Qwara Tech & Crypto @qwaratechandcrypto Channel on Telegram

Qwara Tech & Crypto

@qwaratechandcrypto


Crypto, Forex and Affiliate Marketing Contents.

Qwara Tech & Crypto (English)

Welcome to Qwara Tech & Crypto, your go-to Telegram channel for all things related to cryptocurrency, forex, and affiliate marketing! If you are passionate about staying up-to-date with the latest trends and developments in the world of digital currencies, forex trading, and affiliate marketing strategies, then this channel is perfect for you. Qwara Tech & Crypto provides valuable and insightful content on a wide range of topics within the crypto, forex, and affiliate marketing industries. Whether you are a seasoned investor looking for expert analysis or a beginner seeking guidance on how to get started in these fields, this channel has something for everyone. By joining Qwara Tech & Crypto, you will have access to informative articles, expert tips, market insights, and valuable resources to help you navigate the complex and ever-changing landscape of cryptocurrency, forex trading, and affiliate marketing. Stay ahead of the curve and make informed decisions with the help of our dedicated team of professionals who are passionate about sharing their knowledge and expertise with our community. Don't miss out on this opportunity to expand your knowledge, connect with like-minded individuals, and take your crypto, forex, and affiliate marketing skills to the next level. Join us today at @qwaratechandcrypto and become part of a vibrant and supportive community that is committed to helping you succeed in your financial endeavors. Whether you are a beginner or an experienced professional, there is always something new to learn and explore with Qwara Tech & Crypto. See you there!

Qwara Tech & Crypto

03 Feb, 16:37


Kasa da awa 6 ya rage a gama sayarda wPAWS.

Daga nan kuma sai activity chech wanda shine matakin karshe.

Qwara Tech & Crypto

03 Feb, 08:35


Yescoin Infrastructure Medal is available, you can go and do the tasks then claim it.

Qwara Tech & Crypto

03 Feb, 07:44


Marina Protocol Answer

Qwara Tech & Crypto

03 Feb, 05:51


Allah ya tsayar haka😭

Qwara Tech & Crypto

03 Feb, 05:38


XENEA Quiz Answer (February 03)

Wanda bai fara ba zai iya farawa yanzu;

https://xenea.app/register/167mnJmUp4

Invitation code: 167mnJmUp4

Qwara Tech & Crypto

03 Feb, 05:29


Dole sai referrals dinku sun cika wadannan 'ka'idojin kafin a lissafa dasu a matsayin active.

Qwara Tech & Crypto

03 Feb, 05:19


Wanda kuma yaga haka, to yaje W-Treasures, ya sayi key a Key-shop ko guda daya ne (0.02 TON)

Qwara Tech & Crypto

03 Feb, 05:15


Wcoin sun guara network, aun bawa kowa danar yin Voucher 3

Qwara Tech & Crypto

02 Feb, 15:59


Wcoin sun bude Nft Pre-Market Trading, kamar dai PAWS.

Ana duba Eligibility, amma kuma yawanci kowa is not Eligible. Suna gyara akan hakan.

Qwara Tech & Crypto

02 Feb, 12:09


DurovCaps Secret task na yau

Qwara Tech & Crypto

02 Feb, 08:55


XENEA Quiz Answer (February 02)

Wanda bai fara ba zai iya farawa yanzu;

https://xenea.app/register/167mnJmUp4

Invitation code: 167mnJmUp4

Qwara Tech & Crypto

02 Feb, 08:55


Marina Protocol

Qwara Tech & Crypto

01 Feb, 20:23


Da TON ake siyan wPAWS.

Idan zaku siya, zaku je website na PAWS ta cikin chrome.

paws.community/app

Kuyi login da telegram ko ton wallet ba da phantom ba. Sai kuje bangaren claim (layi uku sama hannun hagu). Sannan ku je wajen recommended tasks.

Qwara Tech & Crypto

01 Feb, 20:11


Ranar Litinin PAWS zasu rufe siyan wPAWS wanda shi zasu duba wajen bada Allocation👌

Hakazalika, satin da zamu shiga za'a fara duba Activity. Wannan ya nuna an kusa shiga kasuwa!

