GALMA CRYPTO NETWORK @galmacrypto Channel on Telegram

GALMA CRYPTO NETWORK

@galmacrypto


GALMA CRYPTO NETWORK (English)

Welcome to GALMA CRYPTO NETWORK, your go-to channel for all things related to cryptocurrency and blockchain technology. Are you passionate about investing in digital assets or staying updated on the latest crypto trends? Look no further, as GALMA CRYPTO NETWORK is here to provide you with valuable insights and expert analysis in the world of cryptocurrencies. Who is GALMA CRYPTO NETWORK? We are a community of crypto enthusiasts, traders, and investors who share a common interest in navigating the complex and ever-evolving landscape of digital currencies. Our goal is to empower individuals with knowledge and resources to make informed decisions when it comes to buying, selling, and trading cryptocurrencies. What is GALMA CRYPTO NETWORK? Our channel serves as a hub for discussions, news updates, market analysis, and educational content related to the world of cryptocurrency. Whether you are a seasoned trader or a beginner looking to dip your toes into the crypto market, GALMA CRYPTO NETWORK offers something for everyone. Stay connected with like-minded individuals, engage in meaningful conversations, and expand your knowledge of the crypto industry. Join us on Telegram by following @galmacrypto for real-time updates, exclusive insights, and community engagement. Don't miss out on the opportunity to be part of a vibrant community that shares your passion for all things crypto. Together, let's explore the exciting world of digital assets and blockchain technology with GALMA CRYPTO NETWORK. Happy trading!

GALMA CRYPTO NETWORK

08 Jan, 18:47


PAWS sun saka sabon task, amman idan kaje bazakaga komai ba, zaka goge wajen ne kamar yadda ake goge scratch card, kana gama gogewa zakaga ya fito sannan zasu baka damar CLAIMING

GALMA CRYPTO NETWORK

08 Jan, 15:56


Yadda Ake duba achievement na NotPixel

GALMA CRYPTO NETWORK

08 Jan, 15:17


Do you agree?

GALMA CRYPTO NETWORK

08 Jan, 15:10


🟩For New Bybit Users: Deposit $100 to claim 300 $SONIC tokens (worth over $300)
1️⃣Sign up on Bybit with this link -
https://partner.bybitglobal.com/b/88755
2️⃣Make a first time deposit of $100 or more & Trade $100 worth of
$SONIC on your first spot trade
3️⃣Register for the event with this link -
https://www.bybitglobal.com/en/trade/spot/token-splash/detail?code=20241230111800
Earn 300
$SONIC tokens (worth over $300)
🟩Existing Bybit users, can also register for the event, trade $500 volume in SONIC to share from
$SONIC prize pool

GALMA CRYPTO NETWORK

08 Jan, 14:19


Masu tambayan price da account gashinan asama

GALMA CRYPTO NETWORK

08 Jan, 14:02


Kusaka mana a comment👇🏽👇🏽

GALMA CRYPTO NETWORK

08 Jan, 14:00


Yan baiwa sun samu duckchain airdrop kuwa🤔?

GALMA CRYPTO NETWORK

08 Jan, 12:07


DUCKCHAIN SUN FITAR DA ALLOCATION KOWA YAJE YA DUBA

GALMA CRYPTO NETWORK

08 Jan, 11:56


Dont panic🦾

GALMA CRYPTO NETWORK

08 Jan, 09:20


Anya kuwa🤔😅

GALMA CRYPTO NETWORK

08 Jan, 08:40


Notcoin sunzo da slogan mai taken “probably Nothing”

Sukuma Notpixel “Soon Soon”

Allah yasa dan Baiwa yasamu kudin da baitaba mallakan irinsuba.

GALMA CRYPTO NETWORK

08 Jan, 06:38


BREAKING:OKX zasuyi listing DUCK 16 ga wannan watan

Bayani akan airdrop yana nan zuwa🔥🔥🔥

GALMA CRYPTO NETWORK

07 Jan, 21:40


Good night bosses🙌

GALMA CRYPTO NETWORK

07 Jan, 20:48



GALMA CRYPTO NETWORK

03 Jan, 11:25


😎

GALMA CRYPTO NETWORK

03 Jan, 09:42


GOOD MORNING GUYS🙏

GALMA CRYPTO NETWORK

02 Jan, 23:07


Har dai kayi checkin dinnan na dogs to kaje ayi completing nashi

https://t.me/dogshouse_bot/join?startapp=FMjOG2-1Qk25ZVrJFsF5Ng

GALMA CRYPTO NETWORK

02 Jan, 22:20


Lokaci bai kureba muma gobe zamuyi namu✍🏽

GALMA CRYPTO NETWORK

02 Jan, 19:31


???

