MUSTAPHA PK FOREX @mustaphapkforex Channel on Telegram

MUSTAPHA PK FOREX

@mustaphapkforex

PK FOREX ACADEMY 📊

Address: Trading Floor No: 45 Gandu New Layout, Lawan Dambazau Street, Kano, Nigeria.
Titin I.G Bayan Trade Fair (Area)
Balancy Studio (Gate)

Saturday - Thursday:
By 2pm - 6pm
Friday 3 - 6pm

For Direct Message send to @mustaphapk

MUSTAPHA PK FOREX (English)

Are you looking to enhance your trading skills in the Forex market? Look no further than MUSTAPHA PK FOREX! This Telegram channel, with the username @mustaphapkforex, is your go-to destination for all things related to forex trading. PK FOREX ACADEMY is the driving force behind this channel, offering valuable insights, tips, and strategies to help you navigate the ever-changing foreign exchange market. Located at Trading Floor No: 45 Gandu New Layout, Lawan Dambazau Street, Kano, Nigeria, PK FOREX ACADEMY is dedicated to providing top-notch education to traders of all levels. Whether you're a beginner looking to dip your toes into forex trading or an experienced trader seeking to refine your skills, MUSTAPHA PK FOREX has something for everyone. The channel is open from Saturday to Thursday, from 2pm to 6pm, and on Friday from 3pm to 6pm. For more personalized assistance, you can direct message @mustaphapk and connect with the experts behind PK FOREX ACADEMY. Don't miss out on this opportunity to take your trading game to the next level! Join MUSTAPHA PK FOREX today and embark on your journey to financial success in the forex market.

MUSTAPHA PK FOREX

18 Feb, 14:57

Allahu Akbar lokacin yazo idan ban manta ba a wancan azumin daya wuce lokacin da gwamnatin Nigeria ta tsananta wa ƴan crypto take ƙokarin hanasu cin abinci yayinda ake zargin kasuwancin crypto shine kaso mafi girma daya lalata tattalin arzuƙin ƙasar inda ake kori ko aka tushe wasu exchangers daga aiki a ƙasar irin su binance da Okx a wannan lokaci taɓa yin wani Posting nace yanda gwamnatin Nigeria ta takurawa crypto to da sannu wata rana zatazo ta amsa harkar hannu bibbiyu idan ta gano cewa ba shine matsalar ƙasar ba face ma harkar zata bada gudunmawa wajen ci gaban arzuƙin ƙasar domin matasa zasu samu aikin yi su dogara da kansu da iya Web3 and Blockchain technology ba tare da bukatar aikin gwamnati ba

Yau gashi Gwamnatin Najeriya tana shirin samar da cikakken yancin mu’amalar kasuwancin crypto a faɗin ƙasar.

Gwamnatin tana shirin yin haka ne domin samar da bunƙasa tattalin arziƙin ƙasar duba da yadda ƴan ƙasar suka duƙufa da kasuwancin.

MUSTAPHA PK FOREX

15 Feb, 23:47

We Go For Sniper as Usual 🔥

MUSTAPHA PK FOREX

06 Feb, 14:51

GANN MARKET BROKER 👋

itace Babbar dama ga dukkanin Traders domin kuwa anan ne trader zai zage ba tareda razani ba ko tsoron komai ba danganeda tsadar dola

Shin ko kunsan zaku iya samun Dollar a farashin N777 + $1 kuwa???
😳

Meke faruwa ne???
👀
Daga yanzuZamu Dinga Posting na Signals Free a wannan Channel din ga dukkanin masu amfani da Gann Market Broker
😳

Da akwai 40% Bonus da suke Bayarwa wanda zai karawa Kudin Trading na Mutum yawa amman na aro ne ba kyauta ba, wanda ya sanya $100 kudinsa na Trading zasu zama $140

Withdrawal kasa da awa 1 kacal yake dauka sannan kuma a farashin da kuka sayi Dolar na N777 a hakane zaku sayarda ita yayin Withdrawal

Mafi Karancin Withdraw shine $20 = N15,540
Mafi karancin Deposit shine $100 = N77,700

Ga Link din Rijista nan
👇 🥳
https://portal.gannmarkets.com/register?ibid=315726

MUSTAPHA PK FOREX

04 Feb, 09:57

Matakan da ake bi Kafin Zama Profitable Trader

Akwai wata magana da take cewa "Trading is simple, but not easy." Wannan yana nufin cewa dokokin trading ba su da wahala, amma bin su da aiwatar da su cikin discipline da emotions control ba abu ne mai sauƙi ba.

