Latest Posts from Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto (@sheikhbashirahmadsokoto) on Telegram

Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto Telegram Posts

Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto
https://t.me/Sheikhbashirahmadsokoto
29,512 Subscribers
149 Photos
46 Videos
Last Updated 12.03.2025 14:28

The latest content shared by Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto on Telegram

Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

11 Mar, 20:50

3,079

https://youtu.be/ha-3OwGVyDM
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

11 Mar, 18:44

3,487

*RAMADAN TAFSEER 1446-2025*

DARASI NA 09

*MAKULLIN KARBAN ADDU'AH*

*NA RANAR TALATA  11-09-1446 Dai dai da 11-03-2025 🌙🌙🌙🌙🌙🌙*

*TAREDA:- SHEIKH BASHIR AHMAD SANI SOKOTO*
*HAFIZAHULLAH*

*WURIN GABATARWA* 👇🏼👇🏼👇🏼
*MASALLACIN ALIYU BIN ABI DHALIB (R.A) KOKO ROAD SOKOTO 🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌*    

YouTube Channel
👇👇👇
Taskar Malaman Sunnah Tv

*MAI BUQATAR SAMUN DARUSSAN DA AKAYI NA BAYA YASHIGA WANNAN LINK*
👇👇👇

Telegram Channel
👇👇👇
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto
https://t.me/joinchat/AAAAAFNt5gVnEpYEt-VDlw

*Ayi Sauraro 🦻Lafiya*

👇👇👇👇👇👇👇
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

11 Mar, 13:54

3,142

👆👆👆

Jadawalin Lokutan Da Ake Saka Tafsirin Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto Hafizahullah A Gidajen Tv Da Radio

Alu Tv 2pm to 3pm
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

10 Mar, 23:49

4,569

Assalamu Alaikum Wah Rahmatul-Laah.

Alhamdulil-Laahi yau rana ce ta farin ciki, wani ba'ko d'an 'kasar Sin ( China ) ya 'karbi Musulunci a yau Litinin 10 ga watan Ramadan mai albarka, kuma ya za'bi sabon sunansa Muhammad Bashir d'aya daga cikin Sunayen Annabi Muhammad (SAW) kuma takwaran Shaikh Bashir Ahmad Sani Sokoto.

Muna fata da ro'kon Allah ya tabbatar da kafafunsa akan addinin Musulunci wanda shine addinin gaskiya.
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

10 Mar, 23:45

4,397

👆👆👆

Jadawalin Lokutan Da Ake Saka Tafsirin Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto Hafizahullah A Gidajen Tv Da Radio
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

10 Mar, 22:55

4,305

Assalamu Alaikum Wah Rahmatul-Laah.

Alhamdulil-Laahi yau rana ce ta farin ciki, wani ba'ko d'an 'kasar Sin ( China ) ya 'karbi Musulunci a yau Litinin 10 ga watan Ramadan mai albarka, kuma ya za'bi sabon sunansa Muhammad Bashir d'aya daga cikin Sunayen Annabi Muhammad (SAW) kuma takwaran Shaikh Bashir Ahmad Sani Sokoto.

Muna fata da ro'kon Allah ya tabbatar da kafafunsa akan addinin Musulunci wanda shine addinin gaskiya.

Welcome to the world of Islam brother Muhammad Bashir !

Alhamdulil-Laahi, on this blessed day of Monday the 10th of the holy month of Ramadan, we welcomed a new brother from China that has been looking for the righteous path to follow.

Brother Bashir has converted to Islam and is willing to fulfill all his responsibilities and obligations as a Muslim.

May Allah (SWA) bless his life and make it easier for him to stand strong on the righteous path to Jannah.
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

10 Mar, 21:03

4,424

https://youtu.be/7ALTwJV2YP4
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

10 Mar, 20:45

4,413

https://youtu.be/8dB743wiEz0
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

10 Mar, 18:59

4,799

*RAMADAN TAFSEER 1446-2025*

DARASI NA 08

*LOKUTAN KARBAN ADDU'AH*

*NA RANAR LITININ  10-09-1446 Dai dai da 10-03-2025 🌙🌙🌙🌙🌙🌙*

*TAREDA:- SHEIKH BASHIR AHMAD SANI SOKOTO*
*HAFIZAHULLAH*

*WURIN GABATARWA* 👇🏼👇🏼👇🏼
*MASALLACIN ALIYU BIN ABI DHALIB (R.A) KOKO ROAD SOKOTO 🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌*    

YouTube Channel
👇👇👇
Taskar Malaman Sunnah Tv

*MAI BUQATAR SAMUN DARUSSAN DA AKAYI NA BAYA YASHIGA WANNAN LINK*
👇👇👇

Telegram Channel
👇👇👇
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto
https://t.me/joinchat/AAAAAFNt5gVnEpYEt-VDlw

*Ayi Sauraro 🦻Lafiya*

👇👇👇👇👇👇👇
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

09 Mar, 20:56

5,588

https://youtu.be/KEYDO2j7aBw