Zauren da'awa TV @zaurendaawatv Channel on Telegram

Zauren da'awa TV

@zaurendaawatv


Da'awatv

Zauren da'awa TV (Hausa)

Zauren da'awa TV shi ne hanyar bayani kan ayyukan itace na da'awa a duniya. A cikin wannan jerin kananan, za'a samu ra'ayoyin da suke cikin wayoyin wannan hanyar, kamar yadda ake sa wa'azin da'awa, hutudole, da sauransu. Zauren da'awa TV shine wasa domin jin jinadin rayuwar Musulmai ta duniya da kuma koyaushe masu aiki tsakanin Musulmi tsakanin duniya. Yi hakuri ka shiga wannan hanyar domin samun labarai da kuma ayyukan masu inganci game da rayuwar Musulmi. Duk wanda ke so aiko wannan hanyar ya dace mu ziyarci Zauren da'awa TV a Telegram domin samun ayyukan fasaha. Domin kai tsaye da cikin jagorancin rayuwar Musulmi, shiga wannan hanyar zai sanya ka samun ra'ayinsu daga masu amfani da ita a cikin sana'ar da'awa.

Zauren da'awa TV

30 Jan, 08:55


*Muhadara A Garin Kano*
๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–

Tareda: _Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)_

Wannan Shine Muhadarar da Malam ya gabatar Yau Laraba 29/01/2025 a Masallacin Sautus Sunnah dake tudun Yola cikin birnin Kano state.

โฏ๏ธ. https://youtu.be/9dvRfv-_BSo

โฏ. https://chat.whatsapp.com/HvS3CZ747vY28wuUqiGtiB

Ayi Sauraro Lafiya.

Zauren da'awa TV

26 Jan, 06:49


๐ŸŽง 045 Muhadara: Falalar Tauhidi Da Tasirinsa A Duniya Da Lahira - Sheikh Lawan Triumph
๐ŸŽง

https://chat.whatsapp.com/JuwlLb75b7512u8cfF8tkA

ALLAH YA BADA IKON FAHIMTA

Zauren da'awa TV

26 Jan, 06:08


*HIKIMAR ALLAH CIKIN JINYA*
โœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธ

Tareda: _Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)_

Zauren da'awa TV

23 Jan, 08:19


Kada ki bari namiji mai aure ya ja ki da doguwar soyayya. Idan ya shirya aurenki, a yi auren kawai, in bai shirya ba, ki bar shi. Idan kika biye masa za ki sha takaici. โœ๏ธ Isa Sadi

Zauren da'awa TV

22 Jan, 08:49


Wcoin update

Wadanda sukeyin Wcoin suje tantancesu a matsayin ba bot ta hanyar yin Face Verification a b0t ษ—in HumanPass.

Hanyar da zaka bi itace, ga llnk ษ—in b0t ษ—in kaje kayi Face Verification:
https://t.me/HumanPassBot/app?startapp=ref_n3zHRa

bayan ka gama yayi successful. Saika je Wcoin naka kaje gurin task zakaga I'm not a robot daga kasa kamar yadda na saka a ฦ™asa saika taษ“a zasubaka damar kayi connecting da inda kayi face verification shikenan.

Duk Wanda bayyiba zai zama b0t.

Allah ya bamu sa'a.

Zauren da'awa TV

20 Jan, 06:10


Ga wanda suke korafi akan a bude whatsapp group tou yanzun Zaku iya bibbiyan mu ta shafenmu a WhatsApp.

Allah bamu Sa'a

https://chat.whatsapp.com/HhLqZCxLhCtJmnI2xPnikR

Zauren da'awa TV

19 Jan, 05:56


ZIKIRIN SAFE DA MARAICE

An karbo daga Shaddad bn Aus (RA) daga Annabi (SAWW): "Jagora cikin dangogin laffuzan neman gafara (istigfari) da nau'ukansa, shi ne, ka ce:

ยซุงู„ู„ู‘ูŽู‡ูู…ู‘ูŽ ุฃูŽู†ู’ุชูŽ ุฑูŽุจู‘ููŠ ู„ุงูŽ ุฅูู„ูŽู‡ูŽ ุฅูู„ุงู‘ูŽ ุฃูŽู†ู’ุชูŽุŒ ุฎูŽู„ูŽู‚ู’ุชูŽู†ููŠ ูˆูŽุฃูŽู†ูŽุง ุนูŽุจู’ุฏููƒูŽุŒ ูˆูŽุฃูŽู†ูŽุง ุนูŽู„ูŽู‰ ุนูŽู‡ู’ุฏููƒูŽ ูˆูŽูˆูŽุนู’ุฏููƒูŽ ู…ูŽุง ุงุณู’ู€ู€ุชูŽู€ุทูŽุนู’ุชูุŒ ุฃูŽุนูู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ูˆุฐู ุจููƒูŽ ู…ูู†ู’ ุดูŽุฑู‘ู ู…ูŽุง ุตูŽู†ูŽุนู’ุชูุŒ ุฃูŽุจููˆุกู ู„ูŽูƒูŽ ุจูู†ูุนู’ู…ูŽุชููƒูŽ ุนูŽู„ูŽูŠู‘ูŽุŒ ูˆูŽุฃูŽุจููˆุกู ุจูุฐูŽู†ู’ุจููŠุ› ุงุบู’ููุฑู’ ู„ููŠ ููŽุฅูู†ู‘ูŽู‡ู ู„ุงูŽ ูŠูŽุบู’ููุฑู ุงู„ุฐู‘ูู†ููˆุจูŽ ุฅูู„ุงู‘ูŽ ุฃูŽู†ู’ุชูŽยป.