Akwai matakai da dama da newbie trader ke bi kafin ya zama profitable. A yawancin lokuta, wannan tafiya tana cike da wahalhalu, asara, da gwagwarmaya da emotions. Wasu ba sa kai ga samun nasara saboda sukan daina kafin su fahimci yadda ake cin kasuwa da kyau.

A wannan rubutu, zan yi bayani dalla-dalla kan irin wahalhalun da trader ke fuskanta kafin ya zama profitable, yadda zai iya rasa kuɗi, da kuma yaƙin da yake yi da emotions kafin ya kai matakin nasara.

### Matakin Farko: Rashin Fahimtar Kasuwa da Asarar Kuɗi

Yawancin newbie traders suna shigowa trading da tunanin cewa abu ne mai sauƙi – kawai saye a ƙasa da sayarwa a sama. Suna jin labarin wasu da suka ci riba kuma suna tunanin za su yi haka cikin sauƙi. Amma sai su fuskanci gaskiya: suna fara yin asara tun daga kwanakin farko.

Dalilan da ke sa su fara rasa kuɗi:

1. Rashin Sanin Market Structure – Ba su fahimci trends, support & resistance, da liquidity zones ba.

2. Dogara da Indicators – Wasu suna amfani da MACD, RSI, Moving Averages ba tare da fahimtar dalilin da yasa kasuwa ke motsi ba.

3. Rashin Risk Management – Suna shiga kasuwa ba tare da sanin win rate da risk-to-reward ratio na strategy ɗinsu ba.

4. Overleveraging – Amfani da babban lot size yana sa su rasa kuɗi cikin sauri.

5. Gaggawa Wajen Samun Riba – Suna son su zama masu kuɗi cikin wata ɗaya, amma sai su tarar da cewa suna ƙara rasa abin da suke da shi.

Yawan Asarar da ke Shafar Trader a Wannan Mataki:

Blowing Multiple Accounts – Wasu suna rasa account ɗinsu gaba ɗaya a cikin mako guda.

Losses suna fi Wins yawa – Wasu na da 20% win rate kawai saboda ba su da tested strategy.

Rashin Capital – Saboda yawan asara, sai su ƙara saka sabon kuɗi a kasuwa har sai sun ƙoshi.

Yaƙin Emotion:

A wannan mataki, trader yana cikin ruɗani da damuwa. Sai ya fara tsoro, shakka, ko kuma yanke kauna. Wasu suna ganin cewa trading ba ta yi musu ba kuma suna daina kafin su ma fara fahimtar yadda ake cin kasuwa.

### Matakin na Biyu: Yaƙin da Ake da Emotions da Ƙoƙarin Rama Asara

Bayan trader ya fahimci cewa ba sauƙi ba ne, sai ya fara canza yadda yake trading. Amma har yanzu yana cikin confusion. A wannan mataki, yana iya fara samun wasu winning trades, amma emotions suna hana shi samun consistency.

Babban Matsaloli da ke hana samun ci gaba:

1. Revenge Trading – Idan trader ya yi asara, sai ya sake shiga kasuwa da sauri don rama abin da ya rasa. Amma hakan yana jawo extra losses.

2. Overtrading – Yana son cin riba da yawa, don haka yana yawan shiga kasuwa fiye da kima, wanda ke jawo burnout da extra losses.

3. FOMO (Fear of Missing Out) – Idan kasuwa tana tafiya da gudu, sai ya shiga trade ba tare da solid setup ba.

4. Greed – Idan ya ci riba sau ɗaya, sai ya fara son ƙarin riba maimakon ya bi trading plan ɗinsa. Wannan yana sa shi shiga extra trades da losses.

Yawan Asarar da ke Faruwa a Wannan Mataki:

Win rate na ƙaruwa kadan (30-40%), amma losses suna ci gaba da shafar growth.

Risking Too Much – Saboda yana son rama asara da wuri, yana risking fiye da 5% per trade, wanda ke haifar da big losses.

Emotional Burnout – Ya fara gajiya da trading saboda yana fama da mental stress.

Yaƙin Emotion:

Frustration – Yana ganin kamar trading ba zai taba aiki ba.

Doubt – Yana tunanin shin strategy ɗinsa yana aiki kuwa?

Overconfidence – Idan ya ci riba sau ɗaya, sai ya fara over-risking, wanda ke jawo heavy loss.

