GALMA CRYPTO NETWORK Telegram Gönderileri

9,534 Abone
2,311 Fotoğraf
170 Video
Son Güncelleme 11.03.2025 00:56
Benzer Kanallar

10,872 Abone

8,477 Abone

5,201 Abone
GALMA CRYPTO NETWORK tarafından Telegram'da paylaşılan en son içerikler
Duk da rashin fitowa kai tsaye da Paws basuyi ba sun baiyana ranar listing, muna da tabbacin bazasu tsallake watan nan na March ba tunda shine ƙarshen Q1. Don haka cikin azumin nan zamu shiga alkhairin Paws In shaa Allahu. ❤️🐾🔥
Trump ya ƙara da cewa yana son $BTC da $ETH, sune ma ginshiƙin reserve ɗin nasu.
Magananshi yasa Market tadawo da karfinta…
Magananshi yasa Market tadawo da karfinta…
Donald Trump ya sanar da cewa Solana, XRP, da Ada sune coins din da zasu zama reserve na gwamnatin America. Wannan ya saka kasuwar crypto ɗin ta motsa, musamman waɗannan coins ɗin. 🔥