Ma'ana: "Ya Allah kai ne ubangijina babu abun bauta da gaskiya sai kai, kai ne ka halicce ni, ni kuma bawanka ne, kuma ina kan alkawarinka gwargwadon ikona, Ina neman tsarinka daga sharrin abun da na aikata, ina tabbatar maka da ni'imominka a kaina, ina kuma mai tabbatar da zunubaina; ka gafarta min; lallai babu mai gafarta zunubai in ba kai ba". Annabi (saw) ya ce:

ยซูˆูŽู…ูŽู†ู’ ู‚ูŽุงู„ูŽู‡ูŽุง ู…ูู†ูŽ ุงู„ู†ู‘ูŽู‡ูŽุงุฑู ู…ููˆู‚ูู†ู‹ุง ุจูู‡ูŽุง ููŽู…ูŽุงุชูŽ ู…ูู†ู’ ูŠูŽูˆู’ู…ูู‡ู ู‚ูŽุจู’ู„ูŽ ุฃูŽู†ู’ ูŠูู…ู’ุณููŠูŽ ููŽู‡ููˆูŽ ู…ูู†ู’ ุฃูŽู‡ู’ู„ู ุงู„ู’ุฌูŽู†ู‘ูŽุฉูุŒ ูˆูŽู…ูŽู†ู’ ู‚ูŽุงู„ูŽู‡ูŽุง ู…ูู†ูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽูŠู’ู„ู ูˆูŽู‡ู’ูˆูŽ ู…ููˆู‚ูู†ูŒ ุจูู‡ูŽุง ููŽู…ูŽุงุชูŽ ู‚ูŽุจู’ู„ูŽ ุฃูŽู†ู’ ูŠูุตู’ุจูุญูŽ ููŽู‡ู’ูˆูŽ ู…ูู†ู’ ุฃูŽู‡ู’ู„ู ุงู„ู’ุฌูŽู†ู‘ูŽุฉูยป.

Ma'ana: "Duk wanda ya karanta zikirin nan da rana yana mai samun yakini da shi sai ya mutu a cikin yininsa gabanin ya yi yammaci to lallai yana daga cikin yan aljanna, wanda kuma ya fade shi a cikin dare alhalin yana da yakini da shi sai ya mutu gabanin ya wayi gari to lallai shi dan aljannah ne. Bukhari ya rawaito shi. A karanta sau daya

English Version

O Allah, You are my Lord, there is none worthy of worship but You. You created me and I am your slave. I keep Your covenant, and my pledge to You so far as I am able. I seek refuge in You from the evil of what I have done. I admit to Your blessings upon me, and I admit to my misdeeds. Forgive me, for there is none who may forgive sins but You. To be recited once.

The Prophet (SallaAllahu โ€˜alayhi wasallam) referred to this supplication as โ€œthe master of seeking forgivenessโ€, and he said that whoever says it with certainty in the morning or evening and dies during that morning or evening, he will enter Paradise.

We begin the supplication by acknowledging Allah as our Lord i.e. acknowledging His authority over us as well as His blessings and bounties upon us.

As Allah is our Lord, we need to interact with Him in an appropriate manner, therefore we worship Him alone, and affirm this in this supplication by saying that there is none worthy of worship but Him.

Zauren da'awa TV

16 Jan, 07:01


Musulunci Addinin Rahama
โœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธ

Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake ฦ˜asa:๐Ÿ‘‡

๐Ÿ‘‰. https://youtu.be/zbFdTYhZOvs

Karku manta ku danna mana  Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ษ—aura.

13/07/1446 A.H

Zauren da'awa TV

15 Jan, 11:35


Ga cikakken Video akan yadda ake cire $TON ษ—in da ake samu a wannan sabon project ษ—in.

Airdrop Link:
https://t.me/kittyverse_ai_bot/play?startapp=u1244022388

Kuyi participating yanzu-yanzu tun kafin su daina bayarwa. Sannan ku ajjiye referral link ษ—inku a ฦ™asan comment.

Zauren da'awa TV

15 Jan, 11:24


ฦณanษ“aiwa naga suna ta turomin da wannan sabon project ษ—in da suke raba $TON, wanda ake iya withdraw ษ—insa nan take. $TON ษ—in da ฦณanษ“aiwa naga suna iya withdraw ษ—in bai wuce na $2.85 ba.

Idan baka raina ba, to kaima zaka iya participating domin ka samu rabonka.

