Sunusi Danjuma Ali @sunusidanjumaali Channel on Telegram

Sunusi Danjuma Ali

@sunusidanjumaali


Youtuber | Online Marketer | Content Creator | Crypto Consultant

Sunusi Danjuma Ali (English)

Are you interested in YouTube, online marketing, content creation, and cryptocurrencies? If so, you are in the right place! Welcome to the Sunusi Danjuma Ali Telegram channel, where you can find a wealth of information and insights from a seasoned professional in the field. Sunusi Danjuma Ali is not only a Youtuber but also an online marketer, content creator, and crypto consultant. With years of experience under his belt, Sunusi shares valuable tips, tricks, and strategies to help you navigate the digital world successfully. Whether you are looking to enhance your YouTube channel, improve your online marketing efforts, create compelling content, or delve into the world of cryptocurrencies, Sunusi has got you covered. Join the Sunusi Danjuma Ali Telegram channel today to stay updated on the latest trends, tools, and developments in the ever-evolving digital landscape. Don't miss out on this opportunity to learn from a true expert and take your online endeavors to new heights!

Sunusi Danjuma Ali

27 Jan, 17:28


🚩ZOO QUIZ ANSWER

RIDDLE: Sloth

REBUS: Sparrow

👉👈

Sunusi Danjuma Ali

26 Jan, 17:40


DON'T MISS DUROVS CAPS NFT AIRDROP

VIKTOR ALSO PROMOTE

JOIN LINK:
https://t.me/DurovCapsBot/caps?startapp=7099709926

Sunusi Danjuma Ali

26 Jan, 09:51


🎁Zoo Mining - Claim 2k Point.
🔖26 January

- Riddle: Jerboa
- Rebus: Meerkat

Zoo Gift Box Timings Today 🚩
Check your ZOO Map on these timings.


🐍9:25 UTC - 1613 food 
🐼16:25 UTC - 373 food 
🐘18:05 UTC - 3319 food

Sunusi Danjuma Ali

26 Jan, 04:23


➡️ DUROV AIRDROP
l
It will only last for eight days. No information has been given, only that it is Durov's. It is said that it will end after eight days. The countdown has begun.

✔️ Log in and create task, Invite friends.

➡️ AIRDROP END IN 8 DAY'S

https://t.me/DurovCapsBot/caps?startapp=7099709926

Sunusi Danjuma Ali

25 Jan, 11:19


Ina makiyaya masu mining ZOO an saka sabon task Wanda muke tunanin dole Yana cikin Abinda xasuyi verifying Dan baiwa domin Samun airdrop na zoo Wanda zaayi da ton masu hali suje suyi karku manta saura kwana 6 a gama mining ZOO

Sunusi Danjuma Ali

25 Jan, 09:34


In Kayi missing 500$ to $10k a $SOSO karkayi a HIPPO daga SUI 🫵

HIPPO ɗaya ne daga cikin manyan tokens dake kan Sui Block chain dake da kusan $100 million a market cap.

Zasu raba $1 million dollar na HIPPO

Ayi signup a Airdrop site nasu..

Ga link ɗin da za'a danna domin joining👇:

https://quests.hiphop.fun?referralCode=bb3b9c

• Sai ayi connecting na twitter account,

•Sannan za'a bukaci a saka SUI wallet address
(Sai ku copying a non custodian wallet naku kamar su trust wallet, bitget wallet, d.s)

