Salisu D Crypto

@salsdcrpt


Salisu Dan Crypto
Financial consultant
Content Creator
CEO at Yanar Crypto
motivational speaker

Salisu D Crypto (English)

Are you looking to stay updated in the world of cryptocurrencies and financial markets? Look no further than the Salisu D Crypto Telegram channel! Led by Salisu Dan, a financial consultant, content creator, CEO at Yanar Crypto, and motivational speaker, this channel is your go-to source for all things related to the exciting world of crypto. Whether you're a seasoned investor or just starting out, Salisu Dan's expert insights and advice will help you navigate the ever-changing landscape of digital assets. Stay informed about the latest market trends, discover new investment opportunities, and gain valuable knowledge to help you make informed decisions. Join the Salisu D Crypto channel today and take your crypto journey to the next level!

Salisu D Crypto

22 Oct, 18:49


Memefi 2 ya fito mai suna Boinkers suma harda gurin shoping. πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

Abu tanan domin a gano

https://t.me/boinker_bot/boinkapp?startapp=boink5382554981

Salisu D Crypto

22 Oct, 18:34


Shine project na farko da naga Notpixel sun saka a game dinsu.

Boinkers na fara mining dinsa.

https://t.me/boinker_bot/boinkapp?startapp=boink5382554981

Salisu D Crypto

22 Oct, 15:46


Yanzu an fara hacking wallat a kan solana Domin nima yau ta ritsa dani .Domin sun yi nasarar sace min Token dina guda daya wanda yayi dai da 1.1 million a naira.

Na kuma bibiya na kuma gano ta hanyar da suke bi suna sacawa mutane kudinsu a kan Phantom wallet.

Suna zuwa suna duba yadda kake active wajan sayi da sayarwa na Token a kan DEX sanan kuma suna duba address din mutum ta hanyar Token din da mutum yake Holding.
..

Ta farko yadda suke hacking din shine zasu fara tura maka token din da baka da su wani lokacin kana dubuwa zakaga sun baka wani token na , $1 ne wani zubin har na $5 kai kuma baka dashi . To ka sani wani Token din daga hackers suke zuwa.

Amma yanzu salon da suke amfani da shi shine zaka ga ana ta tura maka +<0.00001 Sol a rana ba'a dadi idan kaga haka wallahi wallet dinka ta shiga hannun hackers.

Nima yanzu da na duba wallet dina naga anfi wata biyu ana tura min +<0.00001 Sol ni kuma ban taba kula ba ashe ana ta kokarin yi min hacking ban lura ba .

Daya yake ban cike tuba wallat diba sai yau dana duba ashe Tun 21 ga watan Ouptober suka yi nasarar sace min Token din mai suna Jinpen wanda nake holding. Wanda yayi daidai da $700 .

Farko abunda ya faru shine sun tura min +<0.00001 yana turawa sai ya dauke token din ya tura sabuwar wallst yana turawa sabuwar wallet sai yayi swaping dinsa a jupiter yana gamawa sai ya sake turawa sabuwar wallet dinsa ta SOl daga sabuwar wallet dinsa ta Sol sai yake turawa wanan wallet din da ta tura min +<0.00001 ita kuma wanan wallet din ko wanne transction boye shi take ruf . Da ita ake amfani na turawa mutane+ <0.00001 kar ka ce ita kadai suke amfani da ita wajan turawa suna amfani da waluka da yawa , kai kawai abunda zaka gani shine ana tura maka +<0.00001 sol .

Jan hankali idan kaga wani bakon token wanda ba kai ka saya ba ko wani abu kayi aka baka shi ba ko kuma ga ana tura maka wanan abun +<0.00001 To shawarata ka chanza wallet shine.

Kuma yanzu dole sai kana duba activitis din wallet dinka sossi ba bawai ta hanyar gmail suka samu ba kawai tsabar coding ne wallallhi da suke yi har sai sun samu dama sun kwashe maka kudade Don Allah kuyi sharing .

Sanan kuma ka ringa barin zero gass fee saboda kada sun zo sace maka kudi rashin gass fee zai sa Bot dinsu tayi failing.

