Ga Waษanda Sura Rasa Wasu Daga Ciki Event Da SonicLabs Suka Yi A Baya, Yanzu Ga Dama Ta Samu Ta Yin Testnet ๐ฅ
Zasu Raba 200 Million Na Token Nasu Wato $S - Wannan Bashi Da Wahala Domin Game Ne Zaka Buga Kullum Kana Samun Point (Minti Koma Ya Isheka Kayi Ka Gama) ๐
Link Domin Rigista:- https://airdrop.soniclabs.com/?ref=1qk7km
Yadda Zaka Yi Rigista โคต๏ธ
Kayi Kofi Link Ka Kaishi Mises Ko Kiwi Browser, Kayi Connect Da Metamask Wallet, Kayi Bind Na Code Sannan Kayi Add Network Na Sonic RPC A Metamask ๐
Ka Danna Kan Sonic Arcade (Play-To-Earn Point) Kayi Sake Yin Connect Da Metamask, Kayi Add Na Sonic Testnet, Kayi Claim Na $Token Faucet ๐
Akwai Wasanni Kala Uku, Ko Wanne Wasa Kana 1 Cikin Ukun, Kana Da Damar Yinsa Har Sau 20, Duk Wasa 1, Zasu Dauki Token Guda 1, Sannan Sau Daya Zaka Iya Yin Claim Na Faucet Guda 420 A Sati 1 ๐
Wannan Dama Ce Mai Kyau, Karda Ku Rasa ๐
Ga Waษanda Basu Gane Ba Kuma Insha Allah, Zuwa Gobe Zanyi Koda Gajeran Video Na Yadda Zaka Yi Komai Da Komai Cikin Sauฦi ๐