Последние посты Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto (@sheikhbashirahmadsokoto) в Telegram

Посты канала Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto
https://t.me/Sheikhbashirahmadsokoto
29,512 подписчиков
149 фото
46 видео
Последнее обновление 12.03.2025 14:28

Похожие каналы

KARATUN MALAMAN SUNNAH
24,953 подписчиков
Dr Tukur Adam Al-Manar
2,968 подписчиков
Maishago Academy zaria Audio Channel.
2,621 подписчиков

Последний контент, опубликованный в Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto на Telegram

Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

05 Feb, 23:04

6,836

https://youtu.be/Ha2gmpKiZPU
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

02 Feb, 21:15

6,478

Assalamu Alaikum Wah Rahmatul-Laah.

Muna baiwa yan uwa ha'kuri, wani uzuri ne mai girma ya gitta wanda Allah ya 'kaddara ba'a samu yin Muhadara ba yau, amma insha Allahu za'a sanar da ranar da za'a mayar da wannan gagarumar Muhadara musamman tunda ga azumi yana fuskantar mu, Allah ya taimaka.

Wassalaamu Alaikum Wah Rahmatul-Laah.
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

01 Feb, 20:33

6,320

Muhadara ! Muhadara !! Muhadara !!!

Assalamu Alaikum Wah Rahmatul-Laah.

Muna farin cikin gayyatar 'yan uwa Musulmi da d'aliban Ilimi zuwa wajen Muhadara wadda aka tsara mai taken;

"SIRRIN KAR'BAR ADDUA GA MUSULMI"

Insha Allahu za'a gabatar da wannan Muhadarar ne kamar haka:

Wuri: Masallacin Aliyu Bn Abi Dalib, Koko Road, Sokoto.

Rana: Gobe lahadi 26/01/2025

Lokaci: Karfe 4 PM.

Allah ya bada Ikon zuwa.

Wassalaamu Alaikum Wah Rahmatul-Laah.
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

29 Jan, 08:13

7,006

https://youtu.be/5O8DL01OOU8
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

27 Jan, 10:52

8,220

ASSALAMU ALAIKUM GA DAMA TASAMU 👉32GB MEMORY CARD MAI DAUKE DA KARATUKAN SHEIKH BASHIR AHMAD SANI SOKOTO ZALLAH CIKI HARDA COMPLETE QUR'AN NA ALARAMMA SHU'AIBU UMAR ILLELA SOKOTO

Kiramu Ta Wannan Number Ko Ka Mana Magana Ta WhatsApp 08095222032

ABUBUWAN DA MEMORY YA KUNSA SUNE KAMAR HAKA
👇
🗯️Tafseer Suratu Yaseen 2008 Zuwa 2009
🗯️Tafseer Suratu Saffat 2010
🗯️Tafseer Suratul Jaasiya 2011
🗯️Tafseer Suratul Baqarah 2012
Zuwa 2024
🗯️Tafseer Suratul israa
💥Laccoci Da Muhadarori Da Hudubobi
✍️Sunan Nasa'i Da Sunan Ibn Majah Da Rayuwar Sahabbai Da Amsoshin Tambayoyinku
🎬 Videos Clips

📄Memory Card din: 32Gb ne Zaku Iya amfani da Memory Card din a Wurare kamar Haka:
📱. Wayan Hannu 💻. Computer 📻. Radio 📺. Plasma TV 🚘. Mota

Mai Buƙata ya ƙiramu akan Wannan Lambar waya: 08095222032 Za'a Tura maka Account Number Domin Ka biya kuɗin. Da zaran ka Biya zamu Tura maka Sako ta hanyar Dribobi masu Tafiya har Garin da kake Amma Kai Zaka Biya Kudin Kawowa.
🗯️YouTube Channel:-👇
*Taskar Malaman Sunnah Tv*
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

26 Jan, 14:50

6,485

Assalamu Alaikum Wah Rahmatul-Laah.

An d'aga karatun yau zuwa ranar Laraba saboda yanayin rashin lafiya da Malam ya tashi dashi yau.

Muna fatan Allah ya bashi lafiya kuma ya tsare mana shi.

Wassalaamu Alaikum Wah Rahmatul-Laah.
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

25 Jan, 19:04

7,404

*Muhadara ! Muhadara !! Muhadara !!!*

Assalamu Alaikum Wah Rahmatul-Laah.

Muna farin cikin gayyatar 'yan uwa Musulmi da d'aliban Ilimi zuwa wajen Muhadara wadda aka tsara mai taken;

*"SIRRIN KAR'BAR ADDUA GA MUSULMI"*

Insha Allahu za'a gabatar da wannan Muhadarar ne kamar haka:

Wuri: Masallacin Aliyu Bn Abi Dalib, Koko Road, Sokoto.

Rana: Gobe lahadi 26/01/2025

Lokaci: Karfe 4 PM.

Allah ya bada Ikon zuwa.

Wassalaamu Alaikum Wah Rahmatul-Laah.
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

22 Jan, 18:53

7,467

https://youtu.be/-hqr-Dz2u7g
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

16 Jan, 19:04

10,807

https://youtu.be/aRqnrHSidyM
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

16 Jan, 15:25

6,383

https://youtu.be/PzmVCafJGWo