### Matakin Uku: Fahimtar Risk Management da Sarrafa Emotions

Bayan ya sha wahala da asara, sai trader ya fahimci cewa trading ba kawai winning trades ba ne, amma yafi zama game da survival da control. A wannan mataki, yana rage losses, kuma yana samun better risk management.

Abubuwan da Trader ke Gyara a Wannan Mataki:

1. Risking 1% per Trade – Ya daina yin high risk, kuma yana tabbatar da cewa single loss ba zai kashe account ɗinsa ba.

MUSTAPHA PK FOREX

04 Feb, 09:57

2. Bin Trading Plan – Ba ya sake yin trade sai ya samu high probability setup .

3. Using Stop Loss & Take Profit – Yana daina barin emotions su hana shi fita daga trade a lokacin da ya kamata.

4. Haƙuri da Jira Right Setup – Ya san cewa trading yana buƙatar haƙuri, don haka ba ya shiga kasuwa sai da solid confirmation.

5. Daina Dogara da Emotions – Yana gane cewa trading ba jin daɗi ba ne, strategy da discipline ne.

### Matakin Ƙarshe: Zama Profitable Trader

Bayan shekaru ko watanni na ƙoƙari, trader yana samun consistency a profits. Ba wai ba ya yin loss ba, amma yana more wins da better risk management.

Abubuwan da ke bambanta shi da newbie traders:

Yana yin trading kamar business – Ba ya jin emotions, yana bin plan.

Yana risking 1% per trade da 1:3 risk-to-reward ratio – Koda ya yi losing trade, a ƙarshe yana samun profit.

Yana da control akan emotions – Ba ya revenge trading, overtrading, ko FOMO.

Ya yarda da system ɗinsa – Ba ya sake canza strategy.

Duk wani profitable trader da kake gani yau ya taɓa shan wahala, rasa kuɗi, da fama da emotions kafin ya zama successful. Trading ba hanya ba ce ta samun arziki da sauri – sana'a ce da ke buƙatar ilimi, haƙuri, da discipline.

Idan ka ci gaba da bin risk management, strategy, da control emotions, tabbas za ka zama profitable trader a ƙarshe!

Allah yasa mudace

dr.muhammad_i.m

MUSTAPHA PK FOREX

02 Feb, 23:04

The Physical and Online Mentorship Class will be started on 3rd February In Shaa Allah 🔻

The Countdown just started…
🔹

0️⃣ Day Remaining🔹

It’s today we are starting!

You can still join to grab your seat
🔹

We Accept USDT/Naira Bank Transfer for Payment now
🔘

Send DM now to
PK Forex Academy ⚪️

MUSTAPHA PK FOREX

02 Feb, 05:05

Mentorship dinmu na Physical dana Online Class zai fara ne a Ranar 3 ga Fabrairu In Shaa Allah 👏

1️⃣ Day to go… 👌

Haryanzu kuna da damar yin Rijista domin samun gurbin ku a Physical Class ko Online Class kafin adadin guraben su kare baki daya.
🙌

Muna karbar Payment ta USDT da kuma Naira ta hanyar Bank Transfer
🔵

Ku turo sakon ku ta
nan
👉🏼
PK Forex Academy ⚪️

MUSTAPHA PK FOREX

01 Feb, 05:03

The Physical and Online Mentorship Class will be started on 3rd February In Shaa Allah 🔻

The Countdown just started…
🔹

2️⃣ Days Remaining🔹

You can still join to grab your seat
🔹

We Accept USDT/Naira Bank Transfer for Payment now
🔘

Send DM now to
PK Forex Academy ⚪️

MUSTAPHA PK FOREX

31 Jan, 09:27

🎧AUDIO👆: Matakai Biyar don Aiwatar da kowane Shiri *(Five Steps to Execute any Plan ).