Qwara Tech & Crypto

01 Feb, 16:05


Yanzu TGE ne kadai ya ragewa PAWS.

Kuyi hattara karku kashe kudinku a Voucher👌

Qwara Tech & Crypto

01 Feb, 12:36


XENEA Quiz Answer (February 01)

Wanda bai fara ba zai iya farawa yanzu;

https://xenea.app/register/167mnJmUp4

Invitation code: 167mnJmUp4

Qwara Tech & Crypto

01 Feb, 05:02


Marina Protocol Answer

Qwara Tech & Crypto

01 Feb, 05:02


An gama mining din ZOO, a jira update!

Qwara Tech & Crypto

31 Jan, 18:33


Wanda ya saka UID a PinEye a baya, ya je ya saka deposit address.

Qwara Tech & Crypto

31 Jan, 18:11


Yanda zaku saka Caps code

Qwara Tech & Crypto

31 Jan, 18:10


DurovCaps Secret Code: 4775

Qwara Tech & Crypto

31 Jan, 16:33


ZOO !!!

🔠Riddle of the day : Barn bowl

Qwara Tech & Crypto

31 Jan, 14:56


Ku taba kan hulunan Dashboard

https://t.me/DurovCapsBot/caps?startapp=542985253

Qwara Tech & Crypto

31 Jan, 08:23


Marina Protocol

Qwara Tech & Crypto

31 Jan, 08:08


ZOO !!!

🔠Rebus of the day : Dolphin
🔠Riddle of the day : Sailfish

Qwara Tech & Crypto

31 Jan, 07:46


XENEA Quiz Answer (January 31)

Wanda bai fara ba zai iya farawa yanzu;

https://xenea.app/register/167mnJmUp4

Invitation code: 167mnJmUp4

Qwara Tech & Crypto

31 Jan, 07:45


PAWS New Tasks Added.

Reward: 5k PAWS

Qwara Tech & Crypto

30 Jan, 20:20


Assalamu Alaikum,

Masu bukatar gyaran suna ko date of birth a NIN dinsu, ko kuma yin sabon NIN din, ko ma BVN.

Su tuntubi abokinmu Bash, ga lambarsa jikin plier dinnan.

Sannan aikinsa cikin 'kwarewa yake yi, ba'a samun matsala ga sauki;

WhatsApp: 08034979388

Qwara Tech & Crypto

30 Jan, 19:55


Watakila OKX suyi listing din Notpixel saboda wannan post din da suka yi.

Qwara Tech & Crypto

30 Jan, 16:54


Caps day 2

Press x2

Qwara Tech & Crypto

30 Jan, 13:41


Akwai boyayyun Daily Tasks a DurovCap.

Na yau: Taba Hular tsakiya x2

https://t.me/DurovCapsBot/caps?startapp=542985253

Qwara Tech & Crypto

30 Jan, 09:48


XENEA Quiz Answer (January 30)

Wanda bai fara ba zai iya farawa yanzu;

https://xenea.app/register/167mnJmUp4

Invitation code: 167mnJmUp4

Qwara Tech & Crypto

30 Jan, 09:47


Marina Protocol

Qwara Tech & Crypto

30 Jan, 09:38


Yanda alamu ke nunawa za'a samu alheri a PAWS insha Allahu.

Zaku iya yin Voucher ku ajiye zuwa gaba domin zata tashi.

Ko kuma ku jira ya shiga kasuwa, da izinin Allah sai mun warware🙏

Qwara Tech & Crypto

30 Jan, 09:14


ZOO !!!

🔠Rebus of the day : Walrus
🔠Riddle of the day : Dik-Dik

Qwara Tech & Crypto

30 Jan, 03:11


Duk wanda yaga haka, to matsalar network ne, kuma mutane sunyi yawa akan server.

Don haka ya bari bayan wani lokaci sai ya sake gwadawa!