GALMA CRYPTO NETWORK

02 Jan, 17:36


🤌🏽

GALMA CRYPTO NETWORK

02 Jan, 14:52


Aje ayi TASK a PAWS🤩

GALMA CRYPTO NETWORK

02 Jan, 09:30


Waye zai fadamin wani AIRDROP nake tunani haka👇👇

GALMA CRYPTO NETWORK

02 Jan, 06:58


Good morning 🌅

GALMA CRYPTO NETWORK

01 Jan, 20:00


NOTPIXEL

GALMA CRYPTO NETWORK

01 Jan, 19:35


Abin yana mana daɗi musammam daya kasance munyi dukkan su. Kuma Alhamdulillahi mun tara kowanne da yawa. Gateio Web3 Wallet suna tambayar mutane akan wanne ne zaifi bada kuɗi, wanne kuke gani? 🤝😅

Suma sun san da rikicin ƴanbaiwa kenan da akeyi kenan.

GALMA CRYPTO NETWORK

01 Jan, 14:08


Bitget sun amsa!

GALMA CRYPTO NETWORK

01 Jan, 10:56


$Duckchain Airdrop, 7th ga watannan zasuyi Calculation. Katabbata kayi Complete na dukkan task dayakamata.

Allah yabada sa’a.

Ga link en nan.👇
https://t.me/DuckChain_bot/quack?startapp=8ZOW2OSh

GALMA CRYPTO NETWORK

28 Dec, 16:36


That's where Notpixel came in 😁🫵

GALMA CRYPTO NETWORK

28 Dec, 16:16


SAURA KWANA BIYU🐾

GALMA CRYPTO NETWORK

28 Dec, 10:47


CATIZEN SEASON2 AIRDROP

GALMA CRYPTO NETWORK

28 Dec, 09:45


Bai kamata muzauna babu abinyi ba

A CRYPTO KUKE BANSAN HAUKA📈😅

GALMA CRYPTO NETWORK

28 Dec, 09:44


UXUY Wallet

UXUY Wallet sabuwar wallet ce kamar yadda Trust Wallet, Phantom Wallet da MetaMask, sai dai ita akan Telegram take, kwana biyu da aka fara farming ɗin native token ɗinsu mai suna $UP da zasuyi launching nan bada jimawa ba. Cikin ta yana kama da yadda ake Mining ɗin Fintopio. Sai dai shi yazo da sauki, ba'a fasa dutse, wasu task ne kawai da akeyi sai farming bayan awa huɗu a dannan sau ɗaya.

https://t.me/UXUYbot/app?startapp=A_6735700480_inviteEarn

Sunyi Raising ɗin $10.2 million. Sannan sun samu funding da kuma backing daga Binance Labs da wasu manyan kamfanunuwa a duniyar crypto irin su Bixin Ventures, da Matrix, MEXC Ventures, da Kucoin Ventures. Yanzu haka Application ɗinsu yana kan Playstore, za'a iya samun alkhairi dasu sosai.

https://t.me/UXUYbot/app?startapp=A_6735700480_inviteEarn

Already sunyi integrating ɗin SUI Blockchain, TRON, BSC, Solana, Ethereum, da kuma TON, Fantom, Avalanche, Core, Linea, Aptos dama sauran wasu Layer one Blockchain, sune na farko da suka zo da wannan tsarin a Telegram na Multichain Wallet. Mu jarraba sa'ar mu.

Allah ya bamu sa'a.

GALMA CRYPTO NETWORK

28 Dec, 08:48


NOTPIXEL YANE

GALMA CRYPTO NETWORK

28 Dec, 08:32


GOOD MORNING

GALMA CRYPTO NETWORK

27 Dec, 22:27


NO RISK NO STORY✍🏽

GALMA CRYPTO NETWORK

27 Dec, 20:50


Paws sun samu goyon bayan Dog Wif Hat, ɗaya daga cikin manyan Memecoin akan Solana, alamu na nuna Paws zaiyi gasa da Dogs da kuma Notcoin bisa abinda sukayi masa. Idan yazo akan Solana Blockchain zai iya zamar musu babban ƙalubale. 🔥

GALMA CRYPTO NETWORK

27 Dec, 18:07


Ake ayi task a WCOIN

GALMA CRYPTO NETWORK

27 Dec, 17:16


BLUM SEASON2
Aje ashiga aduba

https://t.me/blum/app?startapp=ref_Uhh2CQTGap

GALMA CRYPTO NETWORK

27 Dec, 14:50


Fatan kun samu kunyi?