Ga referral code ɗin da za'a sa: bb3b9c

Sai aje a kammala tasks shikenan you're done

" Mahaƙurci mawadaci " wataƙil anan rabon ku yake...🫵💯

Sunusi Danjuma Ali

25 Jan, 07:15


XENEA WALLET TODAY ANSWER

👉CLICK TO JOIN XENEA

             ZOO QUIZ ANSWERS

RIDDLE:- gibbon

REBUS :- leopard

JOIN   ZOO MINI BOT

JOIN SIGMA MINI BOT
https://t.me/sigmatonbot/app?startapp=ref_39ezf8m

Sunusi Danjuma Ali

25 Jan, 05:21


➡️ ZOO Gift

1 Box
Time: 11:15 UTC
Reward: 1385 Animal Feed
Duration: 15 minutes

2 Box
Time: 15:20 UTC
Reward: 312 Animal Feed
Duration: 30 minutes

3 Box
Time : 20:25 UTC
Reward: 3549 Animal Feed
Duration: 10 minutes

🚩 Zoo

Sunusi Danjuma Ali

25 Jan, 03:39


PAWS ADD NEW TASK 10K COIN

JOIN DONOT TO GET 10K PAWS COIN

https://t.me/donot/game?startapp=7099709926

Sunusi Danjuma Ali

24 Jan, 18:26


Staking & Delegating

A kullum idan na zauna binchike akan crypto yanada wahala na tashi ban samu wata damar samun alkhairi da abaya ban santa ba. Wani lokachin kuma daga abokaine dake wasu kasashen suke sanar dani wasu damarmakin dake chikin blockchain da crypto, musamman developers din chikinsu. Kafin na shiga chikin rubutun inaso na jawo hankalin ku masu karatu ku sani cewa damarmakin dake chikin blockchain da crypto are endless. Ma'ana dai ina nufin za'a iya cewa damarmakin dake chikin blockchain da crypto basuda iyaka gaskiya, kawai dai mutum ya duba wayanne zaiyi yabar sauran. Amma kuma dole sai mun koyi binchike sosai da zurfafa tunani kafin mu iya nemosu. Wasu damarmakin suna bukatar kudi mai nauyi, wasu kuma basa bukatar wasu manyan kudade, wasu kuma suna bukatar small effort, musamman nakan blockchain.

Staking da Delegating suna chikin damarmakin da blockchain yazo mana dasu. Ba bude bayanin ma'anarsu zanyi ba, zanyi bayanine akan yanda ake morarsu. Wanda yake neman sanin menene Staking ko Delegating ya tuntuni ChatGPT, YouTube ko Google. Haka zalika bana fadar sunan coin da mutum zai saya ko yayi Staking, saboda tsira da mutunchi.

Yanda Zakuchi Moriyar Staking Delegating

✨️ Da farko dai gaskiya na aminta da duk coins nakan blockchains indai har sunada dedicated team, reasonable supply da kuma good tokenomics. Don haka idan har zakuyi Staking ko Delegating na coins ku tabbatar kun duba wayannan abubuwan dana lissafa a sama.

✨️ Zaifi kyau idan har zakuyi Staking ko Delegating kuyi akan coins na Layer one (L1) blockchains.

✨️ Blockchains sunfi 150 a duniya, don haka bayan duba wayanda suka chika wayancan sharrudan dana lissafa a sama, ku duba wayanda sukeda MC kadan.

✨️ Kada ku damu da cewa dole sai blockchain din daya zama sananne (popular). Idan har ya chika ka'idojin dake sama, babu matsala In Sha Allah. Ni yanzu haka nafi yin staking akan blockchains din da ba'a sansu ba, basuyi wani suna ba.

✨️ Kowanne blockchain yana samarda staking platform, kuma dama tun achikin tokenomics dinsu suna ware na masu staking. Don haka kada kuyi staking akan staking protocols na wasu projects din kamar exchanges,  wallets, da sauransu. Kuyi staking akan platform din da blockchain din ya samar. Shine zakuna samun reward mai kyau.

✨️ Idan kuma Delegating zakuyi, shima kuyishi akan platform da blockchain suka samar, ba wanda wasu projects din suka samar ba.

Kamar yanda nace damarmakin crypto sunada yawa, binchike ne zai dinga bankado muku su. Don haka mu dage da binchike akan harkar nan tamu domin chin moriyarta sosai.

Sunusi Danjuma Ali

24 Jan, 16:52


Dadin holding coin na blockchains shine ana staking ko delegating dinsu domin samun reward. Wannan reward din kadai zai iya rike mutum a rayuwarsa idan har yasa kudi masu dan nauyi, akalla daga $500 zuwa sama. Mafi yawan tokens na blockchain zasu baka akalla $12 zuwa $15 aduk satin duniya da staking din $500.

Kenan dai ribar holding coins na blockchains 2In1 ce. Ma'ana, ga reward da kake samu kullum, ga kuma holding da kakeyi da kyakkyawan fatan coins din zasuyi daraja nan gaba. Haka zalika, wannan reward din na staking zai taimaka maka wajen kauda kanka daga sayarda coins din.

