NgHausa @nghausa Channel on Telegram

NgHausa

@nghausa


NgHausa (English)

Are you looking for a channel that caters to the rich cultural heritage of the Hausa people? Look no further than NgHausa! This Telegram channel is dedicated to celebrating the language, traditions, and lifestyle of the Hausa community. With a variety of content ranging from language lessons to cultural insights, NgHausa is the perfect destination for anyone interested in learning more about this vibrant culture. Whether you are a native speaker looking to connect with others or a language enthusiast eager to explore something new, NgHausa has something for everyone. Join us today and immerse yourself in the beauty of the Hausa language and heritage!

NgHausa

27 Jan, 08:22


*KUN TUNA VICTOR MA'AIKACIN TON BLOCK CHAIN DA YA FARA KAWO MANA LABARIN PAWS 🐾? TOH YANZU MA YA KARA JADDADA MAGANA A KAN DUROVE CAPS*🧢

In Dah ka Dauka Wasa toh ka Farka domin Abin na yine Wai am Kai gyatuma Qara kotu


Tasks biyu kawai akeyi kayi ka gama sai kuma in ka invite wassu zasu baka karin points.

Tasks na Farko sharing a telegram story ka
Na biyu kuma ka subscribe channel nasu that'll kagama 7days suka ce amma ba tabbas kowani project da irin nsa salon promoting din ko kun manta TONXDAO ne dasukace just 1 month za'ayi 🤣🤣.
https://t.me/DurovCapsBot/caps?startapp=618468793

To amma doesn't matter ka damu kanka indai project sunada manufa mai kyau
ALLAH sa mudace

NgHausa

31 Dec, 07:59


Kada ayi babu kai baida wahala duk bayan awa 3 zakanayin farming ana sa ran wannan zayyi daraja sosai kuje ku jaraba

https://t.me/UXUYbot/app?startapp=A_618468793_inviteEarn
I’m using the coolest crypto wallet in the market! 🎉

Join through my invite link and let’s earn rewards together!

💰 Go to the UXUY Earn Center
🎁 Click on Tasks
🍭 Complete them to earn UXUY Points ($UP) 🎉

NgHausa

11 Dec, 15:45


Yadda Zaka Samu Kyautar Sama Da N5000 Ta Hanyar Amfani Da (Biddy Ng)

Wannan wani sabon website ne na sayar da kayayyaki wanda suke neman Customers ido rufe a don haka ne suka fitar da sabon Refferal Program wanda zaka samu kuɗi idan kabi hanyoyi kamar haka 👇🏽

Dafarko zaka shiga

https://www.biddy.ng/signup?REFERRAL=B6759b07d1887505293c0fb43

kayi Sign-up daga nan idan ya bude saika taba wajen alamar 🧑‍🧒 saika taba Profile daga nan zakai Set and Add ( Payout) saika saka Account number ka da zasu turama kudin ka daka tara zasu turama verify code ta Email da zarar kayi Verified Shikenan zasu baka Refferal link duk mutum daya zasu baka N300

Suna biya ne

Instant payment

Alllah ya taimaka

NgHausa

08 Dec, 19:22


$Xenea wallet answer for today

NgHausa

08 Dec, 19:20


⛓️ XENEA layer one blockchain in ne, kuma a yanzu haka sunada wallet dinsu, wato XEXEA WALLET.

⛓️ XENEA zasuyi launching token dinsu wato $XENE achikin Q1 ta 2025 (January-March). A yanzu sun bada damar tara GEMS ne wanda shine zasu juyawa mutane domin basu airdrop idan lokachin yayi.

⛓️ Yanda ake shiga XENEA airdrop

Farko zaku taba link dake kasa 👇🏽

https://xenea.app/register/15tnMZ80Tg

Idan ya bude, saiku zabi yanda zakuyi rijista da kuma dauko XENEA WALLET a wayoyinku. Idan wayarku android ce, ku zabi CONTINUE WITH GOOGLE, idan kuma iPhone ce saiku zabi CONTINUE WITH APPLE.

Bayan dauko application na XENEA WALLET a wayoyinku, zakuyi sign up. Wajen invited code, kusa 👇🏽

15tnMZ80Tg

Yanda Ake Tara GEMS

Akwai hanyoyi da yawa kamar 👇🏽

⚡️ Zealy quest
⚡️ Daily bonus
⚡️ Article bonus
⚡️ Chat3 spin daily bonus
⚡️ Gayyatar mutane (referrals)
⚡️ Daily quiz. Zan dinga kawo mana amsarshi kullum In Sha Allah.
⚡️ Da sauran hanyoyinsu.

Kada muyi wasa da wannan airdrop din.

NgHausa

25 Nov, 14:32


A Karo Na Biyu Nasake cin Kyautar $30 Total Nacire $60 Kimanin ₦100k+
Ga Yadda Zaka Samu Kyautar $30 USDT Ta Hanyar Spin A (GenkiMinerBot) Batare da Refferal Ba

Wannan wani sabon hanya ce da ake samun samah da $30 idan ka samu lucky.