GALMA CRYPTO NETWORK

27 Dec, 13:08


Wanda basuyi CAPTCHA ba suje sushiga notpixel dinsu ynxu yana budewa

GALMA CRYPTO NETWORK

27 Dec, 11:41


MOONBERG SAURA 12hrs sai ahanzarta ayi

GALMA CRYPTO NETWORK

27 Dec, 10:28


Notpixel Tshirt na Hanya
🤗

GALMA CRYPTO NETWORK

27 Dec, 10:07


Good morning BOSSES📈

GALMA CRYPTO NETWORK

27 Dec, 00:45


Aradu Tunda na Gano Mutanan nan sunyi mining Notpixel nasan Gold muka Hako💰🤑
Kai idan kasan kayi mining NotPixel to ka gode ba me duka🙏

GALMA CRYPTO NETWORK

27 Dec, 00:26


139 billion (139,000,000,000) px

Wannan ake tunanin a mastahin total supply na NotPixel 😁🤑

Mutanan da za’a bawa airdrop kuma basu fi 500k plus ba🤑💰

Har dai haka ta tabbata baba zamu kwashe😁
InshaAllah🙏

GALMA CRYPTO NETWORK

26 Dec, 18:48


Sabon task a PAWS 🐾
ahanzarta acinye shi🦾

GALMA CRYPTO NETWORK

26 Dec, 18:16


Su fah bitget sun masu suyi listing na Notpixel😁🤑

GALMA CRYPTO NETWORK

26 Dec, 17:17


Ga videon

GALMA CRYPTO NETWORK

26 Dec, 15:42


Wanda kuma ya kasa wuce wannan wajen to yayi updating wallet dinda zaiyi connecting da ita

Sannan ya kunna VPN sai ya sake gwadawa zaiyi insha Allah

Saimu hanzarta muyi kada muyi aikin banza🙏🙏

GALMA CRYPTO NETWORK

25 Dec, 09:11


Nidai na kama barawon PAWS dina saura ku😅

GALMA CRYPTO NETWORK

25 Dec, 09:10


PRICE NA TON YANA DAB DA CANZAWA

GALMA CRYPTO NETWORK

25 Dec, 09:08


Wannan shine 6arawan daya sace mana PAWS din mu 😅😅

GALMA CRYPTO NETWORK

25 Dec, 08:42


Ka tabbata kayi task dinnan na paws kamin su zalince ka

GALMA CRYPTO NETWORK

24 Dec, 22:36


Lokacin da akayi Notcoin sunraba 10M Notcoin ga duk waɗanda sukayi beta tesnet wanda da akayi converting yazamo 10k $NOT.

🌟10k
$NOT da aka bawa masu beta test a ranar listing yayi daidai da $85 zuwa $100.

🌟 A notpixel kuma sunrabawa ƴan beta tesnet 20K
$PX duk mutum ɗaya.

🌟 A notcoin 10k
$NOT daidai yake da $85 zuwa $100 a lokacin listing.

Nawa kuke hasashen 20K PX?

In sha Allah kowa zai tsallake, zasu sassauta criteria ɗin su, kuma za'a samu alkhairi.

GALMA CRYPTO NETWORK

24 Dec, 22:20


1- Frog 🐸
BNBChain
Pancakeswap
Contract address: 0x4ad663403df2f0e7987bc9c74561687472e1611c

2- CGPT 🤖
BNBChain
Pancakeswap
Contract address:
0x9840652dc04fb9db2c43853633f0f62be6f00f98

GALMA CRYPTO NETWORK

24 Dec, 22:20


Hello Bull

1- Frog 🐸 BNBChain
Pancakeswap
Contract address: 0x4ad663403df2f0e7987bc9c74561687472e1611c

2- CGPT 🤖
BNBChain
Pancakeswap
Contract address:
0x9840652dc04fb9db2c43853633f0f62be6f00f98

3- Gout
BNBChain
Pancakeswap
Contract address: 0xf86af2fbcf6a0479b21b1d3a4af3893f63207fe7

4- YNE
On solana
Jupiter
Contract address: 7D1iYWfhw2cr9yBZBFE6nZaaSUvXHqG5FizFFEZwpump

