Últimas Postagens de Sheikh Amb. Nasir Sheikh Ado Musa Tafawabelewa Bauchi (@sheikhnasirsheikhadomusabaucha) no Telegram

Postagens do Canal Sheikh Amb. Nasir Sheikh Ado Musa Tafawabelewa Bauchi

Sheikh Amb. Nasir Sheikh Ado Musa Tafawabelewa Bauchi
Ansamar Da Shine Dan Samun Karatukan Maulana Sheikh Nasir S Ado Musa Tafawabelewa Bauchi Kadai Insha Allah.
2,831 Inscritos
1 Fotos
2 Vídeos
Última Atualização 09.03.2025 02:34

O conteúdo mais recente compartilhado por Sheikh Amb. Nasir Sheikh Ado Musa Tafawabelewa Bauchi no Telegram

Sheikh Amb. Nasir Sheikh Ado Musa Tafawabelewa Bauchi

04 Mar, 12:21

1,122

RAMADHAN TAFSEER 1446/2025 DAY (02&03)

DAGA ZAWIYYAR SHEIKH ADO MUSA T/BALEWA DAKE KOFAR RAN BAUCHI

TARE DA MAULANA AMB. SHEIKH NASIR SHEIKH ADO MUSA

WANDA AKAGABATAR LITININ
03 MARCH 2025

Ayisauraro Lafia👇🏻👆

https://www.facebook.com/share/v/1B4GKQPX9F/?mibextid=qi2Omg
Sheikh Amb. Nasir Sheikh Ado Musa Tafawabelewa Bauchi

04 Mar, 05:48

986

RAMADHAN TAFSEER 1446/2025 DAY (01)

DAGA ZAWIYYAR SHEIKH ADO MUSA T/BALEWA DAKE KOFAR RAN BAUCHI

TARE DA MAULANA AMB. SHEIKH NASIR SHEIKH ADO MUSA

WANDA AKAGABATAR ASABAR
01 MARCH 2025

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/18frRjGHho/
Sheikh Amb. Nasir Sheikh Ado Musa Tafawabelewa Bauchi

22 Feb, 07:39

546

SUFI MEDIA ONLINE TRAINING CLASS.

Bayan kammala bayar da horo a kan kyautata harkokin Media na sati 4 karkashin Fityanu Media, sai wasu sashen Yan uwa suka yi ta kiraye-kiraye akan cewa: Gaskiya suma suna da bukatar a koya musu wannan al'amari duba da girman muhimmancinsa a yau, musamman yadda ake samun alkairai cikinsa ta fuskoki mabambanta, hakan sai ya kwadaitar da mu sake bayar da lokaci domin sake bita ga masu bukata, musamman lura da cewa:-

1-Media ta zamo lalura a yau, duk wanda ke son sakonsa yayi nisa, ko kasuwancinsa ya sanu to dole sai ta hanyar Media.

2- Akwai ababe na dinbin alkairai (Content Monetization) da ake cin gajiyarsa, da mutane dadama basu da masaniya kai, saboda rashin yadda a keyi.

2- Dayawa mutane na amfani da Media, amma basu da masaniya sosai akan yadda ake kyautata wasu aikace-aikace muhimmai cikinsa wadanda suka hada da: Yadda ake kirkirar majigi mai inganci (Video Content Creation), Yadda ake kyautata sarrafawa da sauke Audio (Audio Content Creation) da kuma yadda ake hada Flyer, Banner (Graphic design).

Kenan za'a koyar da:

1- Video Content Creation
2- Audio Content Creation
3- Graphic Design.

Duba ga yanayin da ake ciki, an nemi a saukakawa yan uwa matuka, kudin Registration zasu biya Naira dubu guda (N1000) kacal, saboda alfarmar watan da muke kusantowa.

GA YADDA ZA'A BIYA.

LAMBAR ACC. 3116830682
SUNA: MUHAMMAD A GONI.
BANK: FIRSTBANK

Bayan kammala biya a tabbatar da an tura shaida zuwa ga daya daga cikin wadannan lambobi ta WhatsApp 08069917239, ko kuma 08062279435 domin shigar da kai aji a Telegram.