MUSTAPHA PK FOREX

31 Jan, 09:21

📹 Bidiyo daga ⬇️

Team "..LĀ TA'AJAZ" (Team NEVER GIVE UP)

🤫Matakai Biyar don Aiwatar da kowane Shiri* (Five Steps to Execute any Plan):

1️⃣. Kasance mai neman ƙwarewa kuma kodayaushe ana haɓaka ƙwarewar  (Be skilled and Always improve the skills further) 🧑‍💻🛠

2️⃣. Hangen nesa da muradu masu amfani (Have a vision and beneficial goals) 🔭✍️

3️⃣. Nemi taimakon ALLAH (Seek the help of the GOD) 🤲

4️⃣. Kada ayi kasa a gwiwa! (Don't ever give up! ) 💪

5️⃣. Idan ambi duka tsari kuma baiyiwuba, kada a ce 'da nayi kaza da kaza!',  Sai dai a ce 'ALLAH ya kaddara'. (If failed, don't 'what if!' instead say GOD decreed it) 👍

⚠️ DISCLAIMER:  Harkar canza kuɗaɗen ƙasashen waje ta yanar gizo na iya zama haɗari 🆘 ga uwar kuɗi kamar yadda ya ke da riba sosai. Wannan ba shawara ce ta sa hannun jari ba, illa hadari ne da zan iya ɗauka a karan kaina da kuma ILMANTARWA KAWAI, dan haka, yi trading da yarda da sanin hadarin da yake ciki🆘🚨*️⃣.

𝕋𝔸𝔹𝕃𝔼 𝕆𝔽 ℂ𝕆ℕ𝕋𝔼ℕ𝕋𝕊

🆓 eTrading EduContents👉ℍ𝔼ℝ𝔼📚

Click 👉 ℙ𝔸𝕀𝔻 𝕄𝔼ℕ𝕋𝕆ℝ𝕊ℍ𝕀ℙ to Contact the CEO for in-depth physical and or virtual (private or public) teaching with follow ups and guidance. Pay to learn more of👇:

😀Technical Analysis (TA)
😀Fundamental Analysis (FA)
😀Sentiment Analysis (SA)
😀Trading Psychology (TPsy)

🤲💰ALLĀH ya sa mudace💰🤲

MUSTAPHA PK FOREX

31 Jan, 05:03

Mentorship dinmu na Physical dana Online Class zai fara ne a Ranar 3 ga Fabrairu In Shaa Allah 👏

👉 Days to go… 👌

Haryanzu kuna da damar yin Rijista domin samun gurbin ku a Physical Class ko Online Class kafin adadin guraben su kare baki daya.
🙌

Muna karbar Payment ta USDT da kuma Naira ta hanyar Bank Transfer
🔵

Ku turo sakon ku ta
nan
👉🏼
PK Forex Academy ⚪️

MUSTAPHA PK FOREX

30 Jan, 08:21

❗️❗️❗️❗️❗️❗️❗️❗️❗️❗️❗️❗️

🧑‍🎓 QUESTION: Menene ya sa muka ce FOMC na jiya yana nufin (Why did we say the yesterday's FOMC means):

☄️Bull 🐂 for ### USD  pairs (example XAUUSD, GBPUSD, BTCUSD, EURUSD d.s.)

☄️Bear 🐻 for USD ### pairs.? (example, USDJPY, USDTRY, USDSGD d.s.)

🧑‍🎓 ANSWER: Zan bada misali akan ɗaya da ga cikin ### USD pairs da na yin ciniki da shi  watau XAUUSD (Zinariya). - hakika akasin misalin nan shine na pairs masu USD ###*

1️⃣. Fed Ya Bar Ribar Banki a Matsayinta (Neutral zuwa Bullish ga Zinariya) 

- FOMC ta yanke shawarar barin ribar banki a 4.25% - 4.50%, wanda ke nuna cewa ba su cikin gaggawar yin canji. 

- Zinariya tana kara daraja idan ribar banki ba ta karuwa ba ko kuma an rage ta, domin yana rage ribar da masu saka jari ke samu daga wasu hannayen jari. 

🔹 Tasiri: Neutral zuwa ɗan Bullish ga zinariya, saboda babu karin ribar banki nan kusa. 

---

2️⃣. Hauhawar Farashi Ya Ragu, Amma Har Yanzu Sama da 2% (Bullish ga Zinariya) 
- Powell ya bayyana cewa inflation har yanzu yana sama da burin 2%, tare da PCE inflation a 2.6% da core PCE inflation a 2.8%

- Zinariya yawanci na kara daraja a matsayin kariya daga hauhawar farashi, don haka idan inflation bai sauka sosai ba, zai iya haifar da bukatar zinariya. 

🔹 Tasiri: Bullish ga zinariya saboda har yanzu ana da barazanar inflation. 

---

3️⃣. Fed Ba Ya Gaggawar Rage Ribar Banki (Bearish ga Zinariya) 

- Fed ya riga ya rage ribar banki da 1% a tarukan baya guda uku, amma Powell ya ce babu gaggawa wajen ragewa nan gaba

- Idan ribar banki ta ci gaba da kasancewa sama, yana kara karfin dala da ribar bashi, wanda ke sa zinariya ta rage daraja

🔹 Tasiri: Mildly bearish ga zinariya, saboda ribar banki na iya ci gaba da kasancewa sama. 

