Zauren Sheikh Abbas Jega

@sheikhabbasjega


Zauren Sheikh Abbas Jega

22 Oct, 10:21


_*ALMUTTAJIRUR RABIHU FI SAWABI AMALUS SWALIHU*_

Karatun Littafin Almuttajirur Rabihu Kenan Wanda ake gabatar wa kowace Ranar Attanin tsakani sallar Magariba da Isha'ih anan Masallacin Khalidu Bin Waleed Shiyyar Ni'ima Jega.

Wanda:- *Ash-Sheikh Abbas Muhammad Jega* yake Gabatarwa.

Darasi Na 29 _Cigaba da Babenda Ke Bayanin Falalar Tsaftace Masallaci, Tareda Babenda Ke Bayanin Falalar Yin Tattaki Zuwa Halartar Sallah A Masallaci_

Telegram Channel
: Zauren Sheikh Abbas Jega
https://t.me/SheikhAbbasJega
Facebook Live:
https://fb.watch/pBha5D-P8T/?mibextid=Nif5oz

18 / Rabi'uth Thani / 1446 H.
21 / October / 2024 M.
Attanin.

ayi Sauraro lafiya
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Zauren Sheikh Abbas Jega

22 Oct, 10:21


_*ALMUTTAJIRUR RABIHU FI SAWABI AMALUS SWALIHU*_

Karatun Littafin Almuttajirur Rabihu Kenan Wanda ake gabatar wa kowace Ranar Attanin tsakani sallar Magariba da Isha'ih anan Masallacin Khalidu Bin Waleed Shiyyar Ni'ima Jega.

Wanda:- *Ash-Sheikh Abbas Muhammad Jega* yake Gabatarwa.

Darasi Na 28 _Babenda Ke Bayanin Falalar Gina Masallaci Saboda Allah Da Falalar Tsaftace Masallaci_

Telegram Channel
: Zauren Sheikh Abbas Jega
https://t.me/SheikhAbbasJega
Facebook Live:
https://fb.watch/pBha5D-P8T/?mibextid=Nif5oz

11 / Rabi'uth Thani / 1446 H.
16 / October / 2024 M.
Attanin.

ayi Sauraro lafiya
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Zauren Sheikh Abbas Jega

21 Oct, 16:52


_*FIQHUL ADI'IYAH DA SUNANU SALIHINA DA SUNANUL ABIDINA NA ABUL WALIDIL BAJI*_

Karatun Littafin Fiqhul Adi'Iyah Da Sunanu Salihina Da Sunanul Abidina Na Abil walidil Baji Wanda ake gabatar wa kowace Ranar Attanin tsakani sallar axxahar da la'asar anan Falon bakin garkar Sheikh Abbas Jega acikin garin Jega.

Wanda:- *Ash-Sheikh Abbas Muhammad Jega* yake Gabatarwa.

Darasi Na 66 :- _Acikin Littafi Nafarko, Bayanin Wasu lokutta Da Ake Karba Addu'ar Mutum Idan Yasamu Kansa Acikin Su, Acikin Littafi Na Biyu Cigaba da Babenda Ke Bayanin Falalar Ilimi Da Malammai_

Telegram Channel
: Zauren Sheikh Abbas Jega
https://t.me/SheikhAbbasJega

18 / Rabi'uth Thani / 1446 H.
21 / October / 2024 M.
Attanin.

ayi Sauraro lafiya
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Zauren Sheikh Abbas Jega

20 Oct, 17:58


*TAFSIRIN GUNDARIN ALQUR'ANI MAIGIRMA*

_Wannan shine Tafsirin Gundarin Alqur'ani Maigirma Wanda aka gudanar ayau ranar Lahadi Tsakani sallah Azzahar da La'asar anan bakin garkar Sheikh Abbas Jega anan shiyyar Almusira Jega Kebbi State Nigeria,_

Wanda: *_Ash-sheikh Abbas Muhammad Jega Mataimakin Shugaban Kungiyar Izala Na Kasa Na II Kuma Shugaban Majalisar Malammai Ta Jahar Kebbi_*

Tafsir: _Tafsiri Na Farko Acikin Suratul Daha_

17 /04/ 1446 AH.
20 /10/ 2024 M.
Lahadi.