5- whales 🐳
On solana network
Jupiter
Contract address: GTH3wG3NErjwcf7VGCoXEXkgXSHvYhx5gtATeeM5JAS1

6- Banana 🍌
BNBChain
Pancakeswap
Contract address: 0x3d4f0513e8a29669b960f9dbca61861548a9a760

7- BOB
BNBChain
Pancakeswap
Contract address: 0x51363f073b1e4920fda7aa9e9d84ba97ede1560e

8- Pstake
On ETH
Uniswap
Contract address: 0xfb5c6815ca3ac72ce9f5006869ae67f18bf77006

9- Terminus
On Eth
Uniswap
Contract address: 0xcbde0453d4e7d748077c1b0ac2216c011dd2f406

GALMA CRYPTO NETWORK

24 Dec, 22:20


3- Gout
BNBChain
Pancakeswap
Contract address: 0xf86af2fbcf6a0479b21b1d3a4af3893f63207fe7

4- YNE
On solana
Jupiter
Contract address: 7D1iYWfhw2cr9yBZBFE6nZaaSUvXHqG5FizFFEZwpump

GALMA CRYPTO NETWORK

24 Dec, 20:49


yau kuma NOTAI ne yake baza wuta📈📈📈

GALMA CRYPTO NETWORK

24 Dec, 19:09


BLUM SEASON2 COMING SOON

GALMA CRYPTO NETWORK

24 Dec, 18:03


BLUM fa ask wai SEASON2 amma banji zancen LAUNCHING ba😅

GALMA CRYPTO NETWORK

24 Dec, 17:59


Da alama mutane dayawa zasu samu dama cike 100k px yadda naga NOTPIXEL suna ta rabon kaya

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Dec, 20:57


🎁Free ton 🎁

Gawanan sabon aidrop wanda suke bada kyautan Ton. Wanda zaka iyacireea babu ruwanka da jira sai’anyi launching🚀🚀🚀

Dan baiwa yahuta da siyan gas fee na ton
Galink en nan 👇👇👇

https://t.me/AblyBot/join?startapp=ref1659375772

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Dec, 20:39


Komai DOWN by 10%🥲

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Dec, 20:16


PAWS AIRDROP COMING SOON🤩

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Dec, 19:56


TAPSWAP zasuyi AMA akwai yuwar su fadi ranar listing✍🏽

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Dec, 19:53


Shin zakuso PAWS adorashi kan SOL?

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Dec, 19:46


Deposit na TOMATO ya bayyana a Bitget

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Dec, 18:20


BUY the DIP

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Dec, 10:55


Signal

Social
buy on bybit

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Dec, 10:51


Paws sun wallafa wani hoto da yake ɗauke da darussa sosai game da project ɗin.

Naga date guda biyu: Za'a iya gama mining 30 December sai a shiga kasuwa January 2025.

Na gano Exchanges: OKX, Bybit, Binance da kuma logo ɗin Base Blockchain.

Naga Solana Blockchain tana kira a waya, zasu iya rejecting ko accepting.

Akan screen din computer sun shirya suna daf da cire masu amfani da bots.

Sai wanne da wanne kuka gane?

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Dec, 10:35


Good morning guys😎

GALMA CRYPTO NETWORK

08 Dec, 13:12


NotPixel in December 🤑

GALMA CRYPTO NETWORK

08 Dec, 08:23


USDT OR DUST🥲

GALMA CRYPTO NETWORK

08 Dec, 08:17


Fatan kuna Lafiya. 🚀

Bybit ta fitar da sabon zagaye na airdrop kimanin $500 USDT!

Ku yi rijista da partnership link na. Sanna kuyi deposit na $100, sannan ku ziyarci "Reward Hub" ɗinku don karɓar airdrop na $500 USDT nan take.

Za ku iya shiga trade dashi a cikin DOGE/USDT ko BTC/USDT – Ku hanzarta kafin ta ƙare!