---

4️⃣. Matsayar Fed Na Nan Akan Bayanan Tattalin Arziki (Tasirin Bai Tabbata Ba) 
- Powell ya ce Fed ba ta dauki matsaya mai dorewa ba kuma za ta yanke shawara bisa sabbin bayanai

- Idan inflation ya ci gaba da kasancewa sama, Fed zai iya jinkirta rage ribar banki, wanda na iya rage darajar zinariya

- Idan kasuwar aiki ta raunana ko inflation ya ragu da sauri, Fed na iya rage ribar banki, wanda zai karfafa zinariya

🔹 Tasiri: Bai tabbata ba—farashin zinariya zai dogara da sabbin bayanai. 

---

5️⃣. Yadda Kasuwa Zai Amsa da Tasirin Zinariya 

- Idan kasuwa ta dauki matsayar Powell a matsayin "hawkish" (mai son ci gaba da ribar banki mai tsayi), zinariya na iya fuskantar faduwa a lokaci mai gajeren zango.
 
- Idan masu saka jari suka fi damuwa da ci gaba da hauhawar farashi, za su sayi zinariya a matsayin kariya

🌐Na Karshe: Matsi a Gajeren Lokaci, Amma Zai Iya Tashi Nan Gaba 

- A gajeren lokaci: Zinariya na iya fuskantar karamin matsin lamba saboda babu rage ribar banki. 

- A matsakaici zuwa dogon lokaci: Idan inflation ya ci gaba da kasancewa sama ko kuma matsalar tattalin arziki ta taso, zinariya na iya karuwa saboda tsammanin rage ribar banki. 

📎PDF Source/reference: daga Federal Reserve (babban bankin Amurka 🇺🇸).

⚠️ DISCLAIMER:  Harkar canza kuɗaɗen ƙasashen waje ta yanar gizo na iya zama haɗari 🆘 ga uwar kuɗi kamar yadda ya ke da riba sosai. Wannan ba shawara ce ta sa hannun jari ba, illa hadari ne da zan iya ɗauka a karan kaina da kuma ILMANTARWA KAWAI, dan haka, yi trading da yarda da sanin hadarin da yake ciki🆘🚨*️⃣.

𝕋𝔸𝔹𝕃𝔼 𝕆𝔽 ℂ𝕆ℕ𝕋𝔼ℕ𝕋𝕊

🆓 eTrading EduContents👉ℍ𝔼ℝ𝔼📚

Click 👉 ℙ𝔸𝕀𝔻 𝕄𝔼ℕ𝕋𝕆ℝ𝕊ℍ𝕀ℙ to Contact the CEO for in-depth physical and or virtual (private or public) teaching with follow ups and guidance. Pay to learn more of👇:

😀Technical Analysis (TA)
😀Fundamental Analysis (FA)
😀Sentiment Analysis (SA)
😀Trading Psychology (TPsy)

🤲💰ALLĀH ya sa mudace 💰🤲

MUSTAPHA PK FOREX

30 Jan, 08:02

The Physical and Online Mentorship Class will be started on 3rd February In Shaa Allah 🔻

The Countdown just started…
🔹

4️⃣ Days Remaining🔹

You can still join to grab your seat
🔹

We Accept USDT/Naira Bank Transfer for Payment now
🔘

Send DM now to
PK Forex Academy ⚪️

MUSTAPHA PK FOREX

29 Jan, 08:06

Mentorship dinmu na Physical dana Online Class zai fara ne a Ranar 3 ga Fabrairu In Shaa Allah 👏

5️⃣ Days to go… 👌

Haryanzu kuna da damar yin Rijista domin samun gurbin ku a Physical Class ko Online Class kafin adadin guraben su kare baki daya.
🙌

Muna karbar Payment ta USDT da kuma Naira ta hanyar Bank Transfer
🔵

Ku turo sakon ku ta
nan
👉🏼
PK Forex Academy ⚪️

MUSTAPHA PK FOREX

28 Jan, 08:05

The Physical and Online Mentorship Class will be started on 3rd February In Shaa Allah 🔻