YouTube Channel:
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://www.youtube.com/@SheikhAbbasJega

Telegram Channel:
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://t.me/SheikhAbbasJega

Facebook Live:
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡https://www.facebook.com/share/v/Uddix2Wu12eGq9C9/?mibextid=oFDknk

WhatsApp channel:
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://whatsapp.com/channel/0029Va4E5lLLdQeWyCWZKU1T

Ayi Sauraro Lafiya
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Zauren Sheikh Abbas Jega

20 Oct, 17:57


Audio from ุญุณู† ุงู„ุฎุงุชู…ุฉ ูŠุง ุงู„ู„ู‡!

Zauren Sheikh Abbas Jega

20 Oct, 17:54


_*NURUL YAQEEN FI SIRATU SAYYIDIL MURSALINA, DA AZZAWAJIRU ANIL BIDI'AH*_

Karatun Littafin Nurul Yaqeen Da Azzawajiru anil Bidi'ah Kenan da ke guda na kowace ranar Assabar tsakani sallar axxahar da la'asar anan bakin garkar Sheikh Abbas Jega Shiyyar Almusira Jega Kebbi.

Wanda:- *Ash-Sheikh Abbas Muhammad Jega* yake Gabatarwa.

Darasi Na 118:- _Karatun Littafi Na Farko,Bebenda ke Bayanin Yadda aka kashe Abu Rafi'in,Acikin Littafi Na Biyu,Babenda Ke Bayani Halascin Daukar wa miyagun yan kasuwa mataki daga hukuma_

Telegram Channel:
https://t.me/SheikhAbbasJega
WhatsApp Channel:
https://whatsapp.com/channel/0029Va4E5lLLdQeWyCWZKU1T
Facebook Live:
https://www.facebook.com/share/v/GyxVgRWPkx8pRUSc/?mibextid=oFDknk

16 / Rabi'uth Thani/1446 H.
19 / October /2024 M
Assabar.
ayi Sauraro lafiya
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Zauren Sheikh Abbas Jega

18 Oct, 17:08


*TAFSIRIN RADDUL AZHAN ILA MA'ANIL QUR'AN*

Wannan shine Tafsirin Alqur'ani Maigirma Na Littafin Raddul Azhan Wanda ake gudanar wa a kowace ranar jumu'a bayan sallar la'asar masallacin Malam Abbas Jega dake nan bakin tashar Sokoto anan cikin garin Jega.

Wanda: *_Ash-sheikh Abbas Muhammad Jega_* suke gabatarwa Tareda *Alaramma Nasiru Gwandu*.

Tafsiri:_Tafsiri Na Biyar Acikin Suratul Ambiya'ih_

Telegram Channel:
https://t.me/SheikhAbbasJega
Darulfikr:https://darulfikr.com/s/152857

Facebook Live
https://www.facebook.com/share/v/M56cj8PQyP3MhvEk/?mibextid=oFDknk

YouTube: https://www.youtube.com/@SheikhAbbasJega

15 / Rabi'uth Thani /1446 H.
18 / October /2024 M.
Jumu'ah.

Ayi Sauraro Lafiya๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Zauren Sheikh Abbas Jega

18 Oct, 08:39


_*SUBULA SALAM SHARHU BULUGUL MARAMI*_

Karatun Littafin Subula Salam Kenan da ake Gabatarwa kowace ranar Alhamis tsakani sallar Magariba da Isha'ih anan Cikin Masallacin Sheikh Abbas Jega da ke shiyyar Almusira Jega, Kebbi.

Wanda:- *Ash-Sheikh Abbas Muhammad Jega Mataimakin Shugaban Kungiyar Izala Ta Kasa Na II Kuma Shugaban Majalisar Malammai Ta Jahar Kebbi* Yake Gabatarwa.