Zamu rufu karbar dalibai zuwa ranar Talata 25/02/2025.

ALLAH YA BADA IKO.
Sheikh Amb. Nasir Sheikh Ado Musa Tafawabelewa Bauchi

26 Jan, 06:41

1,176

MUHIMMIN SAƘO DA JAN HANKALI GAME DA TARON QUR'ANIC FESTIVAL.

SUWAYE ALMAJIRAN SHEHU IBRAHIM INYASS| MAKON SHEHU BAUCHI 2025

TARE DA MAULANA SHEIKH AMB NASIR SHEIKH ADO MUSA TAFAWABALEWA BAUCHI

WANDA AKAGABATAR LARABA 22/01/2025

AYISAURARO LAFIA👆👇🏻
https://www.facebook.com/share/v/19nezLC55i/?mibextid=NnVzG8
Sheikh Amb. Nasir Sheikh Ado Musa Tafawabelewa Bauchi

17 Dec, 06:53

2,700

MAULUDIN NABIY S.A.W A DA'IRAR SHEIK BAYE daga garin Jos.

Daga Zawiyyar Associate Pro. Sheikh Haris Jos

Duk Tare da maulana Sheikh Amb Nasir Sheikh Ado Musa Tfblw
Bauchi

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/2j796xhDquC18wdj/
Sheikh Amb. Nasir Sheikh Ado Musa Tafawabelewa Bauchi

06 Dec, 06:12

2,686

KHATMAR NUJUMUL HUDA WANDA SHEIKH AMB NASIR SHEIKH ADO MUSA T BAUCHI
KEGABATARWA

TARE DA MAULANA SHEIKH DR SHETTIMA ELMISKIN DA SAURAN SHEIKANAI

WANDA AKA GABATAR ALHAMIS 05/12/2024

AYISAURARO LAFIA👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/tJTa3fca3J3rKL1u/
Sheikh Amb. Nasir Sheikh Ado Musa Tafawabelewa Bauchi

02 Dec, 04:47

2,625

NUJUMUL HUDA DARASI NA 27

Tare da maulana Sheikh Amb Nasir Sheikh Ado Musa Tfwbl Bauchi

Wanda Akagabatar Asabar 31/11/2024

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/Ga6y9qtNmkFaPtAX/
Sheikh Amb. Nasir Sheikh Ado Musa Tafawabelewa Bauchi

30 Nov, 17:02

1,609

RASUULUN AMEENUN
HATTARA IDRIS ABDULAZIZ, KARYA KAKE ANNABI S.A.W BA KAMAR KOWA BANE...
Muna

Tare Da Maulana Sheikh Amb Nasir Sheikh Ado Musah TBW ...

Wanda Akagabatar Laraba 27/11/2024

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=545492608407884&id=100085943871820&mibextid=ZbWKwL
Sheikh Amb. Nasir Sheikh Ado Musa Tafawabelewa Bauchi

26 Nov, 15:21

2,677

NUJUMUL HUDA| DARASI NA 25

MAULUDIN GARIN LERE 2024.

Tare da maulana Sheikh Amb Nasir Sheikh Ado Musa Tfwblw Bauchi

Ayisauraro Lafia👇🏻👆
https://www.facebook.com/share/v/hjAggPCLaUo2j9Cj/
Sheikh Amb. Nasir Sheikh Ado Musa Tafawabelewa Bauchi

18 Nov, 09:29

2,572

NUJUMUL HUDA DARASI NA 24

Taron bude masallacin jumma'a na tunawa da Alarammah Muhammadu Bajoga.

MAULUDI DAGA GIDAN SHEHU AHMAD MAI ASHAFA

Maulud daga garin Jingir, Plateau State

Duk Tare da maulana Sheikh Amb Nasir Sheikh Ado Musa Tfwbl Bauchi

Ayisauraro Lafia👇🏻👆