Airdrop Link:
https://t.me/kittyverse_ai_bot/play?startapp=u1244022388

Ku shiga ku samu rabonku. Idan kun participating ku ajjiye link ษ—inku a ฦ™asan comment domin wasu suyi da naku. Duk wanda yayi participating da link ษ—inka zaka samu kyautar $$$$$$

Zauren da'awa TV

14 Jan, 05:37


*Yin Aiki Domin Allah (IKHLASI)*
๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–

Tareda: _Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)_

Wannan Shine Muhadarar da Malam ya gabatar Yau Litinin 13/01/2025 a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi.

https://youtu.be/iMnoUSIgWXA

โฏ. https://darulfikr.com/s/197495

Ayi Sauraro Lafiya.

Zauren da'awa TV

13 Jan, 05:05


*Karatun Littafin Hisnul Muslim*
_{Darasi Na 42}_
๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–

Tareda: _Professor Isa Ali Ibrahim Pantami (Hafizahullah)_

Wannan Shi ne darasi na 41 a cikin Littafin Hisnul Muslim da malam Yagabatar Yau Lahadi 12/01/2025 a Babban Masallacin Juma'a na Annur dake wuse ll acikin Garin Abuja.

Zaku iya Saurara ko sauฦ™ewa zuwa wayoyinku ta wannan Link dake ฦ˜asa ๐Ÿ‘‡

๐Ÿ‘‰. https://youtu.be/IUPkQIZh-14

๐Ÿ‘‰. https://darulfikr.com/s/197701

Ayi Sauraro Lafiya.

Zauren da'awa TV

08 Jan, 21:35


HANYOYIN CIN RIBAR RAYUWA
๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–

Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

Wannan Shine Muhadarar da Malam ya gabatar Yau Laraba 07/01/2025 a Masallacin School of Nursing dake nan cikin garin Bauchi.

Zauren da'awa TV

06 Jan, 09:48


*KARATUN LIFFIN*
๐Ÿ‘‡

( *HISNUL MUSLIM * )

*DARASI NA 41*

*Yau Lahadi *
*05/07/1446h*
*05/01/2025*


*Daga:๐Ÿ•ŒAnnur Masjid Wuse 2 Abuja Nigeria*


*Tare Da:

(*Prof. Isah Ali Ibrahim Phantami * )
Hafizahullahโ€ฆ.

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Zauren da'awa TV

05 Jan, 03:33


Mu jarraba Sigma mu gani ko za mu dace, kila ya zamo Pengun Ton Blockchain.

Sigma in kayi register za kayi connecting ne da wallet naka, yawan Ton da ka kona shi zai baka points.

Let's go,

https://t.me/sigmatonbot/app?startapp=ref_kknptg

Join me in the @sigmatonbot game and check your TON wallet turnover!
With just a few clicks, you'll receive future tokens.

Zauren da'awa TV

02 Jan, 03:36


*Tambayoyi Biyar Bayan Mutuwa*
๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–

Tareda: _Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)_

Wannan Shine Muhadarar da Malam ya gabatar Yau Laraba 01/01/2025 a Masallacin School of Nursing dake nan cikin garin Bauchi.

https://youtu.be/5LsrUBwrOWw

โฏ. https://darulfikr.com/s/197495

Ayi Sauraro Lafiya.

Zauren da'awa TV

01 Jan, 21:26


_*MUHADARA*_

_*MAI TAKEN:- NAZARIN RAYUWA*_

_*TARE DA:- SHEIKH AHMAD TIJJANI YUSUF GURUNTUM*_

Zauren da'awa TV

01 Jan, 14:53


Assalamu Alaikum warahmatullah.

Muna sanar da jama'a cewa: Yau Laraba in sha Allahu Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum zai Gabatar da Muhadara a Masallacin College of Nursing dake nan cikin garin Bauchi.

Allah ya bada ikon halarta, idan ka ga sanarwar ka tayamu yaษ—awa.

Zauren da'awa TV

31 Dec, 09:38


ฦ˜ARSHEN ADO DAI LIKKAFANE
โœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธ

Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake ฦ˜asa:๐Ÿ‘‡

๐Ÿ‘‰. https://youtu.be/xVMjGZ0sGZw

Karku manta ku danna mana  Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ษ—aura.

27/06/1446 A.H

Zauren da'awa TV

28 Dec, 05:20


*๐Ÿ“•KHUDUBAR JUMMA'A ๐Ÿ“•*

AKAN: *ILLAR ZALUNCI*

Tareda *Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi* [Hafizahullah]

๐Ÿ•ŒDaga Masallacin Imam Bukhari dake Moduganari Bypass Maiduguri, Borno State.


*Telegram:* http://T.me/ShkModuMustafa
๐Ÿ—“๏ธ26/06/1446AH
๐Ÿ—“๏ธ27/12/2024

๐ŸŽ™๏ธAyi Sauraro lafia ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ

Zauren da'awa TV

23 Dec, 07:20


Alhamdulillah, gani de ya kori ji.๐Ÿ”ฅ

Don haka in baka shawara kazo a karasa tafiyar nan dakai na Ton Station Season 2, yau saura kwana 80 (80days) a gama mining ษ—insu wanda yake da token mai suna $SOON gaba daya, idan kayi Season 1 an samu matsala kayi haฦ™uri kaci gaba da Season 2 insha Allahu za'a dace.

