Latest Posts from Abtee9ja 🇳🇬 (@abtee9ja) on Telegram

Abtee9ja 🇳🇬 Telegram Posts

Abtee9ja 🇳🇬
Official link:
https://linktr.ee/abtee

Crypto update, opportunities & information.

WhatsApp
👇👇👇
wa.me/2348143427173
8,477 Subscribers
1,245 Photos
193 Videos
Last Updated 01.03.2025 11:29

Similar Channels

Sheikh Muhammad Mustapha
9,706 Subscribers
CryptoVerse Announcement
3,760 Subscribers

The latest content shared by Abtee9ja 🇳🇬 on Telegram


Guys don’t forget to mint this nft on time. Har timer nasaka coz u don’t wanna miss.

Time shoul be
around 3:30pm

Pay attention!

Idan ka haɗa hotunan guda biyu, zaka iya fara hasashen Tuesday ɗin 18 ga watan uku za'ayi mana listing ɗin Paws.

A hoton farko dama ya baiyanar mana suna nufin Talata acikin watan March. Ɗauke da XX guda biyu, wannan XX ɗin suna nufin wani date acikin watan March daya dace da ranar Tuesday.

Idan ka kalli hoto na biyu, zaka samu steps (matattakala guda 18), wanda 18 ga wata yayi daidai da Tuesday a watan March. Haka zalika zaku ishe takun Paws daga kan step na farko zuwa step na 6, wannan yana alamta zuwa 6 ga wata kowanni bayani game da tafiyar mu ta listing zai baiyana kuma shiri ya kankama, 18 ga wata kuma a shiga kasuwa.

Idan an samu jinkiri, samu iya ƙara fassara XX da yaren roman muce tana nufin 20, kenan baza'a haura 20 ga wata ba. Amma dai fassarar farko tafi ƙarfi da inganci.

Important update on $layeredge Incentivized Testnet: Phase lI & OG pass.

📆Ends 22 March

👇Steps
🔗 dashboard.layeredge.io
🏷️Use code if asked: VMXFx9WI
🚀Start Node every day

🆕 Task
Go to task
Verify browser node task
Collec points
🔜 more task soon

🆕 Proofs
Go to proof tab
Type some text
Submit

🆕 Mint pledge pass
⏱️ mint today 8 PM IST
📆 mint duration 48hrs
✌️ 2 types of pass

1️⃣ Standard pledge Pass 💯 free
1.2x booster on node points earnings

2️⃣ OG pledge pass
💵0.0009 $ETH around $2
⛓️ mint on Base
3x boost on node points
☔️ extra Aidrop -share from a percentage of the aidrop dedicated for OG pledge
⛽️ Get mint fees back on TGE in form of tokens

😉 I suggest everyone to mint OG pass
⛽️ Need eth base gas fee? Message us
wa.me/8143427173

🔜Click node going live on 7th March
💪 Guide once it’s live

Allah yabamu sa’a.

#Price_Update!
🏷️3,220/PI 🔥
🏷️200/Sidra
🏷️1450/USDT
🏷️1430/BTC
🏷️18,000 /Paws
vouchers

Deal only on WhatsApp
wa.me/8143427174

Note: Always send on time once the update is sent, or ask later, as the price can change at any time.

Good morning ☀️
Barkan mu da shiga watan March, shine wata na ƙarshe a Q1 2025, shine watan da duk projects ɗin da sukayi mana alƙawarin shiga kasuwa Q1 ya kamata su shiga ba tare da sun tsallake shi ba.

Yayi daidai da ɗaya ga watan Ramadan mai albarka. Cikin wannan watan Paws zai shiga kasuwa In shaa Allahu.

Ga prediction na $Paws based on FDV…

karkumanta notcoin yafita a 1B wanda indai paws yafito a haka price na kowani paws zai kasance $0.01 ne.

Market cap na $PI currently yana 14B, $PI sunyi kokari matuka.

Barka da shigowar watan Ramadan

Ramadan Kareem ☪️

Alhamdulillah!

Muna da Tuesday guda huɗu acikin watan March na wannan shekarar, 4 ga wata, 11 ga wata, 18 ga wata, da kuma 25 ga wata.

Cikin su tabbas za'ayi mana listing Paws a kasuwa In shaa Allahu. Labari mai faranta ran shine, azumi bazai wuce ba face sai Paws sunyi mana listing.

Kowa yafada mana allocation nashi a comment👇👇👇

Price Update!
🏷️3,000/PI
🏷️200/Sidra
🏷️1450/USDT
🏷️1430/BTC
🏷️18,000 /Paws
vouchers

Deal only on WhatsApp
wa.me/8143427174

Note: Always send on time once the update is sent, or ask later, as the price can change at any time.