattafan a Matsayin USUUL ɗinsa na Larabci. Ma'anah Ya samu tushe a Arabiyyah.

To Anan zaka Samu YANADA ƙarfin Larabci Sosai. Sai Ya Mai da Hankali wajen Ɗanɗana Zauƙin Larabci na Asali. Ma'anah Tazawwuƙul LUGAH. Zamuyi Bayaninsa a Haɗuwa ta Gaba Inshaa ALLAAH.
Sannan mu tafi kan Nahawu, sai Tasreefi, sai Balagah, Sai Adab, sai Nusuusu wan naqad, Sai Usulul Fiqh, Musdalahul Hadeeth, Usuulul Ilal, Usuulut Tafseer, Kutubul ulamaa...

Daga Alkalamin:
Bashir Bello Assalafy Zaria. Hafizahullaah

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

30 Oct, 01:39

ALLAAH ya bada ikon Taimakawa. Ya Hayyu ya Qayyuum

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

30 Oct, 01:39

Faɗakarwa Mai Muhimmanci Sosai.

Muna Sanar da Al'ummar Musulmi cewa : Mun Fitar da Tsarin kowa Muna son ya bayar da aƙalla Naira Ɗari Biyar duk ƙarshen wata. Wanda bayi dashi kuma Naira Ɗari Biyu kacal. Duk wata Inshaa ALLAAH. Daga wannan watan na Bature October Muka fara.
Wadannan kuɗaɗe zamuyi Amfani dasu wajen Hidima Da'awah da Amfanar da Al'ummar Musulmi Gaba daya; Inshaa ALLAAH.

Dan Haka Ƴan Uwa na cikin wannan Group Mu daure Mu Ginu akan Taimakon Addinin ALLAAH kamar yadda Sahabban Manzon ALLAAH sallallaahu Alaihi wa sallam suka Ginu akan Haka. Har Suka samu yardar ALLAAH Madaukakin Sarki.

Account Name : Bashir Bello (Under Review of Change of Name. )

Account Number :0006958558
Bank Name :Jaiz Bank.

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

30 Oct, 01:29

Assalamu Alaikum

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

29 Oct, 21:16

Naira Ɗari Biyar. ALLAAH ya saka Masa da Alkhairi. ALLAAH ya kara Arziki Mai yawa da Nisan Kwana masu Albarka Ya Hayyu ya Qayyuum

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

29 Oct, 21:15

ALARAMMA AMMAAR UTHMAN ya turo da nashi

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

29 Oct, 21:15

Photo from Bashir Bello Assalafy

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

27 Oct, 19:50

Understanding Sunnah According to the Salaf (Pious Predecessors of Islaam).

*UMDATUL AHKABIL KUBRA*

*Sheikh Bashir Bello Assalafy Zaria*
_Hafizahullah_

Domin samun karatuktukan malam zaku iya bibiyar shafuka kamar haka
👇👇👇👇👇
~Telegram~
https://t.me/Cibiyarhadeethinsalafiyyah

~Facebook~ 
https://www.facebook.com/profile.php? In=100065168372514&mibextid=ZbWKwL
*Domin Tallafawa Da'awarmu da karatuttukanmu.

Account Details :

Account Name : Bashir Bello (Under Review of Change of Name. )

Jaiz Bank :0006958558

~Tik tok~
https://tiktok.com/@wasiyyah1

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

27 Oct, 13:25

Alhaji MAHMOUD MAHMOUD ya turo da Dubu Goma
ALLAAH ya saka masa da Alkhairi

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

27 Oct, 11:39

Ɗan Uwa KABIRU MUJIBUR RAHMAN ya turo nashi Dubu ɗaya. ALLAAH ya saka da Alkhairi

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

26 Oct, 22:28

Audio from Sofwan Alkasim

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

26 Oct, 22:12

SANARWA!!! SANARWA!! SANARWA!

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

Wannan Cibiyar Hadeethin Salafiyyah Mai Suna a sama na farin cikin sanar da Al'ummar Musulmi wanda suke wannan Kafa ta Manhajar Telegram cewa : Mun Buɗe Gidauniyar Neman Taimakon wannan Da'awar da Mukeyi. Kamar yadda Annabi Muhammad Sallahu Alaihi wa sallam yake Neman Taimakon Sahabbansa in Akwai Buƙata Mai Tsanani. Kamar wurin Fita YAƘI da Makamantansu.

Ga Yadda Tsarin yake :

01. Duk watan ALLAAH kowa a cikin wannan Group ɗin zai bada Gudunmuwar Naira Dubu ɗaya kacal. Wanda bayi da shi ya sanya Ɗari Biyar.

02. Za'a Tura kuɗin nan ne kai tsaye zuwa Asusun Ajiya na Jaiz Bank mai dauke da Sunana Bashir Bello sai dai ana kan chanza wannan sunan zuwa Daarul Hadeethi Treasure. Ba'a bayarwa Hannu da Hannu, kuma ba'a Karba Hannu da Hannu.

