Latest Posts from ๐’๐ก๐ž๐ข๐ค๐ก ๐’๐š๐ฆ๐ข๐ง๐ฎ ๐€. ๐˜๐š๐ค๐š๐ฌ๐š๐ข (@sheikhmuhdsaminuyakasai) on Telegram

๐’๐ก๐ž๐ข๐ค๐ก ๐’๐š๐ฆ๐ข๐ง๐ฎ ๐€. ๐˜๐š๐ค๐š๐ฌ๐š๐ข Telegram Posts

๐’๐ก๐ž๐ข๐ค๐ก ๐’๐š๐ฆ๐ข๐ง๐ฎ ๐€. ๐˜๐š๐ค๐š๐ฌ๐š๐ข
Madirasatul Miftahul Khair Islamiyya Yakasai Kano, karkashin jagorancin Mallam Muhammad Saminu Abdulkadir Yakasai.
1,415 Subscribers
420 Photos
168 Videos
Last Updated 25.02.2025 23:10

The latest content shared by ๐’๐ก๐ž๐ข๐ค๐ก ๐’๐š๐ฆ๐ข๐ง๐ฎ ๐€. ๐˜๐š๐ค๐š๐ฌ๐š๐ข on Telegram


Zamu Saurari Lacture Mai Taken Tarihin Rayuwar Sahabi Mai Girma UBAYYU BIN KA'AB.

Wanda Babban Malamimmu Sheikh Muhammad Saminu Abdulkhadir Yakasai Ya Gabatar.


https://whatsapp.com/channel/0029VaxsXfTInlqSmLIieS19

*AssaLamu ALaikum*

Daga Wajan Gabatar Da Muhadara Da AkaYi Akan *TARIHIN SAHABIN ANNABI* *UBAYYU BIN KA'AB AL-ANSARI (R.A)*

Wanda Babban MaLamin Mu *Sheikh Muhammad Saminu AbduL-ฦ˜adir Yakasai* Ya Gabatar.

ALLah Ya Amfanar Damu Daga Abinda Mukaji Amin!

Assalamu Alaikum Warahmatullah !

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!

In Sha Allah Ranar Laraba Mai Zuwa Za'a Koma Makaranta Kamar Yadda aka Saba

Ranakun Karatun Sune kamar Haka:

1. Laraba Tafsirin Alqur'ani Mai Girma

2. Alkhamis Karatun Littafin Muwadda Malik

3. Juma'a Karatun Littafin Muwadda Malik

* Za'a Fara Gabatar da Karatu Karfe 6:30 Zuwa 7:30

๐Ÿ‘‰ Wanda Yaji Ya Sanar da Wanda Bai Jiba.

AssaLamu ALaikum

Ana Sanarda ฦณan Uwa Cewa Gobe Lahadi In Sha ALLah Za'a Koma Karatun Muwaษ—ษ—a MaLik Wanda MaLam Yake Gabatarwa A Masjid Jami'u Khubaib Bn AdiYY (RA) Da Ke ฦŠoraYi Tinga Daura Da Gidan GajiYaYYu,

Ana Gabatar Da Karatun Kamar Yadda Aka Saba Magriba Zuwa Isha'i In Sha ALLah!

Wanda Yaji Ya Sanarda Wanda Baiji Ba.

ALLah Ya ฦ˜arawa MaLam LafiYa Amin ๐Ÿคฒ๐Ÿพ

Cikin Ikon ALLah MaLam Ya Sauka A Madina Dan Gabatar Da Ibadar Umara, ALLah Ya Karษ“i Ibada Amin!

Shiga Nan Domin Samun Karatuttukan MaLam Kai Tsaye๐Ÿ‘‡

WatsApp ๐Ÿ‘‡
https://chat.whatsapp.com/LoF7Z54LvUTGPPxdnlF1cs


YouTube ๐Ÿ‘‡
https://youtube.com/@MuhammadSaminuYakasai?si=-rspzDiaGXtNITD3

Tiktok๐Ÿ‘‡
tiktok.com/@sheikh_saminu_yakasai1

Telegram ๐Ÿ‘‡
https://t.me/SheikhMuhdSaminuYakasai

Audiomack๐Ÿ‘‡
https://audiomack.com/muhammad-saminu-abdul-kadir-yakasai

๐Ÿ“–๐Ÿ‘ค TARIHIN SAHABBAI ๐Ÿ‘ค๐Ÿ“–
๐Ÿ“ฌ๐Ÿ“ฌ๐Ÿ“ฌ๐Ÿ“ฌ๐Ÿ“ฌ๐Ÿ“ฌ๐Ÿ“ฌ๐Ÿ“ฌ๐Ÿ“ฌ๐Ÿ“ฌ


๐Ÿ”ฎ Tarihin Rayuwar Sayyidina Umar Bin Khattab R.A ๐Ÿ”ฎ


๐ŸŽ™Tareda:- Sheikh Muhammad Saminu Abdulkadir Yakasai. (Hafizahullah)

Ayi Sauraro Lafiya๐Ÿ‘‡

(PART 1)
https://audiomack.com/muhammad-saminu-abdul-kadir-yakasai/song/tarihin-sayyidina-umar-bin-khattab-ra

(PART 2)
https://audiomack.com/muhammad-saminu-abdul-kadir-yakasai/song/tarihin-umar-bin-khattab-ra

Abinda Sahabban Annabi SukaYi, DuniYa Bazata Kuma MaiMaita Kamar Su Ba.

https://audiomack.com/muhammad-saminu-abdul-kadir-yakasai

Shiga Nan Domin Samun Karatuttukan MaLam Kai Tsaye๐Ÿ‘‡

WatsApp ๐Ÿ‘‡
https://chat.whatsapp.com/LoF7Z54LvUTGPPxdnlF1cs


YouTube ๐Ÿ‘‡
https://youtube.com/@MuhammadSaminuYakasai?si=-rspzDiaGXtNITD3

Tiktok๐Ÿ‘‡
tiktok.com/@sheikh_saminu_yakasai1

Telegram ๐Ÿ‘‡
https://t.me/SheikhMuhdSaminuYakasai

Audiomack๐Ÿ‘‡
https://audiomack.com/muhammad-saminu-abdul-kadir-yakasai

https://vm.tiktok.com/ZMr9sycwr/