Ga link en👇👇👇
https://partner.bybitglobal.com/b/88755

Kila wannan yazama damanka nasamu jari a harkar nan, idan ka hanzarta.🎁🎁🎁

Allah yabada sa’a

GALMA CRYPTO NETWORK

08 Dec, 07:42


TON GAS FEE AVAILABLE

PRICE CAN CHANGE AT ANY MOMENT


0.1=N1500
0.2=N3000
0.3=N4500
0.4=N6000
0.5=N7500
0.6=N9000
0.7=N10500
0.8=N12000
0.9=
N13500

1TON=15k

Bayan ka tura saika yiwa wannann magana ta private
@lordgalma

7064307991
PALMPAY
Tanko Ahmad Tahir

Zaka sami abinda ka siya a tsakanin 1-30min

GALMA CRYPTO NETWORK

08 Dec, 07:42


Masu tambayan TON PRICE

GALMA CRYPTO NETWORK

08 Dec, 07:39


Good morning

GALMA CRYPTO NETWORK

07 Dec, 18:45


🐾

GALMA CRYPTO NETWORK

07 Dec, 17:37


🤑Blum all codes:
✔️How to Analyze Crypto?: VALUE
✔️Forks Explained: GO GET
✔️Secure your Crypto!: BEST PROJECT EVER
✔️Navigating Crypto: HEYBLUM
✔️What a telegram: CRYPTOBLUM
✔️Say No to Rug Pull: SUPERBLUM
✔️What the AMMs: CRYPTOSMART
✔️Liquidity Pools Guide: BLUMERSSS
✔️$2'5M + Dogs Aidrop: HAPPYDOGS
✔️Doxxing? What's that?: NODOXXING
✔️Pre-Market Trading?: WOWBLUM
✔️Play track & type track:
Blum - Big City Life
✔️How to Memecoin?: memeblum
✔️Token Burning: ONFIRE
✔️Bitcoin Rainbow Chart?: SOBLUM
✔️Crypto Terms. Part1: BLUMEXPLORER
✔️How to trade Perps?: CRYPTOFAN
✔️Sharding Explained: BLUMTASTIC
✔️DeFi Explained: BLUMFORCE
✔️How To Find Altcoins: ULTRABLUM
✔️Crypto Slang. Part 1: BLUMSTORM
✔️What's On-chain analysis?: Blumextra
✔️Pumptober Special: Pumpit
✔️DeFi Risks: Key Insights - BLUMHELPS
✔️Crypto Slang. Part 2: FOMOOO
✔️Choosing a Crypto Exchange: Cryptozone
✔️Node Sales in Crypto: BLUMIFY
✔️What Crypto Dex?: DEXXX
✔️Understanding Gas Fees: CRYPTOGAS
✔️What is Slippage?: Cryptobuzz

GALMA CRYPTO NETWORK

04 Dec, 12:44


Sabbin task sun bayyana a NotPixel

Mu hanzar ta

GALMA CRYPTO NETWORK

04 Dec, 10:34


Zan kara siyan DECHAT✍🏽

GALMA CRYPTO NETWORK

04 Dec, 10:28


Wannan ma na bayar dashi tun yana 0.4

GALMA CRYPTO NETWORK

04 Dec, 09:36


Har yanxu Akwai damar siyan Dogs🤑

GALMA CRYPTO NETWORK

04 Dec, 09:29


Template din da muke tunanin zasuyi winning 🏆

GALMA CRYPTO NETWORK

04 Dec, 09:13


An gama Round 3 saura round 4..
Bai zama lallai ya wuce kwanki takwas kafin a kammala da Tounament Na NotPixel b…
Da an gama kuma magana Ake ta Listing 😁

GALMA CRYPTO NETWORK

04 Dec, 08:25


Har yanxu muna da damar siyan wannan dan baiwan

GALMA CRYPTO NETWORK

04 Dec, 07:30


😅✍🏽

GALMA CRYPTO NETWORK

04 Dec, 06:19


Yawancin mining din da mukeyi suma suna mining NotPixel iya wannan ya isa ka gane ba abin wasa kake mining ba 💰🤑

BLUM MA Suna Mining NotPixel 💰🤑

GALMA CRYPTO NETWORK

03 Dec, 21:33


Sabon task a not pixel
Amman sai wanda ya taba saka kudi

GALMA CRYPTO NETWORK

03 Dec, 20:19


🎉 #Super6Bybit: Build, Transform, Supercharge bbSOL & Win a Share of 1.2 million USDT Prize Pool!

Simply register and complete tasks to collect Feeding Bottles and grow your $BBSOL, to unlock multiple rewards

👉 Register Now: https://partner.bybitglobal.com/b/bbsol_88755

📅 From now until Jan 6, 2025, 11:59PM UTC

Tips:
Use Chat GPT to answer the questions 😁😁😁

GALMA CRYPTO NETWORK

03 Dec, 20:17


Welcome to the Community!

Let’s make money together! 🚀

If you’re new here, follow these steps to kickstart your crypto journey:

1️⃣ Create your first Crypto account on Bybit
👉 Sign up now 👇👇👇
https://partner.bybitglobal.com/b/88755

2️⃣ Complete KYC verification
🔒 It’s quick and ensures your account is secure.