The Countdown just started…
🔹

6️⃣ Days Remaining🔹

You can still join to grab your seat
🔹

We Accept USDT/Naira Bank Transfer for Payment now
🔘

Send DM now to
PK Forex Academy ⚪️

MUSTAPHA PK FOREX

27 Jan, 08:06

Mentorship dinmu na Physical dana Online Class zai fara ne a Ranar 3 ga Fabrairu In Shaa Allah 👏

7️⃣ Days to go… 👌

Haryanzu kuna da damar yin Rijista domin samun gurbin ku a Physical Class ko Online Class kafin adadin guraben su kare baki daya.
🙌

Muna karbar Payment ta USDT da kuma Naira ta hanyar Bank Transfer
🔵

Ku turo sakon ku ta
nan
👉🏼
PK Forex Academy ⚪️

MUSTAPHA PK FOREX

26 Jan, 08:05

The Physical and Online Mentorship Class will be started on 3rd February In Shaa Allah 🔻

The Countdown just started…
🔹

8️⃣ Days Remaining🔹

You can still join to grab your seat
🔹

We Accept USDT/Naira Bank Transfer for Payment now
🔘

Send DM now to
PK Forex Academy ⚪️

MUSTAPHA PK FOREX

25 Jan, 08:06

Mentorship dinmu na Physical dana Online Class zai fara ne a Ranar 3 ga Fabrairu In Shaa Allah 👏

🚩 Days to go… 👌

Haryanzu kuna da damar yin Rijista domin samun gurbin ku a Physical Class ko Online Class kafin adadin guraben su kare baki daya.
🙌

Muna karbar Payment ta USDT da kuma Naira ta hanyar Bank Transfer
🔵

Ku turo sakon ku ta
nan
👉🏼
PK Forex Academy ⚪️

MUSTAPHA PK FOREX

24 Jan, 19:14

Student’s Result 📊

Domin shiga PK Forex Academy a tuntubemu 👉 ta PK Forex Academy

MUSTAPHA PK FOREX

18 Jan, 19:21

Student’s Result 📊

Domin shiga PK Forex Academy a tuntubemu 👉 ta PK Forex Academy

MUSTAPHA PK FOREX

17 Jan, 16:59

Student’s Result 📊

Domin shiga PK Forex Academy a tuntubemu 👉 ta PK Forex Academy

MUSTAPHA PK FOREX

16 Jan, 12:50

Student’s Result 📊

Domin shiga PK Forex Academy a tuntubemu 👉 ta PK Forex Academy

MUSTAPHA PK FOREX

15 Jan, 12:55

Happy New in Advance 🎆🎉💐

PK Forex Academy 2025 Mentorship Classes Registration just launched
🎊
The First Batch Registration begins with the new Year Discount of almost 17%

Contact us immediately to register your slot now

WhatsApp
Wa.me/2348082722302
Telegram
T.me/mustaphapk

MUSTAPHA PK FOREX

15 Jan, 10:17

Student’s Result 📊

Domin shiga PK Forex Academy a tuntubemu 👉 ta PK Forex Academy

MUSTAPHA PK FOREX

14 Jan, 20:07

PK Forex Academy is happy to announce the partnership with Team Aunty Samira in the Program of 52U

Contact us on WhatsApp and Telegram to get more info
wa.me/2348082722302
t.me/mustaphapk

MUSTAPHA PK FOREX

14 Jan, 10:15

Student’s Result 📊

Domin shiga PK Forex Academy a tuntubemu 👉 ta PK Forex Academy

MUSTAPHA PK FOREX

12 Jan, 00:08

Student’s Result 📊

Domin shiga PK Forex Academy a tuntubemu 👉 ta PK Forex Academy

MUSTAPHA PK FOREX

11 Jan, 23:23

Happy New in Advance 🎆🎉💐

PK Forex Academy 2025 Mentorship Classes Registration just launched
🎊
The First Batch Registration begins with the new Year Discount of almost 17%

Contact us immediately to register your slot now

WhatsApp
Wa.me/2348082722302
Telegram
T.me/mustaphapk

MUSTAPHA PK FOREX

10 Jan, 12:59

Student’s Result 📊

Domin shiga PK Forex Academy a tuntubemu 👉 ta PK Forex Academy

MUSTAPHA PK FOREX

10 Jan, 06:27

📹 Bidiyo daga⬇️

Team "..LĀ TA'AJAZ" (Team NEVER GIVE UP)

🤫.1 Tashiwa da sanyin safiya, yi shiri ga cimma muradun alheri na ranan

🤫.2 Yin atisaye (motsa jiki)

🤫.3 Karya kumollo matsakaici.

