CIBIYAR WALLAFA @cibiyarwallafa Channel on Telegram

CIBIYAR WALLAFA

@cibiyarwallafa


Wannan kafa mallakin Cibiyar Wallafa da yada ayyukan Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ne.

Za ku rika samun Jawabai, karatuttuka, Hotuna, Videos da abubuwan da suka shafi Harkar Musulunci kai tsaye.

Muna maraba da kowa da kowa.

CIBIYAR WALLAFA (Hausa)

CIBIYAR WALLAFA channel tana da bayani kan tallafawa da kuma ayyukan Shaikh Ibraheem Zakzaky (H). Kanal ya samu cikakken bayanai, labarai, hotuna, videos da kuma abubuwan da suke aiki a cikin harkokin Musulunci. Kamar yadda muka san, ina daidaita da masu karatu da kuma masu koyon cewa. Don haka, wannan kafa ya sanya wadannan abubuwan na musulunci ta hanyoyinmu.

Da wannan kanal, ka iya samun bayani game da tallafawa da ayyukan Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) cikin harkar musulunci. Za'a iya samun karatuttuka, tarihi, fassararwa, wadannan abubuwan daban-daban gami da ilimin rayuwa. Musamman, kanal ya bada umarni da kai da kai.

Muna iya sanar da kowace mutum mafi karanci don ganewa da tallafawa da ayyukan Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) a kanal ta CIBIYAR WALLAFA. Muna tsare shirinmu don zama da nau'ikanmu wanda suke da ci gaban ku.

CIBIYAR WALLAFA

15 Feb, 20:56


Audio:

Jawabin Yaumu Taklif 1446

Jawabin Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ga ƙananan yara maza da mata masu cika shekarun Taklifi a ranar Asabar 16 ga Sha'aban 1446 (15/2/2025) a gidansa da ke Abuja.

— Cibiyar Wallafa Ayyukan Shaikh Zakzaky (H)
Www.cibiyarwallafa.org
T.me/cibiyarwallafa

CIBIYAR WALLAFA

15 Feb, 19:07


Audio:
Jawabin Nisfu Sha'aban 1446

Jawabin Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) a ranar Nisf Sha'aban 1446 (14/2/2025) a gidansa da ke Abuja.

— Cibiyar Wallafa Ayyukan Shaikh Zakzaky (H)
Www.cibiyarwallafa.org
T.me/cibiyarwallafa

CIBIYAR WALLAFA

06 Feb, 07:33


Audio:

Jawabin Ganawa da Harisawa

Jawabin Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) na ganawa da Lajnar Hurras na Harkar Musulunci a ranar Laraba 6 ga watan Sha'aban 1446 (5/2/2025) a gidansa da ke Abuja.

— Cibiyar Wallafa Ayyukan Shaikh Zakzaky (H)
Www.cibiyarwallafa.org
T.me/cibiyarwallafa

CIBIYAR WALLAFA

06 Feb, 02:02


Audio:

Ziyarar 'Yan Abul Fadl Abbas

Jawabin Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) a yayin ganawa da 'yan Mu'assasatu Abul Fadl Abbas, a lokacin Mauludin Imam Husaini, Imam Zainul Abideen da Sayyid Abul Fadl (AS) a ranar Talata 5 ga Sha'aban 1446 (4/2/2025).

— Cibiyar Wallafa Ayyukan Shaikh Zakzaky (H)
Www.cibiyarwallafa.org
T.me/cibiyarwallafa

CIBIYAR WALLAFA

28 Jan, 10:47


Audios:

Jawabin Mab'ath 1446 / 2025

Jawabin Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) na ranar Mab'ath, 27 ga watan Rajab 1446 (27/1/2025) a gidansa da ke Abuja.

* Jawabin Yamma da na Dare.

— Cibiyar Wallafa Ayyukan Shaikh Zakzaky (H)
Www.cibiyarwallafa.org
Telegram: t.me/cibiyarwallafa

CIBIYAR WALLAFA

26 Jan, 21:00


Audio: Jawabin Shahadar Imam Kazeem (AS) 1446 /2025

Daga Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H).

— Cibiyar Wallafa Da Yada Ayyukan Shaikh Zakzaky (H)
www.cibiyarwallafa.org
Telegram: t.me/cibiyarwallafa

CIBIYAR WALLAFA

21 Jan, 10:16


Sallar Magrib a ranar Mauludin Amirulmuminin (AS) 1446, tare da Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H).

CIBIYAR WALLAFA

13 Jan, 12:23


Audio:

Jawabin Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) na rufe Mu'utamar din Dandalin Matasan Harkar Musulunci na kasa, a ranar Lahadi 12 ga Rajab 1446 (12/1/2025).

— Cibiyar Wallafa Ayyukan Shaikh Zakzaky (H).

Www.cibiyarwallafa.org
T.me/cibiyarwallafa

CIBIYAR WALLAFA

02 Jan, 23:21


Ku bi mu a sabon shafinmu na Tiktok

— Cibiyar Wallafa Da Yada Ayyukan Shaikh Zakzaky (H)

@followers

https://vm.tiktok.com/ZMkD2mt2T/

CIBIYAR WALLAFA

25 Jul, 15:08


Audio:

Jawabin Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) na cika shekaru 10 da Waki'ar Quds ta 2014, da ya fado daidai da ranar 25 ga July 2024.

www.cibiyarwallafa.org