Ya kamata zuwa yanzu farashin Paws ace ya tashi sosai a premarket, amma meyasa suka maƙalar dashi waje ɗaya baya motsawa zuwa sama?
Muna fatar ranar listing Paws suyi mana listing a Dex da Cex, sannan su bamu damar claimin onchain, tunda Solana zata iya handling na transactions ɗin, sai muyi yadda muka so da dukiyar mu, mu siyar a Dex ko mu tura Exchange.