Последние посты Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto (@sheikhbashirahmadsokoto) в Telegram

Посты канала Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto
https://t.me/Sheikhbashirahmadsokoto
29,512 подписчиков
149 фото
46 видео
Последнее обновление 12.03.2025 14:28

Похожие каналы

Notcoin Community
15,709,300 подписчиков
FISABILILLAH 🌿
10,820 подписчиков

Последний контент, опубликованный в Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto на Telegram

Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

09 Mar, 19:06

5,606

*RAMADAN TAFSEER 1446-2025*

DARASI NA 07

*MAFI SHARRIN WURI A DORON KASA*


*NA RANAR LAHADI  09-09-1446 Dai dai da 09-03-2025 🌙🌙🌙🌙🌙🌙*

*TAREDA:- SHEIKH BASHIR AHMAD SANI SOKOTO*
*HAFIZAHULLAH*

*WURIN GABATARWA* 👇🏼👇🏼👇🏼
*MASALLACIN ALIYU BIN ABI DHALIB (R.A) KOKO ROAD SOKOTO 🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌*    


YouTube Channel
👇👇👇
Taskar Malaman Sunnah Tv

*MAI BUQATAR SAMUN DARUSSAN DA AKAYI NA BAYA YASHIGA WANNAN LINK*
👇👇👇

Telegram Channel
👇👇👇
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto
https://t.me/joinchat/AAAAAFNt5gVnEpYEt-VDlw

*Ayi Sauraro 🦻Lafiya*

👇👇👇👇👇👇👇
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

08 Mar, 22:17

6,210

https://youtu.be/VSuba-R36DE
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

19 Feb, 09:07

484

https://youtu.be/RZxDoZatRio
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

15 Feb, 23:18

2,740

https://youtu.be/Eyr8LPbmxpo
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

14 Feb, 05:37

2,582

https://youtu.be/r33pI43zpIc?si=jK8Zpgkw_U0S7jax
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

12 Feb, 22:31

3,195

Assalamu Alaikum Wah Rahmatul-Laah.

Yan uwa suyi ha'kuri masu tambaya akan wannan Muhadarar da aka shirya amma wani uzuri mai girma ya saka aka sake d'aga ta, daman duk abinda d'an Adam yake so ya aiwatar sai Allah Subhaanahu Wata'alah ya bashi dama da iko sannan yake iya aiwatar dashi.

Ba wayon mu bane kuma ba dubarar mu bace, 'kaddarawar Allah ce.

Muna bawa jama'a ha'kuri, insha Allahu za'a sanar da lokacin da za'a yi.

Wassalaamu Alaikum Wah Rahmatul-Laah.
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

12 Feb, 15:10

3,170

https://youtu.be/tJd0zxu7tTQ?si=i4hdNLj1IGZN39m7
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

11 Feb, 23:29

3,150

https://youtu.be/pY1ACPN19-s?si=TGeSbnn11CbfFOjH
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

09 Feb, 22:19

4,139

Muhadara ! Muhadara !! Muhadara !!!

Assalamu Alaikum Wah Rahmatul-Laah.

Muna farin cikin gayyatar 'yan uwa Musulmi da d'aliban Ilimi zuwa wajen Muhadara wadda aka tsara mai taken;

*"SIRRIN KAR'BAR ADDUA GA MUSULMI"*

Insha Allahu za'a gabatar da wannan Muhadarar ne kamar haka:

Wuri: Masallacin Aliyu Bn Abi Dalib, Koko Road, Sokoto.

Rana: Gobe Litinin 10/02/2025

Lokaci: Karfe 4 PM.

Allah ya bada Ikon zuwa.

Wassalaamu Alaikum Wah Rahmatul-Laah.
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

07 Feb, 07:35

4,991

https://youtu.be/-77nP4nj0CA