Hikimomi da kalaman Magabata

@hikimomidakalamanmagabata

Hikimomi da kalaman Magabata

16 Oct, 14:29

Azumin Gobe Alhamis ga wanda Allah Ya bawa iko

#azumi
#alhamis
#hikimomi
#ahmadalialiyu

Hikimomi da kalaman Magabata

13 Oct, 14:45

Azumin Gobe Litinin ga wanda Allah Ya bawa iko

#azumi
#litinin
#hikimomi
#ahmadalialiyu

Hikimomi da kalaman Magabata

09 Oct, 20:03

Azumin Gobe Alhamis ga wanda Allah Ya bawa iko

#azumi
#alhamis
#hikimomi
#ahmadalialiyu

Hikimomi da kalaman Magabata

02 Oct, 14:30

Azumin gobe Alhamis ga masu son Allah Ya nesanta fuskarsu daga wuta tsawon tafiyar shekaru 70
.
#azumi
#alhamis
#ahmadalialiyu
#hikimomi

Hikimomi da kalaman Magabata

29 Sep, 15:57

Ka ji yunwa ka kuma ji ƙishirwa saboda Allah, don kuwa abin sha a gobe (Ƙiyama) Alkausara ne, mashiga kuma kofar Rayyan ce (Ƙofar masu Azumi).
.
#Azumin gobe Litinin

Hikimomi da kalaman Magabata

22 Sep, 09:03

Azumin Gobe Litinin ga wanda Allah Ya bawa iko

#azumi
#litinin
#hikimomi
#ahmadalialiyu

Hikimomi da kalaman Magabata

18 Sep, 21:31

Azumin Gobe Alhamis ga wanda Allah Ya bawa iko
.
#azumi

Hikimomi da kalaman Magabata

15 Sep, 14:21

AZUMIN FARAREN KWANAKI (AYYAMUL BHIDH) NA WATAN RABI'UL AUWAL, 1446 A.H
.
Daga Abu Huraira (R.A) Yace: "Badaɗi na yayi min wasiyya da abubuwa guda uku, ba zan bar su ba har na mutu; azumin kwanaki uku a kowane wata, sallar walaha da kuma yin wutiri kafin nayi bacci" (Bukhari)
.
Manzon Allah (S.A.W) Yace: "Azumin kwanaki uku a kowane wata har zuwa Ramadan, yana dai dai da Azumin shekara" (Muslim, 1162)
.
Azumin zai kama
Litinin. 16-9-2024
Talata 17-9-2024
Laraba 18-9-2024
.
Mai nuni zuwa ga aikin alheri kamar mai aikatawa ne.
#hikimomi
#azumi
#ahmadalialiyu

Hikimomi da kalaman Magabata

08 Sep, 19:09

Azumin gobe Litinin ga masu son Allah Ya nesanta fuskarsu daga wuta tsawon tafiyar shekaru 70
.
#azumi
#litinin
#hikimomi

Hikimomi da kalaman Magabata

25 Aug, 20:03

Azumin Gobe Litinin ga wanda Allah Ya bawa iko
.
#azumi

Hikimomi da kalaman Magabata

23 Aug, 09:32

Ni ina tare da kai
.
#aiki
#kabari
#hikimomi

Hikimomi da kalaman Magabata

23 Aug, 09:32

Daga Sunnonin Juma'a
.
#jumaa
#sunnoni
#hikimomi
#ahmadalialiyu

Hikimomi da kalaman Magabata

21 Aug, 18:54

Azumin Gobe Alhamis ga wanda Allah Ya bawa iko
.
#azumi
#hikimomi

Hikimomi da kalaman Magabata

19 Aug, 23:13

"Katako ba shi da wata ƙima a lokacin da ya zama akwai zinare, amma a lokacin da mutum ya tasamma nutsewa a ruwa kuwa lissafin canjawa yake"
#hikimomi
#ahmadalialiyu

Hikimomi da kalaman Magabata

18 Aug, 17:19

Azumin gobe Litinin
#azumi
#hikimomi

Hikimomi da kalaman Magabata

17 Aug, 21:50

AZUMIN FARAREN KWANAKI (AYYAMUL BHIDH) NA WATAN SAFAR 1446 A.H
.
Daga Abu Huraira (R.A) Yace: "Badaɗi na yayi min wasiyya da abubuwa guda uku, ba zan bar su ba har na mutu; azumin kwanaki uku a kowane wata, sallar walaha da kuma yin wutiri kafin nayi bacci" (Bukhari)
.
Manzon Allah (S.A.W) Yace: "Azumin kwanaki uku a kowane wata har zuwa Ramadan, yana dai dai da Azumin shekara" (Muslim, 1162)
.
Azumin zai kama
Lahadi 18-8-2024
Litinin 19-8-2024
Talata 20-8-2024
.
Mai nuni zuwa ga aikin alheri kamar mai aikatawa ne.
#hikimomi
#azumi
#ahmadalialiyu

Hikimomi da kalaman Magabata

20 May, 17:35

AZUMIN FARAREN KWANAKI (AYYAMUL BHIDH) NA WATAN ZUL-ƘA'ADA, 1445 H
.
Daga Abu Huraira (R.A) Yace: "Badaɗi na yayi min wasiyya da abubuwa guda uku, ba zan bar su ba har na mutu; azumin kwanaki uku a kowane wata, sallar walaha da kuma yin wutiri kafin nayi bacci" (Bukhari)
.
Manzon Allah (S.A.W) Yace: "Azumin kwanaki uku a kowane wata har zuwa Ramadan, yana dai dai da Azumin shekara" (Muslim, 1162)
.
Azumin zai kama ranakun:
Talata 21-5-2024
Laraba 22-5-2024
Alhamis 23-5-2024
.
Mai nuni zuwa ga aikin alheri kamar mai aikatawa ne.
#hikimomi
#azumi
#ahmadalialiyu
#bhidh

Hikimomi da kalaman Magabata

21 Apr, 19:38

Ka kuwa azumci kwanaki 6 na watan shawwal?
.
Idan baka kammala ba, kayi maza ka yi a kwanakin da suka rage don kuwa azumtarsu bayan Ramadan kamar azumtar shekara ne kuma dama ce da ba lallai ka ƙara samunta ba.
.
#azumi
#shawwal