JAWABAN SHAIKH YAKUB YAHAYA KATSINA

@jawaban_shaikh_yakubyahyakatsina


Barka da zuwa wannan zaure mai albarka, an buɗe shi ne domin samun jawabai, hotuna, bidiyoyi gami da rubuce rubuce da suka shafi wa'azozin Shaikh Yakub Yahaya Katsina.

JAWABAN SHAIKH YAKUB YAHAYA KATSINA

20 Oct, 09:59


GANAWAR SHAIKH YAKUB YAHYA KATSINA DA YANUWA NA GARIN RIGOJI.

'Yan uwa wannan ita ce ganawar da Shaikh Yakub Yahya Katsina ya yi da yan uwa na garin Rigoji ranar Laraba 16/10/2024.

Ga audio din ganawar

JAWABAN SHAIKH YAKUB YAHAYA KATSINA

20 Oct, 09:59


Document from Muhammad Ali Hafizy

JAWABAN SHAIKH YAKUB YAHAYA KATSINA

20 Oct, 09:57


Document from Muhammad Ali Hafizy

JAWABAN SHAIKH YAKUB YAHAYA KATSINA

20 Oct, 09:55


JAWABIN SHAIKH YAKUB YAHYA KATSINA A GARIN RIGOJI.

Yan uwa wannan shine jawabin mauludin Manzon Allah (S da Shaikh Yakub Yahya Katsina ya gabatar a garin Rigoji ranar Talata15/10/2024.

Ga audio din jawabin.

JAWABAN SHAIKH YAKUB YAHAYA KATSINA

17 Oct, 21:07


KASANTUWAR WANI ABU YA FARU DA MU, TO BA YANA NUFIN AN CI MU DA YAƘI BANE.

__Shaikh Yakub Yahya Katsina.

Idan ku da ake farmaka a Falasdinu ne, ko a Labonan ne, ko a wani waje ne, kuna jin raɗaɗi da ciwo da zafi da ƙuna, to su ma makiya sun jin wannan raɗaɗin saboda suma ba zaune suke lafiya ba, ana farautar su. Idan kuna jin raɗaɗi to suma suna jin raɗaɗi sannan kuma, ku kuna fatan a wajen Allah abinda su basu fata, saboda ku kuma neman ku samu rahama a wajen Allah, kuyi shahada, kuna fatan ku ceci wasu. Amma su basu da wannan fatan.

Allah ta'ala yana cewa "Waɗannan ƙwanukan muna juyasu ne tsakanin mutane, ɓangarori ne guda biyu suke faɗa, wannan dabi'a ce, wata rana wannan ya yi nasara wata rana kuma wancan ya yi nasara, kasantuwar wani abu ya faru damu to ba yana nufin an ci mu da yaki bane,

Wannan tafiya, tafiya ce wadda bata da iyaka, rigima ce tsananin gaskiya da ƙarya, rigima ce tsananin masu Haƙƙi da masu ƙwace, saboda haka rigima ce da bata da iyaka, har sai sadda wannan duniyar ta koma karkashin adalci. Muna da imanin cewa Imam Mahdi (AF) da Annabi Isa (AS) zasu bayyana a wannan duniyar kuma zasu cika ta da adalci, muna jiran wannan ranar, akan wannan hanya zamu rasa rayuka da yawa, zamu rasa manya da yawa, sai mutum ya taso yana bada gudummawa sai Allah yace zo ka huta sai ya tayar da wani.

__Shaikh Yakub Yahya Katsina, a wajen jawabin rufe gasar faretin girmamawa ga Manzon Allah (S) ta bana 1445/2024.

لبيك_يارسول_الله#
#شهر_المولود_النبوي_الشريف
#النبي_أولى_بالمؤمنين_من_أنفسهم
#PrayForLebanon
#PrayForPalestine
#17_10_2024M.
@SheikhYakubYahyaKatsina

JAWABAN SHAIKH YAKUB YAHAYA KATSINA

06 Oct, 20:40


Wannan shine jawabin da sheihk yaaqub Yahya ya gabatar a wurin mauludin Manzon Allah (S) Wanda Yan uwa almajiran Allama lbarahim Zakzaky na zone (d) suka shirya a garin Katsina. ga Audion jawabin nan

JAWABAN SHAIKH YAKUB YAHAYA KATSINA

06 Oct, 20:39


Document from Muhammad Ali Hafizy

JAWABAN SHAIKH YAKUB YAHAYA KATSINA

06 Oct, 20:38


Ga karatun akhalaq Wanda sheihk yaqub Yahya yake gabatarwa duk ranan jumaa acikin littafin Arbaun hadis na Imam khumain (Qs) ga Audion karatun kamar haka

JAWABAN SHAIKH YAKUB YAHAYA KATSINA

06 Oct, 20:38


Document from Muhammad Ali Hafizy

JAWABAN SHAIKH YAKUB YAHAYA KATSINA

06 Oct, 20:38


GA jawabin da sheihk yaaqub Yahya ya gabatar a ranar lahadi wurin karatun musaffar Alkur'ani mai girma Audion jawabin kamar haka.

JAWABAN SHAIKH YAKUB YAHAYA KATSINA

06 Oct, 20:37


Document from Muhammad Ali Hafizy

JAWABAN SHAIKH YAKUB YAHAYA KATSINA

06 Oct, 20:37


Wannan shine takaitatcen jawabin da addua Wanda sheihk yaqub Yahya yagabatar a wurin karatun ishiriniya ga Audion jawabin.

JAWABAN SHAIKH YAKUB YAHAYA KATSINA

06 Oct, 20:37


Document from Muhammad Ali Hafizy

JAWABAN SHAIKH YAKUB YAHAYA KATSINA

06 Oct, 20:35


*JAWABIN SHEIKH YAKUB YAHAYA KATSINA AKAN SHAHADAR SAYYID HASSAN NASARALLAH*

Yan'uwa wannan shine Jawabin da Sheikh Yakub Yahaya Katsina ya gabatar a wurin Gasar Faretin da Yan Islamiyya suka gabatar sai Sakon Shahadar Sayyid Nasarallah ya bayyana shine Jawabin ya koma akan Shahadar Sayyid din.

Ga Audio din Jawabin nan.

JAWABAN SHAIKH YAKUB YAHAYA KATSINA

06 Oct, 20:35


Audio from Muhammad Ali Hafizy

JAWABAN SHAIKH YAKUB YAHAYA KATSINA

06 Oct, 20:35


*TSOKACIN AKAN ABINDA KE FARUWA A DUNIYAR MUSULMI DAGA SHEIKH YAKUB YAHAYA KATSINA*

Yan'uwa wannan shine Tsokacin abinda ke a Duniyar Musulmi da Sheikh Yakub Yahaya Katsina ya gabatar a Jiya Juma'ah.

Ga Audio din Jawabin nan

JAWABAN SHAIKH YAKUB YAHAYA KATSINA

06 Oct, 20:35


Audio from Muhammad Ali Hafizy

JAWABAN SHAIKH YAKUB YAHAYA KATSINA

06 Oct, 20:35


Audio from Muhammad Ali Hafizy

JAWABAN SHAIKH YAKUB YAHAYA KATSINA

06 Oct, 20:35


*JAWABIN SHEIKH YAKUB YAHAYA KATSINA NA MAULUD A RAFIN DADI*

Yan'uwa wannan shine Jawabin da Sheikh Yakub Yahaya Katsina ya gabatar na Mauludin Manzon Allah (S) da Yan'uwa na zone D Halkoki suka shirya a Rafin Dadi cikin garin Katsina.

Ga Audio din Jawabin nan.