Duk wani blockchain mai coin akwai damar staking ko delegating coins dinsu.

Jumu'at Mubarak.

Sunusi Danjuma Ali

24 Jan, 11:16


An fara duba $Seed Token Allocation, kowa yaje ya duba a cikin Telegram MiniApp ɗinsu bangaren Airdrop.

Amma network nasu babu kyau yanzu

Allah yasa yayi daraja.

Sunusi Danjuma Ali

24 Jan, 07:03


Kar a manta da farming PIN AI
Sun tara $10M already
Ga investors ɗinsu a hoton dake a sama

https://t.me/hi_PIN_bot/app?startapp=p9jKC5p

Sunusi Danjuma Ali

24 Jan, 05:10


XENEA WALLET TODAY ANSWER

👉CLICK TO JOIN XENEA

             ZOO QUIZ ANSWERS

RIDDLE:- Zebra

REBUS :- caribou

JOIN   ZOO MINI BOT

JOIN SIGMA MINI BOT
https://t.me/sigmatonbot/app?startapp=ref_39ezf8m

Sunusi Danjuma Ali

24 Jan, 03:56


💎 BREAKING:
An saka sabon task a PAWs 🐾 Wanda kuma kamar yanda sukace shine kusan na ƙarshe

(almost…)

Sunusi Danjuma Ali

23 Jan, 08:28


➡️  ZOO Gift

1 Box
Time: 12:10 UTC
Reward: 482 Animal Feed
Duration: 30 minutes

2 Box
Time: 19:05 UTC
Reward: 1787 Animal Feed
Duration: 15 minutes

3 Box
Time : 20:30 UTC
Reward: 4322 Animal Feed
Duration: 10 minutes

🚩 ZOO

Sunusi Danjuma Ali

23 Jan, 04:09


XENEA WALLET TODAY ANSWER

👉CLICK TO JOIN XENEA

             ZOO QUIZ ANSWERS

RIDDLE:- Harp seal

REBUS :- Bison

JOIN   ZOO MINI BOT

JOIN SIGMA MINI BOT
https://t.me/sigmatonbot/app?startapp=ref_39ezf8m

Sunusi Danjuma Ali

22 Jan, 13:33


Alhamdulillahi, official Dedust sun baiyana listing ɗin Not Pixel yau da karfe 5:00 na yamma. 🔥✌️✌️

Dedust, itace Dex mafi girma akan TON Blockchain bisa rahoton da CG suka fitar, a wani lokacin ne StonFi take doke ta a trading volume .

Ƙarfe 4:00 claimin.
Ƙarfe 5:00 listing.

$2 ko sama/PX In shaa Allahu.

Sunusi Danjuma Ali

22 Jan, 13:29


Crypto da Tattalin Arzikin Kasashe: Yanda Kasarmu Nijeriya Zata Amfana.

Kamar yanda na fada a rubutun baya cewa duk wani stablecoin da muke gani a kasuwanin crypto ba'a kirkiresu ba saida sahalewar gwamnati. USDT, USDC, DAI, FDUSD da sauransu dukkansu saida sahalewar gwamnatin America aka kirkiresu. Kamar hakane EUR saida sahalewar tarayyar turai, wato European Union kafin a kirkireshi. Kamar yanda nace stablecoin yana taimakawa kasashe wajen habbakar tattalin arzikinsu sosai. Misali, stablecoins da akayi pegging dinsu da American Dollar kamar USDT, USDC DAI da sauransu ana iya amfani dasu wajen yin siyayya a America kamar shopping mall, gidan mai, siyayya a kasuwa, da kuma online shopping malls. Haka zalika, idan akayiwa mutum wani aiki (service) duk zai iya biya da wannan stablecoin din. Kamar dai yanda a Nijeriya zakayi siyayya ko ayi maka wani aiki ka biya da kudin dake chikin bankinka. Kuma mutane sukanyi amfani da stablecoins din wajen transactions saboda saurinsu wajen turawa saboda saurin blockchain da aka kirkiresu akansa.

Stablecoins suna taimakawa kasashe wajen rage yawan buga kudin takarda, wanda shima sukan kashe manyan kudade yayin bugasu. Kuma rashin bugawar yana taimakawa kasashe wajen rage yawaitar kudaden takarda dake yawo a hannun jama'a, kuma hakan yana karawa kudinsu daraja sosai.