Allah ya kara kiyaye mana dukiyoyin mu.

Salisu D Crypto

22 Oct, 11:52


Har suna ina ta gaya muku kuyi NOTpixel shine akwai zaku wuce domin shi kowa san zai biya .

Ka tsaya kana cewa ka gaji baza kayi ba kana gani zamu tafi dubai mu barka a dawanau.

Notpixel ba project bane da zaka yi wasa da shi ba.

https://t.me/notpixel/app?startapp=f5382554981_s671467

Salisu D Crypto

22 Oct, 06:48


GM Salisu D Crypto Squad yanzu haka mutane 8588 ne suka yi joining ..

Yanxu duk wanda yake cikin squad dina yake earning mai kyau .

Har yanxu zaku iya shiga squad din mu.

https://t.me/theYescoin_bot/Yescoin?startapp=uctVKT_salsdcrpt

Salisu D Crypto

21 Oct, 07:49


Mutanen da suka yi Joining Squad din mu Na Yescoin sun kai 6064 .

https://t.me/theYescoin_bot/Yescoin?startapp=uctVKT_salsdcrpt

Har yanzu zaku iya joining .

Salisu D Crypto

21 Oct, 07:11


Gaskiya ce dole sai an fada yanzu tsarin da mining yake zuwa babu tsarin web3 a ciki .

Yanxu ko wanne mining da ya so burinsu su tatsi al'ummah sai kayi watannni kana wahalar mining daga baya wanda ya zo ya saka musu kudi ya fika mora bayan kai yakamata da ka jima kana yi a amfana Dole fa sai na fada.

Yanzu ku duba Xempire na jima da joining din amma ni ban wani active akai ba domin sai sau ra sati biyu sanan na zo na fara amma da na saka kudi sosaai wanda yayi wata biyu yana yi na fishi allocation mai yawa idan kace reffrels ne kwata kwata 500 nake da shi a Xempire nida nake tara ruwan reffrels .

To amma ku duba ku ga yadda Exmpire suka bani Token dinsu wanda yanzu haka a pre_market yakai $1600 .

Wanan kwata kwata babu adalci aciki wanda yayi wa mining wahala sai kaga bashi zai mora ba kuma mining zai zo da tsarin saka kudi ko baice a saka ba kai ka sani wanda ya saka shi ne zai kwashe.

Wanan tsarin da Ton blockhain project suka zuwa da shi to su sani ba tsarin web3 bane kawai tsarine na kada kudi ayi mining da kai .

Yanzu ku duba memefi tsawon wata 5 baza ka taba cewa zasu su zo da tsarin saka kudi har tsokanar tabswap suke amma yanzu sune suka fi kowa karbar kudi gurin community dinsu.

Kuma duba ku ga W_coin basu taba cewa zasu zo da tsarin saka kudi ba kullum commnity suke farantawa amma yanzu ga W_COIN suma idan kana so a cikamaka duka sai ka bada 1 Ton .

Idan minning ya zo ya gaya comminity mining dinsa na kudina ba bawai har sai an gama shan wahala ba sanan ya zo da tsarin saka kudi wanan shine .

NOT da DOGs Da Blum basu zo da wanan tsarin ba , yakamata yan baiwa su lura sosai suyi abunda zasu iya yanzu mining ya zama wajan investing kawai .

Salisu D Crypto

21 Oct, 05:14


Akwai lauje cikin nadi, wanan daya daga cikin inside na meme abunda yake fada .

Cewa Memefi scam project ne ya ce baza su taba listing ba idan ma ranar tazo kara dagawa xasu yi.

Ni dai na hakura da memefi Ton din na bada na Allah ya mayarmin da shi a wani gurin . Amma tabbas memefi idan ba Exchanges bane suka sanar da ranar listing dinsu a kasuwa ba wallahi ba zan yarda ba.

Masu saka musu kudi kuyi a hankali ku kula sosai yau dai 21 ga wata amma babu sanarwa Exchangers game da listing memefi .