Qwara Tech & Crypto

22 Jan, 18:53


Masu Notpixel, kunga yanda DEX listing dinsu ya kasance da less MC.

A shawarce kuyi claim ku bashi lokaci, idan yayi sama ku siyar👌🏻

Qwara Tech & Crypto

22 Jan, 15:12


That's means, sai 4:30 claiming👌🏻

Qwara Tech & Crypto

22 Jan, 15:04


Notpixel claim is ready.

Claim time 4:00 to 4:30pm

https://t.me/tokentable_bot/pixel

Qwara Tech & Crypto

22 Jan, 13:47


XENEA Quiz Answer (January 22)

Wanda bai fara ba zai iya farawa yanzu;

https://xenea.app/register/167mnJmUp4

Invitation code: 167mnJmUp4

Qwara Tech & Crypto

22 Jan, 11:50


Sababbin Task a PAWS

Reward: 6k

Qwara Tech & Crypto

22 Jan, 11:28


Dedust sun sanarda listing din Notpixel yau karfe 5:00pm na yamma.

Qwara Tech & Crypto

22 Jan, 10:12


ZOO !!!

🔠Rebus of the day : Bison
🔠Riddle of the day : Honeybee

Qwara Tech & Crypto

22 Jan, 05:41


$HOT Gwara dai kuyimana abinda ya dace, kuyi listing ko kuma ku tsaida magana daya.

Telegram and TON kun birgeni😒

Qwara Tech & Crypto

22 Jan, 05:36


Marina Protocol Answer (January 22);

Join: https://marina-protocol.com/link/referral?code=DEEXPERT

Qwara Tech & Crypto

22 Jan, 05:17


Amma kamar sabon experiment ne Notpixel suke son gwadawa akan mu. Lallai idan yayi fail sun cucemu, akasin haka kuma za'a samu alheri😎

Qwara Tech & Crypto

22 Jan, 04:54


Notpixel dai sun tabbatar akan DEX zasu yi listing, watakila yau ko gobe.

Sai nan gaba zasu kai exchange, sun nuna exchangers na cutar mutane don haka a DEX babu manipulation.

Fatanmu shine, Allah yasa ya fara da farashi mai kyau🙏

Qwara Tech & Crypto

21 Jan, 17:57


Allah yasa wannan dokar ta amfanemu🙏

Qwara Tech & Crypto

21 Jan, 17:41


TON sun fitarda sanarwar duka Mini Apps da za'a yi mining a kan Telegram to dole suyi amfani da TON a matsayin blockchain dinsu.

Idan kuma ba haka ba, to su san inda dare yayimusu daga nan zuwa 21 ga February😎

Qwara Tech & Crypto

21 Jan, 17:18


Claim by 4:00pm Tomorrow

Qwara Tech & Crypto

21 Jan, 16:55


Saura awa 22 a fara claiming na Notpixel a Tokentable, babu shakka onchain claim za'a zuwa tonwallet, kamar tonkeeper.

Zaku iya duba nawa zakuyi claim;

https://t.me/tokentable_bot/pixel

Qwara Tech & Crypto

21 Jan, 15:18


An dora Not Pixel a Coingecko.

Wannan yana nuna ya kusa shiga kasuwa kenan😄

Qwara Tech & Crypto

21 Jan, 10:37


Watakila gobe Notpixel zasu yi TGE. Muna jiran sanarwar listing kuma.

Allah ya kaimu goben mu ga menene zai faru🙏

Qwara Tech & Crypto

21 Jan, 10:34


*Q1 na 2025 za'ayi listing na $BuyCrypt , kada muyi wasa dashi , mudaure muza active*🔥🔥🔥

https://t.me/BuyCrypt_AirDrop_bot?start=ref-d088f96aa13afb26

Qwara Tech & Crypto

21 Jan, 09:46


ZOO !!!

🔠Rebus of the day : Koala
🔠Riddle of the day : Arapaima

Qwara Tech & Crypto

14 Jan, 18:53


Notpixel sun sake yin rabo, aje a duba domin sun bawa mutane da dama yanzu.