Mu dauki misali da kasarmu Nijeriya da kuma kudinmu na Naira. Yanzu haka kamfanin Convexity karkashin jagoranchin Sir Adedeji Owonibi tare da hadin gwiwan Interstellar da Kampanin Alpha Geeks sun kirkiri stablecoin mai suna cNGN, wanda akayi pegging dinsa da Naira, kuma yanzu haka an dora cNGN akan blockchains na BSC, Bantu, Polygon, Ethereum,  Assetchain, Base da Tron. Nan kusa kadan kuma za'a fara dora cNGN akan kasuwanin crypto, wanda za'a fara da kasuwaninmu na gida wayanda gwamnati ta basu damar kafa kasuwan hada-hadar crypto (wato exchange) kamar Busha, Quidax da sauransu. Tuni tattaunawa tayi nisa tsakanin cNGN da Interswitch dake kula da tura kudade tsakanin bankuna a Nijeriya domin bawa mutane damar juya cNGN dinsu dake chikin exchange dinsu kai tsaye zuwa Naira achikin accounts dinsu na banki. Da cNGN dake chikin exchange dinka zaka iyayin sayayya kai tsaye a shopping malls, kasuwa da sauransu. Da cNGN dake chikin exchange dinka zaka iya sayen katin waya ko data da ita, zaka iya biyan bill kamar na kudin wutar lantarki, da sauransu. Haka zalika zaka iyayin subscription kamar na GoTv, SuperSport, da sauransu. Wannan zai taimakawa gwamnatin Nijeriya wajen rage kashe makudan kudade a buga Naira ta takarda, sannan cNGN zata taimakawa gwanatin wajen chimma kudirinta na rage yawan kudade a hannun yan kasarta, wato cashless policy.

Kusan dai dukkan abinda akeyi da bankuna mutum zai iyayi da cNGN dake chikin exchange ko wallet dinsa. Kenan amatsayinka na dan crypto baka bukatar ace dole sai kayi P2P kafin kayi wani uzuri da kudin dake exchange dinka, coin dinka kawai zaka juya zuwa cNGN. Haka zalika zaka iya sayen kowanne kalar coin da cNGN achikin kasuwar crypto da kake amfani da ita kamar BTC/cNGN, SOL/cNGN, ETH/cNGN da sauransu.

Dukkan adadin cNGN da za'a buga, dolene Convexity su nemi adadin wannan kudin na takarda su kaiwa reserve bank dinsu a Nijeriya wato su ajiyesu. Rage yawan buga Naira da kuma rage wacce take yawo agari zai kawo karanchinta, kuma hakan zai taimaka wajen farfado da darajar Naira.

Zan chigaba...

Sunusi Danjuma Ali
Web3 Advocate

Don't miss to JOIN ZOO

Sunusi Danjuma Ali

22 Jan, 11:22


➡️  ZOO Gift

1 Box
Time: 9:10 UTC
Reward: 4947 Animal Feed
Duration: 10 minutes

2 Box
Time: 14:35 UTC
Reward: 439 Animal Feed
Duration: 30 minutes

3 Box
Time : 19:40 UTC
Reward: 1244 Animal Feed
Duration: 15 minutes

🚩

Sunusi Danjuma Ali

13 Jan, 16:43


Not Pixel sunyi wani rabo na $PX, mai suna Benefactor, sun raba PX daga 25 zuwa 100 ga mutane, ina fatar mutanen mu da nasu bai kai 100PX ba su samu don nasu ya cike.

Akwai sauran rewards da basu raba ba sai zuwa gaba, In shaa Allahu zuwa gaba za'a dace mutane su tsallake. Ku duba naku

Engr Adam

Sunusi Danjuma Ali

12 Jan, 19:45


JOIN SOSOVALUE AIRDROP MINING BOT

https://t.me/SoSoValue_bot/sosovalue?startapp=3-KNNEQ15D

FIRST JOIN WEBSITE AIRDROP
https://t.me/sunusidanjumaAli/1302

Sunusi Danjuma Ali

12 Jan, 17:04


🐾 PAWS News 🐾

🔥 Airdrop criteria is now on the website, go to the app, click Check eligibility and check it out!

👉 Check the criteria

👀
Passed the check, put 🔥!