Gaskiya ce dole sai an fada ina daga cikin Top miners na memefi To amma wanan tsarin na su irin na scam project ne wanda za'a ce sayi daya a baka 3 kuma idan kuka lura kullum bude shaguna na karbar kudi a gurin mutane suke.

Wanan parnetership da suke bawai shi zai nuna maka ingancin projects din ma shima kudin patnership biya ake yi . Don suna biyan kudi suna patnetership bawai shi zai nuna mana trust akan su ba.

Ni dai na koma NOTPiXEL.

https://t.me/notpixel/app?startapp=f5382554981_s671467

Salisu D Crypto

20 Oct, 19:30


Don Allah kuyi NOTPIXEL idan da kusan darajar fentin da kuke yi wallahi ta bakuyi wasa ba shine next NOTCoin.

Su kansu NoT da DOGs sun koma NOTFi

https://t.me/notpixel/app?startapp=f5382554981_s671467

Salisu D Crypto

20 Oct, 17:34


Don Allah ku daina wasa da NOTpixel .

https://t.me/notpixel/app?startapp=f5382554981_s671467
Za'a samu dakikan kudade

Salisu D Crypto

20 Oct, 09:05


MemeFi All YouTube Video Code Answer Exclusive to Airdrop Center Family

βœ… How to Manage Your Money Effectively | MemeGirls
Answer : 43088

βœ… The Secret to Cutting Crypto Fees: Microtransactions Explained | Part 1 of 5 | MemeFi
Answer : 96314

βœ… How ago Start Your Own Business without Any Involvements | MemeGirls
Answer : 10892

βœ… The Future of Property Investment: Real Estate Tokenization | Part 5 of 5 | MemeFi
Answer : 48734

βœ… How to Set Yourself Up for Success: Psychological Tricks and Techniques | MemeGirls
Answer : 42758

βœ… Lost Money Trading? Here’s What You’re Missing! | Part 1 of 5 | MemeFi
Answer : 57855

βœ… How To Make $500 per Week in Telegram Games | MemeGirls
Answer : 42704

βœ… Million-Dollar Deals Made Easy: Real Estate Tokenization in Action | Part 4 of 5 | MemeFi
Answer : 15928

βœ… If You Want to Start a Business in 2025, Watch This Video | MemeGirls
Answer : 42527

βœ… Top 10 Crypto Strategies - Which One Should You Try? | Part 7 of 7 | MemeFi
Answer : 77508

βœ… Best Telegram Free Crypto Airdrops | MemeGirls
Answer : 97693

βœ… How Tokenization Makes Real Estate Accessible for All | Part 3 of 5 | MemeFi
Answer : 86553

βœ… How To SUCCEED in Business | SECRET STEPS | MemeGirls
Answer : 12501

βœ… Set and Forget: Posting Trading for Long-Term Profits | Part 6 of 7 | MemeFi
Answer : 17905

βœ… 28.7% of People Who Try This Make their 1st Dollar Online | MemeGirls
Answer : 42331

βœ… How To Earn $5,000 per Month with Telegram | MemeGirls
Answer : 42681

βœ… Own Property Digitally: The Process of Real Estate Tokenization | Part 2 of 5 | MemeFi
Answer : 75612

βœ… Invest in Real Estate Without Millions? Here’s How! | Part 1 of 5 | MemeFi
Answer : 56912

βœ… How To Build A Business That Works (Secrets of Entrepreneurs) | MemeGirls
Answer : 42491

βœ… Can You Profit from a Falling Market? Discover Reverse Trading | Part 5 of 7 | MemeFi
Answer : 83859

βœ… How To Start Your Small Business | Step by Step | MemeGirls
Answer : 42111

βœ… Arbitrage and DCA: The Safest Crypto Trading Tactics Explained | Part 4 of 7 | MemeFi
Answer : 99944

βœ… Telegram Mobile Play To Earn Crypto Games | MemeGirls
Answer : 42666

βœ… Memefi Go To Secret Task - 2
Answer: Airdrop

βœ… Turn Your Football Knowledge into Profits: The Sorare Experience | Part 5 of 5 | MemeFi
Answer : 72941