Qwara Tech & Crypto

14 Jan, 16:51


Za'a fara on-chain claim na Duckchain on 16th January karfe 10:00am na safe (awa 1 kafin listing)

Qwara Tech & Crypto

14 Jan, 15:15


An kammala farming din Notpixel a Earn na telegram. Sannan Earn sun tabbatar da za'a yi claiming a January, kuma onchain claim ne mun sani.

Kuma yawanci ba'a yin irin wannan claim face anyi listing, don haka muna saran za'a yi listing din Notpixel a January dinnan!

Qwara Tech & Crypto

14 Jan, 12:50


PinEye Secret Code

Qwara Tech & Crypto

14 Jan, 11:09


Marina Protocol Answer (January 14);

Join: https://marina-protocol.com/link/referral?code=DEEXPERT

Qwara Tech & Crypto

14 Jan, 09:42


ZOO !!!

🔠Rebus of the day : Cheetah
🔠Riddle of the day : Ostrich

Register: https://t.me/zoo_story_bot/game?startapp=ref542985253

Qwara Tech & Crypto

14 Jan, 06:11


XENEA Quiz Answer (January 14)

Wanda bai fara ba zai iya farawa yanzu;

https://xenea.app/register/167mnJmUp4

Invitation code: 167mnJmUp4

Don't miss this Project

Qwara Tech & Crypto

14 Jan, 06:11


Sabon task a PAWS na 5k Reward.

Bayan kun taba start zai fara kirga lokacin yin claim, kowa lokacin claiming dinsa daban yake👌

Qwara Tech & Crypto

13 Jan, 18:28


PAWS sun sake dawo da wadannan tasks din ga wadanda basu yi ba a baya.

Qwara Tech & Crypto

13 Jan, 17:11


Wadannan sune tsarin da Notpixel suka bawa mutane kyautar.

~ Great first benefactor 100 $PX
~ First benefactor 50 $PX
~ Early benefactor 25 $PX

Basu gama rabon ba, muna fatan wadanda basu samu ba suma su samu🙏

Qwara Tech & Crypto

13 Jan, 16:29


Notpixel suna karawa mutane bonus. Sun karamin 25 $PX.

Ina fatan wadanda basu karasa 100 ba a karamusu su kai🙏🏻

Qwara Tech & Crypto

13 Jan, 15:11


PinEye Secret Code

Qwara Tech & Crypto

13 Jan, 13:12


Vertus Combo

Qwara Tech & Crypto

13 Jan, 12:54


ZOO !!!

🔠Rebus of the day : Hyena
🔠Riddle of the day : Goat

Register: https://t.me/zoo_story_bot/game?startapp=ref542985253

Qwara Tech & Crypto

13 Jan, 06:42


Marina Protocol Answer (January 13);

Join: https://marina-protocol.com/link/referral?code=DEEXPERT

Qwara Tech & Crypto

13 Jan, 06:40


XENEA Quiz Answer (January 13)

Wanda bai fara ba zai iya farawa yanzu;

https://xenea.app/register/167mnJmUp4

Invitation code: 167mnJmUp4

Don't miss this Project

Qwara Tech & Crypto

13 Jan, 05:07


Notcoin sun nuna Notpixel yana cikin jerin manyan Project na kan TON Blockchain guda uku (Notcoin, TON, Notpixel).

Don haka zai fara da Market Cap mai yawa fiye da DOGS a hasashe.

Karku damu don ba kuyi Notpixel ba, domin gaba tafi baya yawa👌🏻

Qwara Tech & Crypto

13 Jan, 05:07


PAWS sun tabbatar zasu yi voucher, kuma zasu yi listing a manyan exchanges.

Qwara Tech & Crypto

12 Jan, 16:13


Concerning wannan wajen, babu tabbacin lallai sai mutum ya kai minimum of 300k.

Let's just wait for official announcement from them tunda ko mutum bai kai 300k ba yana nunamasa eligible.