Zoo Family
Rubus: Camel
Riddle: Goat

Sunusi Danjuma Ali

12 Jan, 14:13


SoSoValue Airdrop
https://sosovalue.com/join/S6Q4X22U

SoSoValue manhajace tamkar Coingecko, Coin Market Cap, Messari, da sauransu.

SoSoValue sun samarda manhaja ta mobile app, website da computer software domin samun labarai da yin binchiken kwakwaf akan blockchains, crypto projects da kuma coins/tokens (fundamental analysis).

A yanzu haka SoSoValue sun bawa mutane damar tara points wanda akesa ran nan gaba zasu juyashi zuwa token dinsu idan zasuyi launching dinsa. Akwai hanyoyi uku da ake tara points dinsu.

https://sosovalue.com/join/S6Q4X22U

Kawai ku taba link dake kasa domin yin rijista. Sannan kuyi Starter Pack Tasks kamar connecting Gmail da X (twitter), sauke mobile app dinsu akan wayoyinku da computer (idan kuna da ita), shiga telegram group dinsu, following dinsu a twitter da subscribing na YouTube channel dinsu.

Akwai tasks na Daily Check-In da akeyi kullum domin tara points dinsu.

Sannan zaku iya gayyatar wasu domin samun referrals points (bonus).

https://sosovalue.com/join/S6Q4X22U

Sunusi Danjuma Ali

11 Jan, 07:42


XENEA WALLET TODAY ANSWER

👉CLICK TO JOIN XENEA

             ZOO QUIZ ANSWERS

RIDDLE:- Starfish
REBUS :- Vulture

JOIN   ZOO MINI BOT

JOIN SIGMA MINI BOT
https://t.me/sigmatonbot/app?startapp=ref_39ezf8m

Sunusi Danjuma Ali

10 Jan, 17:20


CHIRP MINING APP 👈

Listing very soon don't miss this great project

🌐COINGECKO ANNOUNCED HIS LISTING 🌐

Download link
https://play.google.com/store/apps/details?id=io.chirptoken.kage

Code:-21f2777d

1️⃣ Create Account
2️⃣ Get on your Bluetooth & Location on

Enter invite code to get 25000 chirp coin

:-21f2777d

DON'T MISS THIS GREAT PROJECT

TOTAL SUPPLY IS 300M

Sunusi Danjuma Ali

10 Jan, 07:08


XENEA WALLET TODAY ANSWER

👉CLICK TO JOIN XENEA

             ZOO QUIZ ANSWERS

RIDDLE:- Basilisk Lizard
REBUS :- Scorpion

JOIN   ZOO MINI BOT

JOIN SIGMA MINI BOT
https://t.me/sigmatonbot/app?startapp=ref_39ezf8m

Sunusi Danjuma Ali

09 Jan, 04:38


🔥UXUY

🛫🚀

💪Duk wadanda suka yi kokari suka yi referring mutum uku 3  daga December 27, 2024 - zuwa January 10, 2025 zasu samu tagomashin kyautar 2,025 $UP!
🔥 🔥

🚀 Our 2025 New Year Special Airdrop Event ends in just 2 days!

💪 Users who successfully invite 3 friends during the event period ( December 27, 2024 - January 10, 2025) will receive an exclusive bonus of 2,025
$UP!

🔥 Don’t miss out—get in there and rack up more
$UP before it’s over! ⚡️

Sunusi Danjuma Ali

09 Jan, 04:37


XENEA WALLET TODAY ANSWER

👉CLICK TO JOIN XENEA

             ZOO QUIZ ANSWERS

RIDDLE:-  Bowerbird
REBUS :-  Jackal


JOIN   ZOO MINI BOT

JOIN SIGMA MINI BOT
https://t.me/sigmatonbot/app?startapp=ref_39ezf8m

Sunusi Danjuma Ali

08 Jan, 19:05


💎PAWS sun saka sabon task, amman idan kaje bazakaga komai ba, zakayi ta goge wajen ne kamar yadda ake goge scratch card, kana gama gogewa zakaga ya fito sannan zasu baka damar CLAIMING✔️

Sunusi Danjuma Ali

08 Jan, 05:40


XENEA WALLET TODAY ANSWER

👉CLICK TO JOIN XENEA

             ZOO QUIZ ANSWERS

RIDDLE:-  lizard
REBUS :- Manatee

JOIN   ZOO MINI BOT

JOIN SIGMA MINI BOT
https://t.me/sigmatonbot/app?startapp=ref_39ezf8m

Sunusi Danjuma Ali

07 Jan, 13:59


Ba Dole Bane: Idan kana mining na Wave Wallet kuma kanada dama kayi kokarin yin minting wannan Wave Army NFT din, amma zaku biya 1 $SUI.