📝𝕋𝔸𝔹𝕃𝔼 𝕆𝔽 ℂ𝕆ℕ𝕋𝔼ℕ𝕋𝕊 (HAUSA))
📏📏📏📏📏📏📏📏📏📏📏📏
Credit goes to the Ummahpreneur

🆓 eTrading EduContents👉ℍ𝔼ℝ𝔼📚

👉 ℙ𝔸𝕀𝔻 𝕄𝔼ℕ𝕋𝕆ℝ𝕊ℍ𝕀ℙ to Contact the CEO for in-depth physical and or virtual (private or public) teaching with follow ups and guidance. Pay to learn more of👇:

😀Technical Analysis (TA)
😀Fundamental Analysis (FA)
😀Sentiment Analysis (SA)

🤲💰ALLĀH ya sa mudace 💰🤲

MUSTAPHA PK FOREX

09 Jan, 23:14

Student’s Result 📊

Domin shiga PK Forex Academy a tuntubemu 👉 ta PK Forex Academy

MUSTAPHA PK FOREX

09 Jan, 16:33

Happy New in Advance 🎆🎉💐

PK Forex Academy 2025 Mentorship Classes Registration just launched
🎊
The First Batch Registration begins with the new Year Discount of almost 17%

Contact us immediately to register your slot now

WhatsApp
Wa.me/2348082722302
Telegram
T.me/mustaphapk

MUSTAPHA PK FOREX

06 Jan, 18:34

I’m always Grateful to Allah for all his mercies upon me. 💐

Allah ya kara mana dubunnan ni’imomin nasarorinsa garemu baki daya 👏🏼

MUSTAPHA PK FOREX

02 Jan, 20:13

Alhamdulillahillaziy Bini’matihi Tatimmussolihat 🎆

This is one of my incredible achievements of the Year 2024 in Forex Trading 💐📊

Another Baby Added 🎊

May the Almighty Allah keep continuing his blessings upon us by his Mercy. May we achieve more in 2025

MUSTAPHA PK FOREX

07 Dec, 14:04

✉️Ana sa ran duk membobin za su kasance a wurin! 🔥

✉️All members are expected to be there! 🔥

☀️Yau 👉7-Dec-2024*

🕓Time 👉3:00pm*

📱Location 👉 GMap*

Kada ku sake a baku labari na wannan Taro 🍱

https://maps.app.goo.gl/9ccm94cqB6EA2Ga59

MUSTAPHA PK FOREX

07 Dec, 12:03

Fully Ready for today Gann Forex Seminar 🎆

MUSTAPHA PK FOREX

04 Dec, 17:55

Domin Samun Sirri na Musamman a fannin Trading kowane iri ku tabbatar da cewa kun kasance a wannan rana maigirman gaske kuma ta musamman ga dukkanin Traders da kuma masu sha’awar trading

Zamu gwangwaje a wannan rana In Shaa Allahu Rabbiy
Kodumo na Musamman sannan zamu ji menene sirrin…

Ranar Asabar 7-Dec-2024
Time: 3:00pm

Kada ku sake a baku labar na wannan Taro 🍱

MUSTAPHA PK FOREX

02 Dec, 15:26

GANN MARKET BROKER 👋

itace Babbar dama ga dukkanin Traders domin kuwa anan ne trader zai zage ba tareda razani ba ko tsoron komai ba danganeda tsadar dola

Shin ko kunsan zaku iya samun Dollar a farashin N777 + $1 kuwa???
😳

Meke faruwa ne???
👀
Daga yanzuZamu Dinga Posting na Signals Free a wannan Channel din ga dukkanin masu amfani da Gann Market Broker
😳

Da akwai 40% Bonus da suke Bayarwa wanda zai karawa Kudin Trading na Mutum yawa amman na aro ne ba kyauta ba, wanda ya sanya $100 kudinsa na Trading zasu zama $140

Withdrawal kasa da awa 1 kacal yake dauka sannan kuma a farashin da kuka sayi Dolar na N777 a hakane zaku sayarda ita yayin Withdrawal

Mafi Karancin Withdraw shine $20 = N15,540
Mafi karancin Deposit shine $100 = N77,700

Ga Link din Rijista nan
👇 🥳
https://portal.gannmarkets.com/register?ibid=315726

MUSTAPHA PK FOREX

02 Dec, 05:01

The Physical and Online Mentorship Class will be started on 2nd December In Shaa Allah 🔻

The Countdown is gone…
🔹

0️⃣Day - We are Starting Today🔹

You can still join to grab your seat
🔹

We Accept USDT/Naira Bank Transfer for Payment now
🔘

Send DM now to
PK Forex Academy

MUSTAPHA PK FOREX

01 Dec, 17:48

Sauran Kasa da Mako daya ya rage domin gwangwaje taron mu na musamman akan Forex wanda Gann Market Broker ta dauki nauyi.

