Indai har kana neman Free Airdrop da zasu biya wanda suka tsaya sukayi aiki tukuru,toh gsky kada ka wuce baka tsaya kayi wannan bah.
Ana yin testnet din ne kacal ta cikin, "Ari Wallet" Sannan akwai transaction da akeyi aciki wanda zaka tura wa abokan ka $Ari token daya 1 sai ya maida maka da token dinka.
β For Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=arichain.app.ari.wallet
β For iOS: https://apps.apple.com/kr/app/ari-wallet/id6504207160
β Bayan Kayi Download Sai Ka Shiga Ka Danna Wajen TESTNET,Sannan Sai Ka Ta6a Wajen SIGN-UP
β Bayan Ya Bude Sai Ka Saka Email, Password And Confirm Password,Sai Referral CODE.678e7b568f192
β Referral CODE: 678e7b568f192
β Kafin Ka Danna NEXT Sai Ka Danna Verification Email Zasu Tura Maka Da CODE Sai Ka Dauko Kasa Sannan Ka Danna NEXT.
β Akwai Daily Check-In
β Akwai Quiz
Sannan Idan Kana Son Kayi Referring Wasu Sai Ka Danna Wajen Three Icons.
ALLAH Ya Taimaka π