A wannan rubutun zanyi muku cikakken bayanin Yadda hanyar take, domin su babu ruwan su da yawan Refferals dinka kawai sa'arka ta kwace ka.

Duk wanda zaizo yace muku wani abu dangane da GenkiMiner sabanin wannan bayanin da zanyi muku to gsky saidai in zaiyi son zuciya

Dafarko zaka shiga

https://t.me/GenkiMinerBot/GenkiMiner?startapp=o1D4fb93XXX0

Bayan ka bude ka taɓa Mining daga nan ka shiga 'Earn' Mining ⛏️ zaifara aiki wanda zai rika tara maka Diamond wanda shima Diamond 💎 din zaka rika amfani dashi wajen yin Spin

Hanyoyin da ake samun Spin batare da Refferal ba sune

Na farko a wajen Spin gefe akwai ▶️ 20 alamar icon na YouTube
wanda zaka taɓa zai nuna maka wani talla na yan second daga nan sai Spin din ya juya da kansa,

Na biyu kuma shine ka rika yin Tasks kuma kana taba Mining kana samun Diamond 💎 wanda zaka taba 20× 💎

Na uku shine Refferal duk mutum 1 zasu baka 1 Spin.

Wannan sune hanyoyin da ake samun Spin amma abinda nakeso ku fahimta shine ko baka da Refferal zaka iya samun wannan kyautar $30 din.

Ga Yadda zaka samu naka kyautar $30 din

Idan ka taba Earn zasu baka kyautar $29 wanda zasu bukaci ka rika yin Spin har kacika ta tazama $30

A farawar farko zaka ta samun USDT daga lokacin da ta dawo saura $0.0001 ta cika $30 da zakayi withdrawal zasu daina baka Dust na USDT din zaka ga ko kayi Spin bakaci, abinda nakeso ka fahimta shine da zarar kaga ya nuna maka saura $0.0001 tacika. Toh daga lokacin zaka fara lallaba Spin dinka wato karda ka rinka ƙarar da su, zaka rika zuwa Time to Time kanayin Spin a kalla a rana kamar sau 3 duk lokacin da kazo kayi Spin kamar guda 4 kaga bakaci ba, kawai saika fita bayan wani lokacin sai ka sake zuwa ka gwada shima idan kayi Spin kamar 3 bakaci ba shima ka fita sabgar su sai wani Lokacin. Wanda
insha'Allah a haka indai kanayi zaka samu, wlh haka nake yi kuma Alhamdulillah nasamu wannan shine Withdrawal proof Dina dana dana samu.

Abinda nakeso ku fahimta shine ko a lokaci 1 zaka ƙarar da Spin daka tarane baza ka samu ba, kawai saidai ka rika zuwa Time to Time kanayin Spin kamar guda 3 idan baka samu ba anjima kadawo ka sake gwadawa a kalla a rana sau 4 insha'Allah a hakan ne zaka samu matuƙar kanayi zaka dace..

NgHausa

22 Sep, 05:06


https://t.me/coub/app?startapp=coub__marker_19317535

Join Coub, watch cool content and earn rewards! Tap my referral link🤘🏼

NgHausa

04 Sep, 06:10


https://fintop.io/2sBYWdwGj7
💎 Let's earn $HOLD together
📈 Join me in farming HP points now
🫂 Invite more friends for 10% bonus HP
💰 Let's get Rich together

NgHausa

01 Sep, 04:51


https://t.me/MatchQuestBot/start?startapp=0e60674e2e7473e0f8563d034795b929
Come and join me in the journey with Matchain! Click the invite link and begin farming to unlock exciting rewards! 🌱

NgHausa

27 Aug, 21:47


t.me/Tomarket_ai_bot/app?startapp=0000GhRt

Hey, if you're a Hamster, DOGS, Blum or Catizen user... you have something very special to claim in the Tomarket app now.

The Tomarket airdrop is coming! 🪂

Claim with this link.

Saura kwana 4 ayi lunching dinsa kuyi sauri kuyi

NgHausa

10 Jun, 02:38


GA WATA GARABASAR DA ZAKU KWASHI DALOLI MASU YAWA

kWANA 1 YA RAGE AYI LAUNCHING DINSA A BINANCE. Kowa yayi kokari ya samu nasa Rabon✊🏼

Indai kasan kana amfani da Binance to karka bari wannan damar yawuce ka 🤩Abinda zakai kawai shine

A) Kashiga Binance
B)Za kaga wurin da aka sa DEPOSITE
C) Sai ka shiga
D) Kai searching IO
D) Idan ya fito
E) Sai ka shiga kadauka wallet address nasa
F) Sai ka shiga wannan link 🖇️ ɗin https://ionetdrop.com/?ref=2xmlf

Za kaga presale da kuma airdrop seka shiga airdrop kayi pasting na wallet address ɗin shkn zasu baka IO guda hamsin 🥰

NgHausa

08 Jun, 20:21


t.me/BlumCryptoBot/app?startapp=ref_GsLbAO7aZs
Join me on Blum and let's earn together! Use my invite link to join the fun. 🌟

NgHausa

06 Jun, 17:21


Link na mutum 5 wanda basuyi ba gashi nan kasa

Insha allahu za a samu alkhairi da blum
👇👇

t.me/BlumCryptoBot/app?startapp=ref_GsLbAO7aZs

NgHausa

02 Jun, 18:23


Yanzu haka nasamu sama da $10 dollar kyauta daga wurin binance, kuma nan gaba zan iya samun sama da $50 dollar kyauta kafin su rufe garabasar, BNB suke rabawa kyauta..