Muna Gayyatar kowa da kowa wanda yake cikin Forex da ma wanda yake da sha’awar Forex kadai koda baya cikinta.

Zuwa da kai yake fi sako, sai mun jame domin wannan Kodumo na musamman 🍱

MUSTAPHA PK FOREX

01 Dec, 04:50

Mentorship dinmu na Physical dana Online Class zai fara ne a Ranar 2 ga December In Shaa Allah 👏

1️⃣ Day to go… 👌

Haryanzu kuna da damar yin Rijista domin samun gurbin ku a Physical Class ko Online Class kafin adadin guraben su kare baki daya.
🙌

Muna karbar Payment ta USDT da kuma Naira ta hanyar Bank Transfer
🔵

Ku turo sakon ku ta
nan
👉🏼
PK Forex Academy ⚪️

MUSTAPHA PK FOREX

01 Dec, 00:18

📌Come one come all 💱!

MUSTAPHA PK FOREX

30 Nov, 16:47

Sai ma Ranar In Shaa Allah 🍱🎊🎉🌸🎆

MUSTAPHA PK FOREX

30 Nov, 05:00

The Physical and Online Mentorship Class will be started on 2nd December In Shaa Allah 🔻

The Countdown is ongoing…
🔹

2️⃣ Days Remaining🔹

You can still join to grab your seat
🔹

We Accept USDT/Naira Bank Transfer for Payment now
🔘

Send DM now to
PK Forex Academy

MUSTAPHA PK FOREX

29 Nov, 18:02

Assalamu Alaykum Warahmatullah

In Shaa Allahu gagarumin taron da zamu gudanar a Royal Plaza dake kan Titin Zoo Road a Kano, Nigeria.

Ranar Asabar ne 7-December-2024 ne
Lokaci: 3:00pm

MUSTAPHA PK FOREX

29 Nov, 08:01

Mentorship dinmu na Physical dana Online Class zai fara ne a Ranar 2 ga December In Shaa Allah 👏

3️⃣ Days to go… 👌

Haryanzu kuna da damar yin Rijista domin samun gurbin ku a Physical Class ko Online Class kafin adadin guraben su kare baki daya.
🙌

Muna karbar Payment ta USDT da kuma Naira ta hanyar Bank Transfer
🔵

Ku turo sakon ku ta
nan
👉🏼
PK Forex Academy ⚪️

MUSTAPHA PK FOREX

28 Nov, 08:00

The Physical and Online Mentorship Class will be started on 2nd December In Shaa Allah 🔻

The Countdown is ongoing…
🔹

4️⃣ Days Remaining🔹

You can still join to grab your seat
🔹

We Accept USDT/Naira Bank Transfer for Payment now
🔘

Send DM now to
PK Forex Academy

MUSTAPHA PK FOREX

27 Nov, 23:10

Student’s Result 🔥

MUSTAPHA PK FOREX

27 Nov, 08:02

Mentorship dinmu na Physical dana Online Class zai fara ne a Ranar 2 ga December In Shaa Allah 👏

5️⃣ Days to go… 👌

Haryanzu kuna da damar yin Rijista domin samun gurbin ku a Physical Class ko Online Class kafin adadin guraben su kare baki daya.
🙌

Muna karbar Payment ta USDT da kuma Naira ta hanyar Bank Transfer
🔵

Ku turo sakon ku ta
nan
👉🏼
PK Forex Academy ⚪️

MUSTAPHA PK FOREX

26 Nov, 23:19

Nasdaq 🚀

MUSTAPHA PK FOREX

26 Nov, 08:01

The Physical and Online Mentorship Class will be started on 2nd December In Shaa Allah 🔻

The Countdown is ongoing…
🔹

🚩 Days Remaining🔹

You can still join to grab your seat
🔹

We Accept USDT/Naira Bank Transfer for Payment now
🔘

Send DM now to
PK Forex Academy

MUSTAPHA PK FOREX

25 Nov, 23:18

Student’s Result 🔥