Na maimaita cewa basuce dole bane please!

Sunusi Danjuma Ali

07 Jan, 04:13


XENEA WALLET TODAY ANSWER

👉CLICK TO JOIN XENEA

             ZOO QUIZ ANSWERS

RIDDLE:-  Anglerfish
REBUS :-  Cassowary

JOIN   ZOO MINI BOT

JOIN SIGMA MINI BOT
https://t.me/sigmatonbot/app?startapp=ref_39ezf8m

Sunusi Danjuma Ali

07 Jan, 03:50


Victor Support SIGMA MINI BOT

VICTOR WORK IN TELEGRAMk

DONT MISS THIS PROJECT

https://t.me/sunusidanjumaAli/1286

Sunusi Danjuma Ali

06 Jan, 17:34


🔥

Achievements da kuka samu na $Major yanzu za ku iya minting Kamar NFT

Mint gas fee na duk  major achievement guda daya daidai yake da 25 stars a yanzu.

Sunusi Danjuma Ali

06 Jan, 05:11


XENEA WALLET TODAY ANSWER

👉CLICK TO JOIN XENEA

             ZOO QUIZ ANSWERS

RIDDLE:-  Ibex
REBUS :-  Capybara

JOIN   ZOO MINI BOT

PAWS 🐾NEW TASK

JOIN SIGMA MINI BOT
https://t.me/sigmatonbot/app?startapp=ref_39ezf8m

Sunusi Danjuma Ali

05 Jan, 02:35


Ga Sigma fa zai iya yin abun kiriki

Get ready for the Sigma Airdrop 🚀
Kawai shiga link din kasa zakuyi kuyi connecting wallet din da kuke amfani da ita

Don’t miss out! Join here:
👇🏼👇🏼
https://t.me/sigmatonbot/app?startapp=ref_39ezf8m

Sunusi Danjuma Ali

05 Jan, 02:31


Q: Wen TGE?

A: Aikin PAWS yana canzawa zuwa sabon mataki a shirye-shiryen TGE. Wanda yana ɗaukan lokaci, domin muna son tabbatar da cewa komai yana cikin kyakkyawan tsari! (Haka kuma, wannan tambayar yana yiwuwa an amsa ta a cikin sakonninmu na baya…)

Q: Menene ka'idodin samun airdrop?

A: Sabon sabuntawa zai zo nan ba da daɗewa ba wanda zai shafi gidan yanar gizon PAWS, inda za mu bayyana ka'idodin samun airdrops.

A yanzu, za mu iya tabbatar da cewa ɗaya daga cikin ka'idodin shine: dole zai zama adadin mafi yawan tasks ya kammala (ba dukkan su ba), wanda shine dalilin da ya sa muke ci gaba da sakin sababbin ayyuka.

Q: Me yasa nake ganin katon dutse maimakon PAWS? 😡

A: Mun fahimci cewa da yawa daga cikinku ba ku ji daɗi ba game da juya PAWS ɗinku zuwa dutse, amma wannan shine yadda ake a yanzu.

Grinch yana taka rawa wajen taimaka mana mu rarrabe masu aiki daga wadanda basa aiki, wanda hakan yana ba mu damar ƙara lada ga wadanda ke aiki sosai!

Q: Nawa zan karɓa idan ina da 100k PAWS points?

PAWS points za su canza zuwa tokens na aikin bisa wasu abubuwa kamar haka:

• Yawan ayyukan da aka kammala;
• Halartar ayyukan da aka lissafa a cikin PAWS Roadmap;
Da sauran su...

Kowane daga cikin waɗannan abubuwan zai shafi yawan ƙarshe na tokens da za a iya karɓa!

Allah Ya bamu saa

Sunusi Danjuma Ali

04 Jan, 08:57


Don't miss this great project 👆

https://t.me/sunusidanjumaAli/1280?single