Ga yadda zakayi kaima kasamu 👆🏻

Step 1: Kayi registration na Binance, idan kuma ka riga kayi, shikenan ba sai kayi ba, Idan kuma ba kayi ba, Sai kayi kuma kayi Verification.

Step 2: A Homepage ɗinka, zakaga wani waje na Scanning a can sama, Sai ka danna shi zai kawo maka wajen shiga Camera.

Step 3: Zakaga Option biyu ko ɗaya, sai ka danna wajen Upload Photos, Sai kayi Upload ɗin wannan QR Code ɗin na Post ɗin nan, Saika ɗan jira kaɗan, zai kai ka wajen da zaka yi Claim.

Step 4: Kanayin Claim, zakaga abinda suka baka a Balance ɗin ka, Allah yasa mu dace.

Kar Kabari Albarka A Baya....

NgHausa

22 May, 19:35


On 25-may zata fashe 🔥
Idan har kaga wannan Posting din kasaki duk abinda kakeyi ka bude Onchaincoin Mining ka fara on 25 this month zata fashe in sha Allah

Da Telegram akeyi kuma baku makara ba domin nima Yau na farayin sa, kuzo mu fara tare saura kwana 3 suyi Launching 👇

https://t.me/onchaincoin_bot?start=user_618468793

NgHausa

21 May, 18:42


Da Zafi Zafi Wanda Sukayi Register Sample Tap Mining da nakawo sa jiya
Kuyi sauri ku dauko Exchanger din su kuyi Register 👇

https://join.simple.app/?code=4A8197


Domin gwada sa'ar cin kyautar $100 daga gare su

Domin jiya @⁨Hikimatv com⁩ yaci $100

NgHausa

21 May, 00:52


Sannan Coin Ne Mai Matukar Feature Domin Yana Da Exchanger Wacce ta Kasance Mallakinsa

Sannan Kusani Idan Ka Gayyaci Mutane Da Yawa Cikin Wannan Mining Din Sunayin GiveAway Akai Akai Ga Duk Wanda Yake Cikin Top 5

Ga Duk Mai Sha'awar Farawa Ga Link Nan Zai Iya Farawa Nan Take

👇👇

https://t.me/Simple_Tap_Bot?start=1716251647020

Ka Tabbatar Kayi Duk Wani Tasks Dake Ciki

NgHausa

21 May, 00:44


t.me/BlumCryptoBot/app
Got 106.000 BP! Join me and try to top my score!

NgHausa

20 May, 19:45


t.me/BlumCryptoBot/app?startapp=ref_GsLbAO7aZs
Join me on Blum and let's earn together! Use my invite link to join the fun. 🌟

NgHausa

20 May, 08:20


Ga Yadda Zaka Samu Kyautar $17 Kimanin N24000 Ta Hanyar Mining Din TRONXI App


Dafarko zaka shiga 👇
https://t.me/tronixapp_bot?start=618468793

Ka taba Start kayi Launch daga nan ka shiga ( Missions ) zakayi duk kanin Task da ka gani amma banda na karshe wanda aka Rubuta (Rent your first power booster)
Karda ka taba kansa

Daga nan zakayi Accumulating as much as you can zaka cire Kudin ne ta hanyar Ship coin ko Tron

Allah taimaka

NgHausa

24 Dec, 20:59


Dadin Kowa An Yanka Ta Tashi Season 5 episode 12

https://www.lastborn.com.ng/2023/12/24/dadin-kowa-an-yanka-ta-tashi-season-5-episode-12/

NgHausa

17 Dec, 21:40


Dadin Kowa An Yanka Ta Tashi Season 5 episode 11

https://www.lastborn.com.ng/2023/12/17/dadin-kowa-an-yanka-ta-tashi-season-5-episode-11/

NgHausa

10 Dec, 20:03


Dadin Kowa An Yanka Ta Tashi Season 5 episode 10

https://www.lastborn.com.ng/2023/12/10/dadin-kowa-an-yanka-ta-tashi-season-5-episode-10/

NgHausa

03 Dec, 20:31


Dadin Kowa An Yanka Ta Tashi Season 5 episode 9

https://www.lastborn.com.ng/2023/12/03/dadin-kowa-an-yanka-ta-tashi-season-5-episode-9/