Ba points kake mining ba, $SOON kake mining ษ—an baiwa๐Ÿš€
Ga link ษ—in nan, idan kana buฦ™ata:

https://t.me/tonstationgames_bot/app?startapp=ref_nvoqlxj52zuk6pucsmby2s

Zauren da'awa TV

23 Dec, 04:39


*KARATUN LIFFIN*
๐Ÿ‘‡

( *HISNUL MUSLIM * )

*DARASI NA 40*

*Yau Lahadi *
*21/06/1446h*
*22/12/2024*


*Daga:๐Ÿ•ŒAnnur Masjid Wuse 2 Abuja Nigeria*


*Tare Da:

(*Prof. Isah Ali Ibrahim Phantami * )
Hafizahullahโ€ฆ.

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Zauren da'awa TV

17 Dec, 04:03


*KARATUN LIFFIN*
๐Ÿ‘‡

( *HISNUL MUSLIM * )

*DARASI NA 39*

*Yau Lahadi *
*14/06/1446h*
*15/12/2024*


*Daga:๐Ÿ•ŒAnnur Masjid Wuse 2 Abuja Nigeria*


*Tare Da:

(*Prof. Isah Ali Ibrahim Phantami * )
Hafizahullahโ€ฆ.

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Zauren da'awa TV

16 Dec, 15:30


BAYIN ALLAH .WA'INA SUKA KARE RAYUWAR SU AKAN YADA ADDININ MUSULUNCI DA SUNNAH ANNABI MUHAMMAD SALLAHU'ALIHI ALAIHI WASALLAM ....HASKENMUSULUNCI โ˜ช๏ธ

Zauren da'awa TV

11 Dec, 05:12


Ku Saurari Muhadara: Mai Taken: CIN KASUWAR WAWAYE
โœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธ
TARE DA DR MANSUR ISA YELWA ( HAFIZULLAH) ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Zauren da'awa TV

09 Dec, 04:37


๐Ÿš€ The Biggest DePIN Airdrop by MeshChain AI is Here! ๐Ÿš€

Don Allah kada kayi wasa da wana damar,
Katabbatar dukwani makusancinka kamishi wanan.

1๏ธโƒฃ Step 1
Ka shiga wanan link

https://app.meshchain.ai?ref=NTSVLQPKID2W

Wanan shine telegram bot naka.

( Akiyaye sai ka kammala nafarko kafin katafi na gaba)

2๏ธโƒฃ

https://app.meshchain.ai?ref=NTSVLQPKID2W

โœ… Connect your Telegram account to the website full setup.
Zaka hade telegram bot naka da website nasu.

๐Ÿ›  Bonus Steps:
๐Ÿ”น kayi dukkani tasks da sukaba yar don kasamu reward mai yawa.

๐Ÿ”น Sign up and verify your email
Bayan ka bude kuma kayi verify na Email naka zasu baka kyautar 0.005 BNB

๐Ÿ”น Connect your Telegram node to your dashboardโ€”track everything like a pro!

๐Ÿ”ฅ Only one node is available for now

๐Ÿ‘‰ Links

Telegram Bot:
https://t.me/meshchain_bot?start=T_1244022388
๐Ÿ’ก

โšก๏ธ wanan wata babbar damace ga danbaiwa Allah yasa mu amfana .


Referral:- NTSVLQPKID2W

Zauren da'awa TV

07 Dec, 09:53


XENEA BLOCKCHAIN AIRDROP

https://xenea.app/register/159pbXTneq

Invited Code:
159pbXTneq


โ›“๏ธ XENEA layer one blockchain ne, kuma a yanzu haka sunada wallet dinsu, wato XEXEA WALLET.

โ›“๏ธ XENEA zasuyi launching token dinsu wato $XENE achikin Q1 ta 2025 (January-March). A yanzu sun bada damar tara GEMS ne wanda shine zasu juyawa mutane domin basu airdrop idan lokachin yayi.

โ›“๏ธ Yanda ake shiga XENEA airdrop

โœจ Farko zaku taba link dake kasa ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ

https://xenea.app/register/159pbXTneq


Idan ya bude, saiku zabi yanda zakuyi rijista da kuma dauko XENEA WALLET a wayoyinku. Idan wayarku android ce, ku zabi CONTINUE WITH GOOGLE, idan kuma iPhone ce saiku zabi CONTINUE WITH APPLE.

โœจ Bayan dauko application na XENEA WALLET a wayoyinku, zakuyi sign up. Wajen invited code, kusa ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ

Referral code:
159pbXTneq




Yanda Ake Tara GEMS

Akwai hanyoyi da yawa kamar ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ

โšก๏ธ Zealy quest
โšก๏ธ Daily bonus
โšก๏ธ Article bonus
โšก๏ธ Chat3 spin daily bonus
โšก๏ธ Gayyatar mutane (referrals)
โšก๏ธ Daily quiz. Zan dinga kawo mana amsarshi kullum In Sha Allah.
โšก๏ธ Da sauran hanyoyinsu

Zauren da'awa TV

06 Dec, 06:48


Tafsir Suratul Dariq Verse 10-17
( Darasi Na Biyu)
๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–

Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

https://t.me/haskenmusulunci001

Zauren da'awa TV

02 Dec, 20:17


*Tafsir Suratul Dariq Verse10-17*
_( Darasi Na Biyu)_
๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–

Tareda: _Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)_

Wannan Shine Cigaba da Tafsirin Suratul ษ—ariq da Malam ya gabatar Yau Litinin 02/12/2024 a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi.