03. Ga Bayanan Bankin kamar Haka :
Bank Name : Jaiz Bank
Account Name : Bashir Bello (Under Review of Change of Name.)
Account Number : 0006958558
Zaka iya Turawa daga ko ina kake a Duniya kai tsaye a Matsayin Sadaqah Jariyah.

04. Waɗannan kudade zamuyi Amfani dasu wajen yaɗa Addinin Musulunci na Manzon ALLAAH sallallaahu Alaihi wa sallam, Addinin da Annabi Muhammad Sallahu Alaihi wa sallam yazo dashi kaɗai babu Gauraye babu sirki Inshaa ALLAAH. Sannan wannan bazai Dawwama ba. Zuwa Wani Lokaci ne Inshaa ALLAAH.

Don Haka Muna sa rai Ƴan Uwa da suke cikin wannan Group ɗin kowa ya Bada Gudunmuwar Ciyar da Addinin Musulunci Gaba. Duk ƙarshen wata zamu Sanarwa Al'ummar Musulmi Musamman na wannan Group da waninsa.

Sanarwa :
Kwamitin Da'awah da Tsare Tsaren karatuttuka. Ƙarƙashin Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

19 Oct, 08:50

Cigaba da Karatun NAZMUL WARAQAAT

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

17 Oct, 14:22

Zaka iya samun damar Sauraron karatun a saukake Live Broadcast Ta Manhajar Facebook.

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

17 Oct, 14:22

Mai Suna :

Sheikh Bashir Bello Assalafy Zaria

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

14 Oct, 22:11

Karatun SHU'ARAA'UL JAAHILIYYAH.

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

14 Oct, 11:00

SAYAR DA KAYA ONLINE

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

13 Oct, 22:45

ALLAAHU AKBAR...!!! 💓

Waɗannan Bayin ALLAAH da kuke ganin Hotonsu a ƙasa. Mutanen Gazza ne a wani yankin Mai suna : "KHAN YUNUS ". A Yanzu ana cikin yaƙi da Yunwa, ga Firgici da Tashin Hankali ; Amma suna ta yin Karatun Sunnah abinsu a Fiqhush Shari'ah. cikin Littafin AL'IMAAMU IBNU QUDAAMAH AL'MAQDISIY. RAHIMAHULLAAH mai Suna "UMDATUL FIQHI"

Madallah da wannan Himmar kuma ALLAAH ya saka Masu da Alkhairi. A irin wannan yanayin ne AL'IMAAMUL BAGAWIY. RAHIMAHULLAAH ya Rubuta Littafinsa Mai Suna "SHARHUS SUNNAH".

Ɗaliban ilimi a dage Sosai wajen Himma a Fagen Neman Ilimi. Babu kasala, babu Nawa, babu Wasa da Harkar ilimi.
Baka da wani Uzuri ko kaɗan da zaka ce Shine dalilin rashin Neman iliminka a yau.
Abubuwan da suke hana Neman ilimi.
01.Facebook
02. What's App
03. Rashin Ikhlaasi wato Tsarƙin Zuciya wajen Neman ilimi.
04. Rashin Manufa Neman ilimi
05. Rashin Malami Na ALLAAH Mai Tarbiyyah da Tarbiyyantarwa.

Idan Mutanen da suke Gazza zasu duƙufa wajen Neman ilimi inaga ni da kai. Baka da wani Uzurin zama da Jahilci Ɗan Uwa.
ALLAAH yasa Mu dace da Alkhairi.

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

10 Oct, 22:35

A wannan halin da al'ummar wannan ƙasa suke ciki dama sauran ƙasashen musulmai ahir ɗinka da kare azzulmai da ƙoƙarin ba su uzuri da mafaka, da ma yi wa wani fata ko murnar samun wani matsayi a cikinsu. Don kuwa duk muguwar addu'ar da ake musu, da kuma zaluncin da suke yi to kana da kaso a ciki.

Abubakr al-Mirwazi ya ce lokacin da aka ɗaure Ahmad bn Hanbal, sai mai gadin kurkukun ya tambayesa : Shin hadisin da aka ruwaito game da azzalumai da masu taimaka musu sahihi ne?" Sai Imam Ahmad ya ce: "Eh." Mai gadin kurkuku ya ce: "To, shin ni ina daga cikin masu taimaka wa azzalumai ?" Sai Imam Ahmad ya ce: "Masu taimaka wa azzalumai su ne masu aske maka gashinka, masu wanke maka kaya, masu dafa maka abinci, masu saye da sayarwa da kai, amma kai kanka kana daga cikin azzalumai."

Iya wannan kaɗai ya isa nuna maka hatsarin azzalumi da taimakonsa.

Allah ya sassauta mana ya kuma yi mana maganin azzalumai a duk inda suke.

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

06 Oct, 11:06

TAMBAYA AKAN RABON GADO

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

06 Oct, 11:04

Audio from Bashir Bello Assalafy

Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria Najeriya.

06 Oct, 11:04

Audio from Bashir Bello Assalafy