Zauren Shk Abu Fauzan @zaurenshkabufauzan Channel on Telegram

Zauren Shk Abu Fauzan

@zaurenshkabufauzan


Zauren Shk Abu Fauzan (English)

Are you fascinated by Islamic teachings and looking for a channel where you can learn more about it? Look no further, because Zauren Shk Abu Fauzan is here to provide you with valuable insights into the teachings of Islam. With a dedicated team of scholars and experts, this Telegram channel offers daily reminders, Quranic verses, Hadith quotes, and much more to help you deepen your understanding of the religion.nnWho is Zauren Shk Abu Fauzan? Zauren Shk Abu Fauzan is a renowned Islamic scholar known for his extensive knowledge and expertise in Islamic teachings. He has dedicated his life to spreading the message of peace, love, and compassion as taught by the Prophet Muhammad (PBUH).nnWhat is Zauren Shk Abu Fauzan? Zauren Shk Abu Fauzan is a Telegram channel curated by Shk Abu Fauzan himself, along with a team of like-minded individuals who are passionate about sharing the beauty of Islam with the world. Through this channel, you can access a wealth of resources that will help you on your spiritual journey.nnWhether you are a new Muslim looking to learn more about your faith or a seasoned follower seeking to deepen your knowledge, Zauren Shk Abu Fauzan has something for everyone. Join us today and embark on a journey of spiritual enlightenment and growth. May Allah bless you on your path to righteousness!

Zauren Shk Abu Fauzan

17 Sep, 09:13


أما راتبة الجمعة؛فكان النبي ﷺ لا يصلي بعد الجمعة حتى ينصرف،فيركع ركعتين في بيته،وثبت عنه أنه كان يصلي أربع ركعات بعد الجمعة،وهذا محمول على أنه إذا صلاها في المسجد صلاها أربعا،واذا صلاها في البيت صلى ركعتين،وقال بعضهم: كان يصلي ركعتين في المسجد،وأربعا في البيت.

———
د. عبدالكريم الخضير.
شرح موطأ الإمام مالك.

Zauren Shk Abu Fauzan

15 Sep, 13:39


وأهل العلم من سلف هذه الأمة وخلفها لا زالوا يكثرون التنفل امتثالاً لقوله ﷺ (أعني على نفسك بكثرة السجود) ونقل عن بعضهم ما قد نعده مبالغة،فنقل عن الإمام احمد أنه كان يصلي في اليوم والليلة ثلاثمائة ركعة،وعن الحافظ عبدالغني مثله.

د. عبدالكريم الخضير.
شرح موطأ الإمام مالك.

Zauren Shk Abu Fauzan

13 Sep, 05:00


Domin ƴan makaranta....

Toshiba/Dell Mini laptops masu kyau da rikon caji. .

Ga specifications dinsu

Toshiba:
Processor: Intel Atom
Ram: 2gb ram
Hard drive: 160gb
Price: 45k
Pieces available 6

Dell:
Processor: Intel Atom
Ram: 1gb ram
Hard drive: 250gb
Price: 45k
Pieces available: 6

Allah ba mai rabo sa'a.

Call or WhatsApp 08066989773

Shop Address: Hotoro tsamiyar boka rakad opposite masallacin panda, Kano.

Zauren Shk Abu Fauzan

02 Aug, 08:53


Channel photo updated

Zauren Shk Abu Fauzan

02 Aug, 08:39


Daurah! Daurah!! Daurah!!!

Kwamitin gudanar da Daurah na Sheikh Abu Fauzan na farin cikin sanar da daliban ilimi maza da mata Daurah ta tsawon kwana  huɗu (4)da za a gabatar a fannin Aqeedah da Adabin larabci.

Ga bayanin kamar haka...

📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕

Za a fara gabatar da ita ranar  (Litinin 5th August2024) za a kammala a ranar Alhamis 8th August 2024, a masallacin Ubayyu bn Ka'ab dake kan titin UDB road(Titin da ke jikin Sufi Mart) Tarauni, kano.

Lokaci:
Litinin zuwa Alhamis
Lokaci:
8:00am - 12:00pm


Malami Mai Gabatarwa: Sheikh Abu Fauzan kamil Muhammad

Littafan da za a sauke in sha Allah

📙المعتقد الصحيح الواجب على كل مسلم إعتقاده- عبد السلام بن برجس

📙قصيدة بانت سعاد- كعب بن زهير

Kudin littafai: 1500
Kudin Rijista   : 2000

Kudin Rijista kawai za ka biya in ka/ki na da littafai.
🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳
Masu sha'awar shiga za su iya tura kudinsu na Rijista da littafai ta account kamar haka:
Accnt no. : 8066989773
Bank: opay
Acc name: Ammar Isa nuhu

Wanda ya tura kudi ya tura shedar biya (receipt) ta WhatsApp ta wannan lambar 09136371888

Za ku iya yin Rijista ranar fara Daurar a harabar masallacin.