โฏ๏ธ https://youtu.be/lU0VZmEKZ0o

โฏ. https://darulfikr.com/s/195711

Ayi Sauraro Lafiya.

Zauren da'awa TV

02 Dec, 10:59


https://www.facebook.com/reel/596790809453346/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

Zauren da'awa TV

01 Dec, 08:23


*Telegram is giving away free Stars ๐ŸŒŸ go and claim yours immediately*

*Ending in 10 days Time*

*Itโ€™s the official rating app with the biggest Giveaway on Telegram. Easy tasks to climb to the top of the leaderboard.*
Links๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡


https://t.me/Stars_MeBot/stars?startapp=1244022388

*10 DAYS COUNT DOWN*


*Getting ranked is simple:*
*โœ…Join the biggest Telegram Giveaway*

*โœ… Complete Tasks in Earn*

*โœ…Connect your wallet and support TON*
*โœ…Invite your friends to the Stars*

*โœ…Raise your rating to the Top

*โœ…Fill in your BIO for extra rewards*

*๐Ÿ”ฅ DON'T FADE โญ*

Zauren da'awa TV

01 Dec, 08:08


https://www.facebook.com/share/r/15RaGcNHhY/

Zauren da'awa TV

01 Dec, 05:05


๐Ÿ†• *KU SABUNTA STATUS NAKU*
โœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธ

Tare da: _Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)_

Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake ฦ˜asa:๐Ÿ‘‡

https://youtu.be/7xhxC-FMCO4

๐Ÿ›‘. Karku manta ku danna Mana Subscribe, domin samun sabbin Karatukan Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum.

27/05/1446 A.H

Zauren da'awa TV

29 Nov, 08:26


https://chat.whatsapp.com/EebkGLgTw7dEpc53kPatCG

Zauren da'awa TV

28 Nov, 05:39


GWANI ABDULLAHI ABBA ZARIA

Zauren da'awa TV

26 Nov, 04:43


*Tafsir Suratul Dariq Verse 1-9*
_(Darasi Na Farko)_
๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–

Tareda: _Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)_

Wannan Shine Cigaba da Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Litinin 26/11/2024 a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi.

https://youtu.be/bXcNzElhPmw

โฏ. https://darulfikr.com/s/195473

Ayi Sauraro Lafiya.

Zauren da'awa TV

25 Nov, 12:33


*Karatun Littafin Hisnul Muslim*
_{Darasi Na 38}_
๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–

Tareda: _Professor Isa Ali Ibrahim Pantami (Hafizahullah)_

Wannan Shi ne darasi na 38 a cikin Littafin Hisnul Muslim da malam Yagabatar Yau Lahadi 24/11/2024 a Babban Masallacin Juma'a na Annur dake wuse ll acikin Garin Abuja.

Zaku iya Saurara ko sauฦ™ewa zuwa wayoyinku ta wannan Link dake ฦ˜asa ๐Ÿ‘‡

๐Ÿ‘‰. https://youtu.be/_GVVyn_11to

๐Ÿ‘‰. https://darulfikr.com/s/195359

Ayi Sauraro Lafiya.

Zauren da'awa TV

21 Nov, 08:19


Paws Update ๐Ÿ”ฅ:
Yadda zaku samu 1 million point kuje kuyi invite na 3 friends idan kunada telegram account guda uku zaku iya
Aje ayi da sauri saura 11 hours yakare

https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?startapp=jxFkUKm5

Zauren da'awa TV

21 Nov, 03:49


*Tafsir Suratul A'araf Verse 40-43*
_(Darasi Na Tara)_
๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–

Tareda: _Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)_

Wannan Shine Cigaba da Tafsirin Suratul A'araf da Malam ya gabatar Yau Laraba 20/11/2024 a Masallacin School of Nursing dake nan cikin garin Bauchi.

โฏ. https://youtu.be/iPr9BQqq_Dg

โฏ. https://darulfikr.com/s/193914

Ayi Sauraro Lafiya.

Zauren da'awa TV

20 Nov, 08:37


https://www.facebook.com/reel/1081831856925800/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

Zauren da'awa TV

19 Nov, 05:20


Ankammala mining na MAJOR jiya saidai idan kana da sauran tasks da baka kammalaba zaka'iya zuwa kayi.
Muna kyauta zato cewa Major zai'iya fitowa da darajar gaske, sai dai ballai surabawa mutane token dayawaba dubada karancin supply.
Muna adduar Allah yasa abinda zamusamu ya zama mai albarka agaremu.