Darasi Na133:- _Cigaba Da Babenda Ke Bayanin Falalar Kiyaye Sallolin Nafila da na Farilla_

Telegram Channel:
Zauren Sheikh Abbas Jega
https://t.me/SheikhAbbasJega
YouTube:
https://www.youtube.com/@SheikhAbbasJega

14 / Rabi'uth Thani /1446 H.
17 / October / 2024 M.
Alhamis.

Ayi Sauraro Lafiya.

Zauren Sheikh Abbas Jega

17 Oct, 17:14


*HASKEN MUSULUNCI ACIKIN LITTAFIN SHARHUSSUNNAH*

karatun littafin _SHARHUS SUNNAH NA IMAMUL BUGAWI JUZU'I NA BIYU_ kenan da

*_Ash-Sheikh Abbas Muhammad Jega Mataimakin Shugaban Kungiyar Izala Ta Kasa Na II Kuma Shugaban Majalisar Malammai Ta Jahar Kebbi_*

Yake gabatarwa a kowa ne sati a masallacin Masjidu Sheikh Abbas Jega dake rafin atiku Birnin Kebbi , Kebbi state, Nigeria.

Darasi Na:- 158 _Babenda Ke Bayanin Hukunce-Hukuncen Dabbobin Layya Lokacin Sallah Idi Babba_

Darul Fikr: https://darulfikr.com/s/177800

Facebook:https://www.facebook.com/share/v/ErrcDBR4P7vFQ9Cf/?mibextid=oFDknk


Telegram Channel:
https://t.me/SheikhAbbasJega

WhatsApp Channel:
https://whatsapp.com/channel/0029Va4E5lLLdQeWyCWZKU1T

YouTube:https://www.youtube.com/@SheikhAbbasJega

Alhamis
14 / Jumada Ula /1446 Hijira.
17 / October /2024 Miladiyya.

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Zauren Sheikh Abbas Jega

16 Oct, 19:46


_*TAJUL JAMI'I LIL USUL FI AHADISI RASULALLAHI SAW*_

Karatu Littafin Tajul Jam'i Lil Usul Kenan da ake gudanarwa a kowace ranar Laraba tsakani sallar Magariba da Isha'ih anan Cikin Masallacin Sheikh Abbas Jega da ke shiyyar Almusira Jega Kebbi.

Wanda:- *_Ash-Sheikh Abbas Muhammad Jega_* yake Gabatarwa kowane sati.

Darasi Na 124 Juzu'i nabiyu:- _Babenda ke Bayanin Yadda ake fitar da Zakkah ta Dabbobi, da Bayanin Yadda ake Fitarda Zakkar Kayan Noma_

Telegram:
Zauren Sheikh Abbas Jega
https://t.me/SheikhAbbasJega
Facebook:
https://www.facebook.com/share/v/EsZZZ9MXr8ffbXMJ/?mibextid=oFDknk

13 / 04 / 1446 H.
16 / 10 /2024 M.
Laraba.

Ayi Sauraro lafiya
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Zauren Sheikh Abbas Jega

16 Oct, 19:45


_*TAJUL JAMI'I LIL USUL FI AHADISI RASULALLAHI SAW*_

Karatu Littafin Tajul Jam'i Lil Usul Kenan da ake gudanarwa a kowace ranar Laraba tsakani sallar Magariba da Isha'ih anan Cikin Masallacin Sheikh Abbas Jega da ke shiyyar Almusira Jega Kebbi.

Wanda:- *_Ash-Sheikh Abbas Muhammad Jega_* yake Gabatarwa kowane sati.

Darasi Na 124 Juzu'i nabiyu:- _Babenda ke Bayanin Yadda ake fitar da Zakkah ta Dabbobi, da Bayanin Yadda ake Fitarda Zakkar Kayan Noma_

Telegram:
Zauren Sheikh Abbas Jega
https://t.me/SheikhAbbasJega
Facebook:
https://www.facebook.com/share/v/EsZZZ9MXr8ffbXMJ/?mibextid=oFDknk

13 / 04 / 1446 H.
16 / 10 /2024 M.
Laraba.

Ayi Sauraro lafiya
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

1,314

subscribers

446

photos

154

videos