Dalili shine saboda yanayin gudanuwar haɗa-haɗen kasuwancin crypto currency ne dole ake tarawa da kuma zubarwa. Ma'ana, Ake karɓa, Ake bayarwa, ribar da ake samowa daga masu bayarwa da karɓa akan loss shine ake yi mai sabuwar gini zuwa ALH price.
Idan baka da hakuri akan potential projects da kake zuba jarin ka, ba zaka iya crypto marketing ba, domin ita kasuwan ta ginu ne akan haka, sanda ka shiga watakila a sannan ne suke tarawa. Ma'ana a lokacin ne suke karɓa ko suke bayarwa da kaga riba sai ka fita kafin ranar karɓar ta zagayo.
Toh matukar Long term hodl zakayi ka shirya sosai domin ba zai yiwu da kudaden da ake bukatar su nan da nan ba, ko kayi targeting na kwana akan wata kayyadadden price da kake bukata. Matukar da kayi haka toh ka shirya hakuri.