Wanda bai Fara paws ba zai iya farawa yanzu

https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?startapp=jxFkUKm5

Zauren da'awa TV

18 Nov, 07:42


Karatun Littafin Hisnul Muslim
{Darasi Na 37}
๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–

Tareda: Professor Isa Ali Ibrahim Pantami (Hafizahullah)

Wannan Shi ne darasi na 37 a cikin Littafin Hisnul Muslim da malam Yagabatar Yau Lahadi 17/11/2024 a Babban Masallacin Juma'a na Annur dake wuse ll acikin Garin Abuja.

Zaku iya Saurara ko sauฦ™ewa zuwa wayoyinku ta wannan Link dake ฦ˜asa ๐Ÿ‘‡

๐Ÿ‘‰. https://youtu.be/i8jnVRYWAjE

๐Ÿ‘‰. https://darulfikr.com/s/193790

Ayi Sauraro Lafiya.

Zauren da'awa TV

15 Nov, 11:24


https://www.facebook.com/reel/594383102936757/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Hafizahullah

Zauren da'awa TV

14 Nov, 10:14


https://www.facebook.com/reel/1069293151190538/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

SHEIKH MUHAMMAD BELLO AL'ADAMAWI AL'ADAMAWI (RAHIMAHULLAH )

Zauren da'awa TV

12 Nov, 05:59


ZIKIRIN SAFE DA MARAICE

ู„ุงูŽ ุฅูู„ูŽู‡ูŽ ุฅูู„ุงูŽู‘ ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ู ูˆูŽุญู’ุฏูŽู‡ู ู„ุงูŽ ุดูŽุฑููŠูƒูŽ ู„ูŽู‡ูุŒ ู„ูŽู‡ู ุงู„ู’ู…ูู„ู’ูƒู ูˆูŽู„ูŽู‡ู ุงู„ู’ุญูŽู…ู’ุฏูุŒ ูˆูŽู‡ููˆูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ูƒูู„ูู‘ ุดูŽูŠู’ุกู ู‚ูŽู€ุฏููŠุฑูŒ.

La ilaha illal-lahu wahdahu la shareeka lah, lahul-mulk, walahul-hamd, wahuwa AAala kulli shayin qadeer.(10)

Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, shi kadai, babu abokin tarayya a gare Shi. Mulki nasa ne shi kadai, yabo ma nasa ne shi kadai, kuma Shi mai iko ne bisa komai. (Sau goma, ko sau daya, idan an ji kasala).

Zauren da'awa TV

11 Nov, 16:09


https://www.facebook.com/reel/8684041478317034/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

Zauren da'awa TV

11 Nov, 04:05


*Karatun Littafin Hisnul Muslim*
_{Darasi Na 36}_
๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–

Tareda: _Professor Isa Ali Ibrahim Pantami (Hafizahullah)_

Wannan Shi ne darasi na 36 a cikin Littafin Hisnul Muslim da malam Yagabatar Yau Lahadi 10/11/2024 a Babban Masallacin Juma'a na Annur dake wuse ll acikin Garin Abuja.

Zaku iya Saurara ko sauฦ™ewa zuwa wayoyinku ta wannan Link dake ฦ˜asa ๐Ÿ‘‡

๐Ÿ‘‰. https://youtu.be/1WkkoxlXea4

๐Ÿ‘‰. https://darulfikr.com/s/192141

Ayi Sauraro Lafiya.

Zauren da'awa TV

07 Nov, 09:45


https://www.facebook.com/reel/943782214323518/?app=fbl

Zauren da'awa TV

06 Nov, 15:58


https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?startapp=jxFkUKm5


Alhamdulillahi โค๏ธ๐Ÿค

Mun wayi gari da sabon abun alkhairi, amma ba kowa ake bawa ba, tabbacin zaiyi daraja kenan, dole sai a baya kayi Notcoin, da Dogs, sannan idan kayi Hamster ma zasuyi maka jaje na abinda Hamster sukayi sai su ฦ™ara maka da yawa, ka danna link ษ—in nan ka duba ko ka samu:

https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?startapp=jxFkUKm5

Barka da safiya.

Zauren da'awa TV

02 Nov, 14:10


Jama'a ayi major ga wanda basayi
Kuma wallahi major alheri ne Insha Allah

Kuma a wanan watan zasuyi sake mana dalolin mu

https://t.me/major/start?startapp=1244022388

Allah bamu Sa'a.
๐Ÿ‘†๐Ÿ‘†๐Ÿ‘†๐Ÿ‘†๐Ÿ‘†๐Ÿ‘†๐Ÿ‘†๐Ÿ‘†๐Ÿ‘†๐Ÿ‘†๐Ÿ‘†๐Ÿ‘†

Zauren da'awa TV

31 Oct, 15:57


Kuskure ne babba ki bari namiji/mijin ki ya sani ko ya fahimci kin fi so da damuwa da abun hannun sa fiye da so da damuwa dashi.

Muddin ya sani ko ya fahimci haka, tabbas zai haifar miki da reni, wulaqanci da qaskanci kuma zai rage miki kima a idon sa.

Tabbas kuษ—i abun so ne, amma ba kowa ko ko yaushe ake nuna ana son su ba dan gudu da tsiri da kima, girma da mutuncin mutum.