3️⃣ Deposit money to your wallet
💰 Start with at least $100 or more.

🎁 Unlock lifetime rewards when you make first deposit $100 or above.

The journey to financial freedom starts here—don’t miss out! 🚀

GALMA CRYPTO NETWORK

03 Dec, 16:26


Not Pixel sunce kar mu gaza, mu dage sosai 💪🏼

GALMA CRYPTO NETWORK

03 Dec, 15:58


Aje afara

GALMA CRYPTO NETWORK

11 Nov, 18:59


November soon💰💰💸

GALMA CRYPTO NETWORK

11 Nov, 18:50


Sabon update Game da
Not Pixel🤑💰

GALMA CRYPTO NETWORK

11 Nov, 18:50


NOTPIXEL Sun Yi Halving

GALMA CRYPTO NETWORK

11 Nov, 18:20


Yan baiwa sun temakawa PAWS da jarin BULL RUN😅

GALMA CRYPTO NETWORK

11 Nov, 14:10


Allahumma Ameen🙏

GALMA CRYPTO NETWORK

11 Nov, 12:35


GIVEAWAY COMING⭐️

GALMA CRYPTO NETWORK

11 Nov, 11:16


Indai bakayi tsallake a check-in dinka na NOTPIXEL ba to ga abinda zaka dinga samu daga yau✍🏽

GALMA CRYPTO NETWORK

11 Nov, 08:59


Yan baiwa dan Allah kada ku karar da kudinku a mining ko dala biyarce kuyi investing pls

Wannance damarku🙏

GALMA CRYPTO NETWORK

11 Nov, 05:57


BullRun ta iso! Mu kasance masu haƙuri, mu kasance masu amfani da ilimi, kuma mu yi ta cikin hikima.

Allah Ya Bamu Nasara 🙏

Morning GALMA Fam☕️

GALMA CRYPTO NETWORK

10 Nov, 20:51


‼️‼️‼️‼️HIGH RISK
Ga masu Trading futures

Na bude group wanda za’ana bada signal na futures trading dakuma degent trading
Ga mai bukata yayi joining

https://t.me/Ddatfreesignal

GALMA CRYPTO NETWORK

10 Nov, 20:49


Paws sunsaka sabon task…
Sannan sunyi partnership da:

Check here
👇👇👇

https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?startapp=5tc6YQuE

1. Tomarket
2. X-Empire
3 Cats

GALMA CRYPTO NETWORK

10 Nov, 18:08


Kowa ya daure ya kalla

Ankusa fara saka signals🤑

GALMA CRYPTO NETWORK

10 Nov, 18:07


Yadda Zakai Amfani da Bonk bot kayi trading na coins under solana network ..

https://t.me/bonkbot_bot?start=ref_ru7dt

GALMA CRYPTO NETWORK

10 Nov, 16:26


anjima kadan za’a saka video yadda ake amfani da wannan BOT din👇🏽👇🏽

https://t.me/bonkbot_bot?start=ref_ru7dt

GALMA CRYPTO NETWORK

10 Nov, 14:09


Zamu rika yin amfani da wannan bot din waje trading coins din solana blockchain..
👇🏽👇🏽👇🏽

https://t.me/bonkbot_bot?start=ref_ru7dt

GALMA CRYPTO NETWORK

10 Nov, 13:09


Sabun task a Blum

DEXXX

GALMA CRYPTO NETWORK

10 Nov, 12:50


Bismillah

Kowa yasamu ya fara bude wannan BOT din👇🏽👇🏽

https://t.me/bonkbot_bot?start=ref_ru7dt

GALMA CRYPTO NETWORK

10 Nov, 08:42


I hope you guys are ready for the BULL RUN🙌

GALMA CRYPTO NETWORK

10 Nov, 08:40


Wannan da kuke gani dollar $600 yasa yanxu koma $43,000

Such is Crypto Not Mining 🥰🤑

GALMA CRYPTO NETWORK

10 Nov, 07:26


Ya kamata yanxu mu koyi yadda zamuyi amfani da phantom wallet da kuma BOT kafin mu fara bada signal….

