*Assalamu Alaikum Warahmatullah*
*Yan Uwa Barkammu da Wannan Lokaci*
*👉 Mallam Ya Umarceni da In Sanar da 'Yan Uwa Na Kusa dana Nesa Gyare gyaren da Za'a yi A Makaranta Kamar Haka:*
*1 Upgrading da Za'a yi Na Soler da Wani Bawan Allah Ya Kafa Mana Har Sashin Sakawa*
*2 Sauke Babbar Rumfa ta Makaranta da Sabuntata Saboda Gajiyawarta ta Bayyana Afili*
*3 Kara Adadin Futulun Makaranta don Samun Wadataccen Haske*
*4 Kara Girman Store da Ingantashi don Bawa kayan Makaranta Cikakken tsaro*
*Akwai Hanyoyi Guda Biyu Domin Yin Tarayya Cikin Wannan Aikin Alkhairin*
*1 Samar da Kayan Aikin da Ake Bukata Ta Hanyar Tuntubar Engineer da Aikin ke Hannunsa 07030462975*
*2 ko Ka/ki Sanya Tallafi Ta Wannan Hanya*
*80 6169 3020*
*Usman Mukhtar Abubakar*
*Opay*
*Tura Shedar Abinda ka Tura (Received) Ta Wannan Number din ta Whatsapp 08061693020*
*Allah Ya Bada Ikon Tallafawa*
https://whatsapp.com/channel/0029VaxsXfTInlqSmLIieS19