βœ… The How to Start a Business From Nothing | MemeGirls
Answer : 41323

βœ… Turn News into Profits: Mastering the Swing & News Trading Game | Part 3 of 7 | MemeFi
Answer : 53320

βœ… THE SECRET FORMULA That Launches Billions-Dollar Companies | MemeGirls
Answer : 42437

βœ… HOW TO AUTOMATE CRYPTO PROFITS: YEARN FINANCE VS. ALCHEMIX | PART 4 OF 5 | MEMEFI
Answer : 14287

βœ… The MOST Profitable Tap-to-Earn Games in Telegram App in 2025 | MemeGirls
Answer : 42622

βœ… The Best Beginner Trading Strategies Explained – Don’t Miss Out! | Part 2 of 7 | MemeFi
Answer : 85554

βœ… Best Secrets of Successful Entrepreneurs | MemeGirls
Answer : 99335

βœ… Gaming for Cash: How dApps Turn Your Skills into Crypto | Part 3 of 5 | MemeFi
Answer : 31954

βœ… 5 Steps to Start Your First Business | MemeGirls
Answer : 98213

βœ… Why You Keep Losing Money in Crypto - Fix It NOW! | Part 1 of 7 | MemeFi
Answer : 11529

βœ… Memefi Go To Secret Task
Answer: Lambo

βœ… How To Make $10.000/Month Writing Online | MemeGirls
Answer : 45688

βœ… Passive Income in Crypto: The Secret Behind DeFi Lending | Part 2 of 5 | MemeFi
Answer : 95146

βœ… How to start your own Business Friend Zero | MemeFi
Answer : 41211

βœ… Don’t Lose Your Crypto: 9 Simple Steps to Lock Down Your Wallet | Part 5 of 5 | MemeFi
Answer : 32397

βœ… How I Made The Most Expensive Online Course in 2024 | MemeGirls
Answer : 11586

βœ… Earn with dApps: How to Get Started with Zero Investment! | Part 1 of 5 | MemeFi
Answer : 65673

Salisu D Crypto

19 Oct, 10:56


Abun bakin ciki da kuma takaici shine yanzu yadda Yan baiwa suke daina mining Din HOT kwatakwata .

Kuma HOT kowa ya san babban Minining wanda ya hada komai da komai Ya kuma gina babban Ecosysyem A duniyar Mining.

Ko blum bai zo da abunda HOT ya zo da shi ba indai a bangaren Usacases Ne .

To amma me yasa Dan baiwa ya daina mining din HOT dalilin shine Basa maganar listing .

Idan da Dan baiwa yasan danadin da aka yiwa HOT To da ko da rana Daya baza kayi missing mining din HOT ba .

HOT team sun jikina a bangaren gina masa products mai karfin gaske wanda ko da sun shiga kasuwa basu da fargabar karyewa project din sun gina abunda zai tafiyar da projects din.

Ni yanzu ina claiming HOT amma team dina basa yi sun wasar da shi yakamata mu farka Yan baiwa.

https://t.me/herewalletbot/app?startapp=361786

Salisu D Crypto

19 Oct, 09:40


Kana ruwa indai baka yi shiga Monster Airdrop ba neXt month zasu fito ta Token dinsu tare da Airdrop mai zabin gaske.

Yanzu ne kake ta damar tarawa ba mining bane bot Airdrop ne ligit masu bayarwa.

https://t.me/monsosolbot?start=xpB0roQ

Suna fito da Token dinsu zasu bamu damar withdrawal din Token din mu take cikin Bot.

https://t.me/monsosolbot?start=xpB0roQ

Salisu D Crypto

18 Oct, 14:29


Allocation checker live on Tomoto🍎🍎🍎

Salisu D Crypto

18 Oct, 10:21


Ban taba cheating memefi ba account dina kwalli Daya ne tak .

Komai nawa real ne babu wani cheating .

Salisu D Crypto

18 Oct, 10:17


Get 5000 stars with Major Durov Puzzle Daily Combo 18 October 2024