GALMA CRYPTO NETWORK

10 Nov, 07:26


Bitcoin today

GALMA CRYPTO NETWORK

10 Nov, 07:25


The Time Is Now guys let’s start making some cash💰🤑

Morning GALMA Fam☕️

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Nov, 21:52


CRYPTO🤩

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Nov, 18:36


OKX tadawo aiki a Nigeria zaku iya zuwa kuyi updating app dinku😊

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Nov, 16:40


Sabon Task ya Bayyana a NotPixel A hanzarta🤑💸

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Nov, 15:26


Yau fah kasuwa tashi kawai take🤑💰

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Nov, 15:22


Ana Samun kudi a crypto sosai amman Fa sai ka Shirya saka kudi😁
Wannan da kuke gani $50 ya saka a wani coins kan ton Blockchain yanxu ya koma $150,000 kimanin N250,000,000 kenan a kudin Nigeria 💰😁🥰

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Nov, 14:39


Twitter sunci PAWS 1-0😅

Paws sun bude sabon Twitter account zasu tafi ramuwa😅😅😅

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Nov, 13:25


BLUM MEMEPAD IS ALMOST READY🤑🤑

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Nov, 11:49


DOGS🤩

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Nov, 11:42


Secondlive TOTAL SUPPLY is 1B
Gashi basuda mutane dayawa sannan kuma sun kusa launching
me kake jira👇🏽👇🏽👇🏽

Danna ka bude ynxu

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Nov, 10:14


An kulle account din PAWS amma suna nan suna kokarin gyarawa✍🏽

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Nov, 07:19


Mu sani A Wannan Space din na crypto daukar kasada(Risk) ya zama dole… Hardai idan kudi kazo nema.

Don haka Mu shirya daukar kasada da kudin mu..

Morning GALMA
Fam☕️

GALMA CRYPTO NETWORK

09 Nov, 07:07


Ga wanda yakeso ya siyi TON ga wani wanda na yadda dashi zaku iya siya awajenshi


0.2=N2200
0.3=N3300
0.4=N4400
0.5=N5500
0.6=N6600
0.7=N7700
0.8=N8800
0.9=
N9900

1TON=11k

Bayan ka tura saika yiwa wannann magana ta private
@lordgalma

7064307991
PALMPAY
Tanko Ahmad Tahir

Zaka sami abinda ka siya a tsakanin 1-30min

GALMA CRYPTO NETWORK

08 Nov, 21:51


PAWS sun saka sabon task wanda zasu cireshi zuwa gobe sai a hanzarta aje ayi

Danna nan domin budewa

GALMA CRYPTO NETWORK

08 Nov, 20:14


.

GALMA CRYPTO NETWORK

06 Nov, 00:45


MEMEFI su kara 4days✍🏽

GALMA CRYPTO NETWORK

05 Nov, 19:52


UPDATE Daga NOTPIXEL
BYANI
👇👇

GALMA CRYPTO NETWORK

05 Nov, 19:33


An saka sabon task a PAWS

DANNA KA BUDE

GALMA CRYPTO NETWORK

05 Nov, 19:20


Yau yan baiwa basu samu update dayawa ba😎

Nayi busy dayawa

GALMA CRYPTO NETWORK

05 Nov, 15:24


Duk wanda ya tura kudi zai iya duba wallet dinshi

GALMA CRYPTO NETWORK

05 Nov, 10:55


Wanda suka tura sudan jira nan bada jimawaba zaa tura musu

GALMA CRYPTO NETWORK

05 Nov, 08:26


Idan Not pixel dinka baya budewa so wannan shine yadda zaka na bude shi

GALMA CRYPTO NETWORK

05 Nov, 07:11


YADDA zaka Karba kayi Amfani da Gift 🎁 din yau na NotPixel

NOTPIXEL💪🏼💰

GALMA CRYPTO NETWORK

05 Nov, 06:49


Good morning guys

GALMA CRYPTO NETWORK

04 Nov, 21:42


Kowa yaje ya buga game ya karbi airdrop

GALMA CRYPTO NETWORK

04 Nov, 17:34


Aje ayi task 👇🏽👇🏽👇🏽

OPEN

GALMA CRYPTO NETWORK

04 Nov, 17:21


Answer Blum na yau
CRYPTOZONE

GALMA CRYPTO NETWORK

04 Nov, 16:27


Kucoin tayi posting a twitter inda take tabbatar da launching din MEMEFI 12november