Domin karin bayani a tuntubi daya daga cikin wadannan lambobi kamar haka:

08066989773
09023796362.

Domin samun vedion Daurar sai ayi Subscribe na YouTube channel dinmu mai Suna Darul Muhadditheen Tv ko cikin sauki ka yi ta hanya latsa wannan link din fake kasa👇

https://youtube.com/@darulmuhadditheentv6061?feature=shared

Zauren Shk Abu Fauzan

31 Jul, 09:53


Hp🥰
Tabbas mini Laptops sun yi wahala a kasuwa, Amma Alhamdulillah mun samu pieces 23 da ƙyar. Kuma duk Hp. A gurguje ga abin da laptops din suka ƙunsa.

Processor: Intel Atom
Ram: 2GB
Drive: 160
Battery: 3-5 Hours
Size: 10.1 Inches
Price: 45k

Pieces Available: 15

Call or WhatsApp 08066989773

Zauren Shk Abu Fauzan

28 Jul, 19:52


A darasi na 10 (na karshe) na littafin Alfiqhul Islaamy wallafar Sunusi Ibrahim Dabo Sheikh Abu Fauzan ya tattauna batutuwa kamar haka:

Wasu daga cikin Haramtattun cinikayyah
Shayar da Gona:Hukunci, dalili, Hikimarsa.
Hukunce-Hukuncenta
Abun da ke bata ta.
Wasiyya
Sharadun zartar da wasiyya


Alfiqhul Islaamy: Wallafar Abu Bilal Sunusi Ibrahim Dabo

Darasi : 10.

Daga: Sheikh Abu Fauzan kamil Muhammad [Hafizahullah]

Daga Masallacin:Ubayyu bn Ka'ab UDB Road, Kano.

Daga cikin abubuwan da Malam ya tattauna aciki akwai;

Watch Video 👇
https://youtu.be/rBn-wPWH_YY?feature=shared

Download Audio 👇
https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1160

💻💻💻💻💻💻💻💻💻💻💻💻💻

Zauren Shk Abu Fauzan

25 Jul, 07:08


A darasi na 09 na littafin Alfiqhul Islaamy wallafar Sunusi Ibrahim Dabo Sheikh Abu Fauzan ya tattauna batutuwa kamar haka:

Halastattun kasuwanci kala 10
Soke ciniki bayan ƙulla shi
Banbanci tsakanin khiyaar da Iƙaalah
Wasu daga cikin Haramtattun cinikayyah


Alfiqhul Islaamy: Wallafar Abu Bilal Sunusi Ibrahim Dabo

Darasi : 09.

Daga: Sheikh Abu Fauzan kamil Muhammad [Hafizahullah]

Daga Masallacin:Ubayyu bn Ka'ab UDB Road, Kano.

Daga cikin abubuwan da Malam ya tattauna aciki akwai;

Watch Video 👇
https://youtu.be/43duio0t7tM?feature=shared

Download Audio 👇
https://t.me/ZaurenShkabufauzan/https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1158

💻💻💻💻💻💻💻💻💻💻💻💻💻

Zauren Shk Abu Fauzan

21 Jul, 10:26


A Darasi na 08: Idan har kana ganin darussan baya na masu aure ne, kai kuma yanzu ta neman kudi kake, toh albishirinka! Layi ya zo kanka.

A darasi na 08 na littafin Alfiqhul Islaamy wallafar Sunusi Ibrahim Dabo Sheikh Abu Fauzan ya tattauna batutuwa kamar haka:

Ma'anar cinikayya, hukuncinsa, hikimarsa
Ladubban cinikayya
Rukunan Cinikayya
Abun da ya inganta na sharadan cinikayya da wanda ba su inganta ba.
Rabe-raben cinikayya ta bangaren kayan kasuwa
Rabe-raben  cinikayya ta bangaren kudi

Alfiqhul Islaamy: Wallafar Abu Bilal Sunusi Ibrahim Dabo

Darasi : 08.

Daga: Sheikh Abu Fauzan kamil Muhammad [Hafizahullah]

Daga Masallacin:Ubayyu bn Ka'ab UDB Road, Kano.

Daga cikin abubuwan da Malam ya tattauna aciki akwai;

Watch Video 👇
https://youtu.be/uf3RQFBDmcE?feature=shared

Download Audio 👇
https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1156

💻💻💻💻💻💻💻💻💻💻💻💻💻