Africa E-learning Hausa

@africa_academyhausa

Africa E-learning Hausa

21 Jan, 00:25

📚Daurar Fiƙihun Tsarki:
Darasi Na 6:
Wanda Sh. Dr. Shu’aibu Abubakar Zai Gabatar.
Gaɓoɓin darasin:

- Tsarkin Ruwa Da Tsarkin Hoge.
- Hukuncin Tsarkin Ruwa Da Tsarkin Hoge.
- Hikimar Yin Tsarkin Ruwa Da Na Hoge.
- Sharuɗɗan Abin Da Ake Tsarkin Dutse Da Shi.
- Hukuncin Yin Tsarki Da Hannun Dama.
- Sunnonin Fiɗira.
- Fa’idojin Aswaki.
- Fa’idojin aske gashin mara.

Africa E-learning Hausa

21 Jan, 00:25

https://youtu.be/3DThAqjU3IE?si=4WEBudeyktpMnTiU

Africa E-learning Hausa

21 Jan, 00:25

📮 Barkanku dalibai masu albarka.

⚠️ Muna kira ga dukkanin dalibai su tabbatar sun yi rijista domin samun yin jarrabawa, da kuma samun takardar shaidar kammalawa.

🔗 Ga link ɗin yin Rijistar bita a kan hukunce-hukuncen tsarki nan:
https://ha.africaelearning.net

Ga bidiyon da yake bayanin yadda ake yin rijistar
🔗 Yi rijista da Google: https://youtu.be/ehBlU7RKjl8

📲 Rijista ta lambar waya:
https://youtu.be/YoE42Vv5Ito?feature=shared

📢 Sannan kuma muna sanar da ku cewa yau za a fara karatu in sha Allah.

🙏 Mun gode.

Africa E-learning Hausa

21 Jan, 00:23

📚Daurar Fiƙihun Tsarki:
Darasi Na 5:
Wanda Sh. Dr. Shu’aibu Abubakar Zai Gabatar.
Gaɓoɓin darasin:

- Kwanuka DA Hukunce-Hukuncensu.
- Abin Da Ya Wajaba Yayin Biyan Buƙata.
- Abin Da Ya Haramta Yayin Biyan Buƙata.
- Hatsarin Yin Fitsari a cikin ruwan da ba ya gudu.
- Abin Da Ba A So Yayin Biyan Buƙata.
- Hukuncin Yin Fitsari A Tsaye.

Africa E-learning Hausa

21 Jan, 00:23

https://youtu.be/Gjp4c6WIRCo?si=J5B59Udpw8X9044d

Africa E-learning Hausa

21 Jan, 00:22

📚Daurar Fiƙihun Tsarki:
Darasi Na 4:
Wanda Sh. Dr. Shu’aibu Abubakar Zai Gabatar.
Gaɓoɓin darasin:

- Daga cikin Nau’ukan Najasa.
- Mas’ala a kan Giya da Turare
- Alkahol ana samu shi ne daga giya.
- Hanyoyin Tsarkaka Daga Najasa
- Tsarkake ruwa Mai najasa.
- Hukuncin Fatar Mushen Dabbar Da Ba A Cin Namanta..
- Yadda Ake Tsarkake Najasa
- Mas’aloli Akan
- Sauran Ruwan Da Aka Yi Amfani Da Shi.

Africa E-learning Hausa

21 Jan, 00:22

https://youtu.be/8DHFyX77Fgw?si=VhnmqsdTTXU3KqOy

Africa E-learning Hausa

21 Jan, 00:22

📮 Barkanku dalibai masu albarka.

⚠️ Muna kira ga dukkanin dalibai su tabbatar sun yi rijista domin samun yin jarrabawa, da kuma samun takardar shaidar kammalawa.

🔗 Ga link ɗin yin Rijistar bita a kan hukunce-hukuncen tsarki nan:
https://ha.africaelearning.net

Ga bidiyon da yake bayanin yadda ake yin rijistar
🔗 Yi rijista da Google: https://youtu.be/ehBlU7RKjl8

📲 Rijista ta lambar waya:
https://youtu.be/YoE42Vv5Ito?feature=shared

📢 Sannan kuma muna sanar da ku cewa yau za a fara karatu in sha Allah.

🙏 Mun gode.

Africa E-learning Hausa

21 Jan, 00:21

https://youtu.be/DdgrJSnjFrg?si=ZjqKAjHmfP5QXgXL

Africa E-learning Hausa

21 Jan, 00:21

📚Daurar Fiƙihun Tsarki:
Darasi Na 3:
Wanda Sh. Dr. Shu’aibu Abubakar Zai Gabatar.
Gaɓoɓin darasin:

- Ruwan Da Ya Gauraya Da Abu Mai Tsarki.
- Canzawar Ruwa.
- Ruwan Da Ya Gauraya Da Najasa Amma Ba Ta Canza Shi Ba.
- Ruwa Mai Najasa.
- Mas’aloli.
- Hukunce-hukuncen Najasa.
- Nau’ukan Najasa.
- Hukuncin fitsari da kashin dabbar da ake cin namanta.

Africa E-learning Hausa

21 Jan, 00:20

Shin kuna yin wasu daga cikin waɗannan kusakuran a ranar Juma'a?!!!

Africa E-learning Hausa

21 Jan, 00:19

https://youtu.be/1oAud1ohWt0?si=8e3nSy4_g6wyyL1n

Africa E-learning Hausa

21 Jan, 00:19

📚Daurar Fiƙihun Tsarki:
Darasi Na 2:
Wanda Sh. Dr. Shu’aibu Abubakar Zai Gabatar.
Gabobin darasin:

- Tsarki Da Ruwa
- Rabe – Raben Ruwa.
- Ma’anar Tsarki
- Kashe – Kashen Tsarki
- Hukuncin Ruwan Da Aka Yi Amfani Da Shi.

Africa E-learning Hausa

21 Jan, 00:18

https://youtu.be/PsXDGoNPzVk?si=4qvDBpLI4PSXAPP0