Saura kwana 2 arufe mining Ku tabbata kunyi connecting da okx wallet

GALMA CRYPTO NETWORK

30 Oct, 10:01


TON Ta Kara Magana Akan bounty-Bay
👇👇👇👇

https://t.me/bountybay_bot/deals?startapp=invite-52cd6c1a

GALMA CRYPTO NETWORK

30 Oct, 07:48


Masu multiple accounts adage aiki yazo😅

GALMA CRYPTO NETWORK

30 Oct, 07:48


NOT PIXEL
BLUM
POWs

💰😁

GALMA CRYPTO NETWORK

30 Oct, 07:45


Gate. Io sun magana Akan Paws 🤑🤑


https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?startapp=5tc6YQuE

GALMA CRYPTO NETWORK

30 Oct, 05:24


Over protocol allocation

Over sunfidda allocation da suka Raba kowa zai iya zuwa yagani

Yadda Ake dubawa

Kashiga cikin over wallet naka zakaga sungayama kasaka email naka da zasu turama result

Kana sakawa kataba Check airdrop amount by email shikenan zasu turama result naka duka

GALMA CRYPTO NETWORK

29 Oct, 21:18


Me BLUM yace mana PAWS
😁😁
👇👇

https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?startapp=5tc6YQuE

GALMA CRYPTO NETWORK

29 Oct, 20:18


yan baiwa barkanmu da dare ya kasuwa

GALMA CRYPTO NETWORK

29 Oct, 17:58


Kwana biyu ya rage TOMARKET ya shiga kasuwa

GALMA CRYPTO NETWORK

29 Oct, 14:13


Na bude sabon TEMPLETE mai fari da baki

Wanda yakeso yayi joining ga link

https://t.me/notpixel/app?startapp=f6735700480_t_s683060

GALMA CRYPTO NETWORK

29 Oct, 13:34


Dagaskene TAPSWAP zasuyi rabon IPHONE😅??

GALMA CRYPTO NETWORK

29 Oct, 08:53


Yadda Zakai sabon Task din da Aka Saka A NOTPIXEL

GALMA CRYPTO NETWORK

29 Oct, 07:31


Dama mun kwana biyu bamu sako link ba sabida muna jira musamu mai hankali sai mu dage ba mining bane kawai task zaka shiga kayi shikenan😁

GALMA CRYPTO NETWORK

29 Oct, 07:26


Hankalin viktor ya tashi sosai akan Wanna Project din
Muma sai muyi sabida Tsaro
👇👇👇

https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?startapp=5tc6YQuE

GALMA CRYPTO NETWORK

29 Oct, 07:21


Sabon Task Ya Bayyana A NOT-Pixel

GALMA CRYPTO NETWORK

29 Oct, 07:21


Bayani💰👇👇

GALMA CRYPTO NETWORK

24 Oct, 08:17


Me kake tunanin wannan hoton da yake cikin Notpixel yake nufi? Ni tunanina akai shine an kusa rufe kofa😁
Mun kusa gama mining…
NOTPIXEL🤑

GALMA CRYPTO NETWORK

24 Oct, 06:55


Wanda suka tura X-Empire dinsu BYBIY suje suduba

Good morning

GALMA CRYPTO NETWORK

23 Oct, 21:26


Wannan Dan Baiwan Da kuke gani Shine Ya sakawa NoTPIXEL Sama Da Naira Million $25,000,000
Sabida Yadda Da yayi da project din….

Duk Da Wannan Amman Dan baiwa yana wasa 😁😁

DUK WANDA YAKE BUKATAR KUDI TO ZAIYI NOTPIXEL

GALMA CRYPTO NETWORK

23 Oct, 17:36


Adaure akalla har karshe

https://t.me/notpixel/app?startapp=f6735700480_t_s683060

GALMA CRYPTO NETWORK

23 Oct, 17:31


wanda suke amfani da wanna. Suje su duba ya dawo aiki

Kokuma kudanna wannan link din

https://t.me/notpixel/app?startapp=f6735700480_t_s683060

Wanda bai ganeba kuma ymxu zan ajiye video

GALMA CRYPTO NETWORK

23 Oct, 15:36


amsar tambayoyin da akayi game da Class suna nan zuwa ajira

GALMA CRYPTO NETWORK

23 Oct, 14:38


Amsar task din yau na Blum

BLUMSTORM

GALMA CRYPTO NETWORK

23 Oct, 13:25


Dan baiwa ya daku🤣🤣

GALMA CRYPTO NETWORK

23 Oct, 12:55


wanda aka saka musu DOGS a game dinsu na BLUM kusani kwana biyu kadai zaiyi✍🏽

GALMA CRYPTO NETWORK

23 Oct, 11:20


akwai wanda yaga DOGS acikin game dinshi na BLUM kuwa?