๐ŸŒบ Fatimah Chikaire

Zauren da'awa TV

30 Oct, 05:00


Jiya da Karfe 1 na dare Suka Cika Users 100K Na ce zuwa Safiya zasu Cika 1M Hakan Kuma Ya Tabbata Duk wani Potential Project mai ingancin Zaka Ga Sun Samu karbuwa tun daga mafarin Tafiyar Su.

Muna nan Daku zaku Ga NOtCoin da DOGS Sun fara musu Tallace-tallace. Shi Wannan ba Mining bane Kawai Idan Ka San Kayi DOGS da NOtCoin Ka Bi Link zasu Baka tokens $PAWS Kyauta Kuma ba Points Bane balle azo Maganar karban TON a Ninka Maka Points Naka.

LINK: https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?startapp=jxFkUKm5

Zauren da'awa TV

29 Oct, 03:57


Wanan sabon Minning ne daga viktor yana da alaka da notcoin da dogs

Yinshi ba wahala yi sau daya kaman dogs

Allah bamu Sa'a

https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?startapp=jxFkUKm5

Zauren da'awa TV

25 Oct, 20:43


22/04/1446 AH - 25/10/2024

Hudubar Juma'a

Mai Taken: ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ
Hudubar Manzon Allah

Mai Gabatarwa:๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ
Shk. Dr. Tukur Adam Al-Manar

Wuri:๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ
Masallacin Al-Manar Kaduna, Nigeria

WHATSAPP
09035191661

TELEGRAM CHANNEL
https://t.me/haskenmusulunci001

FACEBOOK GROUP
https://facebook.com/groups/496770628691696/

FACEBOOK PAGE
https://www.facebook.com/profile.php?id=100084483563383

Hasken musulunciโ˜ช

Zauren da'awa TV

24 Oct, 04:09


Tafsir Suratul A'araf Verse 36-39
(Darasi Na Takwas)
๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–

Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

Wannan Shine Cigaba da Tafsirin Suratul A'araf da Malam ya gabatar Yau Laraba 23/10/2024 a Masallacin School of Nursing dake nan cikin garin Bauchi.

โฏ. https://youtu.be/d20UlH-RCNI

โฏ. https://darulfikr.com/s/192703

Ayi Sauraro Lafiya.

Zauren da'awa TV

23 Oct, 06:49


https://t.me/TADA_Ride_Bot/join?startapp=ref_dkPq8lyRig

Zauren da'awa TV

21 Oct, 20:39


*Tafsir Suratul Buruj Verse 11-End*
_(Darasi Na Uku)_
๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–

Tareda: _Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)_

Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Litinin 21/10/2024 a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi.

โฏ๏ธ https://youtu.be/AP2XE92pd_w

โฏ. https://darulfikr.com/s/192648

Ayi Sauraro Lafiya.

Zauren da'awa TV

18 Oct, 19:16


15/04/1446 AH - 18/10/2024

Hudubar Juma'a

Mai Taken: ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ
Kyakkyawar Cikawa

Mai Gabatarwa:๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ
Shk. Dr. Tukur Adam Al-Manar

Wuri:๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ
Masallacin Al-Manar Kaduna, Nigeria
DOMIN CIGA SAMUN
ZAKU IYA BIBIYAR MU TA KAFAFEN SADA ZUMUNTA NA ZAMANI


WHATSAPP
09035191661

TELEGRAM CHANNEL
https://t.me/haskenmusulunci001

FACEBOOK GROUP
https://facebook.com/groups/496770628691696/

FACEBOOK PAGE
https://www.facebook.com/profile.php?id=100084483563383

Hasken musulunciโ˜ช

Zauren da'awa TV

15 Oct, 10:07


The streets are buzzing about the new BUMS & NOTCOIN collab!

Now, you can be the king of the digital streets with three new pixelated bums: NOT a toy, Glitch Bum, and the legendary Pixeloid.

The more you grind in NOTCOIN, the cooler your pixel bum gets:
๐Ÿฅ‰ Start at the bronze level with NOT a toy โ€” boost your offline earnings by 1%.
๐Ÿฅˆ Hit gold level for Glitch Bumโ€”watch your offline cash grow by an additional 3%.
๐Ÿฅ‡ Go platinum for Pixeloidโ€”rake in a hefty 5% bonus to your offline earnings.

Jump into the BUMS & NOTCOIN collab, level up, and claim your pixel hero.
https://t.me/bums/app?startapp=ref_nzm3yJT5 Hey buddy! Check out BUMS!

Join now and level up from a bum to the king of the streets!
With digital love,
Your Local 8-bit Bum

Zauren da'awa TV

14 Oct, 07:33


ZIKIRIN SAFE DA MARAICE

Ayatul Kursi

ุงู„ู„ู‡ ุฅู„ู‡ ู„ุง ู‡ ู‡ุญูŠ ุงู„ุง ุฃู„ุณู…ู‡ ู„ุง ุชุฃู„ุณู…ู‡ ู…ูˆู ู„ุง ู„ุงู† ุจ ุงู„ุณู… ู…ุง ุจู„ุณู… ู…ุง ุจู„ุณู… ู…ุง ุจู„ุณู… ู…ุง ุจู„ุณู… ู…ุงุฏู‡ู… ูˆู…ุง ูˆู„ุง ูŠุญูŠุทูˆู† ุจู„l ุจู…ู‡ ู‡ู„ู…ู‡ ุงู„ุณู…ุงุช ูˆุณุน ุงู„ุนู„ูŠ ุงู„ุง ูŠ ุงู„ุนู„ูŠ ุงู„ุนุธูŠู…

โ€œAllah: babu abin bautawa da gaskiya sai Shi, Rayayye, Mai rayawa, kuma Ya kiyaye dukkan abin da ya ke. Barci ko gyangyadi ba ya riske shi. Abin da yake a cikin sammai da ฦ™asa nasa ne. Babu wanda zai yi cแบฝto a wurinSa, fรฃce da izninSa? Yanรฃ sanin abin da yake a gaba gare su da abin da ke bรฃyansu, kuma amma bรฃ su sanin komai daga ilminSa, fรฃce abin da Yake so. Matakan sawunsa ya mamaye sammai da ฦ™asa; Ba ya gajiyar da Shi Ya kiyaye su duka biyun. Shi ne Maษ—aukaki, Mai girma.โ€

Suratul Baqarah [2:255].

Ita wannan ayar ana kiranta ayatul kursiyyu, kuma tana cikin addu'o'in safe da maraice kamar yadda Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya tabbatar da cewa idan ka karanta ta da safe, za a kiyaye ka daga shaidan/aljannu har zuwa yamma, idan kuma ka ce. da yamma, ana tsare ka daga gare su har zuwa safiya.

Wannan aya ita ce aya mafi girma a cikin Alkur'ani.

Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: "Duk wanda ya karanta ayatul kursiyyu a qarshen kowane sallah, babu abin da zai shiga tsakaninsa da shiga Aljanna sai mutuwa".

Ayar ta fara da tabbatar da cewa Allah shi ne kadai wanda ya cancanci a bauta masa.

Sannan ta siffanta Allah a matsayin โ€œ Mai Rayayye ne โ€ . Yana da dukkan sifofin rayuwa a cikin mafi cikar sigar misali ji, gani, sani, iyawa da sauransu.

Maganar da ta biyo baya za a iya ganin ta a matsayin bayanin sakamakon da Allah ya kasance โ€œ Mai Rayayye ne โ€ , kasancewar shi ne โ€œ Mai rayawa da kiyaye duk abin da ke wanzuwa โ€, don haka duk abin da ke cikin sammai da kassai ya dogara ga Allah. kuma yana bukatuwa da shi ya raya su kamar yadda shi ne mai kula da dukkan al'amuransu.

Ilimin Allah ba wai kawai ya kebanta da abin da ya gabata ba, kuma ya kebanta da abin da ya gabata, don haka ya kamata mumini ya wadatu da duk abin da aka sharโ€™anta masa kamar yadda wanda ya san yadda abubuwa za su ci gaba a gaba.

English

Allah: there is none worthy of worship but Him, the Ever Living, the One Who sustains and protects all that exists. Neither slumber nor sleep overtakes Him. All that is in the heavens and in the earth belongs to Him. Who is there that can intercede with Him except by His leave? He knows what is before them and what is behind them, but they do not comprehend any of His knowledge except what He wills. His footstool extends over the heavens and the earth; it does not weary Him to preserve them both. He is the Most High, the Tremendousโ€

This verse is called ayatul kursi, and is included in the morning and evening supplications as the prophet (SallaAllahu โ€˜alayhi wasallam) confirmed that if you say it in the morning, you are protected from shaytan/jinn until the evening, and if you say it in the evening, you are protected from them until the morning.

The prophet (SallaAllahu โ€˜alayhi wasallam) said, โ€œWhoever recites ayatul kursi [2:255] at the end of every salah, nothing stands between him and entering Jannah except deathโ€.

The verse begins by affirming that Allah is the sole being that deserves to be worshipped.

It then describes Allah as the โ€œEver livingโ€. He has all the attributes of life in the most complete form e.g. hearing, seeing, knowing, ability etc.

The subsequent phrase can be seen as an explanation of the resulting effect of Allah being the โ€œEver livingโ€, in that He is โ€œthe One Who sustains and protects all that existsโ€, therefore everything within the heavens and the earth is dependent on Allah and needs Him to sustain their existence as He is the One Who looks after all of their affairs.

Zauren da'awa TV

12 Oct, 05:10


LABARIN WANI MATSAFIN SARKI
โœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธ

Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake ฦ˜asa:๐Ÿ‘‡

๐Ÿ‘‰. https://youtu.be/5_QRxrX6CE4

Karku manta ku danna mana  Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ษ—aura.

08/04/1446 A.H

Zauren da'awa TV

11 Oct, 11:49


Not Pixel sun kawo sabon task da za ka samu $PX 512. A je ayi shi. Zaku ga task ษ—inne idan kuka danna akan balance ษ—inku na $PX.

https://t.me/notpixel/